Sashe 47
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 6 min read
Har wajen 8 yana trying number dinta amma bai shiga, zama yayi da waya hannunshi yana trying after every two minutes. Bangaren Maryam bayan ta idar da sallar asuba ta koma bacci bata farka ba sai wajen Karfe goma, wanka tayi ta fito ta tarda har Salman ya kawo breakfast ita baba rabi taci ta ajiye mata nata, zama tayi taci ta koshi sannan ta koma bedroom, sai lokacin ta tuna her phone has been off, dauka tayi ta kunna. Shi kam suhail an kawo breakfast amma ya kasa ci saboda bai ji muryar ba, har wajen 11 yana zaune yana trying number ta, sai daga baya ta shiga, Maryam was surprised da Tana kunna wayanta call na shiga. Daga chan bangaren suhail ajiyan zuciya ya saki tare da lumshe idanuwa
"You again.." Maryam ta furta Tana kallon wayar dake ringing, kaman kar ta dauka sai kuma tayi piçking, kangawa tayi da kunnenta amma batace komai ba, da sauri suhail yace
"Fatima..good morning.." Ya gaidata kaman ba suhail ba,
"Have you been trying my number?.." Shine tambayan datayi mashi, Dan murmushi ya saki Sannan yace
"Nope...Yanzu na tashi nace Bari in Kira friend dina...jiya sai kika kashe waya muna magana..." Maryam shuru tayi batace Komai ba,
"Hello.." Suhail ya fada mata Don Jin shuru yayi too much,
"Am here..." Ta amsa mashi atakaice,
"Bakiso na kiraki ba kou?.." Ya tambayeta cikin sanyinmurya, ahankali tace
"Nope ba haka bane...how far kayi mata magana?.. Tunda kace gida daya kuke?" Dariya yayi Sannan yace
"Ni ki dingayi min turanci...nafi ganewa..this your Hausa kaman na Igbo bana ganewa..." Ya fada yana dariya, itama Dan dariya tayi without saying a word. "
Kawai anjuma zanyi kokarin fada mata I love you..." Ya furta maganar cikin wani cool voice, itama Maryam taji word din har cikin system dinta,
"Ok..." Amsa mashi
"Ko hakan baiyi ba?..." Y tambayeta,
"Yayi mana..." T Mesa mashi,
"Pls ki fadamin kou kar in ce mata..." Ya fada sounding normal sannan ya karasa da
"I love you..." In a whisper, duk Wanda yaji maganar yasan it's a two different words amma ita bata gane he's referring to her ba, shuru tayi Tana sauraron yanda yake furta I love you din,
"Tou Allah ya taimaka ..." Ta amsa mashi,
"Amen besty..Yanzu kinyi breakfast kou?.."
"Yes..." Ta amsa mashi atakaice,
"Ni sai Yanzu zanyi...me kikaci?.." Ya tambayeta yana néman hanyar prolonging conversation din,
"Tea...da chips..."
"Sounds delicious...Nima Yanzu tea zansha..." Ya fada not knowing what to say anymore, shuru tayi bata amsa mashi ba,
"Ko you will join me for a cup of tea?"
"No thanks...Sai later..."
"Ok...zan Kira later in fada maki yanda mukayi..."
"Is that necessary?.." Ta tambayeshi
"Yes mana..I you called me a jerk..so I want to tell all the progress am making..." Ya shaida mata, bat Kara cewa komai ba ta katse wayar ta, number aliyu tayi dailing yana piçking Ta farayi mashi fad'a kan why zai dauki number dinta ya bawa unknown person, shuru yana sauraron ta din yasan suhail né, sai da ta gama fad'a sannan yace
"Am so sorry friend..yana da heart problems so I can't refuse him when he ask for your digits...but am sorry..zan fada mashi ya bar kiranki...nasan he might be disappointed amma babu komai..." Aliyu ya Kara maganar cikin sanyinmurya, Maryam ji tayi bataji dadin hakan ba.
"Oh am sorry...da gaske kake?" Ta tambayeshi sounding calm,
"Eh..."
"Then kar ka fada mashi komai...am sorry ..." Ta fada sounding concerned abunka da tashin turai, ajiyan zuciya aliyu ya saki tare dacewa
"You're a good person...thank Allah you understand...Don Doctor am cewa yayi kar ayi abinda zaisa ranshi ya baci...wai we should pamper him...so pls you should pamper him too..." Ya karasa maganar kaman zaiyi kuka, shut Maryam tayi,
"Na gode..." Aliyu ya fada mata cikin sanyinmurya, ahankali tace
" for what "
"For willing to help..." Ya fada cikin sanyinmurya,
"You sound so cold meke damunka?.."
"Nothing..kawai na gaji né..." Dariya tayi Tana cewa
"Gajiya this early morning?.. Me kayi?.." Ta tambayeshi
"Nothing..kawai banyi baccin kirki last night..."
"Why.." Ta tambayeshi Kai tsaye not caring about what his response might be,
"Nothing..bacci né bai zo ba...anyway talk to you later..." Fada sannan ya dauke wayar daga kunneshi jikinshi babu kwari. Wurgar da wayar yayi ya mike ya bar wajen. Itama Maryam kallon wayar tayi Tana mamakin why he's so cold. Ajiye wayar itama tayi ta kwanta.
Bayan sati daya shakuwa ya fara shiga tsakanin Maryam da suhail, a rana sai sunyi waya kaman sau koma, sannan da dare sai sunyi kusan hour uku suna waya, tun Tana Jin haushi ta daina sannan bata iya fada mashi yana damunta saboda conditions dinshi da aliyu ya fada mata, ko kadan bata gane suhail né ba kuma abunka da Mara wayau bata taba dauki muryar shi ba. Abunka da wacce is lonely sai ya kasance mata entertainment, they talked a lot Sannan kullum cikin fada mata I love yake amma cikin wayancewa. Ita dai kullum abinda take fada amshi shine ya yi kokarin fadawa wacce yake he's in love with her shi kuma sai yace he's afraid of saying I love you tunda he's not use to saying it. Ahaka dai suka cigaba inda suhail ya fara maida jikinshi saboda Jin voice dinta kawai is more than anything.
Sai Yanzu hankalin hajiya ya kwanta game da suhail, Yanzu he's back to normal kuma har lokacin alhaji baisan dalilin dayasa suhail ya maida jikinshi in an instant kawai he's thinking ya fara rage sonta né and he's happy about that saboda yasan zancen love tsakanin suhail da Maryam is not possible. Duk an gama shirye na baki inda alhaji yayi kokari ya bawa hajiya kudin da yayi mata alkawari. Hankalinta kwance Don ko kadan bata wani damu da zancen kishiya ba Yanzu especially da alhaji yayi mata karyan forcing dinshi akayi ba Don yana da raayi ba. Ana sauran kwana uku wedding aka yi jere part din amarya, mussanman alhaji yasa aka gyara inda Maryam zata zauna kuma da amincen salima. Suhail kam baisan abinda sukeyi ba saboda he's busy making calls da Maryam, in ya fita to ya je masjid ko Kai hajiya wajen aiki ko kuma daukota daga wajen aiki, mostly yan recording calls dinsu sai ya saka yana sauraro lokacin da basu waya.
Ita kam Maryam already in tayi full two hours batayi waya da mr I love you ba batajin dadi, a nata tunanin she's saving a soul tunda duk sanda sukayi waya Tana Jin he's excited, sai dai abinda ke bata mamaki shine yanda aliyu da Salman suka ja ye baya daita, tunda tazo gidan bata saka Salman idonta ba, abun mamaki Yanzu iyakanshi bakin gate, in kawo abinci sai ya mikawa maigadi shi ya koma, likewise she remembered sanda Ta fadawa aliyu address dinta amma har yau baizoba sannan ba kullum yake daukar wayar ta ba shikuma bai kiranta in kuma tayi Dan complaining sai ya bata lousy excuse. Ko islamiyya bata zuwa alhaji ya fada mata tayi hakuri sai ta dawo gidan tunda inda take Yanzu yana da nisa da islamiyya Sannan bayason kowa ya ganta.