Sashe 101
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 8 min read
"Kasan Wallahi sai in kaika lahira saboda Fatima...ko da wasa kar ka kuskura kace zaka je kusa da ita in the name of revenge Don Wallahi I will ruin you..." Wani irin dariya Salman yayi yace "Ni kam kayi ready da plan Dinka Nima Inyi nawa...muga Wanda zai aure Fatima..." Yafada sounding so proud, kallon shi suhail yayi from head to toe Sannan yace " ni kam zai nuna maka banyi hayen arziki ba...ciki ta aka haifeni...zan nuna maka ni Dan asaline ni kuma arziki a Jinina yake...Wallahi zan taka kowa kan Fatima...kuma just try and see what happens..." Suhail ya fada cikin zafin Nama, dariya kawai Salman yayi Sannan yace "Kai dai ka jira ka gani...na aureta an gama...sai dai ka mutu.." Salman ya fada in I don't care manner "Ok..then...lets see..." Suhail ya fada sanna ya juya ya fita, tafiya kawai yake bai San inda ya dosa ba, zuciyar shi sai zafi kawai yake mashi ko kadan baiji zafin Marin sa Salman yayi mashi ba kaman maganar da yake kan Maryam, tunani kawai yake abinda zai faru in har Salman yayi succeeding, ahankali ya taka ya isa wajen motar shi, ji yake kaman bazai iya Jan motar ba saboda bacin rai, he wish he never step into this forsaken house, mota ya shiga maigadi ya bude mashi ya fita, idanuwanshi tamkar garwashi saboda statement din Salman, yana cikin tuki ya kunna wayar shi, new message né ya shigo daga Maryam Tana cewa "Pls muyi magana mana...Wallahi I miss you..." Ta rubuta mashi, ahankali ya ko, gefe ya saka Bluetooth Sannan ya Kira number ta ya hada Kai da staring yana jiran tayi piçking, ko ringing uku batayi ba tayi saurin piçking Tana cewa "Wayyo Allah baby nayi missing dinka' Ta fada mashi kaman zatayi kuka, idanuwa ya lumshe Sannan yace "what did you say the last time you called me?." Ya tambayeta shima kaman zaiyi kuka Sannan voice dinshi chan kasa Don Nima da kyar naji abinda yake cewa, cikin sanyinmurya tace "I love you...shine abinda na fada maka last..." Ta amsa mashi, Dan ajiyan zuciya ya saki Sannan yace "So haka ake treating the person you love?... Kwana nawa Ina trying number dinki bai shiga?.. Kodai ba da gaske kike ba?.." Ya tambayeta sounding so calm, "Sorry..wani Abu né ya faru..amma Yanzu am back..kayi hakuri...kayi hakuri.." Ta fada mashi, Dan ajiyan zuciya ya saki Don farat daya yaji bacin ranshi na gushewa, "Tou tell me sa gaske kike?.." Ya tambayeta Kai tsaye, shuru tayi for a moment Sannan tace "I think so""" ta amsa mashi cikin sanyinmurya, Dan dariya suhail yayi Sannan yace "Da gaske kina sona?.." Ya tambayeta, "If thinking about someone frequently is love...in har Jin mutum cikin system Dinka is love then I think I love you..." Ta karasa maganar muryar ta na rawa, idanuwa suhail ya Kara lumshewa, sai juya Kai kawai yake Akan staring, "Nima I love you...Wallahi sai da na kwanta hospital saboda rashinki...nasan my life is in trouble without you...pls happiness kiyi min alkawarin Abu guda daya..." Ya fada mata cikin whisper, "Nima nayi missing Dinka...I miss you sosai...hakan yasa nake kiranka da hidden number..just to hear your voice...kuma daga baya number ta daina shiga ba.." Ta fada kaman zatayi mashi kuka, Dan dariya yayi Sannan yace "Daman nasan kece...why baki bar number dinki na gani ba?.. Ko bakison na kiraki?.." Ya tambayeta, Maryam dake kwance ta saki murmushi Sannan tace "Kawai banason ka San inda nake né...kuma nasan number ta zai nuna inda nake..." Ta fada mashi calmly, Dan murmushi shima ya saki Sannan yace "Tou Ina kikaje?.. And why bakison na sani?.." "Kawai haka nan..now let's forget about that..tell me da gaske ka kwanta hospital because of me?.." Ta tambayeshi "Eh mana,,Wallahi nasha drips sosai...kawai am so mad why zaki ce min you love me Sannan ki tafi ki barni..." "Am so sorry about that...kayi hakuri Nima ban San da tafiyar ba...kayi hakuri kaji?.." "Nayi..amma baby pls promise me something.." "Anything for you.." Dan ajiyan zuciya ya saki Sannan yace "Ko ya nake in kin ganni you will still love me.. Just promise me haduwan mu bazai kawo karshen love din mu ba...pls ki fadamin you won't leave me" ya fada kaman zaiyi kuka, shuru tayi for a moment Sannan tace "Hmmm ni let me not make any promises...nasan alkawari ba abun wasa bane..." "Yes I know..shi yasa nake son ki dauki alkawari zaki so ni ko bayan haduwan mu...Wallahi happiness inasonki..ban taba soyayya ba sai da na ganki...I don't know who you are but I fell for you..Dan Allah love me...pls.." Ya fada kaman zaiyi mata kuka, Dan stretching jiki Maryam tayi Sannan tace "You're killing me already...voice Dinka is one in a million...kasan da Ina zagin friends Dina kan phone love...gashi Yanzu am into it..." Ta fada Tana dariya, Dan dariya shima yayi Sannan yace "Ni kuma kina burgeni saboda baki boye feeling dinki kaman yanda wasu yanmatan sukeyi in the name of Jan aji...I love you more for that..." "Nagode...Nima I love you over...but it's insane..bamu San juna ba...Sannan ka girmeni da yawa..." Dariya yayi yace "Mun San juna mana...our hearts are linked together...baby pls kar ki bar kowa ya sace minke...Wallahi I love you..." Ya sake fada mata, "Nima kar ka bar kowacce ta sacemin kai..inason ka...Allah ban taba Jin kowa yanda nake jinka ba..I won't say bani sa saurayi ko ban taba saurayi ba amma you conquer all.." Ahankali suhail ya Dora hannunshi kan kirjinshi yana cewa "Wayyo baby my heart is beating sosai...wani irin shauki nake ji...zuciyata kaman zai fito dajin such wonderful words daga special person kaman ki...Wallahi nayi saan da billion men basuyi ba...pls tell me more..." Ya fada mata, mika Maryam ta sakeyi this time har suhail najin yanda take mika da sakin nishi ahankali, shima ji yayi duk system dinshi na amsawa, "Baby inajin wani irin...kawai I wish zan ganki Yanzu Inyi hugging dinki for hours.." Ya rada mata, "Me too.." Ta fada cikin sexy voice, "Baby when are we meeting?." Ya tambayeta, shuru tayi Sannan tace "Nima I don't know...yau she kakeson mu hadu?.." "Now..." Ya fada mata, "Not now..banajin dadin jikina..." Bai Bari ta karasa ba yace "Wayyo Allah na..am sorry..hope da sauki?.. Sorry sweetheart.." Ya fada sounding so caring, dadi Maryam ta sake ji Don ita bata taba zama da guy that's is so caring irin wannan ba, "Baby you're so good with words.." Inji Maryam, dariya suhail yayi Sannan yace "Really?.. Dukda ni novice né?.. Kinsan duk words Dana fada kece ta farko Dana fara furtawa,.." Dariya Maryam tayi Tana cewa "Nifa ban yarda nice first ba...ya zaayi guy at 29 yace bai taba babe ba...nidai Wallahi ban yarda ba..." Ajiyan zuciya suhail ya saki Sannan yace "Wallahi talllahi ban taba budurwa ba...ni gani nake no girl is as cute as me.." Yafada sounding funny, dariya Maryam ta saki Sannan tace " really?.. That means you're so full of yourself.." "Sosai ma..." Yafada cikin dariya Sannan yacigaba dacewa "Wallahi yarinya bata isheni kallo ba..gani nake mata basu da kyau, asalima fresh Dina cewa suke they can't wait suga yarinyar da zan aura...because ko wedding muka je cewa nake amaryar bata da kyau..." Ya karasa maganar cikin dariya, itama dariya tayi Sannan "Lallai kam...Nima zan so in yaga matar da zaka aura.." Dan ajiyan zuciya suhail ya saki Sannan yace "Gaki.. Ni ke zan aura ko in fada well..." Yafada ba wasa, shuru Maryam tayi Tana tunawa da maganar dad dinta na ta Fiddo miji tayi aure in one year ko kuma ya zaba mata Wanda yakeso, gani take in har sun hadu she will court him in har halinshi yayi mata zata aure shi, "Kinyi shuru.." Taji ya fada mata, Dan ajiyan zuciya ta saki Sannan tace "Ni ba Yanzu zanyi aure ba..sai nan da shekara guda...shima banso...but I have no choice.." "Ai zan jira lokacin sai muyi aure...nifa in ba ke sai lahira...am telling you.." "Naji amma mu bar maganar aure tukunna har sai mun San juna...what if ka ganni banyi maka ba or am not the type of woman you want..." "Hmmm baby kinyi min...na sanki ai...,"ya shaida mata, dariya tayi sanna tace "Ina ka sanni?.." "Na ganki a dream dina...Inyi discribing dinki kiji?." Gyara kwanciya Maryam tayi sannan tace "Yes..tell me..." Ta fada mashi, gyarar murya yayi Sannan yace "Well ke farace amma ba tas ba, kina da hanci amma ba dogo sosai ba...kina da small perfect lips and big large eyes..height dinki is average Sannan kina da gashi sosai tunda yana kaiwa second back bone dinki...kina da curve and you're slim beyond imagination...Sannan you have thick I lashes da kuma pink lips tare da well set of teeth.." Ahankali Maryam ta mike zaune Tana cewa "Who are you?.." Ta tambayeshi, dariya yayi Sannan yace "Am me...Kawai nayi mafarki naga such girl kuma nasan kece...ko nayi karya?." Ya tambayeta, da sauri tace "Ai ni Yanzu tsoro kake bani..kilan ma ba mutum bane Kai..." Ta fada mashi, dariya yayi Sannan yace "Ok ki Bari mu hadu mana...and ban gama describing dinki ba.. Kina da shape sosai sanna ke kwaila ce..." Ya fada yana dariya, da sauri tace "Meye kwaila?.." Ciki. Dariya yace "Baki da manyan boobs..." Baki ta bude tare da ware idanuwa Tana dariya, "Sannan you have the most soft skin and your lips are something else, .." Bai idaba ba Maryam tace "Ka Bari kar kasa tsoro ya kamani..." "why...ki saurara kiji mana..ai istahara nayi Allah ya nuna minke...so nasan kece matata.." "Ba wani...nasan kilan you know me..kawai you're pretending you don't... " Inji Maryam, ahankali suhail yace "Nidai Yanzu baby promise me babu Mai daukeki daga gareni...then promise me in mun hadu bazaki rabu Dani saboda wani fault nawa ba,.." Ya karas maganar cikin sanyinmurya, Dan ajiyan zuciya ta saki Sannan tace "Let's meet first..mu hadu ranar Monday..." Da sauri suhail yace "You mean jibi?.." Ya tambayeta sounding so excited amma deep down gabanshi na faduwa, ahankali tace "Yes...nasan zanje islamiyya jibi..sai mu hadu mu gaisa..." Inji ta, "Wow..I can't wait..tou gidanku zanzo?..ko I should pick inda zamu hadu.." Ahankali tace "Gaskiya kar kazo gidan mu...kawai kazo islamiyya..zanyi maka describing wajen..." "No baby..kawai in kin tashi a kaiki Bristol..."