← Book details Wulakanci Dodone complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 84 OF 190

Sashe 84

Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 8 min read

Tnx, sorry for the late post, sister ta ta haihu so zakujini shuru zuwa ranar alhamis Insha Allah. Pls be patient with me. 27💛💙💚❤️💜 Wulakanci dodone...... 💙💚💜💛❤️ ® zuwairat (ummumaryam) 2️⃣7️⃣ In baki biya ba karki/ka karanta, in kuma ka taka sani matsalar ka, strictly for those that paid. Wacegari tun da asuba suhail ya Kama hanyar part din Maryam, yana shiga yaga tarda ta lullube cikin blanket, Jin motsin mutum yasa ta bude idanuwa, wani irin kallon tayi mashi with her hair all over her face, "Wato ko sallah bakiyi ba...now I see why you don't have a forgiving heart,..." Ya fada yana bude Kofar bathroom dinta, tsoki taja tare dacewa "Kai kuma da kake sallah on time ban ga amfaninshi ba tunda Baka da mutunci..." Ta fada Tana sauka daga kan gado, sanye take da gajeran wando na hello kitty da vest, in ka kalli kirjinta zaka ya pecky nippy dinta, amma ko a jikinta ta shiga bathroom, lokacin suhail har ya fara wankewa amma face dinshi Sam babu walwala, "I can see someone don't want an ice bath this morning...Allah ya taimake ka..." Afusace ya juyo amma sai ya kasa magana, laps dinta dake Kama da mirror ya kurawa Ido then straight to her chest, wani Abu ya hadiye, ji yayi wani Abu na yawo cikin stomach dinshi then to his legs, her nippy dake kallon shi ya kurawa Ido without blinking, "What?..." Ta tambayeshi Kai tsaye Tana kallon yanda ya kura mata idanuwa bai ko blinking, da sauri ya kauda Kai tare da juyawa, ahankali ya sadda Kai kasa ya kalli gaban wando shi to his surprise he's having an erection, tsoki yaji ta ja ta juya ta bar wajen ta Kama hanyar inda Kayan sawanta yake, ahankali suhail ya Kara juyawa ya kalleta, her legs is something else, bai taba ganin legs dake as hot as her ba ko a movie, "Is she really a bad girl ko it's her environment..." Ya fada yana cije button lip dinshi, idanuwa ya lumshe ya rike sink tare da dukawa, gani yake he will be so embarrassed in har ta ganshi haka, Yanzu babu abinda yake so kaman ya bita nan dakin data shige ya ripping Kayan jikinta an have her all to himself, "Not my habit..." Ya fada ahankali, juyawa yayi yaga in har ya tsaya za'a samu matsala, fita yayi daga bathroom Din ya koma part dinshi, da sauri ya samu ruwan sanyi ya watsa a wajen tare da sakin Ihu, then sai ya fashe da dariya, this is what he always do in har ya samu erection, and it helps a lot, ko sau daya bai taba mastubating ba and yasan Yanzu ba zai yi ba, in yayi releasing to mafarki yayi amma order wise he has never released with his eyes open. Yana Jin ya samu sauki ya kwanta tare da rufe kanshi from head to toe, kullum he thanks Allah for one thing, shine da har yau bai kusanci ya mace ba, yana Jin friends dinshi suna magana kan sex chat da kuma sex call but bai taba ba, close friends dinshi kawai will believe him amma others won't, now Zina ya zama ruwan dare Sannan an maida ta tamkar ado, but he has always got his libidos under control, bai taba Bari shaawa ta kaishi ga hallaka ba, he can remember da akwai lokacin da Maryam zata shigo part dinshi domin gyara part dinshi, most of the time he's horny tunda da wuri take shigowa and he can choose to sleep with her amma ko kadan bai bar zuciyar shi ta kai shi ka hallaka ba "Alhamdulilla..." Ya fada under his breath. Maryam fitowa tayi daga dakin sanye da long Arabian gown, kalle2 ta tsaya yi for a moment taga babu suhail, ko kadan batayi wani tunani ba Don ita ta Saba da anyhow dressing because har bump short take sawa ta fita abinta kuma nothing happens sai Yanzu da dad dinta ya Hanata saka kananun Kaya as part of their deals. Easing kanta tayi tare sa alwallah sannan ta fito, nan ma bata ga suhail ba sai tayi tunanin kilan yana falo yana gyara ya bata privacy né. Sallah tayi ta dauko wayarta Tana replying messages daga friends dake yi mata welcome back. Sai da ta gama ta leka falo taji shuru, Dan murmushi ta saki tare dacewa "Shege..he wants me to follow him ...Don ya ji dadin yin rashin mutunci...you have failed..." Ta fada sannan ta koma ciki. Karfe 9 sukayi breakfast amma Banda suhail, alhaji Mahmoud ya aika a kirashi sai aka ce yana bacci. Baki Maryam ta tabe Sannan tace "Daddy...I receive calls daga kawayena..,sunce zasu zo later..." Kallon tuhuma yayi mata Sannan yace "Hope na fada maki don't let anyone know kina nan?.." "Yes daddy..kawai Dana tura masu invitation na birthday Dina shine suka San am back.." "Well kar ki fita daga gidan nan...remember you life is still in danger..." Da sauri tace "Yes dad..." Mikewa tayi ta shiga kitchen ta fada masu ayi mata snacks. Suhail bai Farka baSai Karfe goma da rabi, ahankali ya mike ya shiga bathroom yayi wanka ya fito ya sake Kaya ya fito falo, madara yasha yayi tatul Sannan ya koma ya zauna feel so bored, abinda ya faru da safe ya tuna sai ya saki murmushi, wayar shi ya dauka yayi dailing number hajiyarshi, ko ringing biyu cikkake baiyi ba tayi saurin piçking Tana cewa "Eyeballs...Kai né?..." Ta tambayeshi, Dan murmushin Jin dadi yayi Sannan yace "I miss you sweetie na..." "Dan ubanka bakayi missing Dina ba...since two day Baka kirani ba...bansan you can stay without me for this long ba..." Hajiya ta fada kaman zatayi mashi kuka, Dan dariya yayi yace "Wallahi mom dake nake kwana dake nake tashi...kawai I couldn't get in contact with you né but I miss you..." Ya fada mata tamkar yana waya da budurwa, Dan murmushin Jin dadi hajiya tayi Sannan tace "I miss you my love...kasan ko bacci ban iya yi tunda ka tafi because ban San halin da kake ciki ba...pls tell me kiran me alhaji Mahmoud yake maka?.." Ta tambayeshi Kai tsaye, har zai bude baki ya fada mata the real fact behind everything sai kuma ya tuna da statement din Maryam da take kiran shi da mommy dull da yanda taje cewa call your mommy and cry for her, "Inna lillahi waina ilaihi raju'un!!..." Hajiya ta fada cikin tashin hankali "My love what's wrong with you...your silence means a lot...Dan Allah ka fadamin..." Ta hajiya ta sake fada sounding so tensed, "I will be my own man..." Suhail ya fada cikin zuciyar shi Sannan yace "Mommy am ok..network né bai Bari na in ji abinda kike cewa...maganar ki bai shigowa on time...am ok.." Ya fada yana dariya, "Eyeballs ni zaka maida yar kauye?... Nace ka fadamin abunda ke damunka...then tell me why he called you.." Ta daka mashi tsawa, "Oh yanzu naji...kawai ya ce yana son ya bani aiki né...amma bamu gama magana ba tunda bai zama...amma ko me kenan zan fada maki..kinji kou?..." Ya fada mata, ahankali tace "Eyeballs kasan cewa we don't hide things from each other...pls in ka San da akwai matsala just tell me...zan tura maka kudi ka dawo..pls.." Ta fada Don Sam bata yarda da abinda danta ke fada mata ba, dariya suhail yayi yana lumshe idanuwa Sannan yace "Nace am ok...now tell me ya kike...hope kina kula da kanki..." "Yes dear...hope you're taking care of yourself..ya jikinka hope Yanzu da sauki" "Yes mommy...wannan tafiyar is the best thing..Yanzu na dawo normal.." Dariya hajiya tayi Sannan tace "Baby ka ga Maryam da kake maganar ta kullum?.." "Shegiyar ba." Ya fada cikin ranshi Sannan yace "Eh ban samu ganinta ba...ance tayi tafiya..." "Kana nufin tunda kaje Baka ganta ba?." "Eh ban ganta ba..." Ya amsa mata, "Tab, hope sai kana cin abinci?... Pls don't play da abinci ka...nasan halinka..." Ta fada mashi, "Ok...and mommy ya su baba rabi da su murja...hope suna lafiya?.." Ya tambayeshi listening to her reaction "Banji abinda ka ce ba..." Ta fada kaman bata ji shi ba "Nace ya kowa da kowa na gidan?.." Ya fada yana dariya, hajiya bata fuska tayi daga inda take zaune a office dinta tace "Su waye kowa da kowa?..." Ta tambayeshi "Duk yan gidan mana..daga masu gadi zuwa masu aikin cikin gida..." Ya fada yana dariya, tsoki taja Sannan tace "Me ake Baka inda kake?... Hope you're have not gone nuts da kake tambayata , masu aiki?...in wasa kake stop it it's not funny at all..." Ta fada cikin bacin rai, Dan murmushi suhail ya saki Sannan yace "Wai mom ba mutane bane su?.." Ya tambayeta Kai tsaye "Wonder shall never end.." Hajiya ta fada sounding unbelievable, "Yo mommy su fa mutane né...hmmm come and see wonders a nan..alhaji Mahmoud kan dining daya yake cin abinci da maaikatan shi,.,it's so adorable.." Ya fada Don Jin abinda zatace, "Ai su ba irin namu masu aikin bane...turawane suna da hankali da sanin ya kamata...if you give those stupid people an inch sai sun wuce miles...ai daka sakar masu face for just a moment raini zai shiga ciki...Sam basu da dadin muamala.." Ta amsa mashi, "My mom it's because bamu basu chance ba...if we make them family zasu rike mu kaman family .." Bai idaba tace "Pls enough...ni ban San abinda aka Baka ba..." Ta fada cikin bacin rai, dariya suhail yayi tare dayi mata kiss ta cikin waya Sannan yace "My mom kar kayi fushi..kawai I saw new world né...naga namu world din is nothing compared to nasu kuma everything is so perfect...amma tunda baki so Bari in yi shuru...my mom tell me ya aiki..." Tsoki taja Sannan tace "Dan rainin hankali...nasan you're up to something, dariya yayi ya fara wakar iyanya up to something yana cewa "Up to something no bi small thing...I love you my mommy I have no other like you..." Ya fada cikin wakar, hajiya dariya Jin dadi tare Tana cewa "I love you too my eyeballs...pls baby kayi ka dawo kasan in babu Kai ban gani sosai...kasan you're my eyeballs..." "I know my mom...ki kular min da kanki..." "Zanyi my love..Kai ma ka kula da kanka sosai..kar ka Bari wayan nan turawan su
Chapter 84 · 0% Book details