← Book details Wulakanci Dodone complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 190

Sashe 2

Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 6 min read

Wata gaggarumar liyafa ake a tahir palace dake cikin garin Kano, manyan mutane né zaune on tables that is well decorated, duk Wanda ka gani wajen kasan masu ji da kansu né Don wurin alone says it all. Amarya da angonta zaune kan kujeran da aka tana da masu na alfarma, sai kidi ke tashi gayu suna rawa, kan wani table wasu guys né zaune su huduko wanne looks so cute and hot, amma daya daga cikinsu ya dauke min hankali Don I was like what the hell, Don duk cikin hall din banga Wanda haduwanshi ya Kai da wannan saurayin Wanda bazai wuce 28 29 ba, yayi relaxing sai kallon kawai yake while sauran guys dake zaune kan same tables dashi sai hayaniya su suke shi kam he's not saying anything sai ya kalli wannan ya kalli wancan,
"Suhail...." Naji daya daga cikin guys din ya kirashi, idanuwan shi ya maida kanshi tare da cewa
"What?.." Dariya Wanda ya kirashi yayi before saying
"What are you up to?... Don nasan shurunka means a lot...Kodai ka hango wacce ta hadu né...." Ya fada mashi, kura mashi Ido suhail yayi yana mashi kallo Mai wuyan fassara tare da squeezing goshinshi before saying
"Anan wurin dai babu..." Ya fada in a melodious voice, dariya sauran guys din sukayi,
"Kai kullum babu wacce tayi maka..."
"Ai gaskiya na fadi...duk fadin hall din nan babu wacce ta Kai ni kyau...ban da makeup...banyi kitso ba...and am like this.... Su kam a Kam ga kitso, kwalliya da sauransu...so har yau am still on my point...women are the most ugly being on earth..." Ya fada sounding very serious, dariya dukkansu sukayi wani yace
"Yanzu look at the amarya..yanda ta hadun nan in zaa Baka ita da gudu zaka amshe ta...." Suhail kallon amarya ya yayi sosai sannan ya saki wata bazawaran dariya yace
" wallahi ko da billion daya zaa hada min ban so...she ugly...." Ya fada masu atakaice, dukkansu juyyawa sukayi suka kallo beautiful bride dake zaune kusa da mijinta,
"Gaskiya suhail you need a doctor...Don am thinking idanuwankasuna da matsala..." Inji daya daga cikin guys din dake zaune same table dashi da alaman friends dinshi né
"Gani...am a doctor ai..." Inji another, suhail kallon shi yayi yana cewa
"In ba Don Nigeria ya lalace ba ya zaayi ka zama Doctor....alhalin you are the dummest among four of us...." Yafada yana dariya, sauran ma dariya sukayi sai doc yace
"Kai dai you're jealous...Don am successful than all of you..." Bai idaba suka kwashe da dariya,
"Who are you succeful than?... Kilan su amma ban Dani..." Inji suhail, daya daga cikinsu kallon suhail yayi yace
"Wallahi we are all successful than you...Kai dai ko aiki bakayi..always depending on mommy and daddy to give you money...fine boy no money...." Dariya suka sakeyi amma Banda suhail, yacigaba dacewa
"Ni am an engineer, aliyu is a lawyer and sadeeq is a doctor...you what are you?...", Dan murmushi suhail ya saki ya kalli Yusuf da yayi mashi magana yace
"Who told you inason zaman doctor, engineer ko lawyer....you know nawa dream din is bigger than na dukkan ku...da kuke takaman kuna aiki uban me kuka fini...motata yafi naku tsada, nafiku saka Kaya masu tsada, inshort my account is fatter than na dukkanku...so ni Ina kam zance na ..no body is successful than me..." Ya fada in I don't care tune,
"Amman wannan suhail din banza né...how can you even compare yourself with us...." Inji sadeeq,
"Dalla rabu dashi...let him defend his stupidity...daman haka yake...." Inji yusuf, shoulders suhail u ya daga tare da mikewa, shaddandake jikinshi sai kyalli kawai yake tamkar an zuba mata ruwa, glass zaro daga gaban rigan shi ya Doraa face dinshi, duk inda ya wuce sai an kalleshi especially yan mata, tafiya yake cikin kasaita, face dinshi daure, haka ya dinga ratsa ta cikin mutane dake zaune kan round table har ya isa inda wasu mata ke zaune, daka gan mata Kaga yan Hutu, daya daga cikin which is an halfcast, ta mike dauke da smile face dinta, da gani kasan mahaifiyar shi ce, hannu ta mika mashi ya Kama yaso kaman zai fada jikinta yace
"Mommy I want to go..."
"Eyeballs this early?... The part is about to start..." Ta fada cikin slant, marairace face yayi
"Mommy this noise is giving me headache,"
"Ok...just go home and rest....if your daddy ask about you I will tell him...."
"Ok mom..." Ya fada tare dayi mata kiss a goshi, mutane sai kallonsu kawai suke with adoration , hannunta ya saki ya fara takawa ahankali yana Kama hanyan waje.
"Ya ya..." Wata budurwa rike da wata cute baby ta kirashi, ahankali ya juyo yana kallon wacce ke tahowa,
"Ashe kin zo.."
"Yes mana...Ashe bikin cousin guda ban zo ba?... Dazun I was at the house ai...mommy tace ka fita..." Dan murmushi yayi yana kallon yarinyan dake hannun sister dinshi, she have their blood Don itama fara tas take,
"Ina gidan su Yusuf,..." Ya fada sannan ya daga hannu ya Dan Kama cheek din yarinya tare dacewa
"Sweetie...kinyi kyau..." Ya fada wa yarinyan, hannuwanta ta miko da alaman tanason ya dauketa amma sai cewa yayi
"Ke zauna hannun mom dinki...Nima mi daukata nake nema..." Dariya sis dinshi tayi tare dacewa
"Yaya son jikinka yayi yawa...Yanzu Ina zaka?.."
"Gida...am exhausted..." Ya fada kaman Mai Jin bacci, dariya tayi
"Haba yaya...Yanzu fa aka fara...kuma you know dad will be angry in yasan ka tafi..."
"Ke sai anjuma...ni na tafi...zaki komo family house?.."
"Aa...daga nan gidana nayi..."
"Ok masu gida...my regards to your husband..."
"Zai ji..." Ta amsa mashi, gani yayi wata cousin sis dinshi ta taho amma sai ya juya kaman bai ganta ba, fita yayi daga conference hall din ya nufi parking lot, yarinya n biye dashi Tana
"Yaya..." Amma ko juyowa baiyi ba har ya Kai inda motanshi ke tsaye, budewa yayi lokacin yarinyan tazo daf dashi,
"Yaya...inawuni?.." Ta fada cikin sanyinmurya, juyowa yayi kaman bai taba dariya ba tareda cewa
"Lafiya..." Ya fada yana shiga mota, kallon yarinyan yayi yace
"Ya dai?..."
"Ba...ko...Mai..." Ta amsa mashi voice dinta na cracking,
"Then move back..zan rufe mota...." Ya fada mata ahankali taja baya, nan take yayi banging motan ya ja ya bar wajen.

One love😘😘😘
[10/26, 8:56 PM] Jamila Muh'd: 2❤💙💚💜💛
Wulankaci dodone.....
❤💛💙💜💚

®Zuwairat(ummumaryam)

Da sunan novel din was yafi dare duhu amma an samu Mai irin sunan littafin, so na Chanza wannan zuwa wulankaci dodone😀😀😀 pls don't worry about the name..you guys know am not Hausa so choosing suna yana bani wahala amma hope you will enjoy the novel. The name doesn't matter..it's what it contains.

Godiya nake gareku masoyana, thanks for the prayers, mijina ya samu sauki sosai but still need your prayers.

0⃣2⃣
Chapter 2 · 0% Book details