Sashe 97
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 8 min read
Kallonta yayi ya kauda Kai ya maida dubanshi ga baba rabi tare dacew "Duk abinda nayi maki ki gafarce ni...ki yafe min..." Bai idaba baba rabi tace "Haba...ba komai...na yafe maka.." Hajiya dake tsaye ji tayi kaman ta haukace, daman tun Jiya ta ga kaman an Chanza mata suhail, har karfe 12 na daren jiya babu abinda yake magana akai sai yanda alhaji Mahmoud ke da kirki da kuma ya da bai dauke duniya komai ba, shine shima zai kawo mata wannan policy din a gida, shuru tayi Tana kallon ikon Allah, tason magana amma tasan in har tayi yana iya kin cin abinci ko kuma yace he's mad at her and she don't want that to happen, komawa yayi ya zauna ya kalli su murja ya basu hakuri kan abubuwan da yayi masa ada suma sukace sun yafe, hajiya ce ta tako ta iso falon, "Dalla ku tashi daga kan kujeruna...kuna hauka zaku zauna inda nake zama?.." Ya daka masu tsawa, ahankali suhail ya kalleta yana cewa "mom am talking to them...nidai if you don't allow me to do what I have I mind I will go and never come back..." Ya fadamata, yasan ko kadan bazata so hakan ba, juyawa hajiya tayi afusace ta koma kan dining Tana cewa "Yi sauri ku gama..kuzo ku zubamin abinci..." Ta fada cikin bacin rai, juyawa suhail yayi ya sakar masu murmushi tare dacewa "Ku kawo abinci muci tou..." Ya fada yana komawa kusa da hajiyarshi, kujera dake kusa daita ya zauna ya Dora hannu kan shoulder dinta, Dan tsoki taja ta kauda kanta gefe, "Sweet mother don't be mad at me...I want the best for us..." Ya fada yana mata kiss, banza tayi dashi bata ce komai ba, bata ga atakaici ba sai da taga Ana loda dining da abinci, "Wai wane irin abinci ake jerawa haka kaman ba ni da eyeballs kawai zamuci abincin ba?.." Ta tambayi binto cikin tsananin bacin rai, da sauri suhail yace "Mommy we're eating together..." Aikam Afusace hajiya ta mike tace "Eat with them Dan ubanka..." Ta fada mashi sannan ta bar dining din, zama yayi ya umarce su su zauna, nan sukayi serving sukaci, su kam kasa sakin jiki sukayi shi kuma yaci ya koshi Sannan yasa murja tayi serving na hajiya ta tafi upstairs dashi, yana shiga ya tarda hajiya zaune tayi tagumi, da sauri ta daga Kai ta kalleshi Tana cewa "Eyeballs meye maanar abinda kayi dazun?.." Ta tambayeshi cikin bacin rai, stool dake gaban mirror ya dauko ya ajiye a gabanta Sannan ya dauki abincin daya ajiye gaban mirror ya ajiye mata tare da debowa ya Kai bakinta, da sauri ta kauda kanta gefe guda Tana cewa "Am asking meye maanar abinda kayi dazun...workers on my on dining?... Sannan workers using my own cutlery?.." Ta tambayeshi cikin fada, Dan murmushi yayi ya maida spoon din Sannan yace "What then?... Nifa mom you're sounding kaman masu aiki ba mutane bane...ba fa finsu mukayi ba...nifa mom am a change person..." Kallon banza hajiya ta watsa mashi sannan tace "Ko you're a change person wannan bai Baka daman ka kawo masu aiki har falo na balle kan dining Dina....gaskiya I don't want that to repeat itself..." Ta fada sounding frank, Dan ajiyan zuciya ya saki Sannan yace "Nidai mom kinsan I have only two weeks kafin in bar gidan. Nan....Sannan bansan lokacin dawowa ba..Don haka I beg of you let me do what I want kafin in tafi...baki sani ko zan mutu kafin lokacin dawowata yayi ba..." Jin zancen mutuwa a bakin suhail really frightened her, "Haba eyeballs..meye zancen mutuwa Ana maganar arziki?.." "Ai mom it's always closed...mommy naga rayuwa wannan few days da na bar nan...in abunda na gani bai Chanza ni ba then nothing will...I wish bakina zai iya furta exactly abinda ya faru amma I can't ..but pls muyi halin da za'a yi missing din mu in bamu nan...kar muyi halin da zai sa in abun bakin ciki ya samemu people around us zasuyi mana Allah shi Kara...or in mun mutu suce an Huta...I want people to miss me when am gone just like the way am missing alhaji Mahmoud and his hospitality..." Ya karasa maganar cikin sanyinmurya, kura mashi Ido hajiya tayi not knowing what to say, ita har yau ta rasa gane abinda ya gani da bakinshi ba zai iya furta ba "Baby.." Hajiya ta kirashi cikin sanyinmurya, ahankali ya daga Kai ya kalleta wearing a killer smile, "Dan Allah menene abinda ka gani da bazaka iya furtawa ba..." Ta tambayeshi, hannuya Kama yace "Mommy kawai dai lets be good...mommy kin ga yanda alhaji Mahmoud ya kula dani kaman ba Dan wani maaikaci a karkashinshi ba?. Nima ban Bari wani a karkashna yayi kuka Dani..." Ya fada atakaice, "Naji amma Banda cin abinci q dining Dina..." Ta fada mashi, da sauri yace "Mommy ni dai Dan Allah mommy just allow me to be happy kafin in bar kasar nan...pls mommy.." "Wai kana nufin cin abinci da masu aiki kan same dinw will me you happy?.." Da sauri yace "Eh mana...the more people the more the merriment..so pls ki yarda kiyi witnessing Jin dadi dake tare da farantawa wasu..." Ya fada kaman ba suhail ba, hajiya kallon shi kawai take kaman ba danta ba, "Kodai anyi cloning Dinka?.." Hajiya ta tambayeshi Tana murmushi, "Kam..mummy am the only suhail...dagani babu wani..." Yafada sounding proud, dariya hajiya tayi Sannan tace "Now you speak like my eyeballs..." Ta fada Tana dariya, mikewa yayi ya dawo ganata yayi mata kiss a goshi Sannan yayi mata a both cheeks tare da kan bakinta, hajiya sai lumshe idanuwa kawai take Tana Jin dadi, "I love you mommy...Wallahi nayi missing dinki kaman zaiyi hauka..anya mommy zan iya tafiya wannan aikin in barki kuwa?.." Ya fada sounding so caring, Dan hararar shi tayi Tana cewa "Hmmm sai indai bakayi auren ba...kana iya shekara Baka ganni ba..." Idanuwa ya zaro kaman mace yace "Ni kam I can't ooo...dole sai ta maidoni gida ganin momina..." Yafada sounding naughty, San bugar mashi keya tayi Tana cewa "Jairi...Kai din...kana fama da ciwon cikin.." Da sauri suhail ya rufe face dinshi yana cewa "Now am shy..." Yafada hannunshi biyu kan fuskar shi, dariya hajiya tayi shima yana dariya, kawai she's so happy so is suhail, zama yayi ya dauki spoon ya Kai abinci bakinta ta bude baki ya juye mata, duk spoon hudu sai ya bata ruwa tasha' a haka har ta koshi, "Mommy Bari in je wajen masu gadi suma in basu hakuri..." Ya fada ya na tattare insa hajiya taci abinci, Kai hajiya ta girgiza tana cewa "Nidai baby kana bani tsoro...wannan nemeny yafiya kaman Wanda zai mutu?.." Dariya suhail yayi yace "Ai hakan dai yafi..." Bai rufe baki ba hajiy tayi saurin cewa "Wai son kaji abinda ya faru?.." Kallon ta yayi yace "Me kenan?..' " ajiyan zuciya hajiya ta saki Sannan ta shiga bashi labarin yanda aka ce alhaji Mahmoud ya bawa Salman millions of naira Sannan ya biyawa su baba rabi hajj, ta Kara da cewa "Ni Wallahi ban yarda da hakan ba..am thinking dad Dinka né ya basu kudin yake Kira alhaji Mahmoud...ina alhaji Mahmoud ya San su balle yayi masu wata kyauta..." Ai suhail Naji an ambaci Salman yaji hankalin shi ya tashi, Sannan yasan saboda Maryam akayi hakan, wato Maryam tasa akayi mashi such kyauta, "Da akwai matsala..." Ya furta under his breath, kallon shi hajiya tayi Tana tambyanshi abinda yace amma sai ya kasa magana, yasan bashi da rival kaman Salman, da bai da kudi ya nuna taurin Kai game da ita balle Yanzu?, zama yayi yana sauke ajiyan zuciya Sannan yana Kama zanin gadon hajiya dake kan gadon "Lafiya dai kou?.." Shine abinda hajiya tafada amma suhail baiji saboda Nisan tunani, kawai gani yake in har ya tafi abroad din nan tou Salman zai kwace mashi Maryam, kuma abin takaici shine ko kadan babu kusanci tsakanin shi da Maryam, hadiye yawu yayi yaji kaman he's swallowing a stone, "Wai meye?.." Hajiy ta sake tamabayanshi, ahankali ya daga idanuwanshi da suka sauya kala yace "Mommy..." Ya fada sanna ya kuma yayi shuru, "Naam..." Hajiya ta amsa mashi Tana dafa shoulder dinshi, Kara kallon ta yayi Sannan yace "What if Salman ya dauke mar...Fatima daga gareni?.." Ya tambayeta voice dinshi na breaking, "Taya zai dauketa daga gareka?.." Hajiya ta tambayeshi sounding confused, ahankali yace "Mommy kinsan Salman loves her...ko da yana aikin gidan nan he stands for her...and Yanzu that yayi kudi kuma he's not understand daddy anymore am scared...mummy gashi am leaving...na shiga uku..." Ya fada tears na taruwa idanuwanshi, "Haba baby why zakayi wannan tunanin?... Ai dad Dinka ya hanaka tou bai isa yace zai bawa Salman ba...kawai relax..babu abinda zai faru..." Bata idaba suhail ya ce "Mommy am scared..anything can happen...kuma kaman tanasonshi...tunda.." Sai kuma yayi shuru thinking in dai bata son shi why zata sa babanta yayi mashi such huge kyauta?, "Babu wani zancen so...kadai ka kwantar da hankalinki..and ka yarda da destiny...duk abinda zai faru rubuce yake..." Hajiya ta fada in a calming tune, da sauri suhail yace "Mommy destiny or no destiny I can't live without Maryam.." Ya fada atakaice "Maryam kuma?.." Hajiya ta tambayeshi sounding surprised, da sauri ya sake cewa "I mean Fatima...mommy in ba Fatima babu ni...pls ni dai tell me what to do..." Ya fada cikin tashin hankali, "Just ka kwantar da hankalinka...kilan dad Dinka yaki ya Baka itane saboda you're not working..Yanzu kam da ka samu good job nasan in ka kawo maganar ta he will oblige..." Shuru suhail yayi Don yasan ko kadan ba hakan bane, yasan ko kadan dad dinshi bashi da iko da Maryam, Inshort she's the boss, and babu Wanda ya Isa yayi forcing dinta kan Abu, da sauri ya Kama hannunta yace "Mommy..ance aduar uwa bai faduwa banza...pls mommy pray for me...banason kowa ya sha gabana Indai zancen Fatima né...pls mommy I need ya help.." "Kar ka damu..I will pray for you..wai wait a minute..ba kaga Maryam ba har ka dawo?.." Shuru yayi for a moment kawai sai ya saki murmushi, kallon zararre hajiya tayi mashi Tana mamakin he's just red just a second ago and now he's laughing, "Wai eyeballs hope dai you're alright?..ni ka fara bani tsoro..daga