Sashe 21
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 4 min read
fuska yayi tare dacewa "Da uban me kika dafamin abinci?.." Ya tambayeta Kai tsaye kaman yana magana da age mate dinshi. Dan runtsunawa baba rabi tayi sannan tace "Abinda na Saba dafawa dashi né....." "Karya kike...you're lying...ga abinci babu taste...it tastes awful kuma kice da abinda kika Saba dafawa dashi?... Now ki koma nan cikin kitchen ki hadamin wani abincin....if you like ki dafa babu dadi sai kin Kara dafawa..." Ya fada atakaice, mikewa yayi ya Kama hanyan dakin Maryam, ba knocking ya bude Kofan, luckily she's decent, Tana kwance tayi rub da ciki, Tana Jin an bude Kofan juyo suhail ta gani, da sauri ta mike zaune, nunata yayi da yatsa sannan yace "Wallahi kika karajin fall in baki fito ba sai na lahira ya fiki Jin dadi....I know kina wasa Dani because you don't know what am capable of...amma ki cigaba..." Bai idaba yaga Tana bashi wani irin blinded look, irin kallon nan na na nothing you said matters take mashi "Ni kikewa wannan kallon?.. " Ya fada yana taking a step zuwa inda take zaune, da sauri ta mike tana ja da baya tare da girgiza kanta, "Kika karayi min irin wannan kallon sai na nakasa ki..." Ya fada out of anger, shi kanshi yasan he's bluffing sannan yana mamakin why he's so furious today, mostly abinda ke hadashi da masu aikin gidansu shine batun aikinsu amma bai damu da wani Abu nasu that doesn't concern him ba amma wannan yarinyan is different, yi mata magana gives him fun da bai San ko na miye ba. Yana fita Maryam tace "Saddest frike...." Ta fada Tana koma ta zauna, wayanta né ya fara ringing Tana dauka taga daddy dinta né, da sauri tayi hugging wayanta tare da piçking, kiss Ta fada jerewa wayan, daga chan bangaren dad dinta yace "Sweetheart wato babu Salam sai kiss kou" ya fada yana dariya, da sauri tace "Salamun alaikum..." Amsawa yayi yana Jin dadi, "My love how have you been..." Bai idaba tace "Daddy am tired...daddy pls take me back and I promise I won't step out of the house...pls daddy..." Ta fada kaman zata fashe da kuka, Dan murmushi ya saki before saying "Dear har Yanzu baa Kama people responsible for the attacks ba...sannan ko jiya they was an attack on the house..." Bai idaba tace "Daddy I don't believe that....daddy you can make them pay in a day if you really want to...kawai you are tired of seeing me...." Ta fada Tana fashewa da kuka "Don't ever say that...yara nawa gareni da zan yarda ki?... I have only you...kuma kin San cewa bani da gurin daya wuce in ganki cikin farin ciki..." "But daddy am not happy here without you...pls Daddy take me to another country..." Ta fada cikin kuka, "Baby if you keep crying when ever I called I might stop calling...and har yanzu banji kina zuba min Hausa ba.." Ya fada yana dariya "Na...iya..." Ta fada still crying "Good..gaya min me kikayi yau?..." "Nothing much..kawai...na..je...islamiyya...and am going back by four..." "That's good to hear... Hope you love it?..." "Yes daddy..." "To da akwai abinda kike bukata?.." Y tambayeta, shuru tayi for a while Tana tunanin abinda zata ce, sai da ya Kara Maimaita tambayan sannan tace "Daddy.." "Yes love.. "Birthday Dina sauran...3 months...pls..I want to celebrate it with you...." Ta fada cikin low voice, shima dad dinta shuru yayi yana tunanin yanda duk shekara take grand party na birthday dinta and ko Yanzu he don't want to say no to her, yan missing dinta kaman hauka amma he's pretending he don't care. "Ok dear...how do you want it..in zo Nigeria ko yaya?..." "No daddy...pls I want to come ..with my friend..." Ta fada cikin sanyinmurya, dariya dad dinta yayi tare dacewa "Daughter har kinyi Friend?" "Yes daddy...." "Mace ko namiji?.." Shuru tayi batace Komi ba "I guess namiji né..." Dad dinta yayi adding daya ji tayi shuru. "Kou shine mister right din?.." Y fada babu wasa Don bai da gurin daya wuce Maryam tayi aure Don already babu abinda barin ya mace babu aure ke haifarwa sai balai, "No..daddy...I just want to show him my home...." Ta fada kasan2 "Alright then...Allah ya kaimu lokacin...I will make some arrangements...sai ku zo...amma ba dadewa zakiyi ba..." "No problem daddy..." Ta fada cikin ranta Tana Jin dadi, Don bata San dad dinta zai yarda so easy ba kasancewan bayason yana ganinta da namiji, "Behave well kinji kou and listen to your new daddy and mommy..." Ya fada mata "Ok daddy..." Ta fada Tana tunawa da maman suhail Don mostly bata ganinta sosai like yau ma bata ganta ba. Kashe waya dad dinta yayi ta ajiye wayanta ta koma ta kwanta, Tana tunawa da plan dinta, "How did I get this plan in the first place..." Tafada Tana dariya , tsalle ta daka tare dacewa "Am a genius...."