Sashe 78
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 8 min read
Suhail ji yayi kaman yayi tsuntsu ya kamo saboda haushi da bakin ciki, ko da chan bai wanka da ruwan sanyi duk zafin weather, he always stick to warm water amma shine yau yar yarinya ta wanke shi da extra cool water yana bacci, kallon ta yayi not knowing what to say while ita kuma Tana rike da waist dinta tayi ready Don tsoron shi is written all over her, jikinshi ya kalla Sannan ya kalleta, murmushin Jin dadi tayi tare dacewa "Am telling you kaje ka shiga bathroom Dina ka wanke...ai ba fina Kai da ni zanyi maka Baka yi min ba...it's tick for tack..." Suhail kura mata Ido yayi not knowing what to do Don tamkar ya fashe da kuka yake ji saboda haushi da bakin ciki, kallonta kawai yake, dariya Maryam tayi tare dace "I will be waiting..." Ta fada Tana kokarin juyawa, "Maryam..." Ya kirata a tsanake, face dinta daure ta juyo tare dacewa "What..." Ta fada Tana ware hannuwanta in I don't care manner, "Am I your mate?..." Ya tambayeta face dinshi kaman bai taba dariya ba, wani irin kallon banza tayi mashi sannan tace "If you like be as old as earth itself...I don't care...." Ta fada atakaice, kura mata Ido yayi for a moment looking still angry Sannan yace "Na taba zuba maki ruwa?.." Ya tambayeta sounding so angry, tsoki taja without saying a word, "Let me make something crystal clear...na daya ni ba mate dinki bane...am 11 years older than you...Sannan na biyu in kin San bazaki iya rafe abinda nayi maki ba then revenge daidai..." Bai idaba ta kwashe da dariya feeling so happy saboda yanda yake magana with anger, ko kadan bataji tausayinshi, "ai I have many people to revenge for....ka maida ni house maid....you slapped Salman several times saboda ni...kana yiwa baba rabi magana kaman mate Dinka...Sannan you call asabe, murja and the other one bitches...ni Maryam will avenge them all...ka na dauke da innocent face amma samun azzalumi irin ka sai an bincika...the first time Dana ganka I was like wow...wannan mutumin is so cute...but what did you call me....cewa kayi ni karuwar inace just because am looking at you...to wallahi is either we do it the easy way by doing what ever I ask you to do..or the heard way..." Ta fada Tana juyawa, "Maryam!!.." Ya daka mata tsawa, ji tayi Kaman yana bayanta already da sauri ta juyo all her eyes out, har ga Allah cikin gidan ubanta take amma suhail yana bata tsoro fiye da komai, "Tell me..what did you want me to do Don kisan cewa am really sorry..." Ya fada cikin sanyinmurya kaman bashi ya daka mata tsawa few seconds back ba, baki ta tabe tare dacewa "Rule number kayi duk abinda nace...number two stay away from my father...banason wannan gulman da kake...he's not your plying mate..Don haka ka fita harkar shi..." Bata idaba suhail ya katse ta dacewa "Ta ya zan fita harkar shi...kinason in na ganshi kar in gaidashi or what..." Ya fada yana ware hannuwa, he's so cold to death amma face dinshi is not showing, "Oho I don't care how you do it but stay away from him..." Ta fada mashi sannan ta juya, bayanta yabi da kallo ya sake cewa "Maryam..." This time kafa ta buga kasa Sannan tace "What!!!..." Ta fada sounding so fed up with him, "The first time da kika gan ni...what do you feel!..." Ya tambayeta cikin sanyinmurya, abunka da tashin turai sai cewa tayi "I feel we can be friends ..." Ta fada Kai tsaye, cikin sanyinmurya yace "Am sorry...can we be friends again?.." Bai rufe baki ba ta tuntsure da dariya Sannan tace "Oh my gosh...this dude wants to be my friend.." Ta dada cikin yar siriryar murya sannan ta daure face tace "Bayan ya gano koni wacece...no chance in hell..." Ta amsa mashi, idanuwa suhail ya lumshe yana biting lebanshi na kasa Sannan yace "Not at all...nidai kiyi hakuri Dan Allah...kar kice Ina baki hakuri because am scared of abinda zai biyo baya ko abinda zakayi min"..nothing will break me...Sannan kar kice am begging saboda I found out who you are..Sam...kawai am sorry for being a bad person...nayi Maki alkawarin zan nemi yafiyan duk wayanda kikayi listing..." Ya fada yana taking step, da sauri Maryam ta ja baya Sannan tace "Wato har cewa kake nothing will break you kou?... Then let's see how strong you are..." Ta fada Tana juyawa, "No I don't mean like that..." Ya fada mata da karfi amma ko tsayawa batayi ba ta fita Tana cewa "Don't let me wait..." Ta fada Tana barin part din, Tana fita suhail ya fara rawar sanyi Don tamkar yana cikin freezer yake ji, abinda zai shiga ciki kawai yake néman, hanyar bathroom ya nufa da gudu sai trembling kawai yake kaman kazar da aka tsoma cikin ruwa, yana shig ya hada warm water cikin bathtub yayi saurin cire Kayan jikinshi ya shiga ciki tare da sakin ajiyan zuciya, relaxing yayi yana lumshe idanuwa Sannan yana Jin words dinta cikin kunnenshi, few days back Baka taba cewa Maryam Tana da bakin magana balle ta tsaya inda ya tsaya tayi mashi magana amma gashi yau Maryam Tana da guts din watsa mashi ruwan sanyi, "Unbelievable..." Ya furta ahankali, tunawa da zancen wanke bathroom dinta, he can't just believe shi aka samu Mai fadawa such words, sai Yanzu ya yarda da abinda mutane ke cewa inda karfin ka ya kare nan na wani ya fara. Where your knowledge stop is where others are starting from, Dan ajiyan zuciya ya saki ya fito daga cikin bathtub, bedroom ya koma wearing nothing, gaban gigantic mirror din ya tsaya yana kallon Kayan Shafa da perfumes, kallon kanshi yayi ta cikin mirror wearing a naughty smile, cream ya shafa ya saka wasu Kaya dasu kayi mashi kyau tamkar Don shi akayi su, perfumes ya fesa sosai sannan ya fito falo, zama yayi yana tunanin how is he going to wash bathroom, ko za'a kashe shi bai San yanda zai fara ba, relaxing yayi tare da lumshe idanuwa, babu abinda yake tunani kaman yanda zai shawo kanta, "baby..I won't make you mad again...you won't cry because of me anymore...I do what ever you want...kawai i want you to give me a chance..." Ya fada cikin sanyinmurya, ahankali ya mike ya Kama hanyar waje, Dan kalle kalle ya tsaya yayi for a moment Sannan ya sa hannu cikin aljihunshi ya taka zuwa daya part din, masu aiki suka dinga gaidashi shi kuma yana amsawa kaman he's a nice person, same hanyar daya bi jiya ya bi har ya USA bakin Kofar jiya, har zai bude sai kuma ya tsaya ya sakin ajiyan zuciya Sannan yayi knocking, "The door is open..." Yaji an fada mashi, ahankali ya bude ya shiga ya da sallama a bakinshi, bata daga Kai ba Sannan bata amsa ba, Tana zaune kan wani chair sai filing fingers dinta take Sannan gashin kanta daure baya, tsayawa yayi yana kallon ta, ahankali ta daga hannunta Tana kallon fingers dinta Sannan ta kalleshi "Me kake kallo?.." Ta tambayeshi, sadda Kai kasa yayi without saying a word, takawa yayi ya shiga yaga gadon hargitse, bai bata lokaci ba ya gyara mata shi spreading same bedsheets, sai da ya gama gyara bedroom din Sannan ya shiga bathroom dinta, duk yanda yake ganin kyawun part dayake nata ya linka nashi sau goma, gani yayi duk amai datayi jiya still there, bai bata lokaci ba ya wanke koina tunda ya iya karatu so yasan abubuwan gyaran bathroom, ko kadan he's not angry kan abubuwan da yake, yasan ko aure yayi he will help his wife tunda he loves her, so washing her bathroom don't make him sad at all, tsayawa yayi yana kallon bathroom din don yaga if da akwai abun da baiyi ba amma shi dai yaga komai neat, ahankali ya fito zuwa bedroom ya tsaya ya kalla Sannan yace "Done..." Ya fada yana komawa falo, gani yayi tana zaune da headphone kunnenta, idanuwanta lumshe bakinta sai motsi yake kaman she's mimicking a song, she feels some one is looking at her, hakan yasa ta bude idanuwanta ta sauke cikin na suhail dake tsaye yana kallon ta, daure face tayi Sannan tace "Ka gaida ni yau?.." Ta fada kaman bata taba dariya ba, Dan murmushi ya saki before saying "Good morning..." Bata amsa ba ta mike ta shige bedroom Tana cewa "Stay right here, Ta fada sannan ta shige bedroom dinta, Tana shiga suhail yaji tace "What the hell..." Ta fada sounding so angry Sannan ta Kara dacewa "Fall in here dude..." Tafada da karfi, Dan dariya ya saki tare dacewa "This girl is really something else.." Ya fada sannan ya Kama hanyar bedroom din, yana zuwa ya ganta tsaye rike da tiny waist dinta, bed dinta ta nuna Sannan tace "Mr bana amfani da bedsheets daya sau biyu...so ka Chanza wannan...my bedsheets are in that closet.." Ta fada Tana nuna mashi Inda bedsheets dinta suke, bai ce komai ba yaje ya dauko bedsheets din ya yaye na kan gadon ya sake mata sabo duk Tana tsaye Tana kallon shi, sai da ya gama Sannan tace "Have you fix my bathing water?.." Ta tambayeshi, Kai ya girgiza mata "Then wa zaiyi..pls dude banason magana...kayi abubuwan da ya kamata..." Babu abinda yake kalleshi ai bakinta, sai da ta gama Sannan yace "How do you like it..." Ya tambayeta sounding naughty, ahankali tace "Warm..." Ta amsa mashi Tana karewa dakin kallo, "Why not hot...! Ya fada yana dariya, tsoki taja bata ce komai ba, komawa cikin bathroom din yayi ya cika mata bathtub da warm water, Sannan ya fito, "Done.." Ya fada yana murmushi, harara ta watsa mashi sannan tace "Ka karamin da bathing perfume?.." Ta tambayeshi, "Nope..." Ya fada yana Kara komawa cikin bathroom din, at least he's trying to make her happy and he's happy about it too, yana zuwa yaga many perfumes ya rasa Wanda zaisa mata, "Baby need your help...suna da yawa...pls help me wanne kike so..." Ya fada daga cikin bathroom din, tsoki Maryam ta sake ja sannan ta shiga bathroom din Tana cewa "For the very last time kar ka Kara Kirana da baby..and.." Nan Ta fada mashi