Sashe 146
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 5 min read
" if it's easy for you ni it is not easy for me...in ke kina iya hakuri Dani in an instant ni bazan iya hakuri dake ba...you're part of my life and without you am incomplete...Don haka pls ki bar zancen mom Dina...she will surely come around...plssss am begging you...Dan Allah kar ki barni...mutuwa zanyi .." Ya fada mata kaman zaiyi mata kuka, shuru tayi Tana share tears dake idonta,
"Am sorry...but no relationship will end happily if the mother does not give her consent...nasan ka San da haka..." Ta fada kaman she's not boiling
"Wallahi na sani..amma my mother will come around..Don Allah kiyi hakuri don't judge me for my mothers sins...kar ya shafeni pls,,,Wallahi in babu ke babu ni..." Ya fada yana komawa kasan kujerar da yake,
"Dan Allah kayi hakuri...ni Wallahi ko mum Dinka tace Tana sona I won't believe it...Don already she have shown me she hates me for no reason...kawai lets take it as our own destiny...if I can control myself then you should try same...Dan Allah Ina rokonka...Yanzu banason mu zama enemies rather we should be family..." Da sakeyi yayi kneeling yana cewa
"Nidai kawai kiyi hakuri...Wallahi I can't bare to loose you again...not after you have told me you love me...ki rufa min asiri..." Y fada kanshi kasa,
Shuru Maryam tayi Tana sauraron shi while tears is rolling down her eyes,
"Baby Wallahi my heart had suffered...bazan iya daukan more pain ba...it will kill me...Wallahi I won't survive it..." Ya fada yana goge hawaye dake zubo mashi,
"Am so sorry you suffered because of me...ko kadan banason ka Kara Shan wuya saboda ni...Yanzu the fault is not mine...your mother hates me...nasan she will never love me..." Da sauri ya katse ta dacewa
"She will...I make sure of that,..nayi maki wannan alkawarin..happiness kece missing rib Dina...without you am nothing...Dan Allah kiyi hakuri..." Ya fada mata yana hawaye,
"This is not about love anymore...I love you...but it's about doing the right thing...your mom hates me with passion..ko gobe tace Tana sona da wuya in amince...hankalina ba zai kwanta daita ba..." Da sauri ya sake Kama hannunta ta Zare hannunta
"Happiness pls stop this...my mom will come around..." Ahankali ta girgiza mashi Kai Tana cewa
"Am so happy I told you how I felt about you...but gaskiya na bawa Kaina hakuri...Kai ma should try same pls...for the sake of Allah" Inji crying Maryam
"Look at me..." Ya umarceta, ahankali ta daga Wet face dinta ta kalleshi, kura mata Ido yayi for a moment Sannan yace
" we're meant for each other...no obstacles will tear us apart..babu Mai raba mu..don't punish me anymore..Wallahi my heart won't take it...it is damaged already..." Ya fada yana hawaye,
"Dan Allah you should understand.." Bata karasa ba ya katse ta dacewa
"Baby ba wani understanding ... ".."
salima ce tashi go falon daga dining ta ta ganshi kasa gabanta, yana ganinta yayi sauran crawling zuwa wajenta yana cewa
"Anty Dan Allah ki fada mata kar ta rabu Dani...tace Tana sona kuma Yanzu zata rabu Dani saboda mom..pls ki bata hakuri kar laifin mommyna ya shafeni..." Ya fada yana rike da kafarta, salima kallon Maryam data hada Kai da hannun kujera Tanayi
kuka tayi Sannan ta kalli suhail Sannan yace
"Kayi hakuri...dole laifin uwa yake shafan da kaman yanda na da yake shafan uwa...uwa ta wuce wasa da zakayi abinda bataso...bani da farin cikin da ya wuce in ganku tare amma tunda abinda ya shafi uwa dole kayi hakuri Don ko anyi ba'a samun riba.." Salima ta fada mashi cikin Sanyinmurya, da sauri yace
"Haba anty har dake?... Dan Allah kar tayi min haka mana...nidai tell her not to do This to me anymore..I can't take it..." Ya fada yana rike da legs dinta, Salima kallon Maryam tayi Sannan tace mata
"Dear kiyi hakuri ki jira ikon Allah...ni Sam banason wannan kukan da kuke...Allah Nima zaku sani kuka..." Ta fada mata cikin sanyinmurya, suhail juyawa yayi yana kallon reactions din Maryam Don yaga in ta amince amma Ina ko kallon inda yake batayi ba sai kukanta kawai take, salima kallon suhail tayi tace
"Ka tashi daga kasa Dan Allah..." Ta fada mashi cikin rarrashi, ahankali ya girgiza Kai mata Kai yana cewa
"Pls beg her again..ai bata ce komai ba..anty Dan Allah ki bata hakuri..." Suhail ya fada mata still holding her leg, salima rasa abinyi tayi Don ganin masoya biyu suna kuka really makes her sad and weak, she wonder what sort of a mother will make her own son sad, kofa aka bude alhaji ya shigo, surprise look né kwance kan face dinshi ganin suhail durkushe kasa rike da kafar salima Sannan Maryam na zaune ta hada Kai da hannun kujera Tana kuka,
"Kai meye haka?.." Ya tambayi suhail, shuru suhail yayi har lokacin yana rike da kafarta,
"Kai tashi mana ko Baka jina?.." Alhaji ya fada mashi sounding angry, ahankali suhail ya saki kafar salima yayi crawling ya koma wajen Maryam,
"Pls sorry...don't do..." Bai karasa magana ba alhaji yace
"Kai tashi ka bani waje..." Alhaji yayi commanding dinshi, bai ce kala ba ya mike jiki ba kwari ya bar falon, alhaji takawa yayi ya koma wurin Maryam yace
"Daughter tell me duk abinda ke damunki...fadamin wa ya taba min ke..." Ya fada mata, salima zama tayi tare da tagumi Tana kallonta,
"Babu komai"..Maryam ta fada Tana goge face dinta,
"Dan Allah my daughter tell me...banason kina hawaye under my watch..." Ya fada mata calmly, shuru tayi bata ce komai ba, ooo
"Kinci abinci?.." Ya tambayeta, Kai ta daga mashi,
"Tou ki tashi kiyi sallah ishai kiyi wanka sai ki kwanta kinji kou?.." Ya fada mata, ahankali ta daga mashi Kai Sannan ta mike ta kalli salima tace
"Anty sai da safe..." Ta fada sannan ta juya ta shiga dakinta" Alhaji kallon salima data rafka tagumi yayi ya tambayeta Abinda ke faruwa, ajiyan zuciya ta saki tace
"Nima ban sani ba,...kawai ka tambayi suhail.." Ta amsa mashi sounding so disturbed, gefenta ya zauna yana cewa
Oo"Bazaki dai fada min ba..." Ya fada mata, shuru kawai tayi Banda sakin ajiyan zuciya babu abinda take.o