Sashe 4
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 4 min read
Har karfe biyu na dare Maryam bata dawo gida ba, suna Chan suna party kaman ba dare ba, da dad dinta ya Kira sai ace leave a message. Alhaji Mahmoud ji yayi kaman hauwan Jininshi zai tashi saboda tsoron wani Abu ya faru, yan sanda ya Kira ya fada masu diyar shi ta fita bata dawoba suka tambayeshi tun yaushe ya fad masu sai cewa sukayi bazasuyi declaring nata missing ba sai bayan 24 hours. Wurgarda wayan yayi yana cewa
"Something have to be done..." Yqfada da karfi. Shuru yayi for more than an hour yana tunanin, kaman Wanda ya tuna wani Abu sai yace
"Yesssss..." Ya fada on top of his voice. Komawa kwance yayi tare da relaxing yana jiran gari ya waye ya Kira alhaji Ismail dukda ba time daya bane. Maryam bata dawo gida ba sai wajen 15am. Tafiya take kaman Mai Jin bacci, da kyar ta Kai dakinta ta wulla kanta kan gado, nan take bacci yayi gaba daita ko shoes dinta bata cire ba.
Karfe takwas driver ya maido alhaji Ismail da matar shi gida. Lokacin suhail yaci intestines pepper soup ya koshi yayi sallah yabi lafiyar gado, ba bacci yake ba kawai yana kwance cikin blanket yana chatting da su Yusuf cikin group din da suka bude only for four of them wato suhail, Yusuf, sadiq sai aliyu. Kowanne na labarin new babe amma Banda suhail da sunyi magana sai yace har Yanzu bai gan yarinyan data dace da status dinshi ba, sauran kam Banda dariya babu abinda suke mashi and duk abinda zasuce mashi basu bata nashi rai Don an San halin juna.
Driver parking lot yayi parking hajiya da alhaji suka fito, Kaman kullum fuskan hajiya daure ta shiga falon ta while shi kuma alhaji ya nufi nashi part din. Tana shiga ta ajiye handbag dinta sannan ta daga Kai tare dacewa
"Kuna Ina?.." Ta dafa da Dan karfi, daman dakin masu aiki yana downstairs, kuma tunda sukaga shi gan motan suke expecting kiranta Don sun San babu fashi, Tana cewa kuna Ina sai suka fito, dukkansu durkusawa sukayi sukayi suka gaidata amma ko daga ki batayi ba ta dauki wayanta, number datayi saving da my eyeballs ta fara dailing
, ringing biyu suhail ya dauka tare dacewa
"My love kun dawo?..." Ya fada cikin shagwaban da mom dinshi ke mutukar so da Kauna,
"Yes my eyeballs...where are you?.."
"In my apartment...am lying down..."
"So soon?... Have you eaten?.." Ta tambayeshi sounding so caring
"Yes mommy..."
"Baka zuwa mu danyi hira?"
"Mommy no...kawai tomorrow...am exhausted..."
"Alright...Allah ya tsareminka..."
"Ameen my love..." Ya amsa with his eyes closed
"And ka tuna kayi adua before sleeping..." Ta fada mashi kaman wani 8years old boy,
"Sure mommy" ya fada yana sauke wayan daga kunnenshi sai kuma ya maida yana cewa
"Mom are you there?" Ya fada kaman ya tuna wani abu,
"Yes dear ..am here... Anything?.." Ta tambayeshi sounding so caring, ahankali yace
"Nothing mom...kawai inason fada maki na dauki 100k a locker dinki dazun..." Ya fada kaman the 100k is nothing, Dan bata rai mum dinshi tayi sannan tace
"Wai what are you doing with money...last week nayi maka transfer na 80k...and the money you took is not mine...dad Dinka ya bani ajiyan su..." Marairaice face yayi kaman yana gabanta sannan yace
"Ai motata ke consuming kudin...pls transfer the money into dad's account...banason fadanshi...." Ya fada cikin shagwaba, shuru mom dinshi tayi for a moment sannan tace
"Alright...amma pls minimize your spending..it's getting out of hand..." Ta fada mashi,
"Ok mom...good night..." Bata Kara cewa komai ba ta katse wayan, sai lokacin ta juya ya kalli su baba rabi dake durkushe Ta amsa gaisuwansu tare dacewa
"Hope kun yiwa suhail abubuwan da yake bukata?.." Ta tambayeshi as usual Don bata da damuwa sai ganin suhail in a bad mood,
"Eh..." Suka amsa in chorus,
"Good...ku tafi... You " Ta nuna asabe,
"Kiji ki hadamin ruwan wanka..." Ta fada Tana mikewa
"To hajiya abincin fa?.." Baba rabi Ta tambayeta, harara Ta balle mata before saying
"Kin taba tambayata kafin inci abinci?" Da sauri baba rabi ta girgiza mata Kai
"Ai in kin gan ban tambaya ba kawai bazan ci ba...amma get me a cup of tea..." Tana kaiwa nan ta kama hanyan stairs, bag dinta asabe ta bita dashi while ita kuma Tana gaba tana tafiya kaman bata son taka kasa. Duk Wanda zai ganta bazai taba tunanin zata iya ciza yatsa ko kashe fly ba amma she's so mean especially to people below her standards.