Sashe 9
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 8 min read
Alhaji Ismail na fita ya Kira Salman yana ce mashi ya kawo mashi mota, ba tare da bata lokaci ba Salman yazo ya dauki alhaji cikin ranshi yana tunanin ya akayi baya airport bayan kuma daga abroad yake. Gida ya kaishi inda suhail dake kwance under thatch sanye da singlet da Jean was surprised, yana ganinshi yayi saurin mikewa zaune,
"Dad...harka dawo?.." Ya fada sounding so surprised, murmushi dad dinshi ya saki tare dacewa
"Yes son...ho have you been?.."
"Alhamdullilah...." Suhail ya fada yana mikewa tsaye tare da Jan Jean dinshi dake Neman kwallewa. Alhaji tsaya kallon shi yayi sannan yace
"Are you out of belt?.." Ya tambayeshi yana kallon yanda yake tafiya Jean din na yawo waist dinshi
"No dad...kawai inason feeling free né...." Ya fAda sannan ya karasa ya amshi bag dake hannun dad dinshi, hanyan part din alhaji sukayi, bayan sun shiga ciki suhail ya kalli mom dinshi data shigo ciki sannan ya kalli alhaji yace
"Dad ya trip?.."
"Lafiya lau..."
"Dad ya Maryam...." Ya tambayeshi, kallon shi mom tayi before saying
"Who is Maryam"
"Ask him..." Inji alhaji, Dan Shafa Kai yayi sannan yace
"Dad yar boss mana...." Ya fada kaman wani Mai kunya
"She's fine..." Ya amsa mashi cikin ranshi yana this days zaka hadu daita, it depends on you ka ja raayinta,
"Pls dad...." Ya bude baki zaiyi magana hajiya tace
"Pls eyeballs ka bar dad ya huta...he's just coming back..." Bai Kara cewa komai ba ya juya ya basu wuri, nan hajiya ta dinga fada wai ya dawo bai fada mata he's on his way ba, hakuri kawai ya bata yana kallon how glowing and beautiful she is. After yayi wanka ya yaci abinci shima ba sosai ba Don hankalinshi na kan Maryam Don yasan bataci Komi ba tunda babu wani Abu naci agidan. Hajiya na zaune kusa dashi ya rasa excuse da zai bata ya fita ya bawa Salman kudi ya sayo mashi abinci, labari take bashi amma he's so absent minded,
"Bari in aiki Salman...." Ya fada mata yana kokarin mikewa,
"Aiken me zakayi mashi...." Hannu yasa a aljihunshi ya Fiddo atm sannan yace
"So nake ya amso min kudi a bank...." Bata Kara cewa komai ba ya fita. Salman dake zaune kusa da masu gadi suna hira ya hangi alhaji ya nufosu da sauri ya mike shima ya nufeshi. Nan alhaji y mika mashi atm ya fada mashi ya amshi 100k yaje ya sayo abinci Mai rai da lafiya tare da drinks yanda mutane biyu zasuci, sauran kudin ya ajiye. Nan ya fada mashi address da zai Kai abincin.
Bayan kaman hour guda Salman ya isa gidan, bayan Mai gadi ya bude mashi ya shiga ciki rike da manyan Leda guda biyu, door bell ya latsa few seconds later baba rabi ta fito, he was surprise to see her, gaidata yayi in a respectful way sannan yace ga sako daga alhaji, yana mika mata ledan yana leken dakin ko da akwai wata nan. Kaman ya tambayeta amma yayi shuru ita kuma ta maida kofa ta rufe without caring for the inquisitive look he's wearing. Bayan ta shiga dakin ta jera abincin kan center carpet sannan ta shiga ciki nan ta hangi Maryam kwance daure da riganta Tana bacci, kaman ta tashe ta sai kuma ta kyaleta.
Falo ta koma Tana zaman jiranta har magrib bata fito ba, komawa tayi this time ko tunani batayi ba ta tadata daga bacci, a firgice ta farka Don gani yake it's the end of the world Don tunda take baa taba tadata daga bacci ba, murmushi baba rabi ta saki tare dacewa
"Dazun kinyi min alkawarin bazakiyi bacci ba...amma sai kika kwanta kou?.." Ta fada sounding so friendly, cikin karfin Hali itama Maryam ta saki murmushi tare dacewa
"Yi...ha...kuri..." Ta fada cikin sanyinmurya,
"Ba komai...tashi kiyi sallah sai muci abinci..." Babu gardama ta mike daga kan gadon sai hamma take Don ko kadan baccin bai isheta ba. Bathroom ta shiga ta cire riganta ta maida sanna tayi alwallah. Fitowa tayi bata ga kowa ba, lokacin baba rabi ta je tambayan Mai gadi Ina alkibla, bayan ya fada mata ta dawo ta tarda Maryam falo with her eyes closed
"Kin fito Fatima?.." Ta tambayeta, Sam Maryam ta mance her new name is Fatima, hakan yasa bata ko bude Ido ba har saida baba rabi ta Maimaita same question sanna tayi saurin bude idonta.
"Eh..." Ta amsa mata ciin natsuwa, hijab baba rabi ta mika mata tare da nuna mata kiblah sannan itama ta shiga ciki tayi alwallah. Bayan sun idar da sallah, baba rabi ta kalleta, lokacin ta hada Kai da gwaiwa sai tunanin rayuwa take
"Matso muci abinci..." Ta fada mata, Maryam daga Kai tayi ta kalli abincin da aka jera taga babu abinda zata iyaci sai lean meat da juice. Ahankali ta Matso kusa da abincin suka faraci, bayan kaman minti biyu ta sha juice din, da sauri ta bata fuska Wanda yasa baba rabi tambayanta
"Da...sugar..too much..." Ta fada mata, dariya baba rabi tayi Tana kallon ta cikin so da Kauna Don Tana da shiga rai sosai, kaman ta tambayeta daga Ina take da bata iya Hausa ba sai kuma tayi shuru
"Tou kici abincin..." Ahankali ta girgiza mata Kai. Duk yanda tayi magi ya Don Maryam ta Kara cin abinci ki tayi. Haka dai ta Ci ta koshi ta mikawa Mai gadi sauran ta dawo lokacin Ana kiran sallah ishai, da umarnin ta Maryam tayi sallah isha sannan ta koma ta kwanta full of tunani daga baya bacci yayi gaba daita.
One love💙💛❤💚💜
[10/26, 8:57 PM] Jamila Muh'd: 5💚💙💛❤💜
Wulankaci dodone........
💙💛❤💚💜
®zuwairat (ummumaryam)
0⃣5⃣
Pls masu yi min flashing su daina if you can't recharge and call me then don't expect me to call you back. Sannan wasu zasu kiraka amma da nayi piçking ko magana basuyi sai su katse, I may not pick unknown number again. So pls don't be offended. Thanks
The following day bayan alhaji yayi breakfast yayi shirin office, sai sauri yake saboda Maryam har hajiya taso ganewa something is wrong, ko suhail da ya raka shi har bakin mota sai da yace
"Dad are you meeting the president today...." Ya tambayeshi cikin zolaya, banza yayi dashi ya shiga cikin mota Salman yaja su suka bar gidan. Bayan sun Isa office ya Kara mikawa Salman atm tare dacewa
"Ka koma bank ka amso 100k ...nawa na jiya suka rage?". Ya tambayeshi sounding calm,
"95k.. Sir,,,," ya amsa mashi,
"Ok then...in ka amso 100k ka hada Dana hannunka zasu zama 195k kou?"
"Yes .." Ya amsa mashi kanshi kasa,
"Tou ka saya masu abincin breakfast ka Kai masu sai ka jira su gama ka kaisu kasuwa zasuyi siyayya ..." Ciin respect ya amshi atm card din cikin ranshi yana tunanin abubuwa kala kala Don yaji yana using plural that means ba baba rabi kadai bace amma bai gan kowa sanda yaje ba, he lots of questions to ask amma waye shi da zaiyi tambaya, kawai he's happy alhaji yayi trusting dinshi yana nuna mashi abunda ba kowa ya sani ba, not even suhail. Da sauri ya fita yaje ba ka ya amshi kudin sannan yaje breakfast joint ya sayo masu abinci Mai dadi ya Kama hanyan gidan yana tunanin meke faruwa.
Yana Isa gidan maigadin gidan ya bude mashi kofa ya Kama hanyan parlor. Lokacin Maryam na zaune tayi relaxing kan kujera idanuwanta lumshe Don yau bata samu bacci yanda takeso ba saboda kiran sallan farko baba rabi ta tadata wai ta tashi tayi sallan nafila kafin a akira asalatu, bayan sallan asuba bata koma ba Don Tana bakin cikin a tadata daga bacci, hakan yasa ta hakura da baccin completely. Door bell da akayi ringing yasa baba rabi dake zaune mikewa, bakin kofa taje ta bude taga Salman tsaya rike da leathers gaisawa sukayi sannan ya mika mata ledan da sauran 180k yana cewa
"Baba ha sako daga alhaji..." Ya fada still yau yana Dan Neman leka dakin amma bai samu daman hakan ba saboda baba rabi ta tare Kofan da kyau,
"Tou madalla..." Baba rabi ta fada Tana Amsan ledan, har zata juya yace
"Alhaji yace zan kaiku kasuwa...." Ya fada mata in a respectful way,
"Tou..zaka shigo ka jira mu ko zata tsaya waje?.." Ta tambayeshi, kaman yace zai shigo Don ganin the third party amma sai yace
"Bari in jira ku a mota..." Yana kaiwa nan ya juya ita kuma baba rabi ta maida Kofan ta rufe.
Bayan sunci breakfast Wanda baba rabi ta cinye almost all saboda yanda Maryam bata wanI damu da abinci sosai ba sannan all this new for babu vegetables yana damunta Don she loves vegetables sosai. Baba rabi ta fara tattara wurin sai itama Maryam ta taimaka mata, ko kadan baba rabi bata hanata ba, tare suka gyara wurin sannan Maryam ta mike tare dacewa
"Bacci...zanyi..." Ta fadawa baba rabi,
"Aa diyata...babu zancen bacci...kasuwa zamu...Don haka ki shiryo kizo mu tafi...." Ta in
Umarce ta, idanuwa Maryam ta lumshe sannan ta budesu ta kalli kanta from head to toe Tana son fadawa baba rabi bata da wata shirin tunda tayi wanka kuma bata da wasu Kayan amma ta rasa yanda zata fada mata, few seconds later sai cewa tayi
"gamawa..." Dariya baba rabi tayi sannan tace
"Ba gamawa zaki ce ba....na shirya zakice...." Ta fada Tana dariya, itama Maryam Dan murmushi ta saki tare dacewa
"Na shir...ya...."
" tou shikenan...mu je..." Ta fada mata Don itam by da wata shi da zatayi kuk her hijab is handy, da sauri Maryam ta shiga bedroom dinta ta dauko vail dinta ta daura kan gashinta, Tana fitowa baba rabi ta umarce ta data yafa vail din, babu musu ta yafa shi sannan suka fita.