← Book details Wulakanci Dodone complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 85 OF 190

Sashe 85

Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 6 min read

lalata min Kai,..." Dariya yayi yana biting buttom lips dinshi Sannan yace "My mommy kinsan danki ba lalatacce bane...abi you no trust your eyeballs again..." Bai idaba tace "I trust you over and over again...hope zan iya kiranka da wannan digits din?" "Yes mommy..nawa né....I love you..." Ya fada da karfi har da daga Kafa daya sama, "Love you more..." Itama hajiy ta fada da karfi kaman yanda ya fada, dariya yayi Sannan ya kashe wayar, wani irin relief yaji dayayi waya da mom dinshi, yasan inda yayi mistake din fada mata the exact reason daya sa take nan da ba karamin tada mata hankali zaiyi ba. San ajiyan zuciya ya saki ya mike not knowing what to do because he's bored to death, mikewa yayi yana kalle2 kawai sai ya hangi keys kan dining table, da sauri ya karasa wajen ya dauki keys din yana cewa "Kai wannan mutumin da akwai cika alkawari..ni na mance da zancen amma shi bai manta ba..." Ya fada yana daukan makullin motar, fita yayi daga gidan ya rasa inda motocin suke, kalle2 ya tsaya yi bayan ya isa tsakiyan gidan, ya rasa Wanda zai gani ya tambayeshi inda cars suke, drive way dake bakin gate ya kalla yaga inda ta duba, takawa yayi ya hau drive way din da ya zaga har bayan mansion din, Ashe wata duniya ce wajen Don wani irin makeken field né Wanda ke dauke da parking lot, ko wanne mota na da nashi drive way Wanda zai sadashi da ainahin hanyar motan, suhail tsayawa yayi yana karewa wajen kallo Sannan cikin ranshi yana cewa "Wani irin kudi né wannan?... It's kind of much..." Ya fada, bai San gidan na da katon poll da wajen shakatawa ba sai yau, bayan gidan ya fi gaban gidan girma sau goma, ahankali ya taka ya shiga parkl lot ya ga manyan cars na zamani har guda 6, latsa key din yayi don yasan Wanda zai dauka, nan wata Jaguar red ta dau Kara, wani irin kasaitaccen murmushi ya saki ya shiga motar, ahankali ya fito yana bin driving lane din motar Don kar ya bata masu grass carpet. Bakin gate ya nufi driving like a king Don staring motar ma us something else, yana daf da zuwa gate yaga gate ta bude da kanshi, wani irin murmushi ya sake saki, fita yayi yana kallon gate din ta mirror sai yaga ta koma ta rufe, hanyar data mike yabi dukda baisan garin ba, "I won't get lost..." Ya fada yana bawa motar wuta. Salman kam wajen sumarshi uku Don da alhaji ya watsa mashi ruwa ya Farka sai yayi saurin duba wayar shi, daya ga wannan alert din sai ya sake suma, tun hankalin alhaji na tashi sai abun ya zame mashi abun dariya, "Sir pls what is happening?.." Shine tambayan da Salman yayi wa alhaji bayan sumarshi ta karshe, ahankali alhaji dake zaune kanshi ya mike yana cewa "Hope dai ka gama suma?..." Ahankali Salman ya daga mashi Kai "So you're reattached o listen?.." Alhaji ya sake tambayan shi, "Yes sir..." Ya fada duk ilahirn jikinshi na rawa, alhaji alhaji ya koma seat Dinshi Sannanya fadawa Salman exactly abinda ke faruwa amma he didn't tell him because of Maryam akayi mashi kyauta ba, "Why alhaji Mahmoud zaiyi min irin wannan kyauta?... Yayi yawa.." Salman ya fada yana fashewa da kuka, "Baiyi yawa ba...you're a nice person..you deserve more than this..." Alhaji ya fada mashi calmly, Salman kuka ya dingayi kaman anyi mashi albishiri da mutuwa, alhaji zama yayi yana kallon shi har sai da yayi Mai isar shi Sannan ya goge face dinshi ya saki dariya yace "Sir am rich".."ya fada kaman wani zararre, dariya alhya yi Sannan yace "Sosai ma...you're rich,.." Salman mikewa yayi ya daka tsalle, sai Yanzu ya yarda that he's not dreaming, rawa ya dingayi while alhaji na zaune yana dariya. Har wajen 8pm suna office, "Sir pls a nema mani big house..." Ya fada duk idanuwanshi waje, "Ok...that won't be a problem...zanyi wa agent Dina magana""." Inji alhaji, da sauri Salman yace "Yaushe?.." "Zuwa gobe in Allah ya Kai mu.." Alhaji ya amsa mashi, da sauri Salman yace "Sir pls call him now...pls..." Ya fada mashi, murmushi kawai alhaji yayi Sannan ya dauki wayrsh I yayi dailing number agent dinshi, after few ringing mutumin yayi piçking, gaisawa sukayi cikin girmama juna Sannan alhaji ya fada mashi dalilin kiran, nan agent din yace "Alhaji gida kaman wane iri?..." Ya tambayeshi, nan alhaji ya kalli Salman tare dacewa "Wane irin gida kake so?.." Da sauri Salman yace "Makeken gida...Mai part part...Mai komai da komai..na masu kudi..." Ya fada kaman sabon shigar mahaukaci, dariya alhaji yayi Sannan ya fadawa agent din abinda Salman yace, "Ok...muna da kaman guda biyar kasa...zuwa gobe sai ku gansu..." Inji agent din, godiya alhaji yayi mashi sannan ya katse wayar shi, da sauri Salman ya kalli alhaji yace "Sir za'a samu?.." Ya tambayeshi, "Eh yace da akwai guda biyar kasa gobe zaiZo ya kaika ka gansu..." Bai idaba Salman yace "Sir gobe yayi nisa..." Dariya alhaji yayi ya katseshi dacewa "Easy son...abinda yayi gobe shi yayi yau...so kayi hakuri zuwa goben..." Alhaji ya fada mashi calmly, Dan ajiyan zuciya ya saki Sannan yace "Ok..." Ya fada kaman bai so hakan ba, da sauri ya sake cewa "Sir inason babban gida Wanda zan iya maidawa shago...cikin kasuwa..." Salman ya sake fadawa alhaji, "Shima za'a samu..." "Tou sir mota fa?... I want big gigantic jeep..." Yanda yake magana yasa alhaji dariya sosai kaman zai zaushe saboda dariya, "Duk za'a samu ai...amma naji kana néman kashe kudin tun Baka fara business din ba..." Alhaji ya fada mashi, "Aa bazan kashe ba...nidai kawai..." Sai kuma yayi saurin yi shuru ya sake cewa "Sir Ina gidan alhaji Mahmoud yake...inason in je Inyi mashi godiya..." Ya fada mashi, "Ok..zanyi mashi magana..,if he says ka zo zan fada maka in kuma yace ka barshi sai ka barshi har zuwa lokacin da ka gama shirya komai sai muje tare..." Inji alhaji, "Ok...sir..I want marry too..." Ya fada sai zufa kawai yake, alhaji rike ciki yayi yana dariya, "Ashe zamu sha biki kenan..." Alhaji ya fada kaman yaro, da sauri Salman yace "Ai sir Fatima za'a bani..." Ya fada mashi Kai tsaye. Wajen Karfe 12 kawayen Maryam suka cika gidan kaman yau né birthday din, babu abinda suke sai mocking dressing dinta kasancewan sanye take da doguwar Arabian gown har kasa, su kam daga Mai bump short sai Mai mini skirt, bayan gidan suka koma Maryam tasa aka gasa masu katuwar rago daga farm House sai kuma Snacks kala da Kayan sha, sai labartawa suke. Shi kam suhail dukda bai San gari ba sai da yayi browsing area Sosai Sannan ya juyo ya Kama hanyar gida. Yana zuwa inda zaiyi parking yaga wasu mata kaman a aljanna, duk gashinsu gyare sai kallon motar dake tahowa kawai suke, "Dad is home..." Inji wata saga cikin su, "It's not dad..." Inji Maryam data gane suhail né, Suhail ji yayi kaman in yayi parking bazai iya fitowa ya wuce ba saboda yanda suka zubawa motar idanuwa, courage dinshi ya shiga yayi parking ya fito waje, duk yanmatan mikewa sukayi suna "Wowwww" Miss you fah...manage it. Up to date wasu basu San hanyar da zasu bi su biya ba, Kawai zaki tura 200 ta 0024878383 stanbic sai ki tura screenshot zuwa 08106102727 or in baki da acc you can just send 200 recharge card zuwa 08106102727 ta whatsapp. Shikenan zaayi adding dinki, that's if in kin dauki amanar bazakiyi sharing ba Don 200 ba kudin siyan novel bane kawai kudin izinin karantawa né. Thanks.💋 28💙💜💚💛❤️ Wulakanci dodone.. 💙💜💛💚❤️ ® zuwairat (ummumaryam)
Chapter 85 · 0% Book details