← Book details Wulakanci Dodone complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 166 OF 190

Sashe 166

Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 8 min read

Sai uku jet ya isa airport din maiduguri, pilot kiran alhaji Mahmoud yayi ya Sanar mashi shi kuma ya Kira hajiya habiba ya umarceta su taho airport, nan hajiya habiba ta fadawa Maryam da har lokacin bata bar kuka ba because gani take kilan suhail is no more, ba komai yasa take wannan tunanin ba sai saboda yanda taga hajiya Tana kuka, "Tou hajiya ki taso jet na airport..." Shine abinda hajiya habiba ta fadawa Maryam, Da sauri Maryam ta mike iduwanta kumbure saboda kuka ta fito falo, lokacin salima Tana shayar da baby Maryam, hajiya ce ta fito rike da Dan bag Wanda ke dauke da kayanta Dana Maryama ta Kira Mai aikinta ta mika mata, kallon hajiya dake zaune idanuwanta lumshe tayi tace "Hajiya ki tashi mu tafi...jet na airport..." A firgice hajiya ta bude Ido da gani har ta fara dozing off saboda ta mance rabon da ta samu bacci, "Ayya sorry...na tadaki kou..." Hajiya habiba ta fada mata, itadai Maryam bata iya kallon hajiya, she's so afraid of her, mikewa salima tayi tazo inda Maryam take tsaye ta Kama hannunta, motar da su hajiya sukazo daita suka hau inda Maryam Tana zaune a gaba sauran matan a baya, suna zuwa airport Maryam tayi saurin shigiwa ciki ta kame gefe guda, saida hajiya ta bawa driver umarnin ya koma Kano Sannan ta shiga ciki, surprise was written all over her face, Don tunda take bata taba hawan Private jet na sai yau, ta sha hawan normal plane but it's nothing compared to private jet saboda tamkar public bus da personal car né, ahankali ta zauna Sannan akayi sama dasu, Karfe hudu saura suka isa gidan alhaji Mahmoud, fitowa tayi Salima da hajiya suka dinga kallon environment dinsu, da sauri Maryam ta shiga cikin gidan saboda tazo gidan sau daya, hajiya da salima tsayawa sukayi not knowing if they should enter or stay outside, few minutes sai ga alhaji Mahmoud ya fito rike da hannun Maryam "Barkanku da zuwa...ku shigo ciki mana..." Ya fada masu sounding so friendly, jiki ba kwari hajiya ta taka ta shiga Tana biye da bayan Salima kanta kasa sai tunanin abinda yasa aka kawosu nan kawai take then she's wondering irin arzinkin alhaji Mahmoud saboda tunda take bata taba ganin girman gida kaman wannan da take ciki ba, falonshi suka zauna duk hajiya ta kasa daga Kai, ruwansha aka kawo masu cikin kwalba kaman ba ruwa ba, Maryam dai Tana lafe jikin dad dinta sai sauke ajiyan zuciya take, "Hajiya ..." Alhaji Mahmoud ya Kira sunan mommy suhail, da Sauri ta daga kanta ta kalleshi tare dacewa "Naam..." "I learnt kunje maiduguri wajen Maryam...pls me ya kaiku?" Ya tambayeta Don ance waka bakin Mai ita ya fi dadi, jiki na rawa hajiya tazo kneeling da sauri alhaji Mahmoud yace "Pls sit back...don't kneel please.." Ya fada mata sounding so calm, ahankali hajiya ta koma ta zauna Sannan ta fara cewa "Naje néman yafiya..." Bata karasaba ta fashe da kuka, "Pls ki bar kuka mana...we're all adult here...pls.." Ya sake fada mata m da sauri ta goge face dinta Sannan tacigaba dacewa "Nayiwa yarka laifi...I maltreated her...I dealt with her as if ba yanda ake haihuwa aka haifeta ba..." Hajiya ta fada da bakinta sounding so ashamed of herself, shuru kowa yayi yana sauraron ta, alhaji Mahmoud kallon ta Kawai yake bai kiftawa, "Suhail ya kamu da sonta...amma gani nake she's not up to he's standard...gani nake babu kaman yaron na because of the way I loved him....duk a tunanina ita ke like mashi...but I was wrong...as a result my son yayi developing heart problem...,all because of my attitude.." Tafada tears na rolling daga idanuwanta, sai da tayi shuru Sannan alhaji Mahmoud yace "We'll all I want you to know is duk mutum da kika gani are product from Allah...they might seem rotten, ugly..stupid da dai sauran su amma Allah have a purpose for them...nobody on earth is 100% useless...duk dan Adam da kike gani yana da rana...ko ba komai sheda Mai kyau is very very very important...duk yanda mutum yake he has feelings and what you do to that person might hinder you from your progress and happiness.....wannan she's my daughter amma I never cherished her over other, Don nasan babu Dan Adam da aka tsinta a bola...duk yanda mutum yake yana da maisonshi...Yanzu imagine suhail yaje gidana kuma nayi treating dinshi bad ya zakaji?.." Ya tambayeta, hajiya dake hawaye saboda yanda maganar alhaji Mahmoud ke ratsata tace "I will feel bad..." Ta amsa mashi cikin kuka "Exactly the way duk Wanda aka zalunta keji...when first I heard yanda kikayi treating Maryam I was so angry...amma kuma I came to learn that a rayuwa we all have to learn lessons..." Cikin kuka hajiya ta katse shi da cewa "Am so sorry..." Ta fada shedding tears from her tired eyes, "Wallahi har cikin Raina na yafe maki...I don't hold grudges against people...I have a lot on my table..." Alhaji Mahmoud ya fada sannan ya juya ya kalli Maryam dake zaune kan hannun kujeran da dad dinta ke zauna Sannan ta Dora Kai kan shoulder dinshi sai sauke ajiyan zuciya kawai take Don gurinta taje hospital inda suhail yake, "Baby" ya kirata. Ahankali ta daga idanuwanta ta zuba cikin nashi "She's asking for your forgiveness...what do you say about that..." Ya tambayeta, shuru tayi ta kasa magana, "Dan Allah ki gafarta min..." Hajiya ta fada mata, still shuru tayi not knowing what to say Don tasan muddin ta bude baki she's going to cry, "Baby say something mana...ni har ta Allah I want to hear you say you have forgiven her...saboda duk yanda mutum yayi maka in har ya nemi yafiya it's good you forgive that person..." "Na yafe..." Ta fada Bata karasa ba ta boyeface dinta Tana kuka, "Jaira..." Hajiya habiba tayi adding, dariya salima dake zauna Tana sauraron su tayi, dariya alhaji Mahmoud yayi ya mike yana rike da hannun Maryam yana cewa "Pls excuse us..." Ya fada masu Sannan suka bar dakin, wani dakin sukaje yana rika da hannunta ya zauna ta zauna kan leg dinshi Sannan yace "Baby tell me why kike kuka?..." Ya tambayeta, shuru tayi bata amsa mashi ba ta cigaba da kuka abinta "Nifa kinsan ko kadan banason kina kuka,,,now look at how swollen your eyes are...ki fadamin abinda ke saki kuka..." Ya sake tambayan ta, cikin kuka tace "Suhail...I heard he's dying.." Ta fada cikin matsanacin kuka, dariya alhaji Mahmoud yayi yana kallon yanda she's crying, "Hmmm it seems you love him...now tell me in na hadaku aure kina so?.." Ya tambayeta, kawai sai ta saki murmushi face dinta dauke da hawaye, dariya alhaji Mahmoud yayi yana cewa "Ko kunyata bakiji kike dariya daga maganar aure kou...gaskiya aladar mu bai shigeki duka ba...don't worry zan bar ki nan kasar for another year in kin koyi kunya sai kiyi ,..." Bai karasa ba ta fara dirza legs dinta kasa Tana cewa "Dad sorry...bazan Kara ba,,," Ta fada mashi, "Tou naji...nayiwa aliyu magana ...yace ya hakura...so zan hadaki aure da suhail..but dear in baki So just speak up...banason auren dole..so tell me now.." Ya fada yana sauraron abinda zata ce "But dad lokacin you said zakayi min choosing duk Wanda kakeso in har ban Fiddo miji ba.." "Yes amma I have the intention of choosing suhail for you..ni kawai inason yaron...he's nice and adorable...kuma I saw his love in your eyes..." Da sauri ta rufe face dinta, "Daddy he's so nice...he loves me so much...dad duk yanda nake fushi in na kalleshi sai Inji na daina fushi..." Ta fada mashi, dariya yayi yana cewa ,"Dalla tashi daga kan kafata...you think you're talking to your friend..." Ya fada yana dariya sauri ta mike Tana cewa "Dad you said I can confide in you ai..,that's what am doing..." Ta fada Tana ware hannuwa kaman yanda yaran turawa keyi, "Silly girl...kawai..." Ya fada yana barin ta nan cikin dakin, da sauri Maryam ta fara rawa, "Am getting married to suhail..." Ta fada da karfi har alhaji dake tafiya yana jinta, dariya yayi yana girgiza Kai, "nafiki farin ciki ai..." Ya fadawa kanshi yana tafiya zuwa falo, yana zuwa falo ya koma inda ya taso ya kalli hajiya Sannan yace "Tou Nidai jiya Dana gano suhail I felt very bad...Wallahi kaman Dan Dana haifa haka naji...I have lots of people in my life amma haka nan Allah ya saka min son suhail..and seeing him in such conditions broken my heart...inason in taimaka mashi da auren Maryam amma bazan iya hakan ba sai da izinin ki...nasan labarin mata da yawa da suke Shan wahalal uwar miji...yanda uwar miji ke treating inlaws dinsu kaman a bola aka tsincesu...it really hurt my heart...kuma ko kadan banason my daughter ta shiga irin wannan yanayin...so Yanzu zan tambayeki gaban kowa...kin amince in aurawa suhail Maryam ?.." Ya tambayeta, ai bai karasa ba hajiya ta koma kasa tayi kneeling alhaji Mahmoud yace "Pls ki bar wannan kneeling dun..." Ya fada mata amma komkodan bata saurareshii ba ta cigaba da kneeling din Tana cewa "Sir kana da mutunci...kacika muslim na kwarai...nagode...yanda kaji tausayinshi rabbi ya tausaya maka ya rabaka da duk masibar duniya da lahira...Allah ya saka maka da alkhairi..." "ameen but pls go back to your seat..." Ya umarceta, ahankali ta koma kan seat dinta Tana hawayen farin ciki, ji take kaman ta kamo Maryam ta maidata ciki saboda farinciki, "Yanzu dai kin amince danki ya auri Maryam?.." Ya sake tambayan ta abinka with people of class, da sauri ta daga mashi Kai " to alhamdulillah...daman ko kadan bani da shaawan aurar da yata to any famous family ayi wani Abu Wanda duniya zata gani a yaba...so kawai Insha Allah sai ayi komai a wuce wajen..." Ya fada masu, "Mun gode..." Salima ta fada cikn tsananin farinciki, kallon yayi yace "Na gode maman daughter..." Ya fada cikin dariya, mikewa sukayi alhaji Mahmoud yace "har za'a tafi?" Ya fada shima yana mikewa, Maryam dake labe tayi saurin fitowa Tana cewa "Dad Nima zan bisu..." Ta fada mashi, shoulder ya daga mata alaman no problem, da sauri ta biyo bayansu ta koma side din da salima take, kallon hajiya habiba yayi yace "Pls follow them...ki tabbatar Maryam ta dawo Don nasan
Chapter 166 · 0% Book details