← Book details Wulakanci Dodone complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 128 OF 190

Sashe 128

Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 4 min read

Ko hour batayi a saloon ba kasancewan babu mutane, gyara mata gashi akayi ta fito ta shiga mota sai shagon Salman, Dan lekawa tayi office dinshi taga da akwai mutane, yana ganin ta ya Dan sakar mata murmushi yana cewa
"Baby ki jirani ..I will be with you soon..." Ya fada mata, bata ce komai ba ta juyo taje zauna waiting area Tana kallon yanda wurin ke booming da costumers she so happy for him da yana samun ciniki sosai, wayarta ta dauko ta kallo agogo taga 4:30. Tana nan zaune har 5 bai fito ba, ahankali ta mike ta Kara lekawa, yana ganinta ya dafa goshi yana cewa
"Baby am sorry...pls ki bani minti biyar..." Ya fada, bai tsaya kallon reactions dinta ba ya maida hankalinshi kan costumers dinshi,, Kara komawa tayi ta zauna aka kawo mata drinks amma bata sha ba, atakaice Tana nan zaune har 6 bata ba Salman ba, ahankali ta mike ta fita gaba store din ta samu adaidaita ta hau ta tafi gida.

Yau December 20th, suhail na zuwa office ya shiga office din humaira, kan desk dinta ya zauna bayan sun gaisa yace
"About going to Africa.." Bai idaba humaira ta mike tsaye, idanuwanta duk waje, dariya suhail yayi yana kallon yanda sexy eyes dinta ke kallon shi,
'Hope your family won't call me a bad boss?." Ya tambayeta, da sauri tace
"Nope...they won't..." Ta amsa mashi,
"What about your boyfriend...I don't want him having a negative thoughts..."
"No...no.." Ta fada sounding excited, dariya yayi yace
"Ok then...get us two tickets..." Ya fada atakaice, tsalle humaira ta farayi Tana cewa
"Am going to Africa...Africa here I come... humm" Ta fada Tana ware hannuwa, da dariya suhail ya shiga offic dinshi, ranar 23 suka bar Dubai tare da hawan jirgin Karfe 10.10am zuwa Africa, a Nigeria then a Kano.
42💜💛❤️💚❤️
Wulakanci dodone...
💙💚💛💜❤️

® zuwairat (ummumaryam)

4️⃣2️⃣

Har suka iso Kano suhail bai ce komai ba, Kawai tunani yake yanda zata kasance, kallon humaira dake faman kalle2 new environment dinta kawai yake, itama kallon shi tayi ta sakar mashi murmushi, shima na karfin Hali ya maida mata, kowannensu rike da trolley, humaira tayi kokarin hada nashi da nata amma yaki,
"I love this place...everyone around is black.." Ta fada Tana dariya lokacin da suke fitowa daga cikin airport, bai ce komai ba ya Samo masu daya daga airport taxi Don he wants to surprise his mother with his visit, bag dinsu aka saka baya booth su ka shiga mota, Banda faduwar gaba babu abinda yake, he's so afraid, yasan what he has been through ko makiya shi bai fatan ya shiga cikin such hell, humaira kallon shi tayi tace
"Sir you look nervous...pls calm down.." Ta fada mashi ahankali, Dan ajiyan zuciya ya saki yace
"It's not easy for me...am so afraid.." Ya fada mata gaskiyar yanda yake ji, murmushi ta saki ta Kama hannunshi tare dacewa
"There's nothing to be afraid of...let me give you something that will make her mad...if we get home let's just act as if we're dating..."Bata karasa ba yayi mata wani irin kallon da sauri tace
"Just in her front...in her presence..." Ta karasa maganar ta, still kallon ta yake, he's thinking kaman kilan she's into him but pretending because of her job,
"What will I achieve by that?.." Ya tambayeta, da sauri tace
"She will be jealous...she will definitely be sad..." Dan dariya suhail yayi yace
"She won't be...remember I told you she don't care about me..." Dariya itama humaira tayi tace
"Let see...because I know no lady will hate you totally..." Tafada mashi, bai Kara cewa komai ba ya kauda Kai gefe yana tunanin maganar humaira, Sam bai ga ya hakan zai taimaka ba, shi dai he's hoping kar ma ya ganta  har ya bar gidan.
Maryam kam ranar data zo gida she was expecting Salman ya kirata nan take but bai Kira ba sai sai kusan 8:30 na dare, haushi takaici da bakinciki duk sun mamaye ta, she can't believe sai lokacin yake kiranta, tsayawa tayi Tana kallon wayar, har ta tsinke bata taba wayar ba, sake Kira yayi wannan lokacin sai da ta kusa yankewa sannan ta daga ta saka a hands free amma batayi magana ba
"Baby am so sorry..Dan Allah ki yafemin..." Ya roketa, shuru tayi Tana sauraron shi,
"Wallahi Sam na mance shiyasa...I was so busy né...kiyi hakuri " ya sake comforting dinta,
"Ba komai..." Ta amsa mashi cikin sanyinmurya, da sauri yace
"Baby am coming..let me get back to you..." Ya fada bai jira amsarta ba ya katse, kwanciya tayi tare dayin rub da ciki Tana jiran ya kirata because most suna waya sosai da dare kafin su kwanta amma ranar bai kiraba zoben hannunta ta kalla sai walkiya kawai yake, ajiyan zuciya ta saki. The following day which is ranar da su suhail zasuzo Salman bai kirata ba sai Karfe goma, shima Kiran sharp2 wai yana sauri, kashe wayar tayi gaba daya Don she don't want him to call with another excuses.
Chapter 128 · 0% Book details