← Book details Wulakanci Dodone complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 88 OF 190

Sashe 88

Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 8 min read

v.i.p saboda already family sun San abinda ke faruwa, da alhaji yace yayi piçking sai yace ya rabu dasu, "Then ka kashe wayar gaba daya..." Alhaji ya fada mashi saboda karar wayar, da sauri ya dauki wayar ya kashe. Wani makeken gida dake bakin titi aka kaisu dukda ba cikin kasuwa bane it's close Sannan it has a good location na kasuwa, sai da Salman ya gama kallon wajen Sannan yace "Amma sir wannan wajen bazai wuce 12.5 Ba kou?.." Dariya duk mutanen wajen sukayi saboda yanda ya furta maganar. 29💜💙💚💛❤️ Wulakanci dodone... 💙💛💚❤️💜 ® zuwairat (ummumaryam) 2️⃣9️⃣ Don't read if you didn't pay. Ahankali lokaci ke tafiya inda birthday din Maryam sauran gobe, all arrangements have been made, yanda ake decorating gida ya tabbatarwa suhail money Is really working. Yanzu kullum sai ya shiga part dinta ya gyara Sannan ko word daya bai hada su, zai shiga yayi abunda ya Kai shi ya fito Sannan ya Yanzu bai shiga very early, zai Bari sai wajen 8am ya shiga when he's thinking she will be decent amma mostly da kananun Kayan yake tarda ta, amma bai kallonta har yayi abinda ya kawoshi ya fita. Ita kam Maryam Kara Jin haushin suhail take especially da kullum Tracy Tana kiranta kan ta bata number suhail because ta kamu da sonshi Sannan Eric yana zuwa amma ba'a bashi daman shiga gidan Sannan in ya kirata bata piçking, ita kanta batasan why she's totally over him ba, kuma it's not as if sunyi fighting kafin ta bar kasar, haka nan take Jin bata ko son ganin shi. shi kam suhail in har ya gama tare suke breakfast da alhaji Mahmoud in Yana nan in kuma bai nan suyi tare da Maryam sannan ta tabbatar yayi serving nata, ko kadan he's not angry because yayi deciding he will not let her hurt him. Ita kam Maryam plan kawai take ya da zata Kau da suhail kafin birthday dinta don, she don't want him around at all, tagumi tayi Tana tunani abun yi, tafi hour daya Tana tunanin Sannan tayi sauri mikewa Tana cewa "I washed your bathroom you washed mine...Nayi serving Dinka Kai na kayi serving Dina...you called me a thief Yanzu lokacina né..." Ta fada Tana wani shuumin murmushi, waya ta dauka ta sanar da dad dinta Tana son ta shiga gari kasancewan baya gida, "Kinyi alkawari bazaki fita ba..." Ya fada mata, kaman zatayi kuka tace "Bazan dade ba...wani Abu nakeso..I really need to go myself..." Ta fada mashi, "Kina ta breaking promises dinki...hope it's not bad if I break mine..." Ya fada mata, marairacewa tayi Sannan tace "Daddy bazan dade ba..." Bai Kara cewa komai ba ya katse wayar shi. Da sauri ta Chanza Kayan jikinta ta shirya looking sexy, fita tayi hannunta rike da car keys dinta, hanyar part din suhail ta Kama Tana tafiya kaman wata model. Suhail dake zaune Yana waya da mom dinshi yaji an bude kofa, yana daga Kai sai yaga Maryam, yawun bakinshi ya hadiye, ya cigaba da waya kaman babu kowa wurin, tsoki Maryam taja tayi tsaye Tana kada keys, shima kallon ta yayi ya tabe baki ya cigaba da waya, sunfi minti ashirin suna waya Sannan ya kashe ya juya ya kalleta tare dacewa "Tsayuwar uban me kike min anan?.." Ya tambayeta face dinshi kaman bai taba dariya ba, wani irin kallon banza ta watsa mashi tare dacewa "Monster in disguise..." Ta fada sannan ta wulla mashi keys tare dacewa "Come and take me out..." Ta fada atakaice Tana juyawa, bayanta yabi da kallo Sannan yace "In na ki fa?.. What will you do?.." Yafada Tana mikewa, da sauri ta juyo Don tabbatar he's not behind her, shuru tayi har saida ta Kai bakin Kofar saboda tsaro Sannan tace 'har ka isa kace aa?.." Ta fada Tana yi mashi kallon kaskantance, murmushi ya saki ya rike waist yana kallon ta, baki ya bude zaiyi magana sai ya tuna maybe start going out with her will give them some bond Don ko kadan babu alaman bonding ko wata shakuwa a tsakanin su, "Yarinya ba Dan halinki ba..." Ya fada wearing a killer smile, tsoki taja ta fita, ciki ya shiga ya sake Kaya sanna ya fito rike da keys dinta, bakin gate ya ganta tsaye alaman she's waiting for her, parking lot dinsu ya nufa yayi clicking key din motar wata dunkulallar mota ta dau Kara, bai tsaya bata lokaci ba ya fito, yana zuwa bakin gate ya tsaya, ahankali ta taka ta shiga bayan motar, haushi suhail yaji kaman ya Dora hannu bisa Kai ya dinga kuka, cikin gari suka shiga Tana directing dinshi har suka isa wani elegant supermarket, kallon shi tayi ta umarce shi ya dauko basket, bai yi mata gardama ba ya dauko, ta tafiya yana biye daita duk abinda ta dauka sai ta saka cikin basket din, duk abubuwan da take saye are not important to her, abin dake da muhimmaci shine plan dinta, ko kadan bai bata daman tsaya bayanshi ba, he's always behind her, tafison ta koma bayanshi yanda zata aiwatar da abinda ke ranta, shi kam kaman ya sani sai na yabi bayan ta and not the other way round, ganin har sun cika basket amma bata samu daman yin abinda ke gabanshi yasa ranta yayi mugun bacewa, tsayuwa tayi shi kuma suhail na tsaye yana kallon ta, ahankali ta juya ta kalleshi not knowing what to do, Dan takawa tayi ahankali ta dawo kusa dashi, shi kuma sai kallon ta kawai yake without blinking, kawai sai ta fada jikinshi, she was so shocked by the feeling Don he's all over, shima kaman yana jira ya saki murmushi tare dacewa "hajiya ya dai?.." Ya fada sounding naughty, kanta kan kirjinshi ta zaga ya hannunta biyu kan waist dinshi, Dan daga kanta yayi sanna yace "What's wrong?.." Ya fada cikin kwantancen muryar that reminds her of her me I love you, idanuwa ta lumshe kaman da gaske take tace "Kaina...ke ciwo.." Ta fada cikin sexy voice da suhail bai taba Jin ta dashi ba, "Subhanallahi...sorry...Kodai in samo maki drugs..." Ya fada mata kaman basu taba fada ba, ahankali ta maida kanta kan kirjinshi Tana cewa "Bari in Dan tsaya haka...zai sauka...it's just stress..." Ta fada ahankali, ko kadan suhail baiyi tunanin she's setting him up ba, he was thinking da gaske yake, dadi yake sosai Don gani yake shiryawa ce kan hanya, gashin kanta dake gyalli ya kalla Sannan ya daga hannunshi ya Dora bisa kanta, daman bashi da gurin da ya wuce da ya samu daman taba kanta even if it's once, ji yayi her hair is as silky as silk, Dan idanuwa ya lumshe tare da Dan sadda kanshi kasa zuwa wurin kunnenta yace "Sorry..." Ya fada cikin wani irin sweet vibes, ji tayi voice dinshi har cikin kanta, suhail dadin hug din kawai yake ji inda yake aduar su tsaya a haka for ever, Ita kam already ta zari wani chocolate guda daya ta saka cikin back pocket dinshi, duk dadin hug bai Bari ya sani ba, sai Shafa gashinta dake kaman auduga kawai yake yana yi mata sannu cikin calm voice, ahankali ta daga idanuwanta da suka Dan Chanza kala saboda yanda takeji tace "Am ok now...mu je..." Ta fada face dinta dauke da murmushi, wani irin dadi suhail yaji ganin she's smiling at him, shima murmushi ya saki har cikin ranshi yace "Are you sure?.. Kodai in daukeki?.." Ya fada yana Shafa bayanta, ahankali ta zare jikinta daga nashi tare dacewa "Yanzu lafiyata lau..." Ta fada Tana juyawa, dasauri ya Kama hannunta tare dacewa "Dan Allah daga yau ki bar fushi Dani...pls..." Ya fada cikin sanyinmurya, Dan Murmushi ta saki Sannan tace "Ok..." Kaman gaske' juyawa tayi shi kuma ya turo basket yana biye daita har counter da cashier take, Kayan ya ajiye amma idanuwanshi kan Maryam ji yake kaman ya hadiye ta saboda farin ciki, kallon kawai yake babu kiftawa, bayan an fada mata Bill dinta ta bada credit card aka zare Sannan akayi packaging tarkacen data saya, sai da aka gama komai suka juya sannan ta kalli matar dake zaune kan counter tace "Has he paid for the chocolate in his back pocket?.." Ta fada Tana nuna suhail m da sauri suhail ya bata aljihunshi na baya, itama matar kallon shi tayi Sannan tace "Sir are you shop lifting..?" Ta tambayeshi Kai, tsaye, suhail ji yayi komai nashi ya tsaya in an instant Don har Kayan Maryam dake hannunshi bai sai lokacin daya sake su ba, idanuwanshi kan Maryam zai bude baki yayi magana amma sai ya kasa "Yes he's shop lifting...he's use to it... " Maryam ta fada with out remorse ko wani feeling na tausayi, securities matar Ta fara kwalawa Kira tare da dannan wata emergency bell, ahankali suhail ya kalli chocolate dake hannunshi ya kalli Maryam kawai sai ya fara hawaye, idanuwa Maryam ta lumshe tare da sakin ajiyan zuciya "Now kaji yanda naji...yau hankalina ya kwanta na saka zubda hawaye,...sai yau naji sanyi cikin zuciya ta...daga yau babu fada a tsakanin mu saboda na rama...hankalina ya kwanta..." Ta fada, cikin hawaye suhail ya bude baki zai magana sai yaji wasu turawa sun tureshi kasa kaman criminal, abunka da turawa basu daukan sata karamin Abu, suhail naji Ana jiran cops wato yan sanda, yana kallo Maryam ta juya tayi tafiyar ta ko kallon Kayan da ta saya batayi ba, Sannan bata duba yanda yake zubda hawaye ba, ta fita abinta ta hau motar ta tafi, sai tambayan suhail ake ya akayi ya dauki chocolate amma kuka ya hanashi magana, ko kadan basu taba shi ba har yan sanda suka zo aka damka Shi ahannunsu suka tafi dashi Salman kam cikin kwana hudu aka kammala komai suka koma cikin sabon gida da iyayenshi, shi yana cikin part daya living like a king Sannan iyayenshi da sauran yan uwanshi cikin wani part, already an gyara shago sai dai babu Kaya saboda already alhaji yayi wa wani maganar ya raka shi China su sayo duk abubuwan da yake da bukatar saidawa, tunda aka bashi wannan kudin bai samu bacci na hour uku ba Don ko ya fara zai mike a firgice yana kallon environment dinshi Don ya tabbatar ba mafarki yake
Chapter 88 · 0% Book details