Sashe 124
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 4 min read
A Nigeria kuma salima ce zaune da big potrated tummy dinta Tana cin fruit, babu abinda taje kallo Maryam dake zaune opposite to her Tana waya da Salman, babu zance da take sai na love. She's telling him how much she loves and miss him kasancewan ya tafi China for two weeks bai dawo ba, sun fi hour suna waya Sannan sukayi sallama, daga idanuwa tayi ta kalli Salima ita kuma salima ta watsa mata harara, murmushi Maryam ta saki tace
"Wai anty nayi laifin né?" Maryam ta tambayeta Tana dariya, baki salima ta tabe tace
"Ni kam laifin me zakayi min...kawai Ina Jin haushin wannan wayar da kuka babu interval né...kullum waya ko gajiya bakuyi..." Ta fada atakaice, dariya Maryam tayi Tana cewa
"Ai anty yana debemin kewa..."
"Kuma kina sonshi ba..." Salima tayi adding, dariya Kawai Maryam tayi Tana mikewa, wajen salima taje ta amshi plate dake hannunta Tana cewa
"Anty zaki haifi big baby...kullum cikin cin abinci kike..." Ta fada Tana dariya, dariya kawai salima ta saki tare da shafa cikinta,
"Kema ba gashi kinyi kiba fiye da da ba...albarkacin cikin ya shafeki kema..." Salima ta fada mata, dariya Maryam tayi ta shiga kitchen ta ajiye empty plate din sannan ta dawo ta shiga dakinta, kofa ta Kulle ta dawo ta tsaya Tana kallon jikinta, she can't just believe Yanzu tayi adding weight, kuma the most amazing part shine ki bar a chest dinta da kugu kawai ya tsaya sai kuma Dan face dinta daya shiko, Dan tsoki taja ta wulla kanta kan gado, ajiyan zuciya ta saki ta dauki wayarta, bude messages tayi ta kalli wajen mr I love you, da akwai over 800 messages, dukda Yanzu he don't call or text at times ta kan karanta the old ones, haka nan ta na Dan Jin dadin karantawa dukda Yanzu she's dating Salman. Whatsapp dinta na lode yake da messages dinshi amma ko budewa batayi balle ta ga what he's saying, ya fita ranta totally, Sannan Salman is not giving her chance to think of anyone, daman distance yana bata relationship Don duk yanda kake Jin mutumin cikin ranka indai distance ya shiga sai a hankali balle ita da Salman yasa suhail ya fita ranta amma they're moment together is unforgettable, messages din ta dinga bi Tana kallon yanda duk abinda yakeyi a lokacin sai ya fada mata, like zan shiga wanka, I want to eat, na fita, na shiga office, sunan maaikan da sauransu amma ko kadan bata taba replying ko daya ba,
Ka gaji kenan,...mugu Dan iska..." Ta fada Tana kallon last date of message dinshi, Yanzu wata biyu kenan rabonda da yayi mata text ko ya kirata. Abin da ke Dan bata mata rai shine yanda dad dinta ke yawan maganar hard work dinshi duk sanda sukayi waya, alaman Yanzu they're close da suhail, tasan closeness dinsu means nothing Don bazai yi mata auren dole ba, mikewa tayi ta shiga bathroom ta fito da alwallah.
Suhail né zaune a falo around 7:30 na dare, fireplace kawai yake kallo Don ko kiftawa baiyi, yafi minti biyu a haka Sannan ya Dan kifta ido, ahankali ya kwanta baya ya dauki cup ya Dan kurbi lemon dake ciki, ahankali ya mike sanye da boxers da singlet, kafar shi da socks da alaman bai dade da shigowa gidan ba, yana shiga bedroom ya dauko laptop dinshi ya zauna kan gado ya bude, wasu pictures dinshi ya bude yana kallon, he can't believe shi da kanshi ya Chanza haka, da yana cewa I am cute amma Yanzu sai dai yace am hot, Lumshe idanuwa yayi ya saki ajiyan zuciya, Yanzu yana samun sauki a zuciyar shi sakamakon counsellor da ya samu, it has not been easy for him amma alhamdulillah he's letting go, Yanzu he attend lots of party da club but ko kadan wasu Matan basu isheshi kallo ba, he's respecting himself and his dignity, da akwai kyawawan mata a karkashinshi amma gani yake nobody will be like Maryam,
"She hates me.." Ya fada ahankali, bai ji ta fita ranshi ba sai lokacin daya kwanta hospital, that was two months ago, he called and texted and texted and texted, all he wanted was yaji voice dinta Don ya samu sauki amma she didn't text back balle called him, lokacin ya ajiyeta gefe daya ya cigaba da rayuwar shi, Yanzu he's adding weight saboda hankalinshi kwance, kallon agogo yayi yaga Mikewa yayi yana cewa
"Time to go out..."
💋💋💋
41❤️💙💛💜💚
Wulakanci dodone...
💜💛💙💚❤️
® 4⃣1⃣