Sashe 72
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 8 min read
Suhail ji yayi duk wata saliva dake cikin bakinshi ya kame he was gasping for air kaman wani asthmatic patient, ba maganar ya tabbatar mata she's Fatima ba illa voice dinta Don the moment ta bude baki ya gane Itace, kallon ta yayi from head to toe sai lokacin yaga hannunta sake gabanshi alaman gaisawa zasuyi, ji yayi tace "Why are you looking at me kaman Baka da manners...ko dai ka Saba da bin Matan banza né da kake kallon mutum ba blinking..." Ta tambayeshi Kai tsaye idanuwanta cikin nashi, sai lokacin ya danyi blinking Jin abinda tace, he remembered perfectly yanda yayi mata magana the first time he saw looking at him without blinking, she repeated the same thing to him, nan take ya gane its all about revenge, that's why he's here, hannu ta sake maki mashi Tana cewa "And who are you?... Introduce yourself.." Ta sake fada mashi sounding like a princess, ahankali ya daga hannu ya Dora cikin nata yana cewa "Nice meeting you...." Ya fada sounding out of words, yana Kama hannunta yaji kaman an jona mashi electricity from head to toe saboda yanda yaji, itama taji same thing hakan yasan tayi saurin zame hannunta Sannan face dinta dauke da kallon tsana da irritation, "Nace introduce yourself..." Ta sake fada mashi a tsanake Tana kallon shi daga kasa zuwa sama kallon dake nuna mutum kazami né "Am suhail Ismail..." Ya fada mata deep down he's breaking amma ko kadan face dinshi bai nuna hakan ba, he have a formal look a face dinshi tamkar he's not having a shock of a lifetime, Dan juyawa tayi ahankali Tana kallon falon Don batasan an gyara part din haka ba, hakan ya bawa suhail daman kallon bayan ta da tiny Waist dinta, ji yake tamkar ya nutse saboda kunya da takaici, he can't just believe Maryam ce gidansu all this while amma he never noticed, ba komai yake tunawa ba sai yanda yake treating dinta, she washed his toilet and his inners, wani irin kunya yake ji, now he knows why dad dinshi baison wani Abu ya sameta, why he cherished her sosai, Ashe she's the boss, "Ka taba ganin komai haka?.." Ta fada Tana nuna dakin?, idanuwa suhail ya lumshe tare dacewa "Am so..sorry...," ya fada voice dinshi na rawa, dariya Maryam tayi tare dacewa "Sorry for?..." Ta tambayeshi kaman batasan abinda yake nufi ba, da sauri suhail ya taka zuwa gabanta yayi kneeling tare dacewa "Am sorry for the way I treated you..." Bai idaba ta daga mashi hannu "It's too early to say sorry...nace have you ever seen anything like this?..." Ta sake tambayan shi Tana nuna Kayan dake cikin dakin, ahankali suhail ya daga Kai shima ya kalli environment dinshi tare da sadda Kai kasa, "Now tell me...da nan da falon Dana momcy ka da kuke takama dashi which one is better?.." Ta tambayeshi, suhail daga Kai yayi ya kalleta yaga yanda take magana no feelings no remorse, idanuwa suhail ya sake lumshe yana tunanin in da yasan Itace da ya tarairayeta the way he will be stuck to her brain for ever, but now she's stuck in his and don't know if he can ever opens his mouth to tell her he loves her, sai Yanzu ya gane maganar hausawa da suke cewa, Dana sani keyace, "If I talk you should respond without hesitation...ko kuMa wallahi ranka zai bace..." Ta fada sounding so harsh, kawai sai suhail ya saki murmushi, Yana nan kan knees dinshi yayi crawling zuwa inda take zaune kaman sarauniya yace "If i didn't not respond zaki doke ni?.." Ya tambayeta yana dariya, Kara daure fuska Maryam tayi Sannan tace "Duka is a small thing compared to what I will be doing to you..." Ta fada Tana mikewa, dariya suhail ya karayi Wanda yasa Maryam Jin haushi kaman ta fashe, ita gurin ta taga suhail yana crumbling saboda tsoro amma Sam bata ga haka a face dinshi ba, gani take kaman yasan who she is from the beginning, din fuskar shi babu alaman tsoro ko fargaba, Kara matsawa kusa da inda take zaune yayi still kneeling yace "Kill me tou..." Ya fada sounding naughty, daure fuska tayi tace "I will make sure you beg for your life..." Suhail ji yayi gabanshi ya sake faduwa amma sai yace "Kawai kill me sai ki huce..." Ya fada yana Dora Palm dinshi kan kafarta, da sauri ta Nike tare da buge mashi hannu kaman an Dora excretion a jikinta Tana "You have got some nerves...don't ever in your miserable life touch me with your filthy hands....kaji kou..." Ta daka mashi tsawa, gani yayi ya fashe da dariya Sannan yace "Yes ma'am..." Ya fada wearing a smile sai kuma yayi sauri cewa "Oh sorry hajiya Maryam..." Ya fada yana mikewa, bata Kara kallon shi ba ta nufi kan dining Tana tafiya cikin kasaita sai binta kawai yake da kallo babu abinda yake sai danasani, kan dining ta zauna ta Dora Kafa saya kan daya Sannan tace "Serve me..." Ta fada atakaice face dinta kaman bata taba dariya ba, "Ai hajiya Kin mance ba ranar da kika zo gidan mu na fara saki aiki ba...sai da kika kwana...so ni ma ki Bari in kwana a gidan ku sai ki fara sani aiki..." Ya fada atakaice wearing a smile, afusace ta kalleshi, "Kai am I playing with you?.." Ta daka mashi tsawa, shima daure fuska yayi Sannan yace "And who is playing with you..ai gaskiya na fadi..." Ya fada sounding like the arrogant person he used to be, kallon shi tayi from head to toe Sannan tace "Wallahi if you don't do as I say... I will tell my daddy exactly the way you and your mother treated me...then zaka abunda zai faru..." Bata idaba suhail ya Kama cheeks dinshi alaman tsoro Sannan yace "Oh my gosh..am so scared...pls baby don't tell him..." Ya fada kaman mace Sannan ya Dora dacewa "Ai ba dad Dina na fadawa yayi maltreating dinki ba..I handle you myself so be a boss and handle me yourself..." Ya fada mata yana kifkifta idanuwa, buga Kafa tayi kasa saboda bakin ciki tare dacewa "I said serve me!!!..." Ta fada kaman zatayi hauka, da sauri yazo inda take zaune ya dafa shoulder dinta tayi saurin buge mashi hannu "Pls don't get tensed...it's not good for bosses..." Ya fada yana danne kan kujerar dining, "I said don't touch me with your stinking hands..." Tafada kaman zatayi kuka Sannan Tana goge inda ya taba ta, "Sorry hajiya....I won't again..." Ya fada yana zagayowa, kujerar sake opposite to nata ya jawo ya zauna yana kallon abubuwan dake gabanshi, in za'a kashe shi babu abinda ya iya ci cikinsu, they look disgusting to him, da sauri ya mike yana cewa "Oh...na mance..Ashe ni zanyi serving dinki kou..." Ya fada yana dauka plate ya ajiye gabanta, tsaya kallon abubuwan yayi ya rasa Wanda zai fara sawa, yafi minti biyu yana tunani ita kuma Maryam ta zaune fuskar ta daure amma Tana tunanin what happened to him da ya rame haka, sai da ya gama ya fara yagba abubuwan cikin plated dinta, sai da ya loda tsaf Sannan yace "Done...eat hajiya Maryam..." Ya fada yana komawa zaune fuskar shi dauke da shuumin murmushi, Maryam mikewa tayi tare da wurgar da plate of food daya hada sannan tace "Hope you want to play...let's see how long you will last in this country without your mommy..." Ta fada Tana kokarin barin daki, bayanta suhail yabi da kallo Sannan yace "Don't worry...I have you...you're my new mommy..." Ya fada yana dariyar karfin hali, juyowa tayi ta watsa mashi wani irin kallo Mara fassara sannan ta fice daga dakin, Tana fita suhail ya hada Kai da gwaiwa yana cewa "Inna lillahi waina ilaihi rajuun!.." Ya fada yana mikewa tsaye, duk Wanda ya ganshi yasan cikin tashi. Hankali yake, "Way yo Allah na jawa Kaina....Wulakanci na ya jamin....na shiga uku...na shiga uku...kaico na..." Ya fada zufa na keto mashi, "Wayoo my Fatima is Maryam..." Ya fada yana dafa chest dinshi saboda yanda take bugawa da karfi tamkar zai fito daga cikin rib cage dinshi, da sauri ya koma bakin Windows yana kallon yanda take tafiya cikin kasaita, "She will never except me...she will not accept me...daddy you would have told me....ko sau daya né....da ka fadamin don't mess with the boss's daughter...amma kayi shuru ka kyale ni..." Yafada kaman zai fashe da kuka, "Mommy come and see..." Ya fada yana bude button din gaban rigar shi, kasa ya koma ya zauna yana sauke ajiyan zuciya kaman Wanda yayi race, babu abinda ke yawo cikin kanshi sai tsoro, he can see the look on her face, yaga kallon tsana da haushi da taje mashi, sannan ko a Yanzu yaga wannan yarinyar ba class dinshi bace she's way out of his league, Don jikinta alone says it all, Kayan jikinta ma abun kallo né Don bai taba ganin yarinya tayi kwalliya tayi mashi kyau ba amma wannan babu kwalliya but she looks gorgeous, mikewa yayi ya shiga bedroom daya shiga da farko ya bude wata kofa dake gurin yaga wata katuwar bathroom da bathtub Mai daukar akalla mutum kusan biyar, gaban wata madubi ya tsaya yana sauke ajiyan zuciya saboda ganinta yau yasa shi falling for her all over again, "My Fatima is Maryam..." Ya sake fada cikin rawar jiki, ji yayi kaman zaiyi amai ya saki kakari amma nothing comes out, juyawa yayi ya nemi wani Abu cikin bathroom din ya zauna, "Dad ka cuceni for not telling me who she is...mommy kin cuceni for not putting me on the right path..." Ya fada yana fashewa da kuka, ko kadan yasan ba zai ji zafin duk abinda Maryam zata yi mashi ba kawai yana bakin cikin he might not have her, not after everything, inshort gani yake Yanzu bazai iya tsayawa gabanta yace mata I love you ba Don wani irin kwarjini tayi mashi. Maryam kam Tana tafiya Tana magana Wanda ita kadai tasan abinda take cewa, da ganinta ranta bace yake Don ita da a tunanin ta he will be crying for forgiveness amma sai ta zama abun dariya da zolaya Don ko kadan babu alaman Dana sani tattare dashi, "Wallahi you will pay....even