← Book details Wulakanci Dodone complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 55 OF 190

Sashe 55

Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 8 min read

Salman na komawa office ya sanar da alhaji abunda ya faru, shuru alhaji yayi kaman Mai tunani after few seconds yace
"Ka rabu dashi ya dinga daukota..kaima ka samu saukin aiki..." Alhaji ya shaidawa Salman, jiki ba kwari ya juya ya bar office din. Daga wannan ranar suhail ya dinga Kai Maryam islamiyya amma ko word daya bai hadasu Don Yanzu yayiwa kanshi alkawarin jawota jiki, amma ko kadan she's not giving him a chance Don ko Dan yawo yaso Kai ta after islamiyya sai taki sannan duk abinda zai saya bata taba amsa ba balle ta Kai bakinta. A bangaren call kam kullum Kara gaba abun yake har ya Kai ganin tayi hour biyu basu yi call ba sai taji kaman she's sick.

Cikin two weeks tasan she has fallen for mr I love you, don kullum raba dare suke suna waya, babu abinda ke mata dadi kaman yanda yasan the right words to use sannan ko kadan baya gajiya da fada mata I love you. Har wannan lokacin ita ke zuwa gyara part dinshi da kuma kawo mashi abinci, amma Yanzu kaman bai ganin ta Don baya takura ta kaman da. Yau bayan sun tashi daga islamiyya ya daukota yayi hanyar cikin gari, bai tsaya koina ba sai oasis, parking yayi ya fito ya shiga ita kuma Tana zaune cikin mota, yana shiga ta dauki wayarta tayi text kamar haka
"Hi...sorry my phone has been off,...I miss you...I will call you later..." Ta tura mashi, yana tsaye yana biyan kudin abinda ya tsaya yaga message din, murmushi ya saki tare yayi dailing number ta, da sauri tayi piçking tare dacewa
"Hi..."
"My happiness how are you...tun 12 nake trying number dinki baya zuwa...kuma nasan kun isa tashi saga islamiyya...where have you been..." Ya tambayeta in a calm tune, kaman Tana whisper tace
"Driver daya dauko ni ya biya oasis...that's why har Yanzu ban isa gida ba..." Ta fada Tana marairacewa,
"Way yo Allah my happiness..am jealous..driver ya kaiki oasis..."
"Nope don't be..ba wai driver bane...Dan gidan né amma he's like a driver to me..." Ta fada atakaice, Dan dariya yayi Sannan yace
"Amma nasan ke yakewa siyayya ai kou..." Suhail ya tambayeta,
"Ni?... Allah ya sauwake...ai he can poison my food...he hate me sosai nake fada maka?.. I can never eat anything that comes out of his hand..." Ta fada sounding frank, ahankali suhail yaji legs dinshi yayi sanyi,
"Haba happiness...kilan he's not as bad as you think..." Bai idaba tace
"Kai...you don't know him né...amma he's worst than you think...nidai sai anjuma in na isa gida zan kiraka...kar ya dawo..." Ta fada mashi, cikin sanyinmurya yace
"Ok...I love you..." Shuru tayi bata amsa ba ta katse wayar ta Don tunda take bata taba amsa mashi I love you too ba. Ledan snacks da ice cream aka mikowa suhail amma sai ya kalli Mai saidawa tare dacewa
"Ki barshi kawai..." Ya fada sanna ya juya, yarinyar kallon shi tayi tare dacewa
"Saboda me malam.." Dan murmushi ya saki tare dacewa
"Wacce na sayawa tace bazata tab'a cin abun hannuna ba...so there's no need..." Yarinyar kura mashi Ido tayi Tana tunanin wacece wannan da irin wannan pure and clean guy zai saya mata Abu tayi rejecting
"Da ma ni..." Ta furta under her breath, murmushi suhail ya saki tare da kashe mata Ido daya Sannan yace
"Sorry it's not you..." Ya fada calmly sannan ya juya ya bar wajen. Mota ya shiga ya kunna wakar never too late to say sorry, .

Thanks...love you..dozen kisses 😘😘😘😘
[12/15, 1:24 PM] ‪+234 706 075 5420‬: 20💚❤️💛💜💙
Wulakanci dodone...
💛💚💙❤️💜

® zuwairat (ummumaryam)

2️⃣0️⃣

Yana parking tasa hannu zata bude kofa yace
"Pls..later ki fadawa amaryan dad yayi min pepper soup...banajin dadi..." Ya fada a cikin sanyinmurya, for the very first time in a while ta daga Kai ta kalleshi tare dacewa
"Tou..." Ta fada sounding carefree sannan ta fita abinta, kafin ta Kai part dinsalima ta fara kiran number dinshi, relaxing yayi tare da rejecting call dinta shi ya kirata, yana Jin sanda suka gaisa da salima sannan yaji sanda take cewa
"Wannan mutumin yace a hada mashi pepper soup...wai bai da lafiya...." Yaji ta fadawa salima,
"Oh Allah ya bashi lafiya..." Salima ta fada, bai ji ta amsa ba ta cigaba da wayarta,
"Ohh happiness you hate this guy Sosai fa..." Suhail ya fada mata cikin waya
"Bazaka gane bane...he's mean..arrogant...selfish and above all he's so full of himself, gani yake babu kamar shi...hmmm baisan bai taka inda real hot guys are ba..." Ta karasa maganar Tana hayewa kan gado, shuru suhail yayi yana sauraron ta, she's really getting to him,
"Hmmm baby just slow down...maybe he's not that bad..." Bai idaba ta katse shi dacewa
"Wai meyasa kake goyan bayanshi...kasan I don't like arrogant people...if you keep supporting him zamu bata..." Dan dariyar karfin Hali yayi Sannan yace
"Tou sorry..na daina...kici ubanshi to your satisfaction kinji kou..." Dariya ta saki Sannan tace
"Now you're talking...sai Yanzu na dawo gida...Allah na gaji..." Ta fada cikin low voice, Dan dariya yayi Sannan yace
"Kiyi wanka...ki Huta...ko kina bukatar taimakon.." Ya tambayeta sounding naughty,
"Nope I don't..." Ta amsa mashi atakaice, dariya ya sakeyi  Sannan yace
"Will someday..."
"How sure are zan bukaci taimakon ka?.. Ba lallai bane mu hadu ..."
"Haba happiness...ai haduwan mu is dole...kawai ki bani dama in zo gidan ku...just once...inason in ganki...pls baby I really want to see the owner of the sweetest voice ever..." Ya rada mata a kunnenta, murmushi tayi tare da lumshe idanuwa,
"Pls baby...kinji..." Ya sake fada mata, cikin low voice tace
"Just wait tukun..."
"Zuwa yaushe?... Allah my heart is attached to you already...so ki bari mu hadu...ko ba'a gidan ku ba..." Ya fada sounding serious,  Dan ajiyan zuciya ta saki Sannan tace
"Nidai wait tukun...pls.." Ta rada mashi, Jin maganar yayi har cikin spinal cord dinshi, sai da ya saki mika Sannan yace
"Baby should I make a joke...." Ya tambayeta, cikin whisper tace
"Yes..." Dan biting lips yayi Sannan yace
"Baby let's assume munyi appointment zamu hadu...sai kawai kina zuwa kika ga nine that guy...ya ma sunanshi?.." Ya fada kaman ya mance sai kuma yace
"Suhail...I remember...in kikaga suhail né ya zakiyi?..." Jin irin example daya bada yasa ta sauke wayar ta ta kashe. Idanuwa suhail ya zaro Jin ta katse wayan,
"Ya Allah...this girl will kill me...." Ya fada yana sake dailing numbar, ringing yayi har karshe ba'a daga ba, murmushi ya saki ya sake dailing sai lokacin ta daga
"Pls if you want peace don't make such jokes again..." Ta fada sounding very harsh, dariya yayi tare dacewa
"Am sorry...ban karawa...kinji kou.." Hira sukayi sosai Sannan sukayi sallama. Kwantar da kujerar motar yayi ya kwanta nan yana tunanin ya zaiyi ya fada mata he loves face to face ba kan waya ba, ya fi hour nan yana tunani Sannan yace
"Allah sai dai a mutu amma I love you..." Ya fada yana fita daga cikin motar, as usual ya taka cikin kasaita ya shiga part din mom, Sam ya mance bata dawo ba, yana shiga falo ya hau upstairs sai kuma ya dawo downstairs, kitchen ya shiga ya kalli masu aiki tare dacewa
"Dan Allah ku bani lemo..." Ya fada kaman ba suhail ba, da sauri binto ta bude fridge ta dauko lemo ita kuma murja ta miko cup, zubawa sukayi ya amsa tare dacewa
"Tnx..." Satan kallon Juna sukayi Sannan suka sadda Kai kasa, ko half baisha ba ya taka ahankali ya ajiye sauran kan fridge ya fita, yana fita sukayi saurin kallon Juna,
"Wai yaushen rabon da kuji wannan abun wai fall in..." In ji murja,
"Nikam har na mance...ko dai bai da lafiya né?.." Inji binto,
"Gaskiya kaman bai da lafiya...baku ganin yanda yayi sanyi?.. Gaskiya da akwai abinda ke damunshi...Don ko wurin hajiya bai fiya hawa Yanzu ba..." Binto tayi adding,
"Gaskiya Ina tunanin Don anyiwa hajiya kishiya suka saduda..." Inji asabe,
"Anya?... Ni kuma gani nake saboda Fatima...Don Yanzu babu Mai shiga wajen shi sai ita..." Binto Ta fada sounding jealous,
"Gaskiya kam..Don ko Abinci bai shigowa ci Yanzu...ita ke Kai mashi..." Inji asabe,
"Amma mun.Huta Yanzu babu dafa abinci sau biyar a rana...Kai sai shagali muke gidan nan..." Asabe Ta fada Tana taka rawa, tsoki binto taja ta koma bakin aikinta, baba rabi kam Tana zaune Tana sauraron su, ita kam tasan dalilin sauyawar suhail, tasan he's madly and deeply in love with Fatima, it's written all over him sai dai Wanda bai ganewa
"Amma fa Yanzu mun daina koyan turanci ta hanci...da cin dadi...kinsan duk sauran abincin shi muke cinyewa...nidai ya dawo..." Inji asabe, dariya sukayi amma ba da binto Don ita tun shigowanta gidan suhail ke crush dinta Sannan duk cin mutunci da zai yi mata bai taba bata haushi ba, komai nashi burgeta kawai yake,  bata ki ta zauna Tana kallon bakinshi yana magana from morning to night ba Sannan she wish kullum ya kamata ya dinga duka saboda taji hannunshi a jikinta, Tana Jin dadi duk sanda yace tayi mashi massage and all that is gone da zuwan Fatima, tsoki ta sake ja Wanda yasa asabe cewa
"Hajiya lafiya dai kou?.." Ta tambayeta, harara ta b'alla mata Sannan tace
"Lafiyar ta jawo haka..." Dariya asabe da murja sukayi tare da kashewa
"Kina da aiki..." Inji murja
"Ke aiki ya gani..." Binto ta datsa mata magana.
"Banason hayaniya..kowacce tayi aikinta...kullum abinda nake fada maku shine kowacce taji da abinda ya dameta amma Sam bakuji..kunfiso ku dinga cin naman mutane..to in suhail na da zunubi duk kuna yaye mashi su saboda gulman ku..wallahi ku kiyayi harshenku...na dai fada maku..." Baba rabi ta fada calmly, nan take duk sukayi shuru kowacce tayi abinda ke gabanta.
Chapter 55 · 0% Book details