← Book details Wulakanci Dodone complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 75 OF 190

Sashe 75

Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 8 min read

Gabanta né yayi muguwar faduwa Jin abinda yake da kuma yanayin da ya fadeta, "What did say?.." Ta fada muryar ta na cracking, juyowa yayi ya daure face tare dacewa "What did you hear?..." Ya tambayeta atakaice, da sauri ta Nike tace "I said what did you say?..." Ta fada cikin tension, "Princess...deaf hajiya Maryam...I said princess...ko ba princess bace?.." Ya fada yana shuumin dariya, gani yayi ta lumshe idanuwa tare da Dan Dora hannu kan chest dinta, murmushi suhail yayi "You're not the only one with surprise..am going to leave my for last...."ya fada cikin ranshi, "Get out..." Ta fada sannan ta kauda kanta daga gareshi ta cigaba da abunda take, fita yayi ya nufi bakin gate, yana fita yaga waya manne jikin bango da sauri ya karasa wajen yayi dailing number dad dinshi, ringing ya fara akayi piçking tare da sallama, suhail couldn't say a word sai ajiyan zuciya "Hello...," Alhaji Ismail ya fada Jin shuru from other side, "Daddy...daddy..." Suhail ya fada voice dinshi na cracking, dariya yaji alhaji Ismail yayi Sannan yace "Ya dai son?... Hope you're alright?..." Ya tambayeshi "Dad stop saying that..am far from being alright...dad you know all this while and you kept it away from me...daddy why?.." Ya tambayeshi kaman zaiyi kuka "Amana..." Shine abinda alhaji Ismail ya fada mashi, ajiyan zuciya ya saki tare dacewa "Dad am sorry...I have been treating her bad and she wants to revenge..." Ya fada mashi cikin sanyinmurya, surprisely alhaji Ismail yace "I don't understand...bayan ka fara sonta ko before ka fara sonta..." Ya tambayeshi cikin mamaki donshi baisan komai game da Abinda suhail kewa Maryam ba, "Both..." Ya fada muryar shi na rawa, shuru alhaji Ismail yayi for a moment Sannan yace "Me kake mata?.." Ya tambayeshi, "Pls daddy let's not talk about it..." Bai idaba alhaji Ismail ya katseshi dacewa "I said me kake mata?..." Ya daka mashi tsawa, da sauri suhail yace "Everything..." Ya amsa mashi cikin tashin, salati alhaji Ismail ya farayi Don yana tunanin har sa sex yake daita, "Suhail what have I done to you...despite warnings Dina kan wannan yarinyar shine..." Ya fada sounding out of words, ahankali suhail yace "Dad sorry..." Ya fada hawaye na fitowa daga idanuwanshi, "Aa...not sorry...ni né da sorry because nasan if her father knows anything went wrong I will be doomed...gaskiya suhail ban yafe maka ba..." Ya kaiwa nan ya katse wayar shi, suhail ji yayi legs dinshi basu daukan shi, ahankali ya maida wayar ya koma ya zauna nan bakin gate, he's world is crumbling, ya rasa inda zai sa kanshi yaji dadi, ji yake kaman ya Dora hannu bisa Kai ya dinga Ihu har sai yaji zuciyar shi ta samu sauki, he wanted to call his mother amma yasan she will not help matters, Kai ya Dora da gwaiwa yana sauke ajiyan zuciya Sannan yana kokarin Hana kuka dake néman kufce mashi, he remembers abinda Maryam tafada mashi just few minutes back wai he cries, "Sir is anything the problem?..." Yaji daya daga cikin masu minding gate ya tambayeshi, ahankali suhail ya girgiza Kai tare da mikewa, Dan kallon wajen yayi yaga wajen kaman forest babu gida ko daya sai hanyar data tar Sannan well maintained grass carpet through out the whole area, Kara kallon cikin gate yayi yana cewa "Gani a castle...but am in trouble... Ya fada yana komawa ciki, the more dare da karayi the more hasken gidan na Kara bayyana, part da aka saukeshi ya koma, ya dauki sabulu sa Mai da wasu perfumes sai Riga da wando guda Sannan ya Kama hanyar bedroom dinshi, ajiye Kayan yayi kan kujera ya wuce bathroom rike da sabulu da Mai, wayan shiga ya tsaya yana kallon naurar wankan Don most abubuwan bai taba amfani dasu ba, da yake dai da iliminshi so bai wani bata lokaci waje gane how to use them ba, kayanshi ya cire ya shiga Shower tare da yin alwallah ya fito daure da towel daya gani nan cikin bathroom, fitowa yayi ya saka new designer clothe ya juya ya kalli inda Maryam ta nuna mashi kiblar ya fara rama sallolin da ake binshi, sannan ya idar ya zauna na ya hada Kai da gwaiwa not knowing what to do, yana son adua but he don't know were to start from,. Gajiya yayi da zama ya mike ya Shafa Mai Don he's use to it sannan ya fesa perfumes ya fito falo ya zauna looking so,lonely, ji yayi cikin shi na rumbling saboda yunwa because ya mance rabon da yaci abinci amma ganin Maryam yau yasa shi Jin yunwa dukda he's in tension, kofa aka bude ya kalli Mai shigowa, wata baturiya ce ta shigo wearing mini skirt, rufe Kofar tayi ta taka zuwa kusa da inda yake zaune Sannan tace "Sir Dina is in 30 minutes..." Ta fada mashi, ahankali ya lumshe idanuwa tare da nodding alaman ok Sannan ta juya ta fice, zama yayi yana tunanin kaidojin gidan, wai dinner am sai anyi announcing, "Annoying fellows..." Ya fada yana Jan tsoki, he's praying ya iya Jin abincin da aka dafa if not da akwai matsala. Bayan minti ashirin da biyar ya mike ahankali ya fita, lokacin gari yayi duhu amma gidan kaman rana, babu motsin komai sai sanyi dake ratsa jiki, hannunshi ciki aljihunshi ya Kama hanyar babban gidan. Itama Maryam ta Chanza Kaya zuwa wasu long gown sannan ta Chanza parking kanta zuwa one side, batayi kwalliya ba sai bakinta dake sheki because she don't so without wet lips. Bakinta dauke da murmushi of God knows why, sai da ta gama ta sauko downstairs, lokacin an gama jera abinci a dining, Tana sauka suhail na shigowa, he was like wow, itama daga Kai tayi ta kalleshi tayi saurin dauke Kai tare da daure face dinta, suhail na ganin abubuwan dake kan dining table yasan da akwai matsala, cikin kasaita da isa, zama tayi shima ya zauna opposite to her, babu abinda yake sai kallon ta, "The dude is smelling nice for once..." Ta fada Tana ya mutse fuska, Dan murmushi ya saki tare dacewa "Thanks..." Ya amsa mata kaman baiji haushin abinda tace ba Don Tana nufin da wari yake sai yau yake kamshi, baki tabe "Serve me..." Ta fada sai kuma tayi saurin cewa "Oh na mance..he doesn't know what goes into the plate first...Bari ni zanyi serving Dinka..." Ta fada yana mikewa, zagayowa tayi ta tsaya kusa dashi ta dauko plate, kamshin perfume dinta is dragging him to insanity sanna yanda ta danyi bending yana ganin chest dinta haka yasa shi Jin wani irin , kallon abunda take zubawa yayi yaga kaman yayi amai the most annoying part har da complete crab, sai da ta cika plate da abunda yagani as rubbish ta ajiye gaban shi sannan ta dauki towel ta goge hannu Sannan ta Dan bude collar rigarshi tace "Hahhhh..,he's wearing ck...how much does it cost?.." Ta tambayeshi cikin izgilaci sannan ta Dora dacewa "Hohh na mance..,saya mashi akayi....bai San kudin Kayan ba....but am sure zaiyi tunanin irin 5 naira clothes da yake sawa né..." Suhail hada gabas da yamma yayi saboda yaji haushi sosai har Maryam taji dadi ganin the look on his face, one second kuma sai ya saki murmushi tare dacewa "Eh mana...kinsan naked nazo...bani da komai..." Y fada wearing a killer smile, harara Maryam ta b'alla mashi tare da komawa sit dinta zauna tare dacewa "Wasu mutane greediness dinsu yayi yawa...common juice dake cikin fridge nasu babu Mai sha sai su...imagine that nonsense..." Tafada referring to him, murmushi kawai yayi amma deep down she getting to him, serving kanta tayi tare da dauko stick ta fara ci, ji yayi kaman yayi amai, jaimta daga ta kalleshi tare dacewa "Big dude eat mana....it's food for the mighty people..." Ta fada mashi, kallon yayi then back to the plate, hannu ya daga ya Dora kan abinci ya fara Kai wa bakinshi idanuwanshi cikin nata, itama kallon shi kawai Don taga reactions dinshi in yana cin abincin amma she sees nothing, tauna kawai yake yana hadiyewa then ko kiftawa baiyi he's eyes in hers, Maryam kasa cin nata tayi sai kallon shi take Tana mamakin why he's eating, Kofar dining room aka bude alhaji Mahmoud ya shigo wearing a smiling yana cewa "Sorry dears I was late...meeting din né bai kare da wuri ba..." Ya fada yana karasowa, da sauri suhail ya mike ya sake durkusawa ya gaisheshi, dadi alhaji Mahmoud yayi ita kuma Maryam taji kaman ta fashe saboda bakin ciki, alhaji Mahmoud kallon table yayi yaga Chinese food, Dan bata rai yayi before saying "Baby why are we having Chinese food?..." Ya tambayeta, Dan sadda Kai tayi kasa not knowing what to say, ahankali suhail yace "Sir...it's my favorite..." Ya fada yana murmushi, Maryam kallon shi tayi ta watsa mashi harara while alhaji Mahmoud ya saki murmushi yana jawo kujera tare dacewa "Then let me dig in with you...ko kar in zauna" ya fada yana kallon faces din suhail da Maryam dake fama turo baki, murmushi suhail yayi yana mamakin halin alhaji Mahmoud Sannan he's feeling turai ya ratsa shi sosai Don bai da abun nan na manyan mutane, kaman Yanzu he's talking kaman wani mate dinsu, suhail gani yayi he's still standing waiting for their approval "Sir sit pls..." Inji suhail, dariya yayi tare dacewa "Ok..thanks for having me...nayi tunanin private moment né ai..." Ya fada yana dariya, Maryam kallon yanda suhail yacigaba dacin abincin tayi Sannan taga yanda her dad is becoming friendly with him sai take tunanin her. Plan is not working at all, lumshe idanuwa tayi ta ja kujerar ta baya tare da mikewa, da sauri dad dinta ya kalleta tare dacewa "Princess Ina zuwa kuma? Kodai am not welcome in tashi in Baku waje?..." Alhaji Mahmoud ya tambayeta cikin so da kauna, Dan dafa goshinta tayi tare dacewa "Daddy...my head hurts...," bata Ida ba sai ta fashe da kuka, hankalin alhaji Mahmoud tashi yayi shi kam suhail Kau da Kai gefe yayi ya saki murmushi Sannan shima ya mike yana cewa "Oh sorry....let me escort you to your room..." Ya dada sounding like the perfect gentle man, Maryam Kara volume din kukan ta tayi saboda bakin ciki Don Allah kadai yasan how she's feeling
Chapter 75 · 0% Book details