Sashe 142
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 8 min read
D sauri Maryam ta dafa kirjinta saboda yanda gabanta ke faduwa, shima suhail da sauri ya juya yayi zipping wandonshi Sannan ya sake juyowa ya kalli hajiya dake huci then humaira dake tsaye bayanta, wani irin kallo ya watsawa humaira tayi saurin sauke kanta kasa daga kallon shi, "Daman abinda kuke kenan?." Ta tambayi suhail da kanshi ke kasa yana sauke ajiyan zuciya kaman Wanda yayi race, hajiya kallon Maryam dake nishi kaman Mai asthma tayi tace "Amma wannan yarinyar kinji kunya...wato ke karamar karuwace ban sani ba?.." Hajiya ta fada Tana shiga dakin, da sauri suhail ya tare ta Don ya lura wurin ta hajiya ta Nufa "Mom is not what you think..." Suhail ya fada voice dinshi na rawa Don he has never been humiliated kaman yau, "It's not what you think din ubanka?.." Hajiya ta fada cikin a tsananin bacin rai while still stepping into the room, "Ashe shiyasa Yanzu Baka complaining ciwon ciki...so ka samu ruwar kashe gobara kou?.." Hajiya ya fada cikin tsananin bacin rai, "Yau sai na kasheki Dan uban da ya haifeki" hajiya ta fada still walking towards Maryam shi kuma suhail na tareta, Jin abinda hajiya tace yasa Maryam saurin mikewa rungume suhail ta baya Tana kuka, "Bani hanya..." Hajiya ta fada mashi, "Mommy ba laifinta bane...laifinane...dan Allah ki rabu daita ni ki hukunta ni...pls mommy..." Suhail ya fada kaman zaiyi kuka, "Wallahi babu abinda zai hanani hukunta wannan karamar karuwa...Kai amma wannan yarinyar kinyi asara...kina ganin ya kawo tsaleliyar yarinya amma da yake baki da zuciya kin like mashi kou?.. Wato ke gaki asararra.." Hajiya ta fada Tana kokarin kaman hannun Maryam dakerike da waist din suhail, da sauri suhail ya kauce yana cewa "Wai meye haka mommy...Dan Allah ki rabu daita....baki da case daita....nine danki...ni zaki hukunta..." Ya fada cikin tsananin bacin rai, Maryam Kara fashewa tayi da kuka Jin abinda hajya take cewa "Ai Wallahi yau Mai rabanida wannan yarinyar sai Allah.tunda bata San darajar kanta ba...shiyasa duk ka juya min baya saboda ita..kana samun nishadi daga wajenta...wannan yarinyar kinyi asara...uwarki tayi asarar haihuwanki...kilan ma ke shegiya ce..baki da asali..." Maryam Kara volume din kukan tayi dataji yanda hajiya ke watsa mata hot words, ahankali ta saki waist din suhail ta fara takawa zatazo wajen hajiya, da sauri suhail ya kamata ya wullata bedroom dinshi tare da Kulle Kofar, "Wallahi in Baka Fiddo wannan yarinyar ba sai na ci uban da ya haifeka...now open tha door..." Tayi commanding dinshi, "mommy ki kasheni kawai sai ki huta...just kill me..amma I will not let you put a blame on an innocent girl..." Suhail ya fada kaman zaiyi kuka, "Haka kace kou?.." Ta daka mashi tsawa, yana kokarin bude baki hajiya ta zuba mashi Mari Tana cewa "I said give me the keys..." Ta sake commanding dinshi, sai kukan Maryam kawai ke tashi a bedroom din Sannan Tana buga Kofar da karfi, she don't mind dying today, juya baya suhail yayi yana cewa "Bazan bude ba..." Ya fada atakaice, "Ok then...tunda kafison the hard way wait for me..." Hajiya ta fada Tana fita daga part din. Kallon humaira yayi yace "You caused all this..." Y fada afusace, "Pls am sorry...I never knew she will see you in such compromising way...I just called her so that she will calm you down..." "Get out of here...don't ever enter my affairs..." Suhail ya daka mata tsawa, sorry ta karasa cewa Sannan ta juya ta bar wajen, daf da bakin kofan suhail yaje yana cewa "Baby am so sorry...Dan Allah ki bar kuka haka nan...pls..babu abinda zan Bari tayi maki..." Ya fada mata kaman shi ma zaiyi kukan, "Pls open the door for me..." Ta fada cikin matsanacin kuka, keys dake bakin kofan ya Kulle yayi saurin wulla keys din karkashin kujera Don ganin mom yayi da masu gadi su biyu, luckily kafin su kaiga isowa akayi horn bakin gate, ajiyan zuciya suhail ya saki Don yasan dad né, Ana bude mashi gate ya shigo while su kuma securities da hajiya ta taho dasu har sun shigo ciki, da sauri suhail ya fita waje ya nufi inda dad ke parking mota yace "Dad pls come and help me..,mummy zata bugi Maryam don ta tardata a part Dina..." Suhail ya fada cikin tashin hankali, da sauri alhaji ya fito yana cewa "Me tajeyi a part Dinka?.." Ya tambayeshi yana fita daga cikin mota da sauri, shuru suhail yayi yana juyawa da sauri Don yasan karamin aikin hajiya né tasa a balla door din, shima alhaji bayanshi ya bi walking so angry, Aikam hajiya ordering securities tayi wai su bude door din ta ko wanne Hali, nan suka faraharba Kofar da kafa, suhail da alhaji na shiga alhaji ya kallesu tare dacewa "Uban me kuke haka?.." Ta tambayesu cikin tsananin bacin rai, "Ni nace su balla Kofar su Fiddo min wannan karamar karuwa da ta lalata min rayuwar Dana..." Hajiya ta amsa mashi cike da isa, wani irin kallo haushi alhaji ya watsa mata Sannan ya kalli securities din ya umarce su subar wajen , da sauri suka bar dakin" "Wai sumayya what's wrong with?.." Alhaji ya tambayeta sounding so angry, "Oh tambayan da zaka yi min kenan? Bakaji abinda nace ba?.. Da wannan rana Ido na ganin Ido ta shigo har wajen nan suke lalata..." Hajiya ta fadawa alhaji kaman zatayi kuka, juyawa alhaji yayi ya watsawa suhail wani irin kallo, da sauri suhail yace "Daddy it's not like that...kawai ta tardani da ita muna magana..." Mari hajiya ta watsa mashi Tana cewa "Dan ubanka ni zaka karyata?.. Ba kamaku nayi zip down ba?.. Har kake cemin kuna magana?.. Kaci gidanku da magana..." Hajya Ta fada tare dayi mashi dakuwa, suhail dafa cheek dinshi yayi yana cewa "Ni Wallahi ban Taba wani Abu da ita ba...Wallahi ko sau daya ban taba kusantar ta ba..." Ya fada yana turowa hajiya baki, "Kaci ubanka nace..." Hajya dake cike kaman zata fashe ta kara fada mashi, alhaji dake Jin kukan Maryam daga bedroom ya kalli suhail Sannan yace "Wato hirar kuke har bedroom kou?.." Ya tambayeshi cike da Jin takaici Dom gani yake suhail ya gama Raina mashi wayau, "Ai dad nan falo muke da mommy tazo zata doketa na saka cikin bedroom din na kulle..." Ya amsawa alhaji, alhaji kallon hajiya yayi yana cewa "Amma Wallahi son kanki yayi yawa...in da adalci zakiyi ai danki ya kamata ki hukunta ba yar wasu ba..." Bai karasa ba hajiya tace "Wallahi alhaji ita zan hukunta...duk ta bi ta lalata da...yaron da ko mace bai kallo...Sannan ita ta kawo kanta har inda yake...dukda Tana ganin ya kawo wacce zai aura...amma da yake bata da zuciya Don Tana yar karuwa bata daina bashi kanta ba..." Da sauri alhaji yace "Sumayya watch your words..." Ya fada mata cikin bacin rai, "Sai na fada...she's a filthy cheap whore...." Da sauri suhail yace "Mommy ki Bari mana...nifa Wallahi ban taba komai daita ba...if you want ki duba if she's not a virgin...kuma ni ki bar cewa humaira is my wife to be...she's my secretary..." Ya fada face dinshi daddaure, "Ina keys din..." Alhaji ya tambayi suhail, da sauri suhail ya durkusa ya dauko keys din daga karkashin kujera ya mikawa dad, hajiya ready tayi a bayan alhaji Tana jiran ya bude ta shiga cikin, afusace alhaji yace "Wallahi kika kuskura hannunki ya taba wannan yarinyar a bakin aurenki..." Alhaji ya fada mata, hannu hajiya ta Dora bisa Kai shi kuma suhail ya sadda Kai kasa, ahankali na bude kofa ya tarda Maryam zaune ta hada Kai da gwiwa Tana kuka, hannunta alhaji ya Kama ta mike face dinta sharkaf da hawaye, ahankali ta Zare hannunta daga na alhaji ta je inda suhail ke tsaye yana tunanin abinda ya jawowa mom dinshi, wani irin kallon haushi hajiya tayi mata Tana cewa "Don ke mijina ke Wulakanta ni...saboda ke yayi min kishiya...kin watsa min rayuwar Dana...Wallahi ban yafe maki ba..." Tafada mata, sanna ta juya ta kalli suhail tace "Kai kuma in har kasan..." Bai idaba suhail yayi sauri tare bakinta yana cewa "Pls mommy...don't say it..." Ya fada yana kokarin tare hawaye dake néman zubo mashi, hannunshi ta fixge daga bakinta Sannan ta juya ta bar wajen looking so furious, shima alhaji fita yayi ya bar Maryam nan tsaye gaban suhail, ahankali suhail yayi kneeling gabanta tare dacewa "Happiness am sorry,..kiyi hakuri da duk abinda mommy take maki..,I know it hurts amma pls forgive her..." ya fada mata yana Kama hannunta, ahankali ta daga mashi kayi alaman ok, mikewa yayi ya jawota kan kujera Sannan yace "Baby kinsan it's a good thing she came in..." Ahankali ta daga Kai ta kalleshi, Dan murmushi ya sakar mata Sannan yace "I have the intention of sleeping with you today...I was like ko zaki yi ihu ban sakinki har sai nayi...so that zansan you're mine..." Ya fada mata in a whisper, gani yayi she's still weeping, "Ki bar kuka mana..." Ya fada mata yana goge face dinta, bakinshi ya Kai zaiyi kissing dinta tayi saurin kauda Kai tare da mikewa, shima mikewa yayi still saying sorry, bata ce komai ba ta fita daga part din, duk gashinta a hargitse kaman yanda suhail yayi mata, Tana tafiya Tana kuka, part din salima ta shiga salima dake kwance tayi saurin mikewa saboda yanda Maryam ta shigo gashin kanta kaman na sabon shigan mahaukaciya, "Me ya sameki?.." Salima ta tambayeta cikin tashin hankali, zama Maryam tayi ta Dora kanta kan kafar salima Tana kuka, "Pls ki fada min..." Salima ta sake fada mata, ahankali ta daga Kai tare da goge face dinta, da yake bata da kunya sai tace "Maman suhail ce ta Kama mu da suhail...shine take ta zagi na..." Ta fada still crying, "Kama ku kuna me?.. Ban gane ba" Salima ta tambayeta, shuru tayi Tana murza idanuwa, "Ki fada min mana...me kuke ta Kama ku?.." Salima ta sake tambayan ta, shuru Maryam tayi not know what to say, "Inna lillahi...badai kamaku tayi kuna abun kunya ba..." Salima ta fada cikin tashin hankali, da sauri Maryam tace "Aa...kawai kissing muke..." Idanuwa Salima ta zaro Sannan tace "Wai Dan Allah Fatima daga Ina kike?.. Don gaskiya Ni ban yarda nan arewa kika tashi ba...bakisan abun kunya bane namiji ya gama sanin yanda