← Book details Wulakanci Dodone complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 115 OF 190

Sashe 115

Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 5 min read

Itama Maryam Tana kwance Tana juye juye Don bayan ya fita take tunanin why tayi behaving yanda tayi dazun, Sannan she's so ashamed of herself giving herself up so easily, she was willing to let the virginty go, it's no big deal to her kawai tsoro,
"What a tender hand...anya bai Saba da mata ba?... His touch is so sweet..." Ta fadawa kanta, tunawa tayi da yarinyar data ga ya Kama dazun sai ta daure fuska ita kadai,
"He's just pretending...ya saba...halinshi né..." Ta sake fadawa kanta, Dan tsoki taja tanacewa
"Why am I thinking about him?.. What ever he does is his business not mine..." Ta sake fadawa kanta, juya kwanciyar ta tayi sai kuma statement dinshi suka fara dawo mata, she remembers ranar da suka hadu a Bristol, ymda yayi kneeling yana kuka, sai kuma Salman y fado mata duk drama da akayi gidan har tafiyar ta gida for her birthday duk ya dawo mata,
"Mean fellow with sugar fingers..."Ta fada wearing a smile, tasan Salman also loves her, and she knows in har za'a ce ta zaba tsakanin shi da suhail she's choosing Salman for real saboda e loved her for real, bata Taba witnessing any bad character daga gareshi ba, ko Yanzu bai San itace silal arzikinshi ba amma he's willing ya saka fake name dinta a new shop dinshi, murmushi ta saki Tana wondering why har Yanzu bai kirata ba Don Yanzu bai dadewa bai Kira yaji ya take ba, ajiyan zuciya ta saki tare dacewa
"Future husband ka kirani mana...show me how much you love me...so that bazan sha wahala wajen zabenka ba...I want to be sweeter than mr I love you..." Ta fada Tana dariya, amma she won't mind finding out me mr I love you is capable of ba, Tana Jin friends dinta suna zance sexual love, wato wanting to taste someone,
"It won't be bad at all..., " Ta fada wearing a smile tare da biting lip dinta, kallon dakin tayi Sannan ta maida kanta kan pillow tare da  rungume pillow, she's trying ko zatayi bacci amma ina, hakan bai yuwu ba saboda maganganun suhail dake yawo kunnenta, she remembered ranar dayayi kissing dinta, yace she's his first kiss
"Lies..." Ta fadawa kanta,
"Big lies...not after wearing such handsome face...munana ma sun yanda sukeso balle Kai with the cutest face?.." Ta fada Tana tuna face din suhail, he's lips, eyes, calm talk, sensation, sai kuma arrogance da selfishness dinshi suka fado mata,
"Duk Kai kadai..." Ta sake fadawa kanta, ahaka dai bacci yayi gaban daita.

Shi kam Salman tunani yake ya akayi number ta bai zuwa, sunyi daita zaizo da yamma amma Yanzu her number is not going and hakan ba karamin bata mashi rai yake ba. Zama yayi yana tunanin farkon haduwar shi da Maryam, he remembered everything, lokacin yana tunanin boss né ya Kara secret marriage amma daga baya ya gane ba haka bane, har ga Allah she's the first person da yagani ya ji ta kwantar mashi, he loves her for Allah knows why, he takes a punch for her...yana sonta har zuwa lokacin da ya gane the boss's son loves her too, sai ya ja baya saboda yasan he can never win tunda bashi da komai Sannan bashi da kyawun suhail, ko a ilimin boko am suhail ya linka shi tunda shi diploma yayi a poly, amma yana samun kudi yaji he wants her all again, he wants her for he loves her then he wants her Don yayi revenging Abunda suhail yayi mashi da ita, kawai plan dinshi shine in yaje China zai sayi zobe Mai kyau so that he will propose to her in an elegant way, so he thought. Sake trying number
Din ta yayi yaji bai zuwa, fita yayi daga part dinshi ya shiga part din family dinshi yaci abinci ya fito ya nufi gidan alhaji Ismail.

Wajen 5:30 ya iso gidan, yasan alhaji ya dawo gida amma bai shiga ba ya tsaya waje yayi magana da Mai gadi kan ya Kira Mashi Fatima,
"Ai da safe suka fita da suhail..." Shine abinda maigadi ya fada mashi, Salman ji yayi wani irin bakin ciki ya kamashi,
"Tun da safe fa kace?.. Ko kasan Ina sukaje?..." Salman ya tambayeshi,
"Wallahi ban sani ba...ka shigo ciki mana..alhaji na nan.." Inji maigadin Don tare sukayi aikin gidan sun San juna sosai, shuru Salman yayi yana tunanin Don Sam shi ba ta shiga gaida alhaji yake ba, kawai yana tunanin Ina suhail da Maryam sukaje tun safe Yanzu 5:30 basu dawo ba Sannan layinta bai zuwa, rike waist yayi ya saki ajiyan zuciya Sannan yace
"Bude min in shigo in gaida alhaji..." Ya fada ahankali Don Wanda ke hanashi shiga shine suhail, yasan Indai suhail na gidan bai isa ya shiga gidan ba, Amman Yanzu tunda yasan he's not around he's free, amma deep down he's dying Don he's thinking the worst, he remembered ranar da ta fito daga dakin suhail Tana kuka, he asked her tace babu komai and now they're gone since morning
"Something have to be done soon..." Salman ya fada yana komawa cikin motar shi, gate aka bude ya shiga cikin gidan Sannan yayi sallama. Kofar part din alhaji, after few minutes alhaji ya bashi izinin shigowa, cikin girmamawa ya gaisheshi, nan suka Dan shiga hira kaman yanda sukeyi da, Don alhaji baida da wannan halin da girman Kai, in yana da lokaci he feels free da duk maaikatanshi. Nan alhaji ke tambayar shi ya shirye2 tafiya ya amsa da cewa komai lafiya lau kawai he's waiting for the time of departure.
Chapter 115 · 0% Book details