Sashe 111
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 8 min read
Three days later,
The more lokaci da na tafiya the more hankalin suhail na tashi. Of course Tana kawo mashi abinci and she's nice but he wants more than that, in yayi trying number dinta sai yaji busy, hakan ba karamin damunshi yake ba gashi yasan she's speaking to Salman, Don jiya salima ta fada mashi she's always on the phone da Salman lokacin da yake fada mata ta taimaka mashi ya fada mata how much he loves her kar ta ki shi Don halinshi, he's pretending to be strong amma deep inside he's dying, Yanzu sauran four days ya tafi Lagos Sannan ya wuce and he's not getting to her at all, the most annoying part shine har rasa abin cewa yake in ta zo part dinshi, if he talks about love sai tace ya Bari wai batason ji. Yana dawowa daga masjid sallah zuhr ya ganta Tana tafiya ta nufi gate, daman yaga motar Salman waje, he calmly get inside Don he wants to respect he's fathers advice. Maryam na ganinshi ta sunna Kai kasa Tana tafiya da sauri
"Fatima...?" Ya kirata trying not to show his anger, da sauri ya juyo kaman bata ganshi ba ta sakar mashi murmushi tace
"Naam ""." Ta fada gabanta na faduwa Don ko kadan batason ya ganta going out,
"Ina zuwa kuma?.." Ya tambayeta, Dan murmushi ta sake saki Wanda ke sa suhail Jin haushi tace
"I want go out...da Salman..." Duk yanda yakeson daurewa kasawa yayi ya tamke fuska Sannan yace
"Zuwa Ina?.." Ya tambayeta Kai tsaye,
"I promise to follow him in gano gida shi da kuma sabon shagonshi..." Suhail rike waist dinshi yayi da hannu daya šannan ya dafa goshinshi da Dayan hannun yana sauraron abinda take cewa, sai da ta gama Sannan ya sauke hannunshi yace
"Yanzu Maryam baki Jin komai zaki bishi har gida shi in the name of seeing his house?. Kina ganin nan abroad né,..he can ruin your life in an instant...,gaskiya you're not going anywhere with him,..." Ya fada sounding so commanding,
"Ai ba dadewa zanyi ba...Sannan I have promised..and I know Salman is not that kind of person..." Wata irin bazawarar dariya ya saki Sannan yace
"How will you know...kina gani very guy is as gentle as me?.." Dariya Maryam ta saki Sannan yace
"Ashe you're gentle...you that almost raped a London...." Idanuwa ya lumshe yace
"Wallahi ko you're naked I won't sleep with you...kawai inason baki tsoro né Amma I can never sleep with you with the right to do so...pls kar kibi shi gidan shi kinji.." Ya fada mata cikin sanyinmurya,
"Hmmm naji..." Ta amsa mashi, dadi yaji yace
"Yauwa thanks...just call him ki fada mashi you're not going out...ko kuma kice na hana..." Ya fada mata
"Nope...zanje in fada mashi in person..."
"No pls,,,he might change your mind...banason ya Chanza maki raayi...,"
"Ka jirani nan...I will be back now..." Marairaice fuska yayi Sannan yace
"Gaskiya ki fara bani abinci in ci...banyi lunch ba..." Ya fada Don Salman ya gaji da tsayuwa ya tafi, Dan buga kafa tayi kasa Tana turo back Tana cewa
"Pls let me come back..." Shima. Buga kafa yayi yace
,"no pls...kinsan am a patient...my food should be served on time..." Ya fada kaman zaiyi mata kuka, rolling idanuwa tayi Tana cewa
"Salman easily get angry..pls let me come back..." Daure fuska yayi yace
"No!.." Ya fada da karfi, harara ta wulla mashi ta juya ta koma ciki ci kuma ya shiga part dis shi, , daman already abincin shi is set Don duk abinda salima zata dafa sai ta saka bakinshi sai dai yace bai ci, Tana zuwa ta dauko ya nufo part dinshi, sai turo baki take, Tana shiga tayi saurin jera mashi abinci saboda wayarta sai ringing kawai yake shi kuma suhail yana kwance yana kallon yanda take sauri, mikewa yayi ya mika mata hannu yana cewa
"Give your phone..." Ya umarceta face dinshi babu walwala, cigaba da jera mashi abincin tayi kaman bata ji abinda yace ba, kamata yayi da sauri tace
"Stop it.." Ta daka mashi tsawa,
"So you're shouting on me...am your mate?." Shima ya daka mata tsawa,
"Oh..." Ta fada atakaice,
"Now bani wannan wayar ko kuma you're not leaving this place..." Hararar shi tayi ta dauki wayar dake aljihun wando dake jikinta ta bashi, kashe wayar yayi completely yana cewa
"Let's have some silence..." Bata ce komai ba har sai da ta gama jera abincin Sannan tace
"Am done..."
"Done a Ina?... You will wait har in gama cin abinci..." Ya fada yana zama, wani irin kallo ta watsa mashi sannan tace
"See Wallahi tallahi don't get on my nerves...Don Ina tausayawa maka doesn't make me an idiot...it's my life...ko ubana bai forcing Dina Inyi Abu..." Ta fada cikin tsiwa, suhail zama yayi yana kallon ta, saida ta gama yace
"Kiyi hakuri...kawai I can't help it né...gani nake kaman you care about Salman more than me..." Ya fada cikin Sanyinmurya, baki ta tabe Sannan tace
"You're funny..so kana tunanin I will care for you the same way I care for Salman?... Salman is the first guy that care about me..he never showed me any bad behavior...he even protect me from you..." Ta fada mashi, suhail hada Kai da table yayi yana sauraron ta, ahankali ya daga Kai yace
"Haba Maryam..we're over this...pls kince kin yafe min but kullum sai kinyi maganar pass...pls let it go..." Ya fada mata kaman zaiyi kuka,
"Ai ba haka bane...kaine da wani irin ban haushi...nidai some comparing yourself da Salman...pls..." Ta fada mashi atakaice, ahankali ya mike ya shiga bedroom dinshi ya maida kofa ya kulle, bayanshi tabi Tana cewa
"Ga abincin ka nan...nidai na tafi..." Ta fada ta dauki wayarta daya ajiye kan table ta juya ta fita abinta, Tana tafiya ta kunna wayarta, Tana fita taga har Salman ya tafi, haushi né ya kamata sosai,
"All those guys with attitude..." Ta fada Tana dailing number Salman, sau biyu Tana Kira bai daga ba, Sai a karo na uku yayi piçking sai ruwan masifa yake, Maryam tsayawa tayi Tana sauraron ikon Allah,
"Kaman ni in zo ki wulakanta ni?... Do you know how many appointment gareni nazo daukar ki amma sai ki maidani wani Dan iska?..." Sai da ya gama ihunshi maryam tace
"Don't you ever shout on me...kana hauka zaka tsaya kanayimin ihu cikin kunne salon kayi disable Dinah?... Don't come back here until you have learnt to ask me ya faru and not shout..." Ta fada cikin bacin rai ya katse wayarta,
"You're not even better than suhail din...shege kawai" Ta fada ta koma gida. Dakinta ta wuce tayi kwanciyar ta, sai ta tuna da suhail baici abincin shi ba, tsoki taja Tana cewa
"Starve to death...mugu da Kai..." Ta fada Tana Kara lafewa kan gado.
Suhail ji yayi kaman zai mutu Don he's thinking Tana tare da Salman, shima Salman kaman ya mutu saboda haushin statements din Maryam. Itama Maryam Tana Chan kwance haushin suhail da Salman take ji, amma deep down Tana ji kaman taje ta duba in suhail yaci abinci.
Bayan sallah magrub taje ta Kai abinci part din suhail abun mamaki yanda ta Kai lunch haka ta daukosu ta jera mashi dinner, shima the following day ta Kai mashi breakfast haka ta tarda na dinner,
"What sort of problem is this?.." Ta fada Tana zama kan kujerar shi, suhail na Jin motsinta ya fito daga bedroom, daga Kai tayi ta kalleshi sai ta fashe da kuka, da sauri ya dawo kusa daita
"Happiness what's wrong?.." Ya tambayeta cikin tashin hankali,
"Kawai I feel tired..I don't like violence... if people around me are disturbed I get disturbed too...damuna yake" Ta fada cikin kuka,
"Oh am sorry...ki bar kuka..am ok...am not disturbed...kawai Bani da appetite né...but now I will eat..." Ya fada yana mikewa da sauri ya koma kan dining, har lokacin bata bar kuka ba, yana Shan tea yana kallon ta, da sauri ya fara cin potatoes da Kwai still looking at her,
"See am ok...am not disturbed..." Ya fada bakinshi cike da abinci, dariya ne ya kufce mata saboda yanda yayi magana, still bai daina tura abincin bakinshi ba har sai da ya cinye duka Amman kallon ta kawai yake,
"Na gama..." Ya fada mata, face dinta ta goge ta mike ta tattara plate da cup,
"Nagode...," ya fada mata, bata ce komai ba ta fice. Tana zuwa ta tarda miss calls da message daga Salman, budewa tayi taga he's saying
"Am sorry..I will never shout on you again..." P tayi yayi piçking suka sha waya inda ya fada mata he's coming by 12 ya dauketa zuwa gidan.
Karfe 12 dot ya zo ya dauketa, suhail baisan sun fita ba Don yana kwance part dinshi yana bacci, gidan ya kaita, har wajen mom dinshi ya kaita sai taji suna wani yare da bata gane ba, gaisawa sukayi da mom dinshi Sannan suka fita ya nuna mata part dinshi, sai magana yake cikin Jin dadi da farin ciki, babu abinda yake nuna mata sai komai is hers, hakan na saka Maryam Jin dadi sosai Don he's making her feel special,
"Ki zauna in nemo maki something to drink..." Yafada yana Kama hannunta, bai Bari yaji abinda zata ce ba ya zaunar daita, fridge ya bude ya dauko drink
"Muje shago...banason alhaji ya dawo ban dawo ba..." Ta fada mashi cikin sanyinmurya,
"Ai ba Yanzu zai dawo ba..sai 4 ko 5.. We have lot of time...kuma ko ya dawo baki nan he won't know.,," ya fada yana zuba mata drink, dauka tayi ta Dan sha ta ajiye ta mike Tana cewa
"Mu tafi..." Mikewa Salman yayi daga inda yake zaune ya zo ya Kama mata hannu yace
"Haba baby...ki tsaya kadan mana.." Ya fada sounding sexy,.
💋💋
37💜💛💚❤️💙
Wulakanci dodone...
💙💛❤️💜💚
® zuwairat (ummumaryam)
3️⃣7️⃣