← Book details Wulakanci Dodone complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 74 OF 190

Sashe 74

Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 2 min read

It's short, manage it dearies.
Pls really need your prayers, am suffering from uncontrollable headache, it doesn't give me a break, I might go for Hutu, kunsan typing na saka ciwon Kai because it need lots of thinking. Ina godiya for the love and affections.

Sent from App for Gmail💋💋💋💋💋💋💋
[12/20, 7:57 PM] 0mmr Farouk: 24💜❤️💛💚💙
Wulakanci dodone....
💜💚❤️💛💙

® zuwairat (ummumaryam)

2️⃣4️⃣

Strictly for sale, if you didn't pay don't read.

Wasu are so funny, ni kam abun Allah yaisa ko kallo bai isheni ba balle in karanta amma wasu kaman kansu farau tsiya saboda 200 zuke daukar wa kansu balain suna ganin it won't work saboda nasu dalilin suna cewa ba zai kamu ba😂😂😂, for your information duk wacce ta shiga group dina tasan da akwai yarjejeniya Wanda ke nuna book ba nasu bane kawai zasu karanta su barshi inda yake, so in sun dauko sun baku Kayan Allah yaisa suka Baku kuma ban yafe ba, am still on my words so ku bar kirana kuna néman yafiya. Da akwai ranar kin dinlanci and I pity you petty peasants.
Abun dariya ma sai wasu sun nemi fada masu gaskiya sai ayi removing dinsu ko kuma a hau zagi, Dan Allah masu zagi kar su daina Don I have lots of sins da nakeso ku cigaba da kwashemin kunsan rubutu da kanta ma wasu malaman sunce haramun né, so pls keep insulting.
Chapter 74 · 0% Book details