Sashe 190
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 7 min read
Alhamdulillah 💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽
60💜💚❤💙💛
Wulakanci dodone....
💙💛❤💚💜
® zuwairat (ummumaryam)
6⃣0⃣
Don't read if you didn't pay
Yanda yaje tafiya shows bai da gaskiya, har zai shige part din hajiya sai ya tuna bai gaida dad dinshi ba, da sauri ya juya ya shiga part din dad ya gaisheshi sai mazurai yake, dad bai maida hankali kanshi ba balle ya gane he's guilty of something, hajiya kam Tana tashi sallah asuba ta leka dakin da Maryam da ya kamata Maryam ta kwana taga bata nan, Dan murmushi ta saki Tana cewa
"It works kenan..." Tafada wearing a smile, still Tana tunanin kilan Tana part din salima, daki ta koma tayi sallah ta dauki wayar ta Kira Salima, Tana piçking suka gaisa Sannan hajiya tace
,"mutuniyar part dinki ta kwana?.." Hajiya ta tambayeta
"Aa Wallahi ba nan ta kwana ba" Salima ta amsa mata Tana dariya
"Hmm kaman abun yayi aiki..Allah yasa sakaren yayi Abunda ya kamata,.." Tafada sounding carefree, dariya salima tayi tace
"Anty kenan...ai tun nan yafara aiki...ganin yanda takeyi yasa na shige na basu wuri..." Salima ta fada cikin dariya, itama hajiya dariya tayi tace
"Bari mu zuba Ido mi gani..." Hajiya ta fada Sannan ta katse wayarta, Salima ajiye wayar tayi Tana tunanin halin hajiya, ko kadan ita bata iya abubuwan da hajiya takeyi ba amma she heals her for she's a strong and stubborn woman, murmushi ta saki data tuna da Maryam da kuma halin da ta kwana. Suna gama hajya ta sauka downstairs ta shiga kitchen Tana preparing breakfast da taimakon masu aiki,
Suhail na fita daga part din dad ya shiga part din hajya sai waige2 yake, kitchen ya shiga yaga babu kowa sai abinci dake kan gas, da sauri ya dauki cup ya hada tea Mai kauri ya fito, yana rike da tea din ya hau upstairs ya bude Kofar dakin hajiya ya shiga, cikin faraa hajiya ta kllaeshi tare dacewa
"My eyeballs how are you?.." Ta tambayeshi, murmushi ya saki yana cewa
"Fine mom..." Ya fada yana Shafa keyanshi da free hand din shi,
"Mommy..." Ya Kira hajiya, ahankali hajiya ta daga Kai ta kalleshi,
"Yes dear..." Zai bude baki yayi magana sai kuma ya rasa abinda zai ce sai yayi shuru, dadi hajiya taji tasan something has happened saboda it's written on his face,
"Dear you called me..." Ta fada mashi idanuwanta cikin na shi, sadda Kai Kasa yayi ya kasa magana
"Eyeballs talk mana..menene?.." Ta tambayeshi, ahankali yace
"Mommy magani nake so..." Ya fada kanshi kasa, surprise look tayi mashi Sannan tace
"Maganin me?.." Ta tambayeshi, Shafa Kai kawai yake kaman Mara gaskiya, sai da ta sake tambayanshi Sannan yace
"Na fever...Maryam..." Sai kuma yayi shuru
"Kai dalla munafuki bude baki kayi min magana...what's wrong with Maryam?.." Hajiya ta fada kaman ko kadan bata da idea kan abinda ke faruwa,
"Kawai Fever me damunta...jikinta zafi..." Ya fada still with he's head down, kallon shi tayi ta kalli tea dake hannunshi yana turiri tace
"Tana Ina?.."
"Part Dina?.." Ya amsa mata cike da Jin nauyin ta, bata Kara cewa komai ba ta Mike ta nufi Inda first aid kit dinta yake ta bude ta dauko drugs ta bashi , jikinshi na rawa ya amsa Sannan ya fita, dakin da bag din Maryam yake ya shiga ya dauko mata wata gown, a tunanin hajiya she thought suhail ya sauka sai ta gama cewa
"Shege duk ya shiga tension...sakare kawai..." Ta fada akan kunnen suhail dake tsaye bakin Kofar ta,
"Dole in karawa hajiya murja kudin job well done..at least my son is a man...haka nan Dan yaron da na San halin da yake shiga saboda shaawa ya auri yarinya ya kasa kusantarta?....not on my watch..." Tafada Tana relaxing kan gado, shuru suhail yayi ya sauka yasan he's mommy has something to do with what happened,
"Nagode..." Yafada yana fita daga part dinta. Part dinshi ya koma ya tarda Maryam yanda ya barta,
"baby tashi kisha tea sai kisha magani...you will feel better..." Yafada yana yaye blanket daga jikinta, daga idanuwa tayi ta watsa mashi harara, dariya ya yayi yana janta
"Pls tashi kinji?.." Ya fada mata, da kyar yashawo kanta Tasha maganin ta koma ya kwanta, dukkan su basu yi dabaran amfani da ruwan zafi ba, har wajen 10am Tana nan kwance. Ko breakfast da hajiya ta aiko dashi bai ci ba yana zaune yana kallon Maryam, Dan motsawa tayi ya kalleta yana cewa
"Mommy ta kawo breakfast...ki taso muci..." Ya umarceta,
"Banci..." Ta amsa mashi
"Pls ki taso kici kije part din mommy...kar su gane munyi wani Abu...pls try..."
"Ka rabu Dani...nace banci..." Tafada cikin voice dinta da bai fita sosai,
"Haba sugar...pls fa nace..." Yafada mata, banza tayi dashi saida ya dinga rarrashinta Sannan ta Mike zaune, rike mata hannu yayi Tana tafiya kaman baby dake koyar tafiya suka isa falo, duk hankalin suhail ya tashi saboda yanda take tafiya babu Wanda zaiganta da bazai gane something is wrong ba, yayi Dana Sanin tarayya daita a gida, zama ba gefe daya ta zauna da ass dinta, abinci suhail ya zuba ya tura mata taci spoon kaman biyar tace ta koshi, shi kam baici ba, ya rasa inda zai saka kanshi. Hajiya na ganin har Karfe biyu babu Maryam ta Kira Salima ya fada mata taje ta duba halin da Maryam ke ciki, babu gardama ta fita zuwa part din suhail, afalo ta tarda suhail, suhail na ganinta yayi saurin mikewa kanshi kasa, gaidata yayi ta amsa Sannan tace
"Ina Maryam take..." Ahankali ya nuna mata hanyar bedroom, shiga tayi shi kuma ya zauna gabanshi na faduwa, Maryam dake kwance da swollen eyes dinta najin sallaman salima tayi saurin bude Ido tare da fashewa da kuka, Salima bata tsaya wasting time ba ta shiga bathroom din suhail ta hada mata ruwa Mai dumi cikin bathtub, fitowa tayi ta umarci Maryam ta tashi ta shiga ciki, da kyar Maryam ta Mike ta shiga bathroom din, Tana shiga cikin bathtub ta saki ihu Wanda yasa suhail dake falo saurin barin wajen, shi baisan haka abun yake ba, baisan haka mata je Shan wahala ba. Haka nan sai haihuwa ta fado mashi arai, he can't believe what child bearing will be like, part din hajiya ya koma ya kwanta kan kujera a falo sai lumshe idanuwa yake, hajiya na sauko wata ganshi kwance cikinshi so flat,
"Eyeballs ya jikin Maryam?.." Hajiya ta tambayeshi, '
"Da sauki... " ya amsa mata, zama tayi kusa dashi ta Shafa flat tummy dinshi tare dacewa
"eyeballs yau Kai abinci kuwa ?" Ta tambayeshi, shuru yayi for a moment Sannan yace
"Eh..."
,"karya kake..." Hajiya ta hantare shi, mikewa tayi ta shiga kitchen ta debo mashi abinci, kaman baiso ya ci kadan ya maida sauran kitchen ya koma ya kwanta. Maryam kam Tana gama wanka tafito tajita garau, tafiya tayi normal sai dai Dan abinda bazaa rasa ba, kayanta ta maida suka fito tare da Salima, sai Yanzu ta gane amfanin warm water a jikin mutum it heals her sosai. Tun daga wannan ranar Maryam bata Kara amincewa da suhail ba har suka koma Dubai. Cikin dabara yafara sawa Tana amincewa da dashi tun bata so har ta fara Jin dadin harka. After two months Maryam ta fara laulayi, abinka da Mai son jiki ba karamin wahala tasha ba, suhail kam kaman ba'a taba haihuwa duniya ba sai a kanshi Don har aiki ya daina zuwa saboda ya zauna gida yana kula daita. Bayan wata shida da auran suhail akayi auren aliyu da Khadijah, then after two months alhaji Mahmoud shima yayi aure. Alhaji Mahmoud ya bawa aliyu, sadeeq and Yusuf aiki as he promised kowannensu da akwai kasar da aka turashi. Ranar da Maryam ta haihu kaman zaayi tashin duniya Don ita da batason abinda zai taba mata jiki sai ga d'a ya keto ta jikinta, wace gari data haihu suhail yazo Nigeria kasancewan a wajen hajiya ta haihu bisa umarnin alhaji Mahmoud. Happiness was written all over suhail for seeing his boy that look exactly him. Yaransu hudu suka daina haihuwa, alhaji Mahmoud kam shima an sake haifa mashi yara Maza biyu.
I think since I have make my point let's end it here. they live happily ever after....
The end
Nagode da yanda kuka bani goyan baya, I never expect I will have such supporters. Allah ya saka da alkhairi ya biyaku duk bukatunku na alkhairi, Allah ya sada mu da alkhairi, free readers kuma su San ba free suka karanta ba, in ba'a biya a nan ba za'a biya achan, in kuma kuna ganin it's nothing sai mu jira lokaci. Wayanda suke gani a groups but still pay to read nagode. Kuma masu sharing indai da hakkina akanku Allah zai bimin.
See you in my next novel Mai sunan......