Sashe 52
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 4 min read
® zuwairat (ummumaryam)
1️⃣9️⃣
Har bathroom ya jata, gaban Maryam sai faduwa kawai yake Don Yanzu ya fi bata tsoro ka da especially dayi hugging dinta dazun, yana shiga ya saki hannunta ya zaro towel din goge gashin shi ya dukar da kanta har yana taba kirjinshi sannan ya nannada mata towel din bisa kanta sannan ya daga kanta yana kallon face dinta yana cewa
"Wallahi daga yau na Kara ganinki babu Dankwali sai ranki yayi mugun baci...am I clear?..." Ya fada mata sounding so angry, kanta kasa ta daga mashi Kai, fita yayi ya barta nan tsaye sai murmushi kawai yake, ahankali itama ta fito Tana tunanin ko meye problem dinshi da gashinta?... Asalima bata using head tie at all, dad dinta yayi korafin hakan har ya gaji, ahankali ta fito falo ta ganshi zaune ya Dora Kafa daya kan daya Tana he's waiting tayi serving dinshi, kan dining ta nufa ta Fiddo abincin ta ajiye kan table tayi setting komai sannan ta juya kan daure da towel kamar wacce ta fito daga wanka, zama yayi yana kallon ta har ta Kai bakin kofa sannan yace
"Ki dawo nan..." Ya umarceta not nagging, ahankali ta juyo ta dawo ta tsaya gabanshi kanta kasa, mikewa yayi ya koma kan kujerar dining, ahankali itama ta bishi tayi tsaye kanshi Tana kallon yanda yake daga daman da spoon, babu abinda yake sai bata fuska dukda aroma din abincin ya cika koina, dama daya ya dauka tare dacewa
"Zo ki fara tasting..." Ya fada mata, ko kadan cikin is not a favorite amma she have no choice, zagayowa tayi ta dauki daya ta rufe idanuwa ta saka cikin baki, the meat was so delicious Don tamkar ta cinye duka taji because it was so spicy, yanda Take lumshe idanuwa yasa shi sakin murmushi amma bai Bari ta gani ba
"Yayi dadi kou?.." Ya tambayeta
"Yes..." Yes Ta amsa mashi Tana goge bakinta da bayan hannunta, spoon ta ajiye tayi kaman zata tafi,
"Sit..." Ya umarceta sounding calm, ahankali ta jawo kujera ta zauna, mikewa yayi daga inda ya ke zaune ya dawo kusa daita Ya jawo food warmer dake dauke da naman ya maido gabanta ya sa hannu ya dauki daya ya Kai baki shima ya lumshe idanuwa saboda dadi
"No wonder ka lumshe idanuwa..Ashe dadin is undescribeable...." Ya fada yana tauna naman dake bakinshi ahankali, he was thinking zata ci sai kuma ya bude Ido ya ganta zaune kan kasa sannan fuskar ya Sam babu walwala, shima daure fuska yayi sanna yace
"Eat mana...ko so kike Inyi feeding dinki?." Ahankali ta girgiza mashi kai tare dacewa
"Ke matsalar ki kenan...ba'a abun arziki dake...I said eat..." Ya daka mata tsawa, da sauri ta dauki daya ta saka baki, nan take ta kware ta fara coughing da karfi, da sauri ya mike ya dauko mata ruwa daga cikin fridge, budewa yayi ya mika mata ta masa still coughing, bayan ta ya tsaya yana Shafa bayanta ahankali while she's drinking the water, Tana tari ta buge mashi hannu, Dan guntun tsoki yaja ya tsaya har sai da tarin ya tsaya sannan ta mike, daga red eyes dinta tayi ta galla mashi harara, hannu ya daga kaman zai bugeta tayi saurin dojewa
"Kar ki Kara hararata da wannan idanuwan Mai Kama dana mayu...ba ki ma yi murnar am eating dake ba...Dalla get out of here..." Ya fada yana ingizata, barin dakin tayi Tana goge hawaye as a result of tarin datayi, Tana fita waje ta wullar da naman dake bakinta Tana tafiya ahankali, suhail bakin window ya koma yana kallon ta, inda ta ga Salman dazun ta kalla to know if he's still around amma sai taga ya bar wajen, daman tasan he's avoiding her for Allah knows reasons. Tana shiga part din salima ta wuce bedroom dinta, da sauri salima ta mike tabi bayanta, ta shiga dakinta ta kwanta kan gado Tana kuka, hannun salima taji a bayanta, ta daga kanta ta kalleta da wet face dinta,
"Me yayi maki?.." Shine tambayan da salima, tayi mata,
"Nama né...ya shigar min...Kai..." Ta fada mata,
"Aya...sannu...amma bayan wannan da akwai abunda yayi maki?.." Ta tambayeshi Tana goge mata face da bayan hannunta, ahankali Maryam ta girgiza mata Don she have decided to handle him herself so bata bukatar taimakon kowa,
"Kinga ki fada min, ke amana ce a gareni kuma na dauka and duk muslimi na kwarai yasan yanda amana take,,,Dan haka in da akwai abinda yake maki ki fadamin...sai in fadawa alhaji...kinji?.." Ta fada Tana Shafa bayanta ahankali,
"Babu abinda yake min...." Ta amsa mata atakaice, ahankali salima ta mike ta bar dakin while ita kuma Maryam Tana kwanta. A ranar bata Kara kunna wayanta ba Don babu abinda take tunani sai maganar da sukayi da stranger dinta. shi kuma suhail yayi ta trying number har ya gaji sai yaji haushin Yanzu ba part din hajiyarshi take ba Don in chan take he can still see her amma Yanzu babu wannan daman.