← Book details Wulakanci Dodone complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 190

Sashe 6

Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 6 min read

Cikin sati daya alhaji Mahmoud yayi set up na kidnapping din Maryam inda she's lucky Tana escaping da taimakon guards din dad dinta,
"Dad am scared!!!" Shine abinda take fada lokacin da take Jin harbin bundiga a waje, Shafa kanta dad dinta yayi yana
"Don't worry..babu abinda zai sameki,..I will protect you with my life..." Alhaji Mahmoud ya fada yana Shafa kanta, babu abinda take sai kuka,
"Dear..." Ya Kira sunan ta
"Yes daddy..." Ta amsa mashi
"Ina tunanin yakamata a boyeki..." Da sauri ta daga kanta Tana kallon dad dinta
"Where?.." Ta tambayeshi cikin kuka
"Somewhere safe..." Ya fada mata
"Dad I can't stay far away from you...you know I can't do without you...pls dad let's hide together..." Ta fada cikin matsanacin kuka
"Dear just har a Allah yasa a gano people behind this...banason wani mugun Abu ya sameki...so kiyi hakuri zan sa a boye min ke inda nothing bad will happen to you..." Ya fada yana rarrashin ta,
"Pls daddy I can't stay with out you..."
"Don't worry everything will be alright...kinji kou?.." Ahankali ta daga mashi Kai. Cikin ran alhaji Mahmoud tas saboda farin ciki, now sauran maganar shi da alhaji Ismail, he trust him, yasan zai kula da Maryam tamkar yar shi sannan zai tabbatar ta koyi aladansu yanda ya kamata,
"Dad...where are you taking me tou..." Ta tambayeshi har lokacin bata bar kuka ba,
"Nigeria..." Da sauri Maryam ta zaro idanuwa
"Dad why Nigeria...you know I don't like Nigeria..."ta fada Tana kuka sosai
"Ai ba inda kikeso zaa kaiki ba...inda zaki tsira zaa kaiki...inda nobody will disturb you...inda you will be save..." Dad dinta yayi assuring dinta, bata Kara cewa komai ba ta cigaba da kuka, ba komai takewa kuka ba sai rabuwa da dad dinta sannan the most annoying part shine Nigeria zaa kaita
"Dad pls take me to Italy or Spain...am sure I will be save there..."ta fada har lokacin bata bar kuka ba,
"Pls baby ki manta da luxury...kawai remember your safety.." Ya fada mata, haka ta dinga kuka shi kuma ya biye mata yana rarrashin ta, few hours later tayi developing fever, saida Doctor yazo ya duba ya bata magani ta sha Sannan bacci ya dauketa.

Alhaji Ismail ya shaidawa family dinshi zai tafi USA inda suhail ke ce mashi
"Pls dad in kaje wajen boss Dinka tell him ya daukeni aiki Chan kasan...I will gladly work for him..." Ya fada lokacin da yake ajiye dad dinshi a aminu Kano airport , banza babanshi yayi dashi, Don he's fed up da halin suhail.
"Take care of your mom..." Alhaji Ismail ya fadawa suhail
"Yes I will...and daddy greet yar boss Dinka...Maryam..." Ya fada kaman ya Santa, Don kullum yana tuna yanda duk loads of companies na alhaji Mahmoud is tied to Maryam, at times in yana zaune sai ya dinga tuna Wanda zai auri wannan yarinyan
"Shegen yana nan kilan ko tuna ta bai taba yi ba amma mu da muke tuna ta ko ganinta kilan bazamu samu daman yi ba..." Ya fada yana tuki while heading back home from the airport
"Ko kuma kilan suna tare suna soyayya...tab amma knowing such personalities is a privilege...Don ni Ina ganinta Yanzu babu abinda zan fara tambayan ta sai ta samo min aiki a daya daga cikin international company din dad dinta...or nata..." Ya fadawa kanshi, tunawa yayi da yanda yake binta on Instagram da Facebook amma the most annoying part shine baida pictures dinta ko daya, inshort bai taba ganin pics dinta ba.
"Kilan ma am following the wrong account...Don even masu yankan fingers suna posting pictures balle yan gata..." Ya fada yana dariya, haka nan he was thinking why always talking about Wanda baisan kana existing ba,
"It's call wahalal da Kai..." Ya fada this time yana dariya sosai har da beating staring din mota
"Maryama.... Enough about you for today ..." Ya fada under his breath. Har ya Kama hanyan unguwan su sai kuma ya juya kan motan yana cewa
"Let me browse this town..."

The following day, da dare alhaji Ismail né zaune a katafaren gidan alhaji Mahmoud, suna zaune kowanne dauke da glass of exotic juice, kallon alhaji Mahmoud alhaji Ismail yayi before saying
"Sir...Yanzu am here...what can I do for you?..." Ya tambayeshi cikin girmamawa, murmushi alhaji Mahmoud yayi sanna yace
"Rest tukunna...kasha hanya...so ka huta gobe in Allah ya kaini sai kuyi magana..." Alhaji Mahmoud ya fada mashi cikin natsuwa
"Sir am not tired...not when you are involved..sir kasan kaine my life.. You..." Bai idaba alhaji Mahmoud ya daga mashi hannu tare dacewa
"Pls ka bar flattering Dina haka nan..." Ya fada yana dariya, shima alhaji Ismail dariya yayi yana cewa
"Ai babu laifi Don mutum ya nuna godiyar sa...you have tried for me...dole in dinga Gide maka ..."
"Naji....duk mu godewa Allah...ai Allah né ya bani ni kuma na Baka...so Allah né abun godewa..."
"Haka né alhamdullilah..." Inji alhaji Ismail, kallon shi alhaji Mahmoud yayi sannan yace
"Kasan har kullum Ina Jin dadin yanda Baka nuna cewa ni Kanin bayan ka bane...kana respecting Dina despite am you are older than me...sannan ko kadan you are not greedy...hakan yaja na kirakamuyi wata serious magana..." Dadi alhaji Ismail yaji for such wonderful words
"Sir Nima kullum Ina Jin dadin yanda kana da kudi fiye da tunanin Mai karatu amma ko kadan Baka da dagin Kai....kowa naka né....you are simple..." Inji alhaji Ismail, dariya alhaji Mahmoud yayi sannan yace
"Kai dai ke ganin hakan...some people basu appreciating...wasu ma gani suke kama you are hard on them..."
"Hmmm that's human for you...daman baa iya masu..."
"Haka né..." Inji alhaji Mahmoud, hira suka dingayi kaman wasu friends. Har 12am suna tare, alhaji Mahmoud yaji dadin zama dashi sosai, yau not as boss but as normal people not talking about work but talking about life, yanda harkokin kasa suke da ups and downs na Nigeria. Daga karshe kowanne yaje ya kwanta cike da annashuwa. Maryam kam Banda tunani babu abinda take, batasan how long zatayi a Nigeria ba, ganin bakon da dad dinta yayi ya Kara tabbatar mata dacewa dagaske yake Nigeria zaa kaita,
"For how long?.." Ta tambayi kanta Tana kuka,
"Until everything settles..." Ta sake bawa kanta amsa still crying, tunawa tayi da sexy clothes dinta, then lifestyle dinta na nan, ganin bacci bai da niyyan daukanta yasa ta mike ta nufi dakin masu yi masu aiki. Daman she's friendly with them, duk su biyar suna bacci amma shiganta ya tada su daga baccin da suke,
"Are you alright?.." Shine tambayan da suke mata amma ta kasa fada masu abunda ke damu ta cos dad dinta yace it should be a secret wai saboda Ana iya tracking dinta. Shuru kawai tayi Tana kuka, a wannan ranar dukkansu babu wacce tayi bacci.
Chapter 6 · 0% Book details