← Book details Wulakanci Dodone complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 114 OF 190

Sashe 114

Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 11 min read

Muna Biki wannan weekend, see you on Monday insha Allah.
 38💙💜💛❤️💚
Wulakanci dodone....
💛❤️💙💜💚

® zuwairat (ummumaryam)

3️⃣8️⃣

Tuki ya cigaba dayi for almost an hour babu Mai cewa komai, shidai suhail is happy he's having a long journey daita amma ita bakin ciki wannan never ending journey ya fara damunta,
"Wai Dan Allah Ina zamu haka?... Nifa na gaji da zama..." Ta fada kaman zatayi kuka, San kallon ta suhail yayi yace
"Nafa fada maki har da katsina zani wajen grandma..."
"Ai ban San haka katsina ke da nisa ba...ni Wallahi I want to ease myself...ciki na ciwo..." Ta fada Tana Kama mararta, bai ce komai ba ya koma gefen titi yayi parking, robar ruwa ya dauko daga sit din baya ya mika mata, idanuwa ta zaro Tana cewa
"Na meye?.." Ta tambayeshi idanuwanta duk waje, kura mata Ido yayi for like five seconds  Sannan yace
"Kinji you want to ease yourself...kije kiyi mana..." Da sauri ta waiga ta kalli environment din. Gani tayi Banda daji babu komai sai kuma motocin dake wucewa,
"Nidai Ina tsoron shiga wannan wajen..." Bata idaba yace
"Muje in rakaki.." Ya fada atakaice kaman it's not a big deal,
"Lallai ma...tou ni ban saba ba...ba halina bane...." Ta fada Tana harde hands dinta a kirjinta, Dan murmushi ya saki yace
"Tou ni halina né...muje in raka ki..." Harara ta galla mashi sannan tace
"Nidai babu inda zani...." Bai Kara cewa komai ba ya tada mota yana cewa
"Shikenan tunda bazaki yi ba..amma mu da kusan 50km nan gaba..." Bai karasa ba tayi saurin cewa
"wayyo Allah na...da sauran tafiya...nidai cikina ciwo yake..." Ta fada Tana buga legs cikin motar,
"Muje in rakaki...kindai San I won't screw you nan..."
"Yanzu sai in dinga fitsari kana jina?.. Gaskiya am not that shameless..." Kashe mota yayi yana cewa
"Muje zan saka music yanda bazan ji ba...is that okay ."  Ahankali ta daga mashi Kai ta dauki ruwa tare da ajiye dankwali  dake kanta ta fito, shima fitowa yayi da wayrshi hannunshi, waka ya saka tare da ga volume, juyowa tayi ta kalleshi Tana cewa
"Gaskiya ka saka ear phones.." Bai ce komai ba ya koma cikin mota ya dauko ya saka yana biye da ita har inda zatayi fitsari, nan ya juya tayi suka tafi, kwantar mata da seat din mota yayi ta shiga tayi kwanciyar ta, within few minutes bacci yayi baba daita, tuki ya cigaba dayi amma duk two minutes sai ya kalleta, he's wishing Ina ma she's his already. Karfe 4 saura ya isa Kofar gidan inna, bai tsaya horn ba ya shiga ya bude gate da kanshi ya dawo ya shigar da mota, wajen parking ya tsaya ya juya yana kallon Maryam da har lokacin Tana bacci, ya Lura bata irin wannan long Journey cikin mota, wayar ta dake kan cinyarta ya sa hannu ya dauka, lucky babu password ba komai, duba  calls dinta da Salman ya dingayi yana kallon duration din. Wayar su, wani har kusan two hours, bakin ciki kaman ya kashe shi,
"Wato da gaske yake he's taking her away from me..." Ya fada cikin ranshi yana kallon face dinta, she looks so beautiful while sleeping, number Salman  yayi blocking , Sannan ya saka number shi Don ganin if she still have his number, and yes she does, Dan murmushi ya saki ganin sunan da tayi storing da number shi, "mr I love you ". Messages dinsu na da ya dinga dubawa yaga duk bata gogesu ba, yana tunanin me hakan ke nufi, yasan if you hate someone you will never keep anything that will make you remember him, tunani ya Dan yi for some minutes Sannan ya fito,  ya zagayo ya bude Kofar Inda take kwance, har lokacin ko motsi batayi ba, ganewa yayi Tana da nauyin bacci, Dan dukawa yayi zai dauketa sai ya bude Ido ta zuba cikin nashi, kokarin daukar yayi ta tureshi da soft Palm dinta while Tana murza idanuwanta da Dayan hannunta, mikewa suhail yayi ya Dan matsa son ta samu daman fitowa, fita tayi ta ta tsaya yana kallon environment din, dankwalinta ya dauko ya mika mata yana cewa
"Welcome to katsina..." Ya fada yana Kama mata hannu, Zare hannunta tayi Tana cewa
"Leave me alone...Allah duk jikina ciwo yake min..." Ta fada mashi kaman zatayi kuka,
"Sorry... Nayi niyyar bayan sallah magrub mu koma gida...but since you're complaining we should sleep here...gobe sai mu koma gida,..." Ya fada mata, banza tayi dashi tare da wulla mashi harara saboda haushi, gaba yayi ita kuma ta bi bayanshi har falon inna, da sallama ya shiga inna ta dake zaune ta daga Kai tare da cewa
"Wannan yaron ya musulinta..." Ta fada Tana amsa mashi sallama, dariya yayi yace
"Yanzu inna ni ba muslimi bane?...." Ya fada yana karasowa inda take,
"Ai ba taba yi min sallama ba...sai yau... " Ta fada tan daga Kai, sai lokacin ta ga Maryam, durkusawa Maryam tayi ta gaisheta inna ta wace hakora Tana amsawa, zama suhail yayi kusa daita yana cewa
"Inna da kanta..." Inna kallon shi tayi ta sake kallon Maryam Sannan tace
"Mai sunan larabawa Ina ka Samo wannan balarabiya?..." Ta tambayeshi, kallon Maryam yayi for some seconds Sannan yace
"Kin mance ke nan...ba ita bace nazo nema kikace ta tafi Jos?.. Ko ba ita bace?.." Suhail ya tambayeta Don Jin abinda zata ce, Maryam shuru tayi Tana sauraron abinda  suhail ke cewa, kallon Maryam inna ta sake yi tace
"Ni ban taba ganin ta ba,.", dariya suhail ya saki Sannan yace
"Oh inna Ashe baki santa ba kikace ta tafi Jos...haka nan kawai Don ku wahalal da zuciya ta...ai Allah na kallo..." Bai karasa ba inna tace
"Ni babu ruwa na...sai da na fadawa ubanka bazanyi karya ba ya tilasta ni..." Dariya suhail ya sake yi  yana cewa
"Amma ai kinyi...tunda lokacin har cewa kika yi tafi zaki kawota da kanki lokacin bikin anty da dad..." Ya fada yana kallon Maryam, itama inna kallon Maryam tayi tace
"Dan nan  dole ka sha kuka...wannan yarinyar ta na da kyau...Allah yasa ayi damu..." Ta fada cikin Jin dadi, murmushi suhail ya saki idanuwanshi cikin na Maryam yace
"Ameen,...." Ya fada yana mikewa, kallon Maryam yayi yace
"Ki shiga kiyi sallah..." Sannan ya sake kallon inna yace
!"inna nan zamu kwana...wane daki zan kaita?.." Ya tambayeta,
"Ka shiga ciki mana...ai da akwai dakuna da yawa...duk inda yayi mata ta zauna...zan sa Mai aiki ta girka maku abinci..."
"Aa inna...in nayi sallah zan shiga cikin gari in Samo abinci...ba sai ta sha wahala ba..." Ya amsa mata Sannan ya kalli Maryam yana cewa
"Happiness follow me...", ahankali Maryam ta mike ta bi bayanshi, wata hanya ya bi tabi bayanshi, dakuna ya dinga budewa yana duba kyau da gadon dakin, sai da ya bude kusan guda hudu yace
"Happiness manage this one..."
"Ni ka bar kirana happiness..am Maryam or Fatima..." Ta fada tazo ta wuceshi hannunta rike da waist dinta, shuru yayi yana kallon yanda take tafiya kaman wata tsohuwa yace
"Why are you walking like this?.." Ya tambayeta, ahankali ta taka ta zauna bakin gado Sannan yace
"Wallahi waist Dina ke yi min ciwo..." Shuru yayi yana kallon ta, sai da ta daga Kai ta kalleshi Sannan yace
"Sorry...ko Inyi maki massage anjuma kafin ki kwanta?.. Nasan maybe baki Saba da long journey a mota ba..." Shuru tayi ta Dora kafarta kan gado tare da daga gown din jikinta Tana kallon kafarta, suhail tsayawa yayi shima yana kallon legs din dake kyalli, ahankali ta fara matsa su Tana lumshe idanuwa,
"Should I help?.." Ya tambayeta yana shigowa dakin, Dan daure face tayi ta cigaba da danne kafar da kanta, kan gadon yazo ya zauna ya Dora kafarta kan legs dinshi, bata ce komai ba ta koma ta kwanta kafarta biyu kan kafarshi, ahankali ya sake daga rigar ta zuwa wajen knees dinta, kallon legs din ya tsaya yi for some time Sannan ya Dora Palm dinshi, I da sauri Maryam ta lumshe idanuwanta Tana Jin yanda hannunshi ya sakar mata wani irin electric shock, kallon face dinta yayi yaga Her eyes are closed, ahankali ya fara massaging legs dinta, the more ya rike mata kafa the more she feels somehow, yafi minti goma yana Kama legs dinta biyu Sannan ya daina, Don ji yayi he's going insane by touching her feet, Sannan yanda itama ta rike pillow shows she's loving it,
"Hope you feel better?.." Ya tambayeta cikin wata irin murya, ahankali ta daga mashi Kai Amman bata bude idanuwanta ba,
"Tou ki tashi ki yi sallah..." Ya fada mata, shuru tayi saboda ko kadan bata iya tashi, she feels like telling him to continue amma she's shy, she wonders why yake da sweet hand Don tunda take nobody's hands makes her feel the way his hands does, da touch daya yake sauya mata mood,
"Kinji..pls try and pray..." Ya fada mata calmly yana kallon yanda idanuwanta ke lumshe, still shuru tayi har lokacin Tana rike da pillow gam, ahankali ya mike ya rike legs dinta ya ajiye kan gado Sannan ya taka zuwa wajen kanta, ahankali ya duka zuwa wajen kanta ya Dora goshinshi kan nata, ahankali ta bude Ido ta zuba cikin nashi, gani yayi idanuwanta sun Chanza kala,
"What's wrong with you?.." Ya tambayeta cikin whisper yana Shafa saman hancinshi kan nata, sake maida idanuwanta tayi ta rufe,
"Nothing..." Tafada cikin rawar murya amma ko kadan batayi kokarin turashi ba,
"Pls tell me...zanyi maki komai...kaman something is wrong with you...gajiya kikayi?.." Ya tambayeta cikin kulawa, ahankali ta daga Kai har bakinta na gogan nashi,
"Sorry..." Ya fada mata, sake daga mashi Kai tayi bakinta ya sake goga nashi, this time bata maidashi kasa ba, sai ta bar bakinta kan nashi, yasan something is wrong with her, kuma yasan what it is,
"Baby pls kiyi sallah ki kwanta.." Ya fada mata cikin muryar da koni da Kyar naji,ahankali tace
"Ok..." Ta fada mashi cikin sanyinmurya, ahankali ya daga kanshi daga gareta ya juya ya nufi bathroom, ruwa ya hada nata ya fito yana cewa
"Taso ki watsa ruwa before praying..nasan zaki fi samun sauki...Bari in fita in amso maki hijab daga wajen inna,..." Ya fada kaman wanka zai yaye mata abinda ke damunta, ahankali ta mike amma ko kadan mata kalleshi ba balle taga irin kallon da yake mata,
"Thanks..." Ta fada Tana shiga bathroom, shima fita yayi yaje wajen inna ya amso hijab ya ajiye kan praying mat dake dakin Sannan ya fita ya shiga next room  yayi wanka ya fito da alwallah yayi sallah, sai da ya Idar ya fito ya sake dawowa dakinta, gani yayi tayi sallah Tana kwance kan praying mat Din, zuwa yayi ya dauketa ya maida kan gado, idanuwanta biyu Tana kallon shi amma she didn't try to stop him, zama yayi yana cewa
"I want to enter town...me zan kawo maki?.." Ya tambayeta, shuru tayi for a moment Sannan tace
"Ka kawo min doguwar Riga...I can't stay with this one alone zuwa gobe..." Ta fada mashi,
"Alright...abinci fa...what do you want...remember da safe ma tea kawai Kira sha.."
"Anything..but not heavy... Ko kuma ka kawo min fruits kawai..tunda it's evening ..." Ta fada mashi,
"Mikewa yayi yana cewa bazakici only fruits ba...nasan wani joint da ke saida sweet shawarma..." Bata Kara cewa komai ba ya fita, falo ya tarda inna yana cewa
"Wai inna baki motsa jikinki?.. Tunda dazun kina zaune waje daya?.." Dariya inna tayi tace
"Motsa jiki na me?.. Ni da nake jiran lokaci sai in Kama wahalal da Kaina?.. Aa Wallahi...bar Ni in huta abina  kafin mutuwa yazo..." Ta fada mashi hankalinta kwance, Dan murmushi ya saki Sannan yace
"Da gaskiyar ki...mutane da dama sai su Hana kansu saboda tsoron mutuwa alhalin shure shure bata hana mutuwa...sha hutunki innata..." Ya fada yana dariya, dariya itama tayi tace
"Jairi....Don ka zo da mace shine ka koma mutumin kirki...wai har da sallama..." Dariya suhail yayi sosai har da rike ciki Sannan ya fita yana cewa
"Ai daman Ni mutumin kirki né...zan kawo maki fura..." Ya fada atakaice Sannan ya bar falon, gate ya fara budewa Sannan ya dawo ya shiga mota, har zai Tana mota sai tunanin abinda ya faru tsakanin shi da Maryam ya dawo mashi,
"This is your opportunity...use it..." Wata zuciya ta fada mashi, da sauri ya girgiza Kai yana cewa
"No way...",
"Wane irin no way?.. Can't you see she's willing?.. She's ready to give it to you...do it and get it over with..." Wata zuciya ta sake fada mashi, sake girgiza Kai yayi yana cewa
"Never..." Still the bad side of the heart ya cigaba dacewa
"If she gives just take before someone else takes it.."
"No no no...inason ta...I love her...no sex..." Ya sake fadawa kanshi,
"Ai duk cikin so né..." Still zuciyar shi Ta fada mashi, Kai ya dinga girgizawa yana cewa
"But why is she willing?.. Kilan she have been doing it and pretending not to...if not bai kamata ta saki jiki haka ba...after all nobody have done it and agree to it..." Ya fadawa kanshi tare da hada Kai da staring, tunawa yayi da Salman, yasan Salman will never play with such golden opportunity, he's a sharp shooter , ji yake gwanda ya kwanta daita ko da bashi zai aureta ba da ya aureta bayan ta kwanta da wani, ajiyan zuciya ya saki yana sake tunanin what happened jiya da suke tare da Salman, he's thinking da wuya suje su dawo haka nan babu Dan Abinda ya faru tsakanin su, ahankali ya Dan bugi zuciyar shi yana cewa
"Ohhhh...what a pain...Kai " ya fada yana jujjuya Kai from one side to the other, ahankali ya tada motar ya bar gidan bai maida gate ya rufe ba, bai San garin katsina so sai ba amma he knows some few places kaman sajuma da kuma jifatu.
Chapter 114 · 0% Book details