Sashe 135
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 10 min read
Maryam na shiga dakinta ta wuce bathroom without looking at salima dake biye daita, Kayan jikinta ta cire ta sakarwa kanta shower, Tana wanka Tana hawaye, zuciyar ta is boiling, the feeling she's having is so weird, kawai tafasa take for no good reason, kukan datayi gidansu Aisha yayi relieving dinta amma dawowa gida ya Kara tado mata abinda take ji,
"Why do you come back".. Ta fada Tana kuka,
"Why?.." Ta sake fada Tana kuka, takusa minti talatin nan ciki Sannan ta fito da alwallah, duk lokacin salima na zaune bakin gado Tana jiran fitowanta, ahankali ta fito daure da towel, salima daga Kai tayi ta kalleta Tana cewa
"Wai Fatima Dan Allah Dan Annabi meke damunki?.. Ki fada min Don son da kikewa Annabin rahama...," Salima ta fada mata cikin rarrashi, ahankali ta nufi closet ta bude Sannan tace
"Ba komai..." Ta amsa mata Tana dauko long gown Mara nauyi, shuru salima tayi ta gyara zama Tana jiranta ta zauna Sannan suyi magana, saka kayan tayi ta Zare towel din ta wurgar kasa Sannan ta saka hijab dinta tayi sallah, duk salima na zaune Tana jiranta, kafin ta idar alhaji ya kirata a waya Don ya tabbatar in ya dawo salima Ta fada mashi ta dawo, bayan kaman minti shabiyar ta cire hijab dinta alaman ta idar,
"Dan Allah Fatima ki fadamin abinda ke damunki...kinga yanayi na...Doctor ya hanani tada hankalina amma ke kina néman saka cikin damuwa...meyasa baki dauka ta amatsayin yar uwa?.." Salima ta fada cikin bacin rai, ahankali Maryam ta daga Kai ta kalleta tare dacewa
"Anty ba haka bane..." Bata karasa ba Salima ta katse ta dacewa
"Aa Wallahi haka né...baki dauke bakin komai ba...Don kinsan ni ba yaruwar bace...in da kin daukeni da muhimmanci da bazaki dinga yi min haka ba...haka nan sai in shiga damuwa saboda ke amma ke baki damuwa da halin da nake shiga duk sanda kika koma haka..." Salima ta fada mata, Maryam shuru tayi ta rasa ta ya da zata fada mata cewa she's not use to talking to female companion,
"Dazun haka kika fice daga gidan nan Ina tambayanki Inda zaki amma ko kallo ba. Isheki balle ki amsa min...nidai na lura ban Isa dake ba...Sannan bani da wani daraja wajenki...daga yau bazan Kara saka baki cikin lamuranki ba..." Ta fada Tana mikewa, da sauri Maryam ta mike Tana cewa
"Anty kiyi hakuri..." Ta fada cikin sanyinmurya, banza Salima tayi daita ta fita, da sauri ta bita Tana cewa
"Pls anty kiyi hakuri, ..bazan Kara ba..." Ta fada cikin kuka Tana biye da ita har falo, suhail dake waya ya juyo yana kallon yanda take biye da salima Tana bata hakuri, salima wajen su suhail taje tare dacewa
"Zanje in kwanta...sai da safe ku..." Ta fada masu ta juya, Maryam dake tsaye kanta kasa Ta sake juyawa tabi bayanta Tana cewa
"Anty kiyi hakuri..." Still salima bata amsa mata ba ta shige bedroom dinta tare da kullewa, sulbewa maryam tayi nan baki kofan Tana kuka Tana bata hakuri, suhail dake Jin muryar ta kasa magana yayi ya kashe wayar tare dayiwa humaira alaman ta tashi, babu musu ta mike tare da kashe mashi Ido Tana cewa
"You can't just do it..." Ta fada mashi in a low voice, Ido kawai ya kashe mata ta fita ta Kama hanyar part din hajiya. Maryam sai buga Kofar dakin salima take Tana kuka Sannan Tana bata hakuri amma shuru bata bude mata ba, suhail ji yayi he's heart is boiling, he can't just watch her suffer, ahankali ya mike ya nufi bakin Kofar salima, Maryam bata San ya taho ba ta cigaba da bugawa Tana kuka, ahankali ya Karasa wurin tare da bending, da sauri ta juyo da swollen eyes dinta saboda kamshin perfumes dinshi, afusace ta mike, da sauri ya kamata yana cewa
"Pls.." Bai idaba ta wanka mashi Mari tare dacewa
"Stay way from me..." Ta fada kaman wata zararra, suhail dafa cheek dinshi yayi not knowing what to say or do, juyawa yayi tare dacewa
"Alright..." Ya fada atakaice ya koma kan dining ya dauki wayar shi ya fice daga falon,
"Mahaukaciya....she's so insane..." Ya fadawa kanshi yana tunawa da idanuwanta,
"Zaki ci ubanki né..." Ya fadawa kanshi, kan gadonshi ya kwanta tare da rungume pillow. Yana fita itama Maryam ta taka ta shige dakinta, she feels alittle bit better, kwanciya tayi amma ko kadan bacci bai dauketa har garin Allah ya waye, Allah kadai yasan ya da jikinta keyi mata Don babu abinda take sai rawar sanyi, shima suhail bai samu bacci ba sai bayan sallah asuba, babu abinda yake tunani sai what she's feeling, yasan haushin shi take ji Tana tunanin he says he loves her but bring another person home.
Around Karfe eight alhaji ya shiga part din salima Don ganin Maryam, tambayan salima yayi inda take salima ta fada mata exactly abinda ya faru jiya, nan alhaji ya hau ta da fada kan abinda tayi,
"Tashi ki kirawo min ita..." Alhaji ya fada yana zama, jiki ba kwari Salima ta mike din tunda suke bai Tana daga murya kanta ba sai yau, ahankali ta shiga dakin ta ga Maryam kudundune cikin katuwar blanket sai rawar sanyi kawai take, da sauri ta karasa bakin gadon Tana Kiran sunanta, ko baki Maryam bata iya budewa balle Ta amsa mata, zama tayi ta yaye blanket din, duk yana yin face dinta kaman ba nata ba,
"Subhanallahi!!!.." Salima ta fada da karfi Wanda yasa alhaji mikewa ya shiga dakin da gudu yana cewa
"Me ya faru?.." Nan yaga Maryam kwance sai kyarma kawai take from head to toe, da sauri ya dauki wayarshi ya Kira Doctor, har Doctor ya Iso gidan suhail bai tashi daga bacci ba, yana zuwa ya sa aka sayo drip daga near by pharmacy ya sa mata, tea Salima ta hada Ta amsa ba Don Tana so ba sai Don kar tace Ta sake yi mata gardama, ahankali ta kayi baki sai ta bata fuska ta kalli salima tace
"Anty...it's bitter..." Ta fada tana squeezing fuska,
"Dan Allah ki Dan Kara sha kadan kinji kou?.." Salima ta fada mata, tamkar Wanda ke Shan ruwan shuwaka ta daure ta sha zuwa rabi Sannan ta mikawa salima,
"Anty ..." Maryam ta Kira salima cikin sanyinmurya, ahankali Salima ta kalleta,
"Kiyi hakuri...bazan Kara ba..." Ta fada cikin low voice, murmushi salima ta saki tare da Kama hannunta da babu drip tace
"Nima ban kaiyau ta ba...kiyi hakuri,.kawai Ina Jin haushin yanda baki dauketa da daraja né...Wallahi Ina sonki tamkar ciki daya muka fito...Dan Allah ki dinga fada min duk abinda ke damunki..kinji kou?"Salima ta fada Tana massaging hannunta ahankali,
"Tou..." Maryam ta amsa mata, pillow Salima ta saka mata bayan kanta Don taji dadin jingina da Kyau Sannan tace
"Yanzu tsakanin ki da Allah ki fada min abinda ke damunki..." Ta tambayeta Kai tsaye, shuru Maryam tayi tare da lumshe idanuwa, daga idanuwa tayi ta kalli yanda Salima ta kura mata Ido Tana sauraron abinda zata ce,
"Anty Nima ban sani ba...zuciya ta batayi min dadi...ban San takamemen abinda ke faruwa Dani ba..." Ta fada Tana kokarin fashewa da kuka, da sauri salima ta dora yatsa kan bakinta tare dacewa
"Shushhhh...kar kiyi kuka...kinji kou?.." Ta fada mata cikin so da kauna, ahankali Maryam ta daga mata Kai tare da controlling kanta,
"Amma suhail né dalilin faruwan hakan kou?...kina bakin cikin ya Samo wata?.." Salima ta tambayeta, shuru tayi Tana kallon salima,
"Kina kishinshi?.." Salima ta tambayeta, idanuwa Maryam ta lumshe sai hawaye,
"Anty ni ma Wallahi ban sani ba...kawai wani irin azaba nakeji cikin zuciya ta,,,..tamkar in kashe Kaina nake ji anty..." Ta fada Tana kuka, ahankali salima ta Dora hannu kan face dinta Tana goge mata hawaye,
"In fada maki gaskiya?.." Salima ta tambayeta, ahankali Maryam ta daga mata Kai,
"alhakin suhail né...saboda shima yasha wahala saboda ke...kin tuna lokacin bai da lafiya a Dubai ya dinga Kira Don ya samu magana dake amma kirikiri kika ki bashi dama...Allah ba azzalumin bawansa bane...lokacin babu irin shawaran sa ban baki ba amma baki ji..." Salima ta fada ahankali, shuru Maryam tayi Tana hawaye,
"Wallahi Fatima mutum na da rana duk yanda yake...kinga kin yiwa kanki har sunanki ya manta ..naji jiya ya kiraki da hajiya Maryama...Wallahi wannan zamanin ba zamanin jawa namiji aji bane Don Wallahi kina yi mashi yanga wata wacce tafi ki da komai zata tarbeshi da hannu bibbiyu...in kana son mutum ka fada mashi bawai kinaso kina kaiwa kasuwa ba..."
"Ni ban sonshi,..." Maryam ta fada with confidence, idanuwa salima tayi rolling tare dacewa
"Har Yanzu baki yarda ba kenan...tou Ana kishin makiyi?.." Salima ta tambayeta, shuru tayi bata ce komai ba,
"Gashi duk kin zuke cikin kwana daya saboda kishi amma har Yanzu taurin kanki bai Bari ki sani kinason shi..."
"Nifa anty ba sonshi nake ba...kawai inajin haushin wani Abu né" Maryam ta fada, wata yar bazawarar dariya salima ta saki Sannan tace
"Tou ki fadamin abinda yasa kike Jin haushin shi..." Ta fada mata,
"Nifa anty mutumin nan Dan iska né...lokacin da muka je katsina..." Sai kuma tayi saurin yin shuru, alaman tambaya né kwance Kan face din salima
"Me akayi a katsina kar ki boyemin komai..." Inji salima,
"Wallahi sauran kadan ya kwanta Dani..." Ta fada mata, Dan ajiyan Zuciya salima ta saki Sannan tace
"Nifa ko me akace yayi maki nafi ganin laifinki..saboda ranar da na gani kuna kiss banga ya tilasta ki ba...duk da yarda ki né..." Salima ta fada mata Kai tsaye, Dan baki Maryam ta turo tace
"Ni shiyasa I don't like talking to you...komai kina bayanshi...kullum you always support him...ni daman babu Mai sona gidan nan sai dad..." Ta fada sounding so serious, dariya salima tayi tare dacewa
"Aa ba haka bane,,kawai Ni ban iya munafurci...Ina fadin abinda ke cikn raina..bani da fuska biyu Don duk Mai fuska biyu bai ganin alkhairi duniya da lahira...gwanda in fadi gaskiya...amma ki sani Wallahi Ina Jin ki tamkar uwa daya uba daya..." Ta fada Tana Shafa gashin kanta, Dan harararta Maryam tayi alaman bata yarda da abinda tace ba, dariya Salima tayi sanna tace
"Nidai Yanzu meye abinyi..Don gaskiya in har suhail ya auri wannan yarinyar nasan mutuwa zakiyi..." Kafa Maryam ta fara harbawa cike da Jin haushi, hannunta dake dauke da zoben Salman ta daga, sai a daidai lokacin ta tuna da Salman Don Tana shigowa gidan jiya ta kashe wayarta bata sake kunnawa ba
"Kalli zobena...Nima Ina da Wanda zan aura..," tafadawa salima Tana daga mata zoben ta gani, dariya salima ta saki Tana cewa
"Kina da wannan kuma kike mutuwa kan wani?.. Nidai Yanzu ki saurareni da kunnen basira...ki samu ki fadawa suhail kinason shi..." Da sauri Maryam ta gallawa salima harara,
"Idanuwanki dai ko fita ba suyi balle in San kina hararata...Allah sa gaske nake...ki nuna mashi Yanzu kinyi hankali tunda har bai kaiga auren wannan yarinyar ba..amma kika kuskura ya aureta sunanki sorry...kinsan ba'a cika yiwa larabawa kishi ya ba..." Inji Salima, Maryam kura mata Ido tayi ta rasa me zata ce mata, she don't know where to start from,
"Gaskiya anty ba zan iya ba..." Ta fada mata atakaice,
"Ke kika sani ai...in dai bakiyi wani Abu akai ba kina zaune zai aure wannan yarinyar...nidai na baki shawara..Sannan in kinsan baki damu dashi ba ki bar wannan abun da kike""." Ta fada mata,
"Nifa abinda ke damuna daban...haushin shi kawai nakeji..." Ta fada, baki Salima ta tabe Sannan tace
"Ita mayarinyar haushin kike ji kou Don jiya har sau biyu Tana yi maki maganar amma baki tanka mata ba..."
"Ai ban ji ba..." Ta amsa mata,
"Allah yasa kar wannan taurin Kai ya kaiki ha danasani Don duk Mai taurin Kai shi ke da Shan wahala..." Ta fada sannan ta mike,
"Me zan dafa maki?.." Salima ta tambayeta, ahankali ta girgiza Kai tare dacewa
"Banason komai...so nake a cire min wannan abun in samu in kwanta..." Ta fada cikin Sanyinmurya,
"Ai dole ki Dan ci wani Abu...in ba haka ba In sake fushi dake..." Salima ta fada mata, murmushi Maryam ta saki sanna tace
"Dan Allah anty karkisake fushi dake...duk duniya ke kadai ce mace da nake zama daita Ina Jin dadi...in babu ke mutuwa Zanyi...Ta fada Tana dariya, itama salima dariya tayi tace
"Kin San ki kokarta ki fadawa suhail irin wannan maganar na tabbatar da gudu zai kori wannan balarabiyar ya maidaki zuciyar shi,..." Salima ta fada mata, kauda Kai alaman batason hakan.