Sashe 24
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 7 min read
Salima wata cousin sister dinshi da bazata wuce yar 36 ba, mijinta ya rasu ya barta da yara hudu, tun rasuwan mijinta innan alhaji ke cewa ya aureta Don ya tayata rike marayunta amma sai yace bashi da raayin mata biyu. Yanzu kimani shekara 6 ke win da rasuwan mijinta kuma bata sake aure ba Tana zaune a Dan karamin gidan da mijinta ya bar masu kafin rasuwanshi. Tana da kyau iya nata Don wasu masu San kyau ba, kawai da sunga mutum fari dogo sai ace ai yana da kyau, meanwhile da akwai manyan kyau sanna da akwai kananun kyau. Bathroom hajiya ta wuce ta hada mashi ruwan wanka,
"My alhaji ruwan wankan is ready..." Ta fada mashi, ba musu ya mike amma Fuskanshi Sam babu walwala. Kokarin cire mashi Kaya tayi as usual amma ya Dan ture hannunta ya shige bathroom.
Suhail bai tsaya koina ba sai gidan su sadeeq, ,Mai gadi na bude mashi kofa yayi parking, ko part din iyayen sadeeq bai je ba ya shiga dakinshi dake kusa da gate, kulle take amma duk sun San inda dukkansu ke ajiye keys dinsu, karkashin carpet ya da dauko key ya bude ya shiga, bedroom ya wuce ya jefa kanshi kan katuwar katifa dake kasan dakin. Tunanin Maryam kawai yake da statement dinta wai she's not staying here, yayi mamakin Jin irin wannan fluent English a bakinta sannan she's calling her daddy, from abinda mom dinshi ta fada mashi tace she's from jos Sannan daddy dinta ya rasu. Yana nan kwance har sadeeq ya dawo daga aiki, yana zuwa ya tarda dakin shi bude, bai tsaya bata rai ko waye ba Don yasan cikin friends né, yana shiga bedroom ya hangi suhail kwance yayi rub da ciki hannunshi biyu rungume da pillow,
"Mr lazy Ashe kaine..." Ya fada mashi, ko daga Kai suhail baiyi ba ya cigaba da karkada legs ahankali which indicates he's not sleeping, zama sadeeq yayi gefen katifan tare da dafa bayanshi, da sauri suhail yasa hannu ya buge hannunshi daga cikin shi kaman wani Kaya,
"Guy meke damunka?.. You looked disturbed..." Ya fada mashi yana kallon yanda yake kada kafa ahankali
"Suhail..." Ya Kira shi,
"Dan Allah Dan Annabi ka rabu Dani...ni Kaina ban San abinda ke damuna ba...kawai I need to be left alone shiyasa na so nan gidan...in kuma kana ganin hakan it's not possible sai in tashi in bar maka gida..." Suhail ya fada kaman zaiyi kuka, hannu sadeeq ya daga sama tare dacewa
"Ok..sorry...just relax..." Ya dada mashi. Mikewa yayi ya shiga bathroom yayi wanka ya fito ya sake Kaya sannan ya fita daga daki. Part din iyayenshi yaje yaci abinci sannan ya dawo dakin ya dauko car keys dinshi ya bar gidan without saying a word to suhail Don ya San halin shi.
Bayan Salman ya kawo drugs alhaji ya bar hajiya nan ciki ya fita ya bashi atm tare dacewa
"Kaje kasuwa ka samo min bedside fridge sai drinks masu kyau. In ka kawo ka mikawa baba rabi sannan ya Kai fridge din daki Fatima..." Ya umarce shi, da sauri Salman ya amshi atm card dinshi amma sai kishi yake Don gani yake kilan da akwai wani Abu tsakanin alhaji da Maryam Don yanda yake maganar kullum is becoming unbearable. Ciki alhaji ya koma lokacin hajiya ta shirya mashi dining domin yaci abinci, yana zama wayanshi ta fara ringing, inna ya gani, yana piçking yace
"Inna Bari abinci zanci..anjuma zamuyi magana..." Tun daga nan hankalin hajiya ya fara tashi Don tasan inna bata kaunar ta ko miskala zaratin sannan Yanzu da take ganin alhaji is mad at her suna Sirri da inna tasan da akwai matsala
"Alhaji..." Ta kirashi, ahankali ya daga eyes dinshi ya kalleta without saying a word,
"In abinda na yiwa wannan yarinyan ya bata maka rai kayi hakuri..." Ta fada cikin sanyinmurya,
"Ok..." Kawai ya fada atakaice yacigaba da cin abincin shi.
Around 5:30 Salman ya dawo daga kasuwa da Kayan da alhaji ya bashi sautu, bai je wurin alhaji ba ya wuce main part dasu, nan ya nemi dakin Maryam bayan ya mikawa baba rabi manyan ledan dake dauke da Kayan sha kala kala. Tare suka shiga dakin da baba rabi, har lokacin Maryam Tana bacci Amman suna bude kofa ta bude idanuwanta, Kayan data gani hannunsu yasa ta mike zaune, face dinta Salman ya kurawa Ido har yana kusa faduwa da fridge daya dauko
"Sannu yar nan..Allah ya saka maki..." Inji baba rabi, daga weak eyes Maryam tayi ta kalleta tare da sakin murmushi, fita baba rabi tayi bayanta ajiye Kayan cikin Leda, shima Salman ajiye fridge yayi yana Fiddo ta daga cikin kwalin ta amma Maryam yake kallon,
"What happened..." Ya tambayeta yana cire Leda daga jikin fridge, shuru Maryam tayi bata amsa mashi ba, kallon yayi yace
"Pls tell me what happened to you?.." Ya sake tambayan ta,
"Nothing..." Ta amsa mashi atakaice, bai Kara cewa komai ba ya gama hada fridge din ya ajiye Kayan da ya sayo ciki har suka rage ya ajiye mata saman fridge sannan ya mike ya dawo kusa da inda take zaune yace
"Friend your face look dull...meke damunki?.." Ya sake tambayan ta cikin kulawa, Dan hararanshi tayi Tana cewa
"Stop asking ...I said nothing..." Ta fada Tana turo mashi baki. Kallon Kofan yayi Don ya tabbatar babu Mai shigowa sannan yace
"Dazun na tambayeki abinda suhail keyi maki kince nothing...Yanzu ma your eyes are swollen na tambayeki abinda ke damunki kince nothing...haka friends suke daman?.." Ya fada gwani ban tausayi, daga eyes tayi ta kalleshi for just a moment sannan tace
"But friends respect each other's privacy..." Ahankali ya daga mata Kai, bai Kara cewa komai ba ya mike, sai da yayi step biyu sannan yace
"Ko me ake maki kiyi hakuri...we're have been bearing too...wata rana sai labari..." Ya fada sannan ya bar dakin,murmushi Maryam ta saki sannan ta koma ta kwanta.
Bayan alhaji ya bawa Maryam drugs ta sha ya wuce masjid, Akan hanya yayi maganar salima da innan shi. Bai the way he was talking komai zai zama possible.
Bayan sallah ishai Maryam tayi wanka tayyi sallah ta kwanta without eating anything, wayanta yayi ringing, picking tayi alhaji ya tambayeta if there's anything she needs amma Ta amsa mashi da aa.
Ita kuma hajiya sai nan nan take da alhaji dayake tasan ta bata mashi rai kuma bai nuna mata komai ba but he's not going back on what he has decided.
Hajiya sai trying number suhail take amma bai piçking, zama tayi Tana tunanin what is he mad for?, gani take he's being angry for no reason at all.
Har Karfe Tara na dare suhail da kwance dakin sadeeq, kuma har lokacin baifi komai ba, lokacin daya tashi yayi sallah sai yaji kaman iska na kada shi, fridge dake dakin ya bude yaga babu komai, tsoki yaja ya fita waje ya dauki motanshi ya Kama hanyan gida. Wani su ya joint ya tsaya ya sayi kadan ya ajiye yana tuki yana ci, shima ji yayi kaman yana cin tsaki amma bai daina ci ba ya dage sai tauna yake kaman yana taunar paper. Yana Ida gida ya bar sauran cikin mota ya fito yana tafiya kaman wani patient da akayi discharging daga hospital. Part dinshi ya shiga ya zauna ya daga Kai ya kalli agogon dakin yaga goma saura, mikewa yayi ya fita waje, tsakar gidan ya tsaya yana kalle kalle, babu kowa sai security dake duty post dinshi, waist dinshi ya rike da hannu biyu yayi tsaye ya kalli nan ya kalli chan
"What's wrong with me?.." Shine abinda ya fada under his breath, ji yake nothing matters to him now, nothing at all. He's so depressed for no reason, Abu daya kawai ke yawo a ranshi itace Fatima, yana mamakin yanda take hawan yawo cikin brain dinshi.
"Get out of my head....and my heart..." Ya fada yana cije lebe, shuru yayi for a while kaman Mai tunani sai ya Kama Hanyan main part. Tsaye yayi cikin falon da babu motsin komai, har ya Kama hanyan upstairs sai kuma ya tsaya ya koma bakin Kofan Maryam, hannu yasa sai kuma yayi saurin cire hannunshi
"Allah ya sauwake,..." Ya fadawa kanshi, juyawa yayi ya bar wajen sai kuma ya sake dawowa bakin Kofan kaman wani Mara hankali yanda yake acting. For the fifth time ya dawo bakin Kofan, hannu yasa ya murda ya bude idanuwanshi lumshe, amma kafin ya shiga dakin sai ya daure fuska kaman ba shi ba. Maryam bata San an bude kofa saboda drugs da tasha, kaman Barawo ya shiga dakin, hasken dakin na kunne so yana ganin face dinta daga inda yake tsaye, hannunta daya kan cikin ta sai daya wurin kanta, Tana sanye da Riga da wando na bacci masu kauri, sanyin dakin yaji da yawa, ahankali ya taka yaje wajen ac ya rage sannan ya koma baya ya tsaya yana kallon ta kaman mirro, da sauri ya girgiza Kai ya juya ya bar dakin ya jawo Kofan har ta danyi Kara Wanda yasa Maryam juyawa.