Sashe 93
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 7 min read
Wajen Karfe biyu masu yiwa Maryam kwalliya suka zo, wani namiji né da assistant dinshi, falo suka shiga Mai aiki tayi leading dinsu, lokacin Maryam ta sha kuka ta koshi taje ta kwanta jikinta sai rawa kawai yake Don kukan kashi biyu ya zame mata, na farko ba bakin cikin matsan da suhail yayi mata Sannan ga bakin cikin maganar dad dinta, suna shiga ta nuna masu hanyar waje,
"Am not interested" Ta fada atakaice. A gurguje dai birthday bai zo da dadi ba, idanuwanta sunyi mugun kumburi da ko gani batayi sosai, dole ta shirya saboda abinda dad dinta ya fada mata, babu kwalliya sai kayanta tazo inda friends suke, dukda batayi kwalliya ba tayi kyau Kanta kasa sai amsar gift take Tana murmushin karfin Hali, hankalin wayanda su kazo party kwance ita kuma celebrant is sad, friends dinta sai tambayan ta abinda ke damunta suke amma sai tace ciwon Kai. Sai wajen Karfe biyar suhail ya fita daga part dinshi, sai Shan kamshi kawai yake kanshi kasa ya nufi inda kidi ke tashi, he was surprised Don duk yara né babu wani age mate dinshi, da gudu Tracy ta taho zata fada jikinshi nan Maryam ta daga swollen eyes dinta ta kalleshi, shima kallon ta kawai yake, bai ankara ba yaji Tracy ta fada jikinshi, da sauri ya janyeta saga jikinshi yana cewa
"Stop it..." Mutane juyowa sukayi suna kallon su, Kara kallon Maryam yayi yaga her eyes are swollen beyond words, kawai a tunanin shi abinda yayi mata né yasa ta kuka haka, Kara dago Kai yptayi suka sake hade Ido yace
"Am sorry..." Ya fada babu Mai ji sai ita dake kallon shi, kauda kanta tayi Sannan ta mike, ita kam Tracy sai kallon shi take, ahankali ya rike shoulder dinta yace mata
"Leave me alone...you don't want to bring out the beast in me..." Ya fada mata hannunshi biyu kan shoulder dinta, wani irin naughty smile Tracy tayi sanna tace
"I want to see it..." Ta fada Tana murmushi, girgiza tayi yayi da karfi kaman yanda ake shake before you drink Sannan yace
"Leave me alone..." Ya fada da karfi Wanda duk mutanen wajen Sunji, Tracy tsayawa tayi ta kasa tafiya saboda yanda yayi mata ihu, juyawa tayi Maryam tayi saurin bin bayanshi, haka nan he can feel her besides him, juyawa yayi sukayi Ido hudu dashi, ahankali ta karaso inda yake tsaye, ahankali ta daga hannunta biyu kaman yanda indiyawa ke gaisuwa Sannan tace
"Pls..am sorry...bazan Kara revenging kan komai ba...I will leave everything to God...Don Allah ka fadawa dad babu komai tsakanin mu..." Ta fada hawaye na fita daga idanuwanta amma Tana saurin gogewa saboda kar wani ya ganta, yanda tayi magana yasa hankalin suhail tashi Sannan yaji tausayinta har cikin system dinshi,
"Wani Abu ya faru?.." Ya tambayeta calmly, ahankali tace
"Dad yana tunanin...we're sleeping together..." Tafada Sannan kuka ya kufce mata, idanuwa suhail ya zaro saboda tsoro
"Waiyazubillah...how..comes...?.." Ya tambayeta voice dinshi na cracking,
"Because i always go into your apartment..." Tafada cikin kuka, sai goge duk hawayen dake fito mata kawai take,
"Pls nasan zan janye zancen aurena in har ka fada mashi babu komai tsakanin mu..." Da sauri suhail yace
"I don't understand zancen aurenki?.." Ya sake tambayan cikin tashin hankali,
"Yace zanyi aure in the next one year...in Fiddo Wanda nakeso ko kuma he will marry me off to anyone he wishes..." Da sauri suhail yace
"Yes..." Cikin murna, da sauri Maryam ta daga Kai ta kalleshi sai yayi saurin cewa
"Sorry..." Amma cikin ranshi kal, sai dai wani hanszari ba gudu ba what if ta zabi wani, shima nan take tashin hankali ya sameshi, yasan ko hauka take bazata zabeshi ba Sannan da wuya ta yarda taso shi har suyi aure,
"Pls help me..." Maryam ta fada muryar ta na rawa, hannunta yayi kokarin kanawa amma sai ta janye ta sake cewa
"Pls..." Kallon ta kawai yake yana mamakin irin yarintar ta, ta yaya zaije wajen alhaji Mahmoud ya fada mashi he's not sleeping have is daughter, dukda gaskiya ce amma he can't stand before that noble man and say such,
"Happiness ki kwantar da hankalinki..." Yanda ta daga Kai Tana kallon shi yasa ya tuna ya kirata happiness,
"Why are you calling me happiness?.." Ta tambayeshi face dinta jike da hawaye,
"Sorry..it's a slip of tongue...amma baby..." Bai idaba ta katse shi dacewa
"Pls stop calling me such names.." Ya fada cikin tsiwa, Dan dariya yayi Sannan yace
"Ok am sorry,...bazan Kara ba...maganar gaskiya aure is not a bad thing..." Kara kallon shi tayi Tana yi mashi kallon takaici
"Ok na daina..." ya fada mata,
"Zaka fadwa dad?.." Ta tambayeshi, zai bude baki yayi magana yaga wasu samari kaman su uku cikin Range Rover sport sun taho,, yana kallosu Mai tukin yayi parking mota nan waje, fuskar daya daga cikin su ya kurawa Ido, nan taje ya gane shine wannan yaron da suka sha pica Maryam, Jin yayi shuru yasa Maryam ta daga Kai, inda yake kallo ta kalla sai taga Eric da wasu friends dinshi, she can't remember invitih him, suhail ta kalla taga yanayin shi ya Chanza kaman ba shi ba, duk guys din na rike da gift sai shi kuma Eric na rike da wasu flowers masu kyau, da sauri Maryam ta goge face dinta tare da sakin murmushi da ko kadan bai hau da face dinta ba,
"Rosy..I can't believe you're having a birthday party and didn't invite us... " Inji daya daga cikinsu, shi Eric na karasowa ya kalli suhail da duk idanuwanshi suka Chanza kala Sannan ya kalli Maryam tare da Kama hannunta
"We need to talk..." Ya fada yana janta gefe daya, bayansu suhail yabi da kallo yana ji kaman ya Kama wannan yaron ya shakeshi kawai saboda kishi' saida sukayi danyi nisa da inda suhail yake Maryam ta fixge hannsa ha cikin na Eric, suhail na tsaye yayi folding hannunshi yana kallon su, magana suke amma yaga duk suna tada jijiyar wuya, bai jin abinda suke cewa amma yasan ba abun arziki bane, sunfi minti goma suna magana yaga Maryam ta daga hannta sharara mashi Mari, shi kuma ya watsar da flowed ake hannunshi ya juyawa afusace ya bar wajen, ajiyan zuciya suhail ya saki tare da sakin murmushin jindadi, da gudu Maryam tazo ta wuce Tana kuka.
"Ke dai yau wahala ya ganki..." Ya fada yana barin wajen.
Haka dai birthday ya zama shirirta tunda Maryam bata Kara fitowa ba Sannan kulle kanta tayi dakin babu Wanda yake da daman shiga, still gurin ta shine ta rarrashi suhail ya yarda yayi magana da dad dinta.
Shima suhail gurin shi a Yanzu shine ya nuna mata so da kauna yanda zai iya shawo kanta kafin lokacin da dad dinta ya fada yayi Don yasan he can never let another man have her. Ni kam nace let's see.
Wacegari wajen Karfe 9 na safe duk sun hallara a dining, fuskar alhaji Mahmoud fayau kaman babu abinda ke damunshi, ita kam Maryam Don karfin Hali ta fito Don kar dad dinta yayi fushi daita, shi kam suhail fitowa yayi Don yaga in alhaji Mahmoud zaiyi mashi maganar amma sai yaji shuru, breakfast kawai suke babu Mai cewa komai. Knocking akayi a Kofar falo wani bodyguard din alhaji yaje ya bude, wasu yan sanda né tsaye, néman izini shigowa. Bayan alhaji ya sa sun shigo daya daga cikinsu yace sun zo Kama Maryam kan kazafin da tayi wa suhail a supermarket, da sauri both suhail, alhaji da Maryam suka mike tsaye,
"What are you talking about?.." Alhaji Mahmoud ya tambayi dan sandan, Maryam sadda Kai kasa tayi ta fara hawaye Don tasan kilan cctv ya ganota, wata pad mutumin ya mikawa alhaji Mahmoud yaga komai da idanuwanshi, Dan sandan Kama hannu Maryam yayi da sauri suhail yace
"I asked her to put it into my pocket..." Ya fada atakaice, da sauri Maryam ta daga wet face dinta ta kalleshi.
31💛❤️💜💚💙
Wulakanci dodone...
💛💚💜💙❤️
® zuwairat (ummumaryam)
31
Don't read if you didn't pay, strictly for this that pay.