Sashe 109
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 6 min read
Maryam na komawa ciki ta tarda miss call din Salman har guda uku, Kira tayi Amman yaki piçking, sai bayan kaman minti biyar ya sake Kira Tana dagawa taji yana cewa
"Haba Fatima..in bakison ina kiranki tell me mana...dazun na kiraki kika shareni kika cigaba da harkokinki...Yanzu ma I have been calling baki dagawa...wai ya né..." Ya fadi maganar sounding a little bit angry, Dan murmushi tayi Tana cewa
"Kayi hakuri...dazun wani abune ya faru..Yanzu kuma am not close né...sorry oga Salman.." Ta karasa maganar Tana dariya,
"Hmmm ni ki bar cemin oga...fushi nake ai...Yanzu tunda Allah yasa na zama my own boss inason Jin voice dinki kaman sau Dari a rana...so tell me me zan taho maki dashi?.." Ya fada sounding so proud, ahankali ta lumshe idanuwa ta kwanta Sannan tace
"Nidai sai ji nake kana you're now your own boss...kuma Baka fadamin how comes ba" Tafada cikin cool voice, Dan dariya yayi irin na masu naira Sannan yace
"Kedai Bari if I come zamu sha labari...kawai tell me me kikeso in zo maki dashi?.."
"Hmmm kawai ka barshi...sai kazo..."
"aa...just say what you want...da na saya maki ice cream balle Yanzu?.. Ko in nazo mu fita?.." Ya tambayeta,
"Sai dai ka zo.. What time are you coming..." Ta tambayeshi,
"Why asking..ko da inda zaki né"
"Nope kawai time really matters to me...so when are you coming.."
"Kilan bayan sallama magrub..." Ya amsa mata,
"Ok...sai kazo..." Ta fada sannan ta kashe wayar.
Bayan sallah magrub da minti 15 Salman yazo gidan abun mamaki yana waje ya Kirata Tana piçking yace
"Nazo ..am outside...zakiga black Nissan ...nawane..." Ya fada mata,
"Daga waje kuma?... Ka shigo ciki mana..." Maryam ta fada mashi, Dan dariya yayi Don yasan ko hauka yake bazai shiga gidan ba bayan abinda yayi wa suhail few days ago
"Nope..kawai ki fito..." Ya fada mata atakaice, Sam Maryam bata taba zance da wani ba sai taji abun wani Irin
"Haba...come inside mana.,,it sounds some how...ai nan gidan kaman gidan ku né considering alhaji..." Bata idaba yace
"See if you're coming kizo if not tell me in tafi pls..." Ya fada sounding upset, kallon wayar Maryam tayi Sannan tace
"Ok..ka jira am coming..." Ta fada sannan ta katse wayar ta mike, kawai ji take me zata fadawa salima kuma zataji kunya if alhaji ya ganta, amma ko kadan she doesn't want to upset Salman because he took a punch for her lokacin da bata da gatan kowa gidan, she remembers lokacin da ya ke sayo mata ice cream Sannan yana comforting dinta kan alamran gidan, ta tuna ranar da suhail ke so dukanta Salman ya tare mata, har Marinshi suhail yayi
"Kai mr I love you..." Ta fada Tana dariya, hijab ta Dora kan doguwar Riga dake jikinta ta fito falo, salima ta kalla Sannan tace
"Anty..,Salman yana kirana..zanje in dawo.." Ta fada kanta kasa, Dan bata fuska šalima tayi tace
"waye kuma haka?..."
"Driver gidan nan né...amma Yanzu bai gidan nan..." Ta amsa mata
"To shine bazai shigo ba zai tsaya waje?.." Salima ta tambayeta cike da Jin haushi Don tamkar itace suhail haka take ji
"Eh yace yana sauri..."
"Tou kiyi sauri ki dawo..kinsan ba mutunci ya mace bane Tana fita bayan magrub..Sannan duk mutumin kwarai bai labewa...maza ki dawo..." Ta fada mata kaman she's her mother,
"Tou..." Maryam ta fada ta bar gida, Tana tafiya Tana waige2 kamar Mara gaskiya, Tana fita bakin gate taga wata black jeep tsaye sai walkiya kawai take cikin hasken wutan lantarki dake wajen, Salman na ganinta yayi saurin fitowa cikin wasu English wears masu kyau, sai kamshi kawai yake, Maryam kallon shi tayi ta saki murmushi Tana kallon how he has changed, shima kallon ta yake Don tunda yake bai taba ganinta haka ba, the first time daya ganta face dinta bai da kyau kaman haka amma ya zu tunda ta dawo da Kayan shafawanta her skin has never gone bad,
"Kam in a hanya na ganki bazan ganeki ba..." Ya fada yana kallon how beautiful she is, dariya tayi Tana kallon motar sannan ta kalleshi
"Wai Ina ka shige né?.. " Ta tambayeshi wearing a smile,
"Hmmm shigo ciki..kar mu tsaya nan sauro ya cize min ke..." Ya fada yana zagayawa Don bude mata mota,
"Wai wannan naka né?" Ta tambayeshi,
"Ke dai shigo ciki...just come inside zan fada maki komai..." Dariya ta Dan saki Tana takawa ahankali, ciki motar ta shige ya maida ya rufe Sannan ya shima ya zagayo ya shiga ya kalli yanda face dinta ke walkiya,
"Pls ka bani labari...what happened?.." Ta sake tambayan shi, lemo dake gaban motar ya dauko ya bude ya Dan sha Sannan yace
"Ehmmmm dear you won't believe it...wani né ya taimaka min..." Bai karasa ba tayi saurin cewa
"Wani kuma?.. Waye wannan ?.." Ta tambayeshi sounding so inquisitive Don tasan dad dinta yayi warning alhaji Ismail kar ya fada mashi she's the source of the wealth,
"Wani boss din alhaji né...bazaki sanshi ba...amma nasan kina Jin Mahmoud shugaba kou?.." Ya tambayeta, da sauri tace
"Nope...ban San shi ba...wai you mean shi yayi maka hanyar wannan motar?.." Dariya yayi ya sake Shan juice din Sannan yace
"Ai not only this one...he gave kusan 200m..." Baki Maryam ta bude tare da zaro idanuwa in an unbelievable gesture Sannan tace
"Just like that ?.. Nidai gaskiya I don't believe you..."
"Wallahi da gaske nake,,.yanzu Ina da makeken gida na Kaina...zanje China next week dauko Kaya....kawai abinda ya rage min Yanzu shine mata...Don mom Dina na tace in Samo matar aure..." Ya fada yana dariya,
"Kam it's unbelievable kam..congratulations...am so happy for you...kazama hot guy with no time..gaskiya you're lucky..." Ta fada mashi,
"Ai congratulations namu né duka...Don tare zamu kashe kudin...." Kura mashi Ido Maryam tayi ta Dan ji said cikin ranta
"Yanzu yau she zan zo in daukeki ki gano gida?.." Ya tambayeta, idanuwa ta zaro Tana cewa
"Really?.."
"Eh mana...I want you to see everything...zan kaiki gidan Sannan zan kaiki shop ki ta wajen...in na dawo daga China ma zan zo in daukeki kiga Kayan da na sayo, d sauri tace
"You mean you're going to China?... Wow am so happy for you.." Bata idaba yace
"Happy for us dai...nace it's all ours..." Ya fada cikin sanyinmurya, Dan dariya tayi tace
"Sai kace wata sister Dinka?.."
"Ai dear kin fi sisters Dina...the first day Dana ganki naga kaman wata missing part of me na gani..." Dariya Maryam tayi Tana rufe face Tana cewa
"Wannan dadin words din Don millions din né kou?.." Ta fada sounding funny, hannunta sake kan face dinta ya Kama yana cewa
"Nope...am saying it from my heart...na dade inason fada maki hakan amma bani da wannan chance a matsayina na driver...amma Yanzu am capable..." Ya fada sounding serious, Dan murmushi kawai ta saki taga an bude gate, alhaji taga ya fito, luckily bai kalli daya side din ba, yana fitowa Salman yayi saurin dukawa Don kar alhaji ya ganshi, sai da alhaji ya wuce Maryam tace
"Why are you hiding..." Ta tambayeshi, Dan murmushi ya saki yana cewa
"Kawai Ina Jin kunyar ya ganni nan alhalin ban shiga na gaisheshi ba..."
"Hmmm ai bai kamata ba..." Inji Maryam,
"Naji.." Bai bude baki ba aka sake bude kofa, suhail né ya fito yana warware hannun rigar shi face dinshi dauke da ruwa da alaman alwallah yayi, shidai yaga jeep tsaye amma ko kadan bai kawowa ranshi Salman da Maryam ke ciki ba saboda kallo daya yayiwa motar ya kauda Kai,
"Shege..." Salman ya fada cikin ranshi.💋💋
Don't read if you didn't pay, it's for those that paid.
36💙💜💛❤️💚
Wulakanci dodone...
💙💜💛❤️💚
® zuwairat (ummumaryam)
3️⃣6️⃣