← Book details Wulakanci Dodone complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 95 OF 190

Sashe 95

Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 7 min read

Har suka isa station hannun su cikin hannun juna, bayan sun shiga an dauki statement aka sallamesu Don da gaske wawayen sun yarda da maganar suhail yanda martial a late a jikinshi sai ka rantse da gaske né. Fitowa sukayi saga cikin station har lokacin hannun su rike da juna, takawa sukayi kadan Sannan mart a zare hannunta ta kalleshi tare dacewa
"Nagode...ka taimaka min..., Ta fada cikin sanyinmurya, dadi suhail yaji ya saki murmushi tare da lumshe idanuwa,
"Ba komai...Nima na gode..." Ya amsa mata ahankali, Dan kallon shi tayi batare datace  komai ba, taxi ta fara tsaidawa yayi saurin cewa
"Pls babu nisa..we should walk home...kinsan jiya bamu gama maganar ba..." Ya fada mata cis sanyinmurya, ahankali tace
"Kaina ke ciwo..."
"Ayya..sorry...but pls muyi  magana kafin mu hau taxi..."fada mata,
"Jiya muna maganar marriage.."ya sake kawo maganar,  Bai idaba tace
" yes..nace pls ka fadawa dad Dina babu komai tsakanin mu...so that ya janye wannan maganar ko kadan banason aure..ko zanyi ba Yanzu ba...I don't want to be committed". Kallon ta kawai yake Don sai ya kalleta na second uku kafin ya kalli gaban shi na second daya,
"But ai aure ba bad thing bane...kuma ai age dinki shine age din aure..." Da sauri ta kalleshi tace
"At 19 shine age din aure?..ni me nasani...I might even get pregnant...ya zanyi dashi?.." Ta fada sounding so childish, Dan murmushi suhail ya saki yana tunanin ganinta da ciki shi a jikinta, he never thought of that,
"It will suit you..." Ya fada yana murmushi, gaban goshinta ta dafa Sannan tace
"Kai Baka daukan Abu serious...gaskiya you're not fun to talk..." Ta fada Tana juyawa Domin tsaida taxi, da sauri yace
"Kiyi hakuri...kawai dai my heart is traveling fast né..." Tsoki taja tace
"Ni ban ma San why nake wannan hirar da Kai ba ..after all you're still that mean..cruel suhail..." Ta fada Tana tafiya, Jin sunan shi a bakinta for the first time really gives him joy,
"Am sorry..Yanzu am a good person..thanks to you..." Ya fada mata babu wasa, banza tayi dashi suka cigaba da tafiya ahankali, shuru né ya Dan biyo baya Sannan yace
"Hope dai bayan one dad dinki yace zai aurar dake?.." Ya tambayeta, ahankali tace
"Eh..."
"Then ki bar damun kanki...kilan kafin lokacin ya mance da maganar..." Ta fada cikin kalamai masu sanyaya zuciya, wata bazawarar dariya ta saki Sannan tace
"My dad never goes back on his words...tunda yace zanyi aure when am 20 nasan sai in dai mutuwa yayi ko in ni na mutu amma it's a done deal..." Ta fada kaman zatayi kuka
"Rabbi ka ci dani...ka bani saa..." Suhail ya fada cikin ranshi,
"Abun haushin shine I don't have strong relationship...bani da saurayi...kuma nasan bazai yarda in auri Eric ba...Atakaice ba soap aure sai na Kai 32.." Dariya né ya kufcewa suhail
"what's funny..." Ta tambayeshi cikin bacin rai, da sauri ya hadiye dariyar yace
"Sorry..naji kince 32.. Ai ni matar da zan aura at 32 ta gama haihuwa..." Kallon haushi Maryam tayi mashi Sannan tace
"Ai Kai kace...ni kam nafison Inyi aure @32... That's in zanyi auren at all..Don ni ko kadan bai damuna..." Ta fada atakaice
"Ai aure yana da kyau...komai lada ake samu...assuming muna da aure wannan dan wasan da mu kayi dazun da ba karamin lada zamu samu ba...Sannan ga dadi kuma..." Ya fada with his eyes closed, harara Maryam ta watsa mashi tare da Jan tsoki tace
"That's not funny...ni Wallahi kallon Dan iska nake maka.. " tafada sounding serious,
"Hmmm sorry amma am not like that...you're my first everything..." Ya karasa maganar cikin whisper,banza tayi dashi,
"Wai waye wannan yaron da kika mara jiya?." Ya tambayeta
"Ina ruwanka...nifa ba friend Dinka bace...so because na Dan yi hira da Kai should not make you think we're good..." Ta fada mashi atakaice, da sauri ya marairaice mata Sannan yace
"Haba...ai komai na wucewa kuma kin fadamin a supermarket cewa tunda kin sani hawaye we're friends..so pls fadamin wayeshi?.. Ko shine Eric..." Ya tambayeta, kaman batason magana tace
"Eh shine..." Ta amsa mashi, haushi yaji amma sai ya dake yace
" tou me yayi maki har kika mareshi..." Ya tambayeta
"Ban sani ba..." Ta amsa mashi atakaice, bai Kara cewa komai ba suka cigaba da tafiya, sai da suka kusa minti biyar babu Wanda yace komai Sannan Maryam tace
"Gaskiya Tracy nasonka...you should consider giving her a chance..." Ta fada mashi, wata irin dariya ya saki Sannan  yace
"Tab...aiki ya ganta..Allah yasa ba sosai ba Don zata sha wuya.." Kallon shi tayi tace
"Saboda me zaka ce haka?.." Ta tambayeshi kanta kasa
"Saboda nasan son mutum Wanda bai damu da Kai ba wahalace...nasan yanda zafin hakan yake...zuciyata mallakeda wata amma nasan ko na fada mata ba lallai ta amince ba..kuma Allah na ganin I can't take that..." Ya fada wearing a smile, Dan kallon shi tayi na second biyu sannan ta dauke kanta tare da tabe baki
"Ka fada mata mana...Indai younger nice to her zata saurareka..."
"Ai nasan bazata yarda ba..not now.."  Ya fada mata, Dan ajiyan zuciya ta saki Sannan tace
"You're not nice to her kenan...ka dade kana zaluncin da har wacce kakeso yi mata kake...hmmm Allah ya sauwake..."Ta fad'a atakaice, Dan murmushi ya saki bai ce komai ba, tafiya suka cigaba dayi babu Mai cewa komai, Dan daga Kai tayi tace
"Kaman wasa muna gabato gida...it's really fun trekking..., "tafada Tana daga Kai Tana kallon suhail
"Hmmm ni kam tunda nake ban taba trekking da yayi min dadi kaman wannan ba..." Ya fada cikin Sanyinmurya,
"Saboda me zaka ce haka ko dai Don bata taba yawo a street na abroad ba...nasan wannan né na farkon ka..." Ta fada Tana hararar shi, dariya kawai yayi Sannan yace
"Naji..kedai bazaki taba daina zgina ba kou?.. You said we're good amma sai datsa min magana kike,..duk duniya babu yarinyar dake min abinda kikayi min..." Ya fada yana kallon ta, Dan bazawarar dariya ta saki tare da Galla mashi harara tace
"Ni ma Don kaga a gidan mu nake...bazaka kwatanta zaluntata ba...I know in mun koma  Nigeria ban isa ba ai..." Ta amsa mashi, da sauri yace
"Haba karki damu..mun zama daya..."
"Ashe mun zama daya kou"""hmm a naka tunanin kenan..." Shuru yayi for a moment Sannan yace
"Nidai pls let's be friends...pls I mean it...zan fada maki duk damuwata...kema you're free ki fadamin komai but pls Banda zagi na..." Ya fadamata calmly,
"Kam lallai ma..in Banda Abunka ka taba ganin kato kaman ka Tana friendship da karama irina?... Nidai gaskiya kowa ya tsaya matsayinshi..."  Ta fada babu wasa, Dan murmushi ya saki Sannan yace
"Naji...but tell me meyasa kika Mari wannan yaron..." Bai idaba tace
"He's my ex,,,kawai yana fushi wai because na dawo ban fada mashi ba Sannan yana fada min wai yana zuwa ban Bari ya shigo..." Dan sanyi suhail yaji cikin ranshi ya sake cewa
"But gani nake wannan ba hujja bace da zai sa ki mareshi..." Ya fada Don sake Jin information,
"Kawai he's insisting sai ya maida ni mace da karfi da yaji...nifa na fada mashi banaso...kawai har da cewa abinda ya kawo shi kenan because  nayi mashi alkawarin hakan..." Shuru suhail yayi Don bai gane abinda take nufi da maidata mace ba kuma baison tambayeta so that kar taki bashi karshen labarin,
"Why bazaki yarda ya maida ki mace ba?.." Ya tambayeta kaman ya gane inda ta dosa, tsoki taja Sannan tace
"Naji ance first time sex da zafi..." Sai lokacin ya gane maganar ta, dadi yaji sosai'
"Ai da kin fadamin naci uban shi...ai anything out of marriage is haram...Allah yaso ki bakiyi ba..Don duk mijin da zaki aura bazai so ki ba Indai kin aikata  hakan..." Ya shaida mata kaman yana yi mata waazi, Dan dariya tayi Sannan tace
"Ai we're in first century...kowa ya San ba komai bane,,,Nima it's because am scared...Sannan in da dad bai kawoni Nigeria ba da kilan am over that.." Tafada kaman it's not a big deal, ahankali yace
"Alhamdulillah...well meyasa kikazo Nigeria and our house?.." Ya sake tambayan ta, kallon shi tayi sanna tace
"Wannan tambayoyin fa?.. Nifa ban son tambaya.." Tafada fuskar ta daddaure, Dan murmushi ya saki sanna yace
"Kin San tamkar yau na fara sanin ki...inason sani komai game dake...", bai idaba ta tabe baki tare dacewa
"Rainin hankali...ni kam ba yau na fara sani ka ba...nasan Baka da Kirki..amma all of a sudden kana son komawa mutumin kirki just because kaga asalina...nifa I don't like you..." Ta fada mashi atakaice Sannan ta Kara sauri ta barshi baya, Dan tsayawa suhail yayi yana tunanin ya zaiyi ya shawo kanta, godiya yayiwa Allah dayasa yana da wasu evidence kanta if not da bazata taba amincewan Don Allah yake sonta ba. Bai Kara  cewa komai ba har suka isa gida. Tana zuwa bakin gate yanayin ta ya Chanza saboda tsoro dad dinta, bata San hukuncin da zai Yanke mata ba amma tasan he will surely deal with her saboda ta ga yanda ya bar wajen Afusace dazun. Gabanta na dukan uku2 ta shiga ciki shi kuma suhail yayi hanyar part dinshi yana cewa
"Take care..." Ko kallon shi batayi ba ta wuce abinta Tana ji da abinda ya dameta.
Chapter 95 · 0% Book details