← Book details Wulakanci Dodone complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 176 OF 190

Sashe 176

Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 8 min read

kanshi yayi yace "Nikou?.." Ta sake daga mashi Kai, kwafa yayi yace "Zan rama..." Yafada mata da alaman motsin baki kawai, dariya ta saki tace "Good night..." Hannu ya daga mata alaman sai da safe Sannan ya juya ita kuma ta sauke curtains ta rufe window din, komawa tayi ta kwanta shi kuma ya shige part dinshi, alwallah ya yo ya dawo ya fara salla yana Kara godewa Allah, shi kanshi baisan adadin sallolin dayayi ba kafin ya koma ya kwanta, bayan kaman minti ashirin baci yayi gaba dashi. Itama Maryam bacci tayi cikin kwanciyar hankali. The following day daga masjid ya shiga part din alhaji Don gasishe shi, har lokacin yana sanye da wannan shadda ta daurin aure duk tayi squeezing, nan alhaji Ismail ya fara bashi advice kan zaman aure da yanda zai zauna da matarshi lafiya, the most important Abu daya nuna mashi shine boyewa matar shi Sirri "You should always tell her the truth...don't tell lies to your wife...make her your partner not your slave...let her happiness be your happiness and her sadness your sadness..you should be considerate and compassionate...kar ka fadawa kowa sirrin matarka ko tona asirinta wajen friends...in tayi laifi ka fada mata don't keep it away from her...ka sani problem shared is a problem solved...you should be a firm man and not the other way round...ka zama Mai yabawa matarka in tayi daidai then don't be harsh to her if she done wrong...help your wife if you're not busy..don't cross your legs and do nothing when she's busy in the house...then the most important part kar sex ya zama priority din aurenku...ranar da ta nuna she's not interested don't force her...babu abinda ke sa na miji ya fita ran matarshi kaman forceful sexual affairs...don't do extra marital affairs yana daga cikin abinda ke ruguza gida...you should try and avoid duk abinda na fada maka and believe me you will be a happy man for ever...kaji kou?.." Alhaji ya fada mashi,ahankali suhail ya daga mashi Kai, "Kar ka kuskura ka kawo kararta for any reason...kome ya faru tsakanin ku should be settled between you sai dai in abun yafi karfinka...kana jina?.." Ahankali suhail ya sake daga mashi Kai, "Tou Allah yayi maku albarka ya Baku zuria na gari..." "Ameen.." Suhail ya amsa kanshi kasa, bayan kaman minti biyar ya Mike ya shiga part din mom dinshi, yana sallama yaji Ta amsa daga kitchen, kitchen din ya shiga ya rungumeta ta baya tare dayi mata kiss "Good morning my love..."ya fada mata, "Morning eyeballs.." Ta fada tare da juyowa tayi mashi kiss, "Mommy me kike a kitchen very early haka?.." Har lokacin yana rungume da bayanta, cikin sanyinmurya tace "Am preparing something da zakuci kafin ku tafi...I want my food to be the last thing you eat before leaving..." Tafada kaman zata fashe da kuka, ahankali ya sake yi mata kiss yana cewa "Mommy you don't have to stress yourself...kwanan nan kinsha stress sosai...I want you to rest..." Ya fada cikin so da kauna, juyowa tayi ta tallabo face dinshi Sannan tace "Baby zan huta in kun tafi...baby pls kar ku dade Baku zo gida ba...pls" tafada hawaye na taruwa idanuwanta, maraice face yayi kaman zaiyi kuka yace "Mommy zanyi kokarin zuwa duk wata uku Insha Allah that's a promise..." Ya fada mata, "Ok...Nima dai in na samu Hutu I will visit..." Ta fada mashi, "Ok mom..." "Eyeballs ka kula da yar mutane...nasan kana sonta amma at times mu mata are annoying..sai ka dinga Kai zuciya nesa...ka kula daita sosai...banda sonkai...nasan halinka..." Tafada wearing a smile, kiss yayi mata a goshi yace "Mommy I will do exactly as you said..." Ya fada mata, "good...Bari in karasa aikin nan...naji ance da wuri zaku wuce..." Ta fada Tana juyawa ha abinda take, shima sakinta yayi ya fita ya nufi upstairs, ita kam Maryam hajiya bata tadata sallah ba kasancewan ba daki daya suka kwana ba, sai da gari ya waye Maryam da duk was feeling still weak and tired tayi salla ta zare hijab datayi sallah dashi ta maida inda yake ta koma gefe daya ta zauna tare dayin tagumi, duk she feels weak, gashin kanta that is silky ya Dan bazo zuwa face dinta ta kurawa waje daya ido kaman she's so lost in thoughts, suhail né ya bude kofa ya shigo ya ganta zaune a haka, ahankali ta daga iduwanta ta zuba cikin nashi for just a second or two ta dauke kanta tare dacewa "Good morning.." Tafada Tana kokarin durkusawa kaman yanda hajiya habiba ta koya mata, da sauri ya rike Don kar tayi kneeling din yace "Baby what's wrong with you?.." Ya tambayeta without answering her greetings, shuru tayi, da sauri ya daga jaw dinta yana kallon face dinta, baki ta tale sai hawaye, idanuwa suhail ya zaro yana ganin kaman wani Abu akayi mata, "Na shiga uku...happiness..what's wrong with you...waya taba min ke?.." Ya tambayeta cikin tashin hankali, hannunshi dake kan jaw dinta ta rike Tana cewa "Ba kowa..." Tafada still crying, "baby kina kuka kuma you're saying..." Bai karasa ba ta Dora kanta kan chest dinshi still crying, kanta ya sake dagawa yace "Baby pls waya tabaki?.." Ya sake tambayan ta bacin rai na kwance kam face dinshi, cikin kuka tace "Am just missing my mother..."Ta fada cikin matsanacin kuka, suhail tsaye yayi yana kallon ta, cikin kuka tace "Am thinking ouf she's here how will she feel?.." Ta sake fada mashi still crying, rungume ta yayi yana tunanin in da nashi mahaifiyar ce bata nan how will he feel?, kanta ya Shafa yace "Baby I understand how you're feeling...baby adua zamuyi mata...it's good duk ya ta halal ta tuna da mahaifiyar ta...a kowanne Hali Don hakan zaisa a dinga yi mata adua...Insha Allah she's in a better place...we will keep praying for her...duk wacce ko mahaifsnshi suka bar duniya bai damu yayi masu adua ba yayi asara...shima nashi yaran zasu mance suyi masu adua..." Yafada yana Shafa kanta dake kan chest din, "Kinyi sallah kou?.." Ya tambayeta, ahankali ta daga mashi Kai, "Tou ki samu ki huta kinji kou..." Ahankali ta sake daga mashi Kai, daga kanta yayi yana kallon face dinta, hannu yasa ya goge mata hawaye yana kallon yanda jikinta ke kyalli, "Baby...I love you..." Ya fada yana kallon face dinta, shuru tayi bata ce komai ba, ahankali ya Dora hannu kanta yace "Allah ya biyaki da gidan aljanna...Allah ya jikan mahaifanki...Allah baki duk abinda kikeso...Maryam Allah yayi maki albarka...ko yau Allah ya dauki Raina I will die a happy man..Allah yayi maki fiye da yanda kika yi min...happiness thank you for choosing me..." Ya fada mata hannunshi kanta, "Ameen.." Maryam ta amsa mashi, "I love you..." Ya fada mata "I love you too..." Ta fada mashi, idanuwa ya lumshe tare da Kai hannunshi da ya dauke daga kanta ya Kai hancinshi yace "Baby I love the scent..." Dariya Maryam tayi tare da sauke idanuwanta daga nashi saboda irin kallon da yake mata, ji tayi duk she's shy to look at him, jaw dinta ya sake dagawa yace "Baby ki kalleni inji sanyi mana..." Yafada mata, murmushi ta saki amma bata kalleshi ba, kofa aka bude hajiya ta shigo, ahankali ya cire hannunshi daga jikinta ya kalli mom tare da sadda Kai kasa, durkusawa Maryam tayi ta gaisheta, dagata hajiya tayi ta rungume ta Tana cewa "My daughter ya kika kwana?.." "Lafiya mommy.." Tafada kanta kasa, suhail tsayawa yayi gefe yana kallon the most important women in his life tare, "Bari a hada maki ruwan wanka..." "aa mommy zanyi da Kaina..." Maryam ta fada cikin respect, kofa aka bude kanwar suhail ta shigo, Maryam gaisheta tayi ta amsa Tana cewa "Gaskiya kin ji dadi..baki da girman Kai yaran masu kudi...wasu Kam tamkar kansu farau arziki..." Tafada wearing a smile, suhail daure fuska yayi Don yasan da shi take Sannan jiya ta yi mashi ranshin mutunci, "Yaya Ina kwana?.." Ta gaisheshi, wani irin kallon banza ya watsa mata Sannan yace "Ni kika Kira selfish jiya kou?.. "Ya fada yana taking step zuwa inda take tsaye, da sauri ta koma baya hajiya while ita kuma Maryam ta daga Kai ta kalleshi sai ya tsaya, dariya sister dinshi tayi Tana cewa "Lallai kam..da alaman yaya ya samo daidai dashi...kallon shi kawai tayi yayi ladabi..."afusace suhail yace "Mommy kina ji kou.." Ya fsda yana takawa zuwa kusa dasu, mommy zata bude baki tayi magana sister dinshi ta kalli Maryam tace "Sister don't play with him ooo..bai da mutunci..." Bata karasa ba taji suhail ya chapkota, ihu ta farayi Tana rike da hannun mom dinshi "Wai meye kuke haka né?.. Kullum Baku girma?.." "Mommy baki jin Abinda take ce min?.. Jiya she called me selfish.." Juyawa mommy tayi ga daughter dinta tace "Why will you call him selfish.." Kara ta sake saki saboda yanda suhail ke murza mata hannu cikin mugunta tafara cewa "Mom wai yace in kaiwa matarshi waya su kwana suna waya nace ni kuma in yi yaya da mijina..." Bata karasa ba suhail yace "Mijina kaman wani Mutumin kirki..wannan mutum sake Kama da frog..." Maryam data sadda Kai kasa Tana sauraron abinda suke cewa ta Dan saki murmushi "eh naji...ahaka nake son shi..." Sister shi Ta fada tare da murguda mashi baki, bayan hannu yasa ya buge mata baki yana cewa "Ni kike murgudawa baki?.." Kara ta saki hajiya ta kalleshi tace "Wai meye haka?.. So kake yaranta su shigo su ganku haka?.. Dalla ka sake ta..." Ta daka mashi tsawa, sakinta yayi Amma sai da ya bugi keyanta ya bar dakin, hajya kallon ta tayi tace "Ki hadawa matar yayanki ruwan wanka..," Ta fada mata, "Right away.." Ta amsa mata Tana shiga bathroom din while Tana Shafa keyanta inda suhail ya bugeta. Suhail na fita ya shiga part din salima, itama advice ta dinga bashi yana amsa mata da tou, part dinshi ya koma yayi wanka ya fito ya gyara kanshi tare da gyara beard dinshi ya wanke kanshi da perfumes Sannan ya shirya cikin ash india material da ya amshi jikinshi sosai, yana gamawa ya shiga part din hajya daidai lokacin da aka gama jera abinci a dining, falon ya zauna ya Dora kafa daya kan daya few minutes later hajiya ta sauko rike da hannun Maryam, kan
Chapter 176 · 0% Book details