Sashe 185
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 5 min read
Haka dai life dinsu ya cigaba inda suhail na kula da Maryam itama Tana kula dashi sosai for over wata uku amma babu abinda ya shiga tsakanin su da kwanciyar aure, bai nuna wata damuwa sosai amma he's boiling from the inside, the first two months was easy saboda yana samun natsuwa da irin wasan da take amshi amma kusan one month kenan bai samu nasatuwa ba, she's trying taga ya samu amma haka bai faruwa saboda ya kwallafa rai da kwanciya daita, Tana son bashi hadin Kai amma kusan sau biyu suna kokarin yin hakan amma it's not possible saboda ihu da take mashi kaman zata Tara mashi duk mutanen garin Dubai, Maryam da suhail né tsaye a wata shopping mall suna shopping, duk su biyu babu alaman damuwa tattare da su Don duk sunyi gaining weight sosai, Maryam ta Kara haske kaman a tabata jini ya fito while shima hasken nashi kaman zaiyi yawa,
"Baby wannan Kayan zasuyi mata kadan,,,remember baby Maryam is over 4 months now..." Suhail ya fada yana kallon Maryam dake kwace wasu kananun baby wears masu shegen kyau da tsada, Maryam daga daya daga cikin Kayan tayi tace
"Baby Anya?.. Ai naga an rubuta 2 to 5 months..." Tafada Tana kallon rigar
"Ai wannan duk shirme né...ba lallai yayi mata ba...kawai da suyi mata kadan it's better suyi mata yawa..." Yafada mata hannunshi biyu cikin aljihu, bata face tayi Tana cewa
"Baby I don't like over sized clothes..." Tafada mashi, shoulders ya daga mata tare dacewa
"Ai in sunyi mata kadan sai mu kaiwa yar sadeeq..." Yafada mata atakaice,
"I will get her own things separately...wannan is for my baby namesake..." Tafada mashi, Tana sake dauko wasu Kayan Sannan ta koma ya fara daukowa namesake dinta takalma da zasuyi matching Kayan daya saya mata, suhail dai tsaye yayi yana kallon ta, ganin shopping din ya ki karewa yace
"Happiness pls kiyi sauri mana..kinsan our flight is tomorrow Sannan bamu shirya Kayan mu ba...and bamuyiwa su mom nasu tsaraba ba..." Yafada sounding angry a little, this is what happens this says, he easily get angry at her,
"Ok sorry...Bari In barsu haka nan..." Ta fada Tana jidan Kayan data dauko zuwa wurin accountant, nan akayi calculating kudin suhail ya bada credit card, arranging Kayan akayi a leda aka miko, hannunshi cikin aljihu ko kallon inda ake miko Kayan baiyi ba balle ya amsa, Maryam ta amsa tayi gaba while yana biye daita face dinshi Sam babu walwala sosai, yana tafiya yana kallon yanda take Jan bag din da kyar amma ko a jikinshi, sai da suka isa parking lot ya bude booth ya saka Kayan Sannan ya shiga itama ta shiga suka kaman hanyar wata makeken super market, Kaya suka fara jidowa da yawa sai da sukayi wa alhaji, hajiya da Salima tsaraba masu yawa Sannan suka dawo gida, fara shirye2 kayansu sukayi inda suhail ya fadawa Maryam kar ta dauki Kaya da yawa saboda sati daya kawai zasuyi, babu gardama tayi yanda yace, Mai aikin yazo sha shiga kitchen tare da Maryam suka hada dinner, bayan sun gama suka jera Maryam daga Kai tayi ta kalli yanda suhail ke wasa da spoon baicin Abincin
"Baby why are you not eating your food..." Tafada mashi cikn Sanyinmurya, daga Kai yayi ya kalleta for a moment Sannan ya dauke kanshi without saying a word,
"Baby kodai Inyi feeding dinki dakaina?.." Ta tambayeshi sounding so calm,
,Dan Allah eat your food and stop disturbing me mana.,,kin bi kin dameni da tambaya kaman you care..kawai eat your food and stand up..ko kwana nayi kan dining it's non of your business..." Yafada sounding so pissed off, ahankali Maryam ta Mike ta bar mashi dining din, bayanta yabi da kallo sai da ta shige yaja tsoki,
"You think I will follow and beg you..." Yafada cikin bacin rai yana mikewa
"stay there forever..." Yafada yana tattare plates din, kitchen ya Kai ya watsa su cikin sink har wasu na fashewa ya dawo falo ya zauna face dinshi kaman Wanda akayiwa albishir da mutuwa. Aranar ko bedroom din bai shiga ba balle ya rarrasheta as he used to, cikin dare Maryam taji bata iyawa babu jikinshi kusa da nata ta Mike ta fita wearing nighty that's close to nothing, kan kujeran dayake kwance ta zauna suhail dayaji motsin ta ya rufe Ido kaman he's sleeping meanwhile ko runtsawa baiyi ba, ahankali ta Dora hannu kanshi tare da cewa
"Baby..." Ta kirashi sounding so calm, banza yayi daita ya juya mata baya, wiwi ta fashe da kuka Tana cewa
" Yanzu irin wannan rayuwar auren zamuyi?... You're running away from our matrimonial bed..." Tafada cikin kuka,
"Ubanme muke akan matrimonial bed din?.." Ya tambayeta without turning back to look at her,
"Haka dai zaka ce kou?... Duk abinda muke Baka gani Don ni Ina tsoron sex kou?.. Shikenan..." Ta fada Tana mikewa
"Eh shikenan din..." Shima ya fada yana gyara kwanciyar shi, barin wajen tayi Tana kuka, bata Kara samun bacci ba har garin Allah ya waye, baya sallah asuba suhail ya shiga wanka ya fito daure da towel yazo bakin gado ya zauna yace
"Ki tashi kiyi wanka ki shirya..." Ya umarceta, shuru tayi bata amsa mashi, hannu yasa yaji jikinta da zafi,
"Nace ki tashi kiyi wanka ki shirya..." Ya sake fada mata, Kaman bata so ta shiga bathroom tayi wanka, kafin ta fito ya hada mata tea Mai kauri, Tana fitowa ya mika mata babu musu ta amsa ta zauna ta sha, panadol ya ballo ya bata ta amsa Tasha Sannan ya Fiddo mata kayan da zata saka shima ya shiga ya shiryo, rungume ta yayi tare dayi mata kiss yana cewa
"Am sorry about yesterday..." Ya fada mata, bai jira yaji abinda zata ce ba ya saketa ya fara fita da Kayan inda driver na amsa yana saka a booth sai sauri yake saboda Karfe 8 zasu tashi. Luckily basuyi late ba suka hau jirgi sai Nigeria.