← Book details Wulakanci Dodone complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 170 OF 190

Sashe 170

Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 6 min read

dariya ya saki yace "Doctor bazaka gane ba...,Nidai a sallameni...gobe na dawo a duba ni..." Ya fada mashi, "Are you sure?.." Doctor ya tambayeshi, "Yes Doctor..." Suhail ya fada mashi, Dan rubuce2 yayi Sannan ya fita ya dawo da drugs Sannan yace "Da akwai injections da za'a siya..in kaje gida sai hajiya ta dinga Baka...you don't need to come back...sai ka dawo after sati daya ayi maka test..." Doctor ya fada mashi, suhail shuru yayi yana sauraron shi Don yasan ko kadan bai bukatar sake dawowa hospital, ya samu the remedy to his sickness, few minutes later alhaji ya dawo yaji an sallami suhail ya dinga fada yana cewa why zaisa a sallameshi, shidai suhail shuru yayi ya baice komai ba, Kaya suka tattara suka koma gida, dukda view dinshi bai dawo sosai ba wanka ya shiga ya fito yayi duk sallolin da ake binshi Sannan ya hau gado daure da towel ya fara kiran friends yana fada masu he's getting married in the next three weeks, daya Kira aliyu ya fada mashi sai aliyu ya kece da dariya Sannan yace "shege daga Kai har Maryam din munafukai né...kun maidani kaman wani baby doll...kuna so amma kuke yaudarar kanku...ai Allah ya taimakeku..." Ya fada cikin dariya, shima suhail dariya yayi yace "Guy Wallahi that decision is the toughest decision I have to take my entire life...a lokacin na rasa yanda zanyi...gashi ita tace in rokeka..kaga I have no choice...dole in hakura..." Yafada mashi cikin sanyinmurya "Lallai...Yanzu dai alhamdulillah..amma gaskiya gaji jiki..but ba yawa tunda komai is almost coming to an end...," aliyu ya fada mashi, "Kam ni kam gani nake its just the beginning...my life is just getting started..." Ya fada idanuwanshi lumshe, "Gaskiya kam...naga suhail daddy...shege mr lazy..." "Kaman gobe kam...just wait and see.." Ya fada mashi yana dariya, ji yayi call na shiga wayarshi ya duba yaga Maryam, murmushi ya saki ya ce "Guy nagode..you're such a wonderful and good friend..." "Haba ai some people are just worth dying for...dazun munsha kuka hospital amma dayake Kai Dan iskane har kar warke..ko Dan pretending bazakayi ba.." Dariya suhail yayi yaji call na sake shiga wayar shi "Kai sai anjuma amarya is calling kar tayi fushi..." Ya fada bai jira Abunda aliyu zaice ba ya katse wayarshi, picking call din Maryam yayi yana cewa "Amaryata ta kaina..." Yafada cikin matsanacin farin ciki, dariya tayi tace "Angona...a duk fadin duniya you're the latest..." Tafada mashi cikin dariya, "Baby I can't believe we're getting married in 3 weeks...Wallahi kaman am dreaming..." Ya fada cikin sanyinmurya "Nima Wallahi kaman am dreaming...it's so soon..." Ta fada sounding so excited, dariya suhail yayi yace "Kilan rabon yaranmu né...maybe in the next 9 months 3 weeks ki haihu..." Idanuwa Maryam ta zaro tace "Kambu...tab you will make me change my mind...ni gaskiya lets have a life without sex...no pain..no worries..just romantic time...happiness and joy.." Ta fada mashi, tunda tace no sex suhail ke dariya sai da ta gama Sannan yace "Kam baby kin gama saka heart Dina damage sai in ki hucewas?.. Ai happiness kawai our first night will miraculously beautiful..." "Nidai pls don't make me feel scared...promise me you won't do it..." Ta fada sounding serious "Do what.." Ya tambayeta kaman baisan inda ta dosa ba, "Sex..." Dariya ya sake yi Sannan yace "pls mu bar wannan maganar...when we get to they bridge we will cross..." Ya fada mata, zata bude baki tayi magana. Yayi saurin cewa "Happiness kinji wai wedding dinmu babu party babu reception?.." Ya tambayeta Don su bar wannan maganar, "So I heard...daman ni ban San kowa ba...but you know what?.. Muyi 7 days till dawn party mu biyu after marriage...kasan it will be fun..." Ta fada mashi, dariya yayi yana cewa ,"it sounds ok...just two of us...in our own skin..." Dariya Maryam tayi Tana cewa "Ban gane in our own skin ba..." "naked..." Da karfi ta sake dariya Tana cewa "I have never heard of naked party..." "Mu mu fara...lets be like that for a while week...no clothing.." "gaskiya aa...kawai we should be in our undies...naked men are ugly..." Cikin dariya suhail yace "Ina kika gan naked man?.." "You mana....that night at grandmas house...what I saw was irritating...ni Wallahi I don't want to see it again..." Ta fada sounding firm, "Kam...kina da aiki...nidai tell me...how do you imagine our home will be...," ya tambayeta cikin so da kauna, ajiyan zuciya tayi tace "I can't just imagine ne...kawai nasan we will be happy...komai zaizo mana cikin farinciki...ni gani nake babu couples masu kaunar junansu like us..." "Me too..." "Dad is asking ina mukeson zama?..where do you have in mind?.." Ta tambayeshi, "Ni ko a sambisa né zan zauna if together with you..." Ya fada mata, dariya kawai tayi Sannan tace "No sambisa pls...ni Ina tunanin mu zauna Dubai...I love it personally..." Ta fada mashi, "Ok ma'am..." "How are feeling Yanzu?... Dazun you look terrible" "Kam da sauki sosai...Yanzu ma am at home.." Ya fada mata, "Har ka dawo gida?..." Ta tambayeshi sounding kaman bata yarda da abinda ya fada mata ba, "Yes Ina gida...ai Ina Jin maganar aurenmu naji duk ciwona ya tafi...baby Wallahi this world means nothing without you...I have everything amma without you I was willing to let go...pls don't leave me again...nobody will separate us again..we are behind all obstacles..." Ya fada mata sounding serious, ajiyan zuciya Maryam ta saki Sannan tace "You're right...I can't just be thankful for having you...I love you sosai..." "Am the luckiest guy alive...baki da kunyar da zai cutar dani...gaskiya Allah na bawa Dan Adam Abunda yakeso ya kuma roka..Wallahi baby banason mace Mai kunya...tayi kunyar waje but when it comes to our love she should be straight forward...she should tell me exactly how she feels about me..." Dariya Maryam tayi tace "Wai baby da akwai wayanda basu iya fadawa guys ko mijinau how they feel ba?.." Ta tambayeshi "Sosai mana...ai happiness yanmatan arewan most haka suke...they love you but will be hiding it wai zubda ajine...da akwai yarinyar Yusuf that he forced me to go and see...Wallahi baby I almost shed tears saboda yanda yarinyar take yi....ko daga Kai batayi then her hijab is half her face..wai kar a gan face dinta..." Dariya Maryam ta dingayi har da rike ciki, she can't believe he's saying the truth "but baby bata sonshi kou?.." Ta tambayeshi, dariya yayi yana cewa "Wane batason shi...har ansa wedding date dinsu fa...ni all my life inason Classic lady...the lady that will make me feel special and happy...sai gashi Allah ya bani santaleliyar mata...the world most classic and caring wife...nidai sai dai ince alhamdulillah..." Yafada sounding very happy, itama Maryam dadi Kawai takeji Jin ya da yanda yake kuranta ta, "Baby ka kwanta ka huta...I want you to be back to yourself before our wedding...so nake in na rike hannunka muna yawo a Dubai yan mata su dinga juyowa suna kallon ka nikuma in juya in fada masu you're mine..." Tafada cikin dariya "Don't worry...since I have you all my problems are gone..." "naji...ka kwanta kayi bacci...!" Ta fada mashi "Pls mu danyi hira.." Bai karasa ba tace "No baby sleep now..." Ta fada mashi, zai bude baki yayi magana tayi saurin cewa "I love you..sleep and dream of me..." Bata tsaya taji Abunda zai ce ba ta katse wayarta,, kiss suhail yayiwa wayar Sannan ya ajiye ya mike ya saka rigar bacci, har lokacin view dinshi is not that clear, maganin shi ya sha ya hau gado sai bacci kasancewan har da maganin bacci ciki.
Chapter 170 · 0% Book details