Sashe 173
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 8 min read
Maryam kam hajiya habiba bata barinta ta huta, daga kitchen sai wannan sai wannan, Yanzu ko inda ta zauna kamshi, duk jikinta kamshi at all time, babu laifi Tana Dan dafa simple abubuwa da basu da wahala, Yanzu bikinsu sauran two weeks, hajiya ta daga Tana gyara amarya babu wasa, kullum da waya ita da suhail suke bacci a kunnensu, kome ta dafa sai tayi snapping ta turawa suhail shi kuma yace he loves it, kome hajiya ta sata bata yi mata gardama amma in yazo ga Shan magani nan suke samun misunderstanding, rufe ido take tace she won't drink, sai tayi forcing dinta ta amsa Tasha shima ta times sai ta amar dashi tas, yau hajiya ta na tsaye kanta da cup Ta amsa amma kin amsa tayi, sai rusa kuka take Tana cewa
"Mommy ban sha..." Ta fada cikin kuka
"Wai wacce irin yarinya ce?...Ana taimaka maki kina nunawa baki so..." Hajiya ta fada cikin bacin rai,
"Ni mommy I don't like this stuff..." Ta fada cikin matsanacin kuka,
"Ke zaki amsa ko sai ranki ya baci..." Ta daka mata tsawa, da sauri ta amsa ta shanye tas, sai da ta gama ta ajiye cup ta fara kokarin amai, da sauri hajiya ta bi bayan ta har cikin bathroom Tana cewa
"Wallahi kika kuskura kikayi amai sai ranki ya baci....yau dukan tsiya zanyi maki..." Hajiya ta daka mata tsawa, da sauri ta rike bakinta idanuwanta duk waje, haka dai ta wanke bakin ta ta dawo bedroom Tana kuka, fita hajiya tayi ta barta nan zaune Tana kuka, wayarta yayi ringing ta ta dauko Sanin Mai Kira, cikin kuka tace
"Baby Wallahi na gaji..." Ta fadawa suhail dake zaune a falon mommy ya Dora kafa saya kan daya yana Shan wani Abu cikin cup,
"Baby waya taba min ke?.." Ya fada yana dariya Don he's use to hear her cry this days,
"Wai baby sai mommy ta dinga dura min magani...Allah duk cikina yana min ciwo..." Ta fada still crying, dariya suhail ya sake yayi yana cewa
"Wai baby maganin me ake baki né...."
"Oho..." Ta fada cikin kuka
"Aa baby ai we're not fighting...nidai baby inason zuwa maiduguri..." Yafada yana biting lips dinshi,
"Mommy tace kar kazo ai...bana fada maka ba?.."
"Ai ni inason ganinki...I want to see how your eyes look like yanda kika gane kuka sosai This days...kinsan tunda idanuwa na suka bude ban ganki ba..." Ya fada cikin whisper,
"Kawai kayi hakuri sai nan da sati biyun kawai..."
"I can't wait until then..nayi missing dinki da yawa..." Suhail ya rada mata, goge hawaye tayi tace
"Am missing you too..." Itama Ta fada mashi,
"baby ni da zan samu ganinki...just for a minute da shikenan hankalina ya kwanta...amma ba komai I will wait until then..." Ya fada mata cikn sanyinmurya,
"Baby Bari zan shiga kitchen..." Ta fada mashi, dariya suhail ya sake yi yana cewa
"Wai zan shiga kitchen...so you can boil water kou?" Ya tambayeta cikin zolaya,
"Oho...nidai I don't like cooking..kawai bani da choice né..."
"Don't worry...ba sai kin yi Abincin ba..." Ya fada mata,
"Don ka samu daman ganin laifina kou?.. Tou sai nayi.." Ta fada kaman she's angry, dariya suhail ya dingayi har da rike ciki,
"Ni Dan Allah ka Bar yi min dariya...duk kasa na firgice Wallahi..." Ta fada kaman zatayi mashi kuka,
"Ni da kikasa zuciyata ta kusa bugawa fa?.. Ai we're even..." Ya fada mata,
"Shikenan ai tunda haka kace" Ta fada cikin fushi,
"Baby am sorry..kar ki samu damuwa...nan da sati biyu kin huta..." Ya fada mata cikin rarrashinta, idanuwa tayi rolling tace
"naji...sai anjuma.." Ta fada mashi calmly,
"Ok..ki huta,..anjuma zan kiraki...sai muyi video call..." Ya fada mata
"Ok...shikenan...bye,.." Ta fada mashi, katse wayarshi yayi ya kalli mommy dinshi dake zaune gefenshi,
"Mommy am so happy now,..my happiness is undiluted..." Ya fada mata wearing a smile, kanshi ta Shafa Tana kallon yanda ya fara maida jikinshi kaman ba shi ba, he looks so happy and at peace,
"Eyeballs na fika farin ciki...finally zakayi aure...I can't believe wannan yarinyar is destined to be yours...Kai alhamdulillah ...Allah abin godiya..." ta fada, ahankali ya Dora kanshi kan shoulder dinta sai lumshe idanuwa yake cikin kwanciyan hankali, juyawa yayi yana kallon yana yin falon hajya, an Chanza komai na dakin har paint din gidan gaba daya an Chanza, sallama akayi ya amsa kaman bai son magana sisters dinshi suka shigo kowaccensu rike da hannun yaransu, ahankali ya daga Kai daga shoulder din hajiya yana dariya
"Ga babies..." Ya fada yana warewa yar sister dinshi hannu, dagudu yarinyar ta fada jikinshi, gaisawa sukayi hajiya ta Mike ta bar masu falon,
"Yaya ya jikinka..." Yar karamar cikin su ta fadawa suhail
"Da sauki sosai..." Dariya wacce je bi mashi tayi Tana cewa
"Zai yaya abin nema ya samu..." Ta fada mashi, daure face yayi yana cewa
"Meye abun nema ya samu?.." Ya fada kaman bai taba dariya ba,
"Hmmm yaya da wasa nake maka..." Ta fada saboda Sanin halin shi, mikewa yayi rike da hannu daughters dinsu ya fita ya bar masu falon.
Ahankali time ke tafiya inda Yanzu daurin aurensu sauran kwana biyu, a sokoto zaayi daurin auren, komai ya kammala sai time kawai ake jira, duk Wanda ya ga suhail bai game shi saboda yanda ya maida jikinshi sosai, yayi kyau fiye da before, gashin kanshi kwance yake Sannan he's beard is glowing saboda gyara, dukda Ana cewa babu wani Abu da za'a yi still gidansu cike yake da mutane families din alhaji Dana hajiya, cikinsu kam har da inna, kowa ka gani is happy, kullum suhail cikin waya yake da Maryam, babu abinda yake fada mata sai how much he loves her, yana zaune sanye da singlet a dakin shi sai wasu guys kaman su goma, abinci né kala kala sai ci kawai suke Ana dariya,
"this is the most stupid bachelors eve I have ever seen..." Inji Yusuf,
"Kanka akeji...nace babu abinda za'a yi..Kai kuma kace dole sai anyi..ba sai kaje kaji dashi ba?.." Suhail ya fada yana latsa wayar dake hannunshi,
"Wai in Banda abinka ya za'a yi ace kayi aure babu party babu komai...nidai gaskiya gobe muje Bristol muyi party...ko mu goma ashirin né..ya wadatar..." Inji daya daga cikin guys dake dakin,
"Hmmm Wallahi ni duk wani party saboda biki bai damuna...kawai zaman lafiya amarya da ango shine abun consideration...ba nunawa duniya irin shagalin da akayi ba kuma after two months a fara Jin matsala..." Inji wani,
"gaskiya haka né...kasan duk auran da akayi shaidanci ciki ta bai wani lasting...ko Yanzu manyan celebrities basu babban marriage...can you believe ko Justin Bieber yayi aure amma nobody knows?... Gaskiya Nima I love such marriages...daga ni sai matata..." Inji aliyu, suhail dake duba wuraren a Dubai ko tanka masu baiyi ba,
"Ai mutanen né Yanzu sai ahankali...wani zai zo occasion Dinka né Don daukar rahoto...not because he's a well wisher but an enemy..ai opening door for people to attend your occasion is like opening doors to all kinds of enemies...Nima gaskiya in za'a yi aurena kawai a daura shikenan..." Wani ya fada,
"Ai matsalar mutane sai a dinga tunanin kilan Baka da Abunda zaka bawa mutane né ko kuma wuya tunanin talauci né yayi maka yawa shiyasa ba'a yi wani event ba..." Dariya sadeeq yayi yace
"Kam ai in saka biyewa mutane you will remain stagnant in life...in kayi shagalin da yawa a zageka...in bakayi ba a zageka,..so kawai do what you know it's right...ni nan I have nobody to prove myself to accept myself...so to hell with abinda mutane zasu ce..." Wasu dai shuru sukayi basu ce uffan ba,
"Yes..." Suhail ya fada under his breath, juyowa sukayi suka kalleshi amma bai ma San sunayi ba, sallama akayi bakin kofa suka amsa wasu cousin sisters dinshi suka shigo da wasu plates na abinci,
"Mommy ta ce in a karo maku in case bai ishe ku ba..." Wata black beauty girl Ta fada cikin muryar da sai da duk suka daga Kai suka kalleta, ko suhail daga Kai yayi ya kalleta sanna yace
"Ok Khadijah...mun gode..."Suhail ya fada mata, aliyu bude baki yayi yana kallonta while suna ajiye Abincin, sai da suka fita Sannan yace
"Who said black is not beauty..." Ya fada idanuwanshi waje, kallon shi suhail yayi ya saki tsoki ya maida hankali kan wayarshi, da sauri aliyu ya dawo wajenshi yana cewa
"Mr lazy wacece wancan?.." Ya tambayeshi har jikinshi na rawa,
"Khadijah..." Ya amsa mashi
"Ya kuke da ita?.." Ya tambayeshi
"My cousin sister..." Suhail ya amsa mashi kaman baison magana Don kawai yana shi yake amsa mashi,
"Pls in kana da number dinta ka bani...Wallahi wannan yarinyar tayi over..." Ya fada mashi
"Ok..Yanzu nan dai bani da number dinta..but zan samo maka..." Suhail ya amsa mashi, few minutes later wata ta kawo abun sha suhail ya kalleta yace
"In kin koma ki fadawa Khadijah ta kirani..." Ya fadawa yarinyar, sai da yarinyar ta fita aliyu ya sake cewa
"Are you Tana da number Dinka?.. Na fada mata kayi ta fadawa Khadijah ta zo..." Harara suhail ya balla mashi yace
"Kawai sai in kirata ta rainani?... Nasan she will definitely have my digit..ai ni a family dinmu babu babe da bata da number ta.." Ya fada sounding like the old suhail, sad iya duk sukayi, ai kam bai gama rufe baki ba call dinta ya shigo, yana piçking ya kirata ta amsa mashi ya tabbatar itace sai ya katse wayar, zai fadawa aliyu number aliyu yayi saurin amshewa yana cewa
"Kai wait don't let all those wolves know her number...kasan mutane Yanzu babu tabbas...kana iyajin Yusuf yaje chan..." Ya fada cikin zolaya, duk dariya sukayi, aliyu yaje ya amshi wayar suhail ya dauki number dinta.