Sashe 53
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 6 min read
The following day tun da asuba suhail yayi trying number Maryam but still off, bayan ya dawo daga masjid ya shiga part din hajiya ya gaida ta sannan ya fito ya rasa yanda zaiyi ya shiga part din salima tunda gari bai gama wayewa ba, komawa yayi part dinshi yana jiran wayewar gari. Bayan kaman 30 minutes sai gata ta shigo wearing long hijab, durkusawa tayi ta gaidashi ya amsa for the first time sannan ya shiga aikin data Saba yi mashi as usual, batayi wasting time ba ta fito tare da shaida mashi ta gama,
"Kawo min breakfast..." Shine abinda ya fada mata atakaice, bata amsa ba ta fice daga dakin ta koma part dinsu. Nan ta shaidawa salima yace a kawo mashi breakfast, you kawai Ta amsa mata. Bayan sun hada breakfast ta jera na suhail ta mikawa Maryam ta Kai mashi, Tana shiga bata tsaya wasting time wajen wani Abu ba ta jera kan dining, suhail sai kallon yanda take ta sauri yake
"Wai kina da meeting da president hala...naga sai sauri kike...nidai kika zubda min abinci sai ranki ya baci...." Ya fada mata atakaice, ko daga Kai batayi ba ta cigaba da abinda take. Sai da ta gama ta juya zata fita, kiranta yayi ya umarceta ta dawo, kallon yayi from head to toe Sannan yace
"Ki tsaya nan har in gama ki kwace tarkacen nan ...banason yawan shiga da fice da kike min...." Ya fadawa yana komawa kan dining, Maryam bataji dadin hakan ba amma tayi shuru, gurin ta kawai shine tayi breakfast ta shirya zuwa islamiyya saboda alhaji ya shaida mata yau zataje, and she was happy about it saboda she miss islamiyya so much and her new bestie Aisha. Amma she have no choice haka ta tsaya gefe daya, Tana kallo ya Kai cup din tea baki tare da lumshe idanuwa saboda dadin Kayan kamshin da yaji cikin tea din, Kai ya daga ya kalleta tare dacewa
"Gaskiya it's as if amayar dad is a good cook..." Ya fada yana Kara sipping tea din kuma cikin ranshi yana tunanin ya mance rabon da yaci abinci cooked by his mom sai dai na masu aiki kuma ko mom dinshi tayi bai wani dadi kaman abincin salima dayaci jiya sannan this tea kuma is something else, Kwai ya Kai baki ya tauna Sannan yace
"Hmmmm I love this..." Ya fada yana lumshe idanuwa tare da Dan sakin dariya which makes him look more handsome than ever, Maryam kura mashi Ido tayi taga yanda dimples dinshi na both side suka lotsa sannan taga jerin white teeth dinshi,
"Handsome face ugly heart..." Ta fada cikin ranta Tana turo baki, kallon ta yayi tare dacewa
"Ki ci kanki..." Ya fada mata yana murguda mata baki Kama mace
"Spoiled brat..." Ta sake fada cikin ranta. Tana nan tsaye yaci abincin shi cikin kasaita Don yafi hour yana ci sannan ya mike, da sauri ta shirya Kayan ta kwashe sai part din salima shi kuma ya shirya domin Kai mom dinshi wajen aiki. Tana shigowa salima ta kalleta tare dacewa
"Ya akayi kika dade haka har abincin ya huce?..." Ta tambayeta Tana kallon ta Don a nata tunanin da akwai wani Abu da suke like Zina ko chan minti,
"Cewa yayi I should wait ya gama...in taho da wannan Kayan.." Ta amsa mata tare da nuna mata mugs da sauran su.
"Amman shine har kusan hour daya?... " Ta tambayeta, sadda Kai kasa tayi without saying a word, amsan Kayan salima tayi daga hannunta Tana cewa
"Kije kici abincin ki...in kuma kinji yayi sanyi ki sanar Dani in sake warming dinshi..." Ta shaida mata,
"Ok..." Maryam ta fada sannan ta nufi dining, nata breakfast is not that cool but isn't hot, haka dai taci ta sha Sannan ta mike ta shiga bathroom tayi wanka ta shirya, lekawa tayi taga Salman baizo ba, fita tayi ta shiga part din hajiya, Don she's missing baba rabi sosai, Tana Shia a hangeta Tana goge staircase, ahankali ta taka ta rungumeta ta baya, tsorata baba rabi tayi saboda Jin an riketa, zata juyo Maryam tayi saurin rufe mata fuska da Palm dinta, dariya baba rabi ta farayi Tana cewa
"Jaira...ai na San kamshin turarenki.." Ta fada Tana Shafa hannun Maryam dake kan fuskar ta, dariya itama Maryam to tayi ta saketa Tana cewa
"Ai ba turare bane..man shafawa né..." Ta amsa mata face dinta dauke da wata irin annashuwa,
"Oho dai..." Inji baba rabi, da ta juyo Tana kallon ta wearing a smile,
"har kin shirya kenan...." Baba rabi ta tanbayeta, dariya kawai tayi Tana kallon ta kawai, su murja né suka fito aka gaisa, horn taji a tsakar gida alaman Salman yazo, mamaki né ya Kara kamata because before in ya shigo gidan kiranta yake a waya ya shaida mata ya dawo ta fito amma yau sai horn yake mata ta fito, fita tayi ta nufi wajen motan dake tsaye, Tana zuwa ta bude gidan gaba zata zauna Salman yayi saurin cewa
"Ki koma baya..." Ya fada mata atakaice, da sauri tayi tsaye Tana kallon shi, bai kalleta ba amma yasan she's looking at him, kokarin Kara shiga tayi yayi saurin saka hannunshi wajen tare dacewa
"Pls ki zauna baya..." Ya fada ciki sanyinmurya kanshi kasa, surprise look ta watsa mashi tare
"Why...ni nan nake son zama..." Ta amsa mashi atakaice Tana kokarin Kara should ga wajen , da sauri ya matso kusa da wajen yana cewa
"Pls ki koma baya...you're running late..." Ya fada not sounding cool. Tsoki Maryam taja ta koma baya ta bude da karfi ta shiga tayi banging Kofan sounding so loud kaman zata cire murfin motan, murmushi Salman yayi ya tada motar ya fita daga gidan,
"Wai me nayi maka this days ka fita harkata?.." Shine tambayar datayi mashi,
"Ba komai..." Ya amsa mata atakaice,
"Wane irin ba komai...wallahi I never knew haka kake sai Yanzu...all this while you're pretending to be good amma duk karya né...Baka kirana kaman da..." Bata idaba taji yace
"Am just doing my job...kawai inayin abinda ya kamaceni...I don't want any problems kaman yanda banason zuciyata ta samu problem ".." Ya fada yana kallon ta ta mirror, ahankali ta daga kanta itama ta kalleshi ta mirror tare dacewa
"Ni I don't understand what you're saying...kawai tell me menayi?.." Ta fada sounding so sad,
"Ba komai...na tsaya a level Dina na driver...ban iya competition da wayanda suka fi karfina..." Ya fada cikin sanyinmurya, hannu Maryam ta Dora kan goshi ta looking confused,
"Wai staying in your level kaman ya?...wani Abu na ce maka?... Did I say am more than your class...clarify that pls..." Ta fada mashi,
"Nidai ban ce ba..." Ya amsa mata a tsanake,
"Oh gosh...wai wani Abu aka fada maka about me?... Did you hear am above your class?.. Ni wallahi class doesn't matter to me...naga mutane different types...pls lets be friends again..." Ta fada kaman zatayi kuka. Ahankali ya girgiza Kai
"You're misunderstanding me...ni abunda nake nufi ba kenan..."
"Then make me understand...before you call me always Yanzu you don't...before in zani islamiyya I sit in the front beside you like friends should yau kuma ka hanani...Sam I don't like it..." Ta fada Tana marairacewa, kallon ta yayi ta mirror tare dacewa
"Nidai yaisa...ai we're still friends..."
"No we're not..." Ta fada mashi Tana turo baki. Salman bai Kara cewa komai ba yacigaba da tuki.