Sashe 25
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 6 min read
Komawa kitchen ya shiga ya dauki juice data bashi da rana ya kafa Kai ya shanye sannan ya koma part dinshi. Atakaice yanda ya ga rana haka ya ga dare Don ko,kadan bacci bai dauke shi ba, sai bayan ya dawo daga sallan asuba yaji bacci na néman daukanshi, mikewa yayi ya kulle kofanshi tare da kashe wayanshi ya shiga cikin blanket, nan take bacci yayi gaba dashi.
Da wuri alhaji da Salman suka fita dayake katsina zashi amma bai fadawa hajiya komai ba. Itama around 8 ta shirya Don zuwa wajen aiki taga babu suhail, wayanshi ta Kira taji switch off, har bakin Kofan shi taji tayi knocking tajishi kulle, dole ta taka da kafa zuwa bakin titi ta nemi abun hawa ta hau ta tafi hospital Don ko,kadan batason tuki da Kanta, she's use to sitting beside her eyeballs while he drives.
Lafiya lau Maryam ta tashi kaman nothing happens, sallah tayi ta bude fridge ta sha juice ta koma tayi relaxing, number dad dinta tayi dailing ya dinga ringing amma no response. Wanka ta shiga ta fito tare da saka doguwar gown, kitchen ta shiga taga su asabe suna aikinsu as usual Don tunda ta shigo gidan kullum cikin aiki suke kaman agogo.
"Kun...gaida...hajiya?" Ta tambayesu,
"Ki kwantar da hankalinki ta tafi aiki...." Baba rabi ta fada mata,
"An...yi..aikin...part..din...shi?.." Ta sake tambayan su Don Yanzu she have decided to be careful,
"Naje amma Kofan rufe kuma bai yarda a kwankwasa mashi kofa ba...." Inji binto, sai lokacin taji ta free ta zauna. Tana nan zaune har Karfe tara da rabi Amman ba a zo daukanta domin zuwa islamiyya ba, and she feels bored waya ta dauka ta Kira alhaji Ismail,
"Daughter kin tashi kou?.."
"Yes...good morning..." Ta fada cikin sanyinmurya
"Morning ma'am...how was your night?..."
"Fine sir...am I not going to islamiyya today?" Ta tambayeshi,
"No ma'am...ki zauna gida yau since you're on drugs...."
"Sir pls stop calling me ma'am...and am ok now..." Ta fada mashi kaman zatayi kuka
"Ai ke ma'am ce...dole in Kira ki da hakan...well ki huta da yamma sai kije tunda mu yi tafiya da Salman..."
"Ok..."
"Kinci abinci?.." Ya sake tambayan ta
" eh..."
"Me kika ci?.."
"I drank juice...."
"Juice ba abinci bane...tell me me kike so kici""" ya fada kaman wani yaro, Maryam cire wayan tayi daga kunnenta ta kalli wayan sanna ta maida kunnenta
"Meatballs...or hot chocolate..." Dariya alhaji yayi tare dacewa
"Ai ni ban San abubuwan da kika lissafa...da Nama ake ball din ko da bournvita ake hot chocolate din..." Ya fada ciki dariya, itama Maryam dariya tayi
"Give baba rabi the phone..." Ya umarce ta, mikewa tayi daga inda take zaune ta mikawa baba rabi wayan, nan alhaji ya fada mata suyi wa Maryam yamball amma kar su saka doya suyi na Nama zalla. Sallama sukayi ya kashe wayanshi.
Gogan bai farka ba sai Karfe kusan goma, mika yayi tare da salatin Annabi, bathroom ya shiga ya fito sanye da jallabiya, bakin gado ya zauna kaman minti biyar sannan ya mike ya Kama hanyan main falo still wearing jallabiya, yana shiga falo yaji kamshi ta koina, lokacin sun gama meatballs, sunyi rolling kanana yanda za a ci at a time. Cikin wani nice plate suka zubawa Maryam sai ta dauko toothpick Tana daukan daya ta saka baki, direct kitchen suhail ya shiga, nan ya hangi abinda ke gaban Maryam, ita kam bata ganshi ba ta dauko zata Kai bakinta sai ji tayi ance
"Ke!..." Ya daka mata tsawa, da sauri dukkan su suka juya zuwa bakin kofa, shiga kitchen din yayi ya yana cewa
"Uban me kuke?..." Ya fada yana nufan Maryam, mikewa tayi tsaye Tana ja da baya, gaban plate din ya tsaya yana kallon abinda ke cikin plate din Don tunda yake bai taba ganin meatballs ba, same toothpick ya dauka ya dauki daya ya Kai daya bakinshi, duk sun zuba mashi ido suna kallon ikon Allah, wani dadi yaji har cikin system dinshi, daure fuska yayi yace
"Wato kunga babu kowa gidan shine kuke ya da kuka gan dama kou..." Ya fada yana tauna na an dake cikin bakin shi, dukkan su sadda Kai kasa sukayi saboda babu abinda yake basu sai dariya, plate din ya dauka, sannan yace
"Ke follow me....." Ya fada mata yana juyawa da plate din a hannunshi, bayanshi tabi da harara tare da bin shi. Kafin ya Kai falo ya Kara Kai wata meatball cikin bakinshi, yana ci yana lumshe Ido. Haka suka is a part dinshi. Zama yayi kan kujera dining ita kuma Maryam tayi tsaye, ajiye plate din yayi tare dacewa
"Feed me..."
Pls zakujini silent kwana biyu thanks....
One love 💚💜❤💛❤
11💚💛💙❤️💜
Wulakanci dodone....
💙💛💜❤️💚
® zuwairat (ummumaryam)
1️⃣1️⃣
Assalamun alaikum.. Yanuwa inason Jan raayin mu a kan wani mu ...wallahi mu bar discriminating junanmu, Don wallahi hakan ba komai bane sai karanta da rashin sanin ya kamata, wai shin ku fadamin Wanda bayason cigaba, well ni Ina cikin masu son cigaba sannan if I can't support you then I will definitely not discriminate you Don hakan ba komai bane sai ja baya. Wasu na nan komai akayi baiyi masu ba to ni sam tarayya da irin su ma bai da amfani Don u will never gain from them sai dai loosing, in person bana tarayya da Wanda bai karuwa Dani ko ni in karu dashi nor matter how little amma da an kawo anything new sai kaji Ihu a nan maganar zagi achan, and the most funny part shine while wasu suna chan suna discriminating wasu suna chan suna nuna maka so da Kauna. Yana da kyau in har mutum ya tab'a wani Abu guda d'aya Wanda yayi sanadiyar farincikinka Kai ma in ya nemi support Dinka ka Goya mashi baya yanda zaiji dadi, ni a Yanzu am not after social media rututu fans, am after real and solid fans, if you can't support me then pls don't discriminate me. Duk fadin social media writers babu wacce ta taba yunkurin yin abubuwan da nake, babu irin maganar da baayimin ba wasu har cewa suke na cika son kudi this and that and I never let them pull me down that's because am a forward person, inason cigaba sosai, personally wata bakwai kacal nayi a wurin aikina aka bani mataimakin organization dina so am not a fool, duk wayanda suka sanni jiya tou yau zasu fadi cewa ba haka nake yau ba Don ni inason cigaba sosai, and ina advising dinku kuma ku zama masu trying something new, it's very important, stagnant life are for losers and am sure we're not losers. Nagode. I know some people will still wag their tongues but no case, mun saba 💁🏿💁🏿