Sashe 10
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 8 min read
Ana buda gate Salman ya maida dubanshi kan Kofan, then he meet the shock of his life Wanda ya nuna karara a face dinshi, Maryam yake kallon, bai taba ganin yarinyan data hada komai na kyau a face dinta ba kaman Maryam, tafiyan ta na abun kallo né Don she walks majestically kaman wata saurauniya, har suka Isa bakin Kofan bai sani ba, sai da suka bude mota ya San sun iso,
"Na shiga uku...." Ya fada under his breath, daga Kai yayi yana kallon ta ta mirror lokacin ta shiga cikin motan,
"Who is this...." Ya tambayi kanshi cikin ranshi,
"Mutum ko aljana..." Ya sake tambayan kanshi,
"Ya rabbi save my job...." Ya fada cikin ranshi, ganin su shiga har sun rufe mota yasa yaja motan sai kasuwa, amma kafin su Kai ya kusa buge mutum har sau uku har saida baba rabi ta yi mashi magana kan ya kula da hanya sannan ya maida hankali Don bai minti daya bai daga Kai ya kalleta ta mirror ba, ita kuma ko kadan bata damu ta daga ki ta kalleshi ko wani abuba, ita kawai she's depressed. Lokacin da suka isa kasuwa rana ta fito sosai Don irin morning sun din nan né Mai haske, parking lots na kasuwan kwari Salman yayi parking, baba rabi fita tayi amma Maryam ko alaman fita bata dashi, sai kallon ranar dake walkiya kawai take
"Ki fito mu tafi mana..." Taji baba rabi na fada mata, Kara kallon rana tayi sannan ta nuna shi Tana cewa
"Ra...na....it's hot...." Ta fada ahankali, Salman kam mutuwan zaune yayi cikin motan saboda muryan da yaji Mai kaman waka,
"Ya zakiyi...ai sai hakuri...ki fito mu tafi kafin ranan ya fara zafi...." Baba rabi ta fada mata, with out choice ta fito daga cikin motan, da sauri shima Salman ya fito yana cewa
"In taho in tayaku daukan Kayan?." Ya fadawa baba rabi,
"Da ka taimaka..." Ta amsa mashi, bayansu yabi yana tunanin wacece wannan duk da ya San da gani wannan ta fi ajinshi amma he can't stop thinking,tunanin da baba rabi tayi shima yayi wai kilan matar alhaji ce. Da sauri ya kauda wannan zancen still yana tunanin
"Who is she?..".
Cikin wata shago suka shiga inda baba rabi ta kalli Maryam before saying
"Ki sayi atampopi da kike so..." Baba rabi ta fada mata, Maryam tsaya kallon shagon tayi Tana kallon abinda ita da kawayenta suke Kira da weirdos clothes, amma gashi itama zata saka,
"Ki...saya..." Ta fadawa baba rabi, duk mutanen cikin shagon juyawa sukayi suna kallon ta,
"Ki zaba....ai ke alhaji yace ayiwa siyayya...Don haka ki saya...." Ta fada mata, tsayuwan tayi bata ce komai ba, Salman na Jin shurun yayi yawa ya fada masu su kawo atampopi da materials masu kyau, sai lokacin Maryam ta daga Kai ta kalleshi for one to two seconds sannan ta kauda kanta, Kaya aka dauko Mai yawa aka ajiyesu gabansu, kallon ta yayi sannan yace
"Select..." Ya fada mata ataikace, Kara kallon shi tayi sannan ta maida duban ta ga tilin shadda, materials da atampopi dake gabansu, har ha Allah babu abinda take so ciki amma she have no choice haka ta zabi 3 daga each sannan ta kalli Salman tace
"I want gowns...like the one am wearing..." Ta fada Tana kallon eyes dinshi without anything, shikam ganin ta zufa mashi idanuwa yasa ya sadda Kai kasa Don bai am da budurwa balle ya koyi kallon mace eyeballs to eyeballs.
"Ok..." Ya amsa mata sannan suka bar shagon da Kayan da suka shiga, suna kan hanya alhaji ya Kira shi Don Jin halin da ake ciki, nan ya ke fada mashi komai shi kuma alhaji yace, a tambayeta ta sayi duk abubuwan amfanin ta. Yawo sukayi a kausuwa tare da siyan duk abinda take so, ba Dan Tana son abubuwan da take saye ba sai Don bata da choice, nan cikin kasuwa suka mikawa wani tailor yayi mata dinkingowns Don ba iya daura zani tayi ba. Man shafawan ta ta nema amma bata samu ba, kawai sai tayi settling for so white exclusive cream da sabulun, a gajiye ta koma gida, Don duk jikinta zafi kawai yake mata. Direct bathroom ta shiga ta sakar wa kanta shower sannan ta dauki gown daya cikin wayanda suka saya ta saka, falo ta dawo ta bude wayan da tasaya ta saka SIM card dinta ta jona charging.
Bayan sati biyu rayuwa ta sauyawa Maryam sosai Don har ita kanta ta Chanza, tayi pimples saboda man da take shafawa Sam bai amsheta ba, sannan hasken ta ya rage sosai, idanuwanta sun koma ciki Don duk kokarin kula daita da alhaji da baba rabi sukeyiis to no avail saboda ba abinci takeci sosai ba, she feels so lonely sannan bata fita koina, abun da ke Kara tada mata hankali shine dad dinta bai yarda ta dinga kiranshi always ba, ya fake kan security. Amma ba laifi ta Saba da baba sosai sannan babu laifi Hausa na Dan shiganta fiye da da kuma Yanzu sallanta kan lokaci. Duk sanda ta koma gaban mirror ta kalli kanta sai ta fashe da kuka amma baba rabi is always around for her. Kuma zaman datayi daita yasa ta fara gane traditions na yan arewa saboda always suna kallon arewa24, sanna wakan Adam zango yana bata nishadi sosai Don if she's in the mood har takawa take. Kullum sau uku Salman ke kawo masu abinci amma iyakar shi bakin kofa, gurinshi ya Kara ganin wannan yarinyan just for once but no chance gashi bai iya tambayan baba rabi izinin shiga palour.
A bangaren alhaji ya rasa abinda zai cewa matarshi kafin ya kawo Maryam cikin gidanshi, kullum suna waya da alhaji Mahmoud, sannan ya fada mashi gaskiya alamari and alhaji mahmoud is ok by he's decision. Yau Friday suna zaune da hajiya ya kalleta wearing a smile sannan yace
"My hajiya I think tunda gobe weekend zanje katsina...na kwana biyu ban je ba..." Ya fada mata, Dan bata fuska tayi before saying
"Kai Baka gajiyawa da zuwa wannan kauyan.." Ta fada sounding irritating, Dan murmushi ya saki Don in da sabo ya Saba cos har kullum kauye take cewa katsina,
"Mutum ya taba gajiya da tushinshi?... Besides ni wurina it's as beautiful as London..." Ya fada babu alaman fushi tattare dashi,
"Hmmm...Kai ka sani...amma dai gobe zaka dawo kou?" Ta tambayeshi kaman bata son yayi tafiya, pointed nose dinta yaja before saying
"Why bazan kwana ba?.." Ya tambayeta sounding naughty kaman wani yaro, itama cikin shagwaba tace
"Because zanyi missing Dinka....." Dariya yayi before saying
"Banason hajiyata tayi missing dina...so in naje gobe zan dawo goben insha Allah ...."dariya hajiya tayi tare dayi mashi peck a goshi sannan tace
"Thank you my alhaji...".
Wace gari around 9am sadeeq, aliyu da Yusuf suka zo gidansu suhail, daman mostly weekend suna organizing meeting dinsu na shegantaka a gidan daya daga cikinsu, yau gidan su suhail suke, kowannen su yazo cikin motanshi da shiga ta alfarma. Alhaji na fitowa ya gan motocinsu, wayan suhail ya Kira tare da fada mashi yazo shi da friends dinshi. Nan dukkan su sukaje falon alhaji, kallon su yayi daya bayan daya sanna yace
"Wai Dan Allah meyasa Baku bawa friend dinku shawara?.." Ya tambayesu, suhail daure fuska yayi da ya gane the meeting is about him, sauran sadda Kai kasa sukayi,
"Pls tell him tobe responsible ko kuma zanyi mashi aure this days...sai ya zaba..." Ya fada masu,
"Wai dad why did you hate me this much...me nayi na irresponsible?..." Ya fada kaman zai yi kuka,
"Salla malam keep quiet...." Inji sadeeq
"Ashe bakasan you are not responsible ba...." Yusuf yayi adding
"Na dai fada maka..ko ka fara zuwa office ko kayi aure...you can go..." Ya fada masu, afusace suhail ya bar wajen, su sadeeq suna baya sai dariya suke mashi,
"Ango ka sha kamshi...." Inji aliyu, juyawa suhail yayi yabishi da Palm sandals dinshi.
9:40am alhaji ya bar gidan in the name of zashi katsina, suna fita ya fadawa Salman ya kaishi office sannan ya aikeshi yaje chan agidan ya fadawa Fatima ta shirya anjuma zai zo daukanta.
Bayan Salman ya shaidawa baba rabi ita kuma ta fadawa Maryam abinda sukace, ko kadan Maryam bataji dadi ba saboda gani take rabuwa zatayi da baba rabi. Shirya kayanta baba rabi tayi sannan tayi wanka, kafin karfe biyu ta shirya amma alhaji bai zo ba sai karfe biyar na yamma, tare sukazo da Salman. Kafin ya fito sai da yace wa
"Salman do you know why nake aiko ka nan gidan?.." Ahankali Salman dake zaune drivers seat ya girgiza mashi Kai
"Saboda na yarda da Kai...kuma banason kayi disappointing Dina waien yada abinda ka kani..duk da nasan bakasan komai game da abunda ke wakana ba...amma don't say anything to anyone.."
"Sir you have no problem..." Ya fada mashi, fita yayi ya shiga cikin gidan Salman ya jira shi a mota.
Kallon Maryam dake zaune wearing a dull look yayi sannan yace
"Daughter how are you...."
"Lafiya ..." Ta amsa mashi cikin sanyinmurya, Dan murmushi yayi sannan ya sake cewa
"Hope kin shirya..." Kai ta gyada mashi, kallon baba rabi yayi yace
"Mu zamu wuce...ki Bari sai gobe ki dawo gidan...in kuma kinga baki iya kwana ke kadai ki dawo zuwa anjuma...amma pls ki tuna sirrin mu..." Maryam kura mashi Ido tayi, yana kaiwa aya tayi saurin cewa
"Nida...baba....gida daya?"" Ta fada sounding excited, dariya alhaji yayi sannan yace
"Eh...gida daya zaku zauna..." Bai idaba ta daka tsalle Tana nuna murnan ta a fili. Dariya baba rabi ta dingayi cikin ranta Tana farin cikin Fatima likes her.