← Book details Wulakanci Dodone complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 77 OF 190

Sashe 77

Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 3 min read

Maryam kam amai Tasha ta koshi kam Don da kyar ta samu tayi wanka ta fito daure da towel sai kuka take Tana goge bakinta, bakin gadonta zauna Tana hawaye, bakin ciki kaman ya kasheta wai yau suhail ya hada baki daita, haushin shi da tsana ta karaji, har goman dare bata bar kuka ba, Idanuwanta sun kumbura sosai, kiss ba wani Abu bane wajen ta saboda babu irin wasan da baya shiga tsakanin ta da Eric amma wai ace the person she hates most yayi kissing dinta is an unbearable event to her, Tana Jin an bude Kofar falonta tayi saurin kwanciya tare da lullubewa Don tasan ba kowa bane illah dad dinta, duk dare he checks on her kafin ya kwanta, da sallama ya shiga bedroom dinta ya ganta kwance, bakin gadon ya zauna ya taba goshinta yaji sanyi, mikewa yayi tare dayi mata kiss a goshi Sannan ya fita. Ahankali Maryam ta bude Ido Tana tunanin abinda zatayi wa suhail taji sanyi cikin ranta, abubuwa da dama ta dinga ayyanawa which will really break him into pieces, abubuwa da dama ta dinga ayyanawa har bacci yayi gaba daita

Shima suhail cikin Jin dadi yayi bacci Don hugging pillow yayi gam Kaman yana rungume da Maryam. Bayan sallah asuba ya koma ya lullube sai second round na bacci. Itama Maryam Tana sallah asuba ta shiga bathroom ta cika wata yar bucket da ruwa sannan ta fito dashi ta bude fridge dinta ta kwaso duk ice cube dake ciki ta zuba cikin ruwan ta ajiye gefe guda Sannan ta Dan koma. Wajen Karfe bakwai ta tashi a firgice saboda next plan dinta, teddy bear slippers dinta ta saka ta daure kanta sannan tayi waje sanye da wando da Riga na bacci that is decent hannunta dauke da bucket din ruwan dake sanyi, part din da suhail yake ta nufa Tana sauri Sannan Tana Dan waige2 dukda tasan dad dinta bai fita sai wajen 10, Tana zuwa ta bude Kofar falo ta shiga, bude ta tarda Kofar bedroom din dayake, with full confidence ta shiga ta tarda shi kwance sleeping like a prince, cikin saddo ta taka zuwa bakin gadon ta juya ice water bisa kanshi, wani irin Ihu suhail ya saki tare da mikewa da gudu, itama da gudu ta koma bakin kofa Don dukda a gidansu take she's still afraid of him Don ta lura da akwai abubuwan da zai yi mata that bazata iya fadawa dad dinta ba' kaman what happened jiya,
"Perfect waking...tou gobe ruwan pepper zan zuba maka if Baka so ka wanke bathroom Dina da kuma gyara min part Dina kaman yanda Nima nake zuwa da wuri Don gyara naka ba..." Ta fada mashi daga Inda take tsaye bakin kofa, suhail dake rawar sanyi kallon kanshi yayi Sannan yayi mata wani irin kallo mara fassara.

Thanks for the prayers, duk wacce banyi replying message dinta ba tayi hakuri, abubuwan né da yawa, still needs your prayers. Nagode.

Sent from App for Gmail
25💜❤️💛💚💙
Wulakanci dodone...
💜💚❤️💛💙

Zuwairat(ummumaryam)

2️⃣5️⃣

If you didn't pay don't read, strictly for sale...
Chapter 77 · 0% Book details