Sashe 123
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 8 min read
Shi kam suhail in silence ya Isa Dubai Don ko word daya bai hadashi da kowa ba har ya sauka, sai Yanzu yayi tunani ta ya zai gane inda zashi, Ana clearing dinshi ya fito rike da bag, nan ya ga wani magidancin mutum tsaye cikin mutane rike da katuwar cardboard paper Mai dauke da suhail Ismail in capital letters, wajen mutumin ya nufa shima mutumin na ganin ya nufoshi shima yayi saurin nufarshi,
"You're?.." Mutumin ya tambayeshi, ahankali suhail ya daga mashi Kai, da sauri mutumin ya amshi bag din hannunshi yace
"Welcome sir..."
"Thanks..." Suhail ya amsa mashi, gaba yayi suhail yabi bayanshi har wajen da ake ajiye motoci, wata mulmulallar mota mutumin ya bude booth ya ajiye bag tare da budewa suhail gidan baya ya zauna, suhail yasan in dane he will be like wow Don shi kanshi bai taba ganin irin motar ba, amma yau he's not thinking about the classy car, zuciyar shi na chan wani waje,gaba mutumin ya shiga ya ja motar suka bar wajen, tuki ya dingayi for almost an hour Sannan suka iso jeren wasu gidaje dake kusa da ruwa, ahankali mutumin ya fara slowing Down alaman sunkusa isa, ahankali suhail ya daga Kai yana kallon environment din, yasan before he will kill to be in such wonderful environment amma yau gashi a cikn wata unguwa Wanda koma duniya ba kowa zai iya samun masauki wajen na sai wane da wane amma ko kadan he's not happy, sai Yanzu ya gane in zaka roki Abu ka roka da abinda zaizo da farin ciki Don kullum yana rokar samun aiki abroad amma bai taba roka da farin ciki ba, he only asked for good international job, now he has it but he's sad, gaban wata makeken gida Wanda is almost cristal mutumin yayi parking, da sauri ya fito ya budewa suhail ya fito, such kallon gidan kawai yake da kuma environment din, steps mutumin ya taka kaman biyar ya isa bakin Kofar suhail na biye dashi, keys ya dauko daga cikin aljihunshi ya bude ya koma gefe sata yana bawa suhail daman shiga ciki, ahankali suhail ya taka ya shiga falon, tsayawa yayi yana kallon makeken falon dake dauke da pure white set of leather cushions, daga inda yake tsaye yana kallon wata kofa ahankali ya dinga takawa har ya isa bakin wannan glass door ya bude sai yaga ruwa babba, tsakanin gidan da ruwan bai fi taki Dari ba, gidan ba gidan bene bane amma a sama yake, ahankali ya sake juyawa daga inda yake yana kallon gidan, gani yayi most glasses né koina with some little blocks,
"Wannan gidan a Nigeria ai sunanka sorry..." Ya fada saboda ko kadan barawo ba zai samu matsalar shiga ba Don kofofin looks so fragile, juyawa ya sakeyi ya shiga falo ya sake fita ta Kofar da suka shigo yana kallon yanayin unguwar da kuma drive way dake kallon shi, ajiyan zuciya ya saki ya koma falo ya kalli mutumin dake tsaye gefe daya rike da bag dinshi ya mika mashi hannu ya amshi bag din,
"Sir..am Omar...am you driver...the house keepers will be here soon..." Magidancin Mutumin ya fadawa suhail, ahankali suhail ya daga mashi Kai alaman ok, ya tsaya yana sake kallon falon dake da dauke da not much item sai dai kyau da tsada, fire place ya kalla Sannan ya nufi wata kofa ya shiga, wasu doors ya gani ya taka ahankali ya bude daya, bedroom ya gani with the best luxurious bed, sai makeken closet, bai damu yaga sauran bedrooms din ba ya ajiye bag dinshi tare da shiga bathroom Don yin alwallah, fadin kyawun wurin ma is a waste of time Don jacuzzi né tsakiya dauke da television, wato Kana wanka kana kallon, da akwai wani waje dauke da Kayan sha kuma a duk cikin bathroom din,
"Lallai kam...can't just imagine wannan gidan tare da Maryam...it will be fun..." Ya fada yana dariya.
After like hour daya da shigowa suhail yaji ringing waya a falo, da sauri ya mike ya je falo Don yasan wayarshi na cikin aljihunshi, yana zuwa falo yaga. Wayar dake Kara, da sauri ya dauka, sallama yaji, nan take ya amsa Don ya gane muryar alhaji Mahmoud
"Good evening sir.." Suhail ya gaisheshi,
"Evening..ka iso lafiya kou?.."
"Yes sir..."
"Good...ka huta yau..daga gobe zakayi wata course for a month which will help you understand your duty..Don haka ka maida hankali.....Sannan ka duba nan bedroom Dinka da akwai wasu files da zasu taimaka...I will speak to you soon..."
"Ok sir..." Suhail ya amsa mashi,
"Nagode..." Suhail ya fada mashi sannan ya katse wayar, wayar da suka gama waya ya dinga kallo alaman shine new phone dinshi, wayar Maryam ya sake sawa yayi dailing.
Lokacin Maryam ta gama Shan kuka har tayi bacci ta farka tayi sallah asar, wayarta na ringing ta dauka Tana kallon foreign number din, ahankali tayi piçking tare dasawa kunnenta, da sauri suhail ya fara cewa
"Happiness..." Kawai sai yaji kat an katse wayar, da sauri ya sake dailing amma bata daga ba,
"What sort of problem is this?.." Suhail ya tambayi kanshi cikin bacin rai, ajiye wayar yayi yana huci, har lokacin baici komai ba, door bell aka latsa yaje ya bude, wata middle age woman ya gani tsaye, gaida shi tayi ya amsa Sannan yace
"I am madam safiya...am the cook and the house keeper..." Ta dada mashi,
"You're welcome..." Suhail ya fada mashi sannan ya koma gefe ya bata daman shigowa.
Bedroom dinshi ya shiga yana néman files da alhaji yayi mashi magana. Sai yaga babu komai sai lokacin ya tuna cewa da akwai other room, dubawa ya dingayi har ya isa the best room among them all, kan gado yaga file din, bai fara bude file din ba ya bude Kofar da aka rubuta closet, baki ya bude yana kallon jerin suits, ties, singlets, inners da sauran Kayan saya dake jere a dakin, sai sa ya gama kashe kwarkwatar idonshi Sannan ya koma ya dauki file din yana dubawa, duk yana bayanine kan building structures da kuma members na company din, ji yayi kanshi na ciwo ya Dan kwanta nan take bacci yayi haba dashi.
Six months later
Suhail né tsaye a wata conference room, manya turawane zaune duk hankalinsu na kanshi, kowannensu sanye yake da suit na alfarma, babu abinda kake ji sai sautin maganar suhail dake tashi kaman melodies abinda yanda yake furta maganar, ni Kai na abinda yasa na gane suhail né sai Don voice dinshi Don ya Chanza beyond words, yayi adding a little weigh Sannan ya bar beard daya kara kayata fuskarsa, Sannan gashin kanshi sai salki kawai yake, babu abinda sai sa ka gane wannan gayen dake magana bahaushe né Don yafi Kama da balarabe, clapping naga waya da ke zaune sun farayi alaman abinda ya fada is right, wani babban mutum sake zaune a head table ya kalli suhail yace
"Congratulations..you have the contracts..., " dadi suhail yaji, duk mikewa sukayi suna bawa suhail hannu, alaman congrats, wata budurwa ce Mai kyau sosai sanye da skirt Wanda bai kwace gwiwar ta tare da suit ta sakarwa suhail murmushi tare da cewa
"Sir you did it again...,congratulations.." Ta fada Tana mika mashi hannu, killer smile dinshi ya saki tare da amsar hannunta yana cewa
"Point of corrections..we did it..." Ya fada mata yana rike da hannunta, murmushi yarinya ta saki Tana cewa
"No sir,.,it's all you..," Ta sake fada mashi, bai Kara cewa komai ba ya saki hannunta tare da Kama hanyar fita daga hall din yana balla button din suit dinshi,
"When when are we Leaving..." Ya tambayi yarinyar dake biye dashi rike da briefcase,
"Tomorrow..." Da sauri suhail ya juyo yana cewa
"Tomorrow...no way...go get us two tickets..am going back to Dubai tonight..." Ya fadawa yarinyar,
"But sir ..."
"No buts...get us tickets...but before you do that ...call big daddy..." Ya umarceta yana ida cire suit dinshi dake jikinshi ya rage daga shi sai long sleeve fari tas da wando sai tie, wayar na fara ringing yarinyar ta mika mashi shi kuma ya mika mata suit dinshi, daga Chan bangaren aka ce
"Son ya meeting din..." Alhaji Mahmoud ya tambayi suhail, cikin Dariya suhail yace
"Sir we won the contracts..." Dadi alhaji Mahmoud yaji ya saki dariya tare dacewa
"Oh am so happy..gaskiya son you're making me proud...big major contracts in 5 months?.. Wannan is something that has never happened in the history of my companies..naji dadi sosai..." Dariya suhail yayi yana lumshe idanuwa yace
"It's my pleasure sir..." Suhail ya fada mashi,
"Zaku koma Dubai yau?.." Alhaji ya tambayeshi
"Yes sir...zamu koma..."
"Ok...that's good..." Alhaji Mahmoud ya amsa mashi yana Mai Jin dadi. Katse wayar yayi ya mika mata Sannan ta nemi booking flights a international airport dake Jordan,
"Sir it's time for you lunch..." Ta fada mashi bayan ta gama booking flight, dariya yayi yace
"You and food...you must taste all the countries food..." Yafadawa secretary dinnshi Mai suna humaira, sadda Kai kasa tayi Tana dariya Don ya gano ta, duk kasar da zasuje sai ta nemi suci abinci
"Fine somewhere good...I don't want anything like that of Florida...," ya fada mata atakaice, dariya tayi Tana cewa
"Sir you still remember Florida?.." Ta tambayeshi Tana dariya,
"I puked for hours...you don't expect me to forget that..." Ya amsa mata yana tafiya while ita kuma biye dashi, daga Kai tayi Tana kallon shoulder dinshi, yana fita waje wani ya fito daga cikin mota ya bude mashi gidan baya ya shiga yayi relaxing yana kwance tie dake wuyar shi, ita kuma humaira ta shiga haba da driver.