← Book details Wulakanci Dodone complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 104 OF 190

Sashe 104

Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 8 min read

Thanks for the prayers, har my father in law is still critical tunda ko magana Baiyi, still need your prayers. Nagode.
34💚💛💜❤️💙
Wulakanci dodone...
💙❤️💛💚💜

® zuwairat (ummumaryam)

3️⃣4️⃣

  Don't read if you didn't pay, strictly for those that paid.

Da sauri ya ya mike ya kamata Don kar ta fadi, fixge hannunta tayi idanuwanta duk waje,
"What sort of joke is this..." Ta fada Tana ja baya, suhail binta yayi yana cewa
"Pls ki tsaya ki saurareni...relax pls.." Yafada jikinshi na rawa, tsoki taja ta juya Don ita bata yarda shi bane Wanda suke sheka love kan waya, ahankali yabi bayanta, sai da tayi tafiya kaman taki biyar ta tsaya ta dauki wayarta tayi dailing number mr I love you taji ringing a bayanta, da sauri ta sake juyowa taga suhail tsaye,
"Pls listen to me,...nine ..pls happiness listen to me...you promise me bazaki barni ba..." Yafada muryar shi na rawa kaman zaiyi kuka da sauri ta nunashi tace
"I didn't promise you anything...I promise him..." Itama Ta fada kaman zatayi kuka,
"But am him happiness..." Ya fada yana kokarin controlling kanshi, idanuwa Maryam ta lumshe sai hawaye, kauda Kai gefe tayi ta goge face dinta Sannan tace
"I should have known...amma am a fool...Allah ya..." Bata karasa ba suhail yasa hannu ya rufe mata baki yayi kneeling gabanta Sannan yace
"Dan Allah Maryam ki saurareni...I fell for you the first day I saw you but ban yarda it's love ba..." Matsawa baya tayi tace
"Listen to your self..." Kara crawling suhail yayi ya Kama kafarta yana cewa
"Wallahi Maryam ki saurara kiji..." Ya fada still trying not to shed tears,
"Ka sakar min kafa...bani da lokacin sauraronka...ka sani all my words are not yours...dashi nake ba da Kai ba...thank you for playing with my heart..." Ta fada Tana kokarin kwace kafarta, da sauri ya mike ya Kama shoulder dinta yana cewa
"Dan Allah ki saurareni...Wallahi Maryam without you mutuwa zanyi...I love you...ban taba son yarinya ba saike...Allah ya jarabeni da kaunarki maryam..." Ya fada tears na fita daga idanuwashi, da sauri ya goge looking like a man, Banda girgiza Kai babu abinda Maryam take, sai hawaye kawai ke fita daga idanuwanta, she can't believe suhail né Wanda take sexy and Romantic calls da message dashi, the person she hated most,
"Ni ka kyaleni...ka rabu Dani..Don nothing on earth will make me have a relationship da mutum Mara Tausayi da imani irin ka.." Ta fada cikin kuka, da sauri yace
"Wallahi Maryam na Chanza..I am a changed person...kin Chanza min rayuwa from that arrogant and selfish person to a better person..in har kika rabu Dani I don't know what will become of me...Dan Allah Maryam I love you...kece farin cikina.." Ya fada cikin hawaye har lokacin yana rike da kafarta, ita kuka shi kuka, wasu mutane sukazo wucewa suka tsaya suna kallon ikon Allah,
"Pls don't leave me...you said you loved me..." Ya fada cikin kuka, da sauri tace
"I love him...ni babu ruwana da Kai...not after everything.."
"But kince kin yafe min...you said we're good..."
"Yes na yafe maka..amma I can't be with you...kawai you played with our hearts for your own business...nidai ka sakeni..." Ta fada sounding so weak and tired,
"Wayyo Maryam Wallahi mutuwa zanyi without you...pls give just me one chance..in nayi ba daidai ba ki rabu Dani for good..pls" ya fada yana rike kafadarta sosai, da sauri Maryam  ta daga hijab dinta tare da daga rigar islamiyya dake jikinta, nan flat tummy dinta dake dauke da wata sawun bulala ya bayyana,
"Look..." Ta fada cikin matsanacin kuka, da sauri suhail ya sake kneeling ya Kama waist dinta yana kallon cikin ta dake dauke da doguwar mark,
"Do you expect me to be with the son of a woman that almost killed me?..matar da bansan laifina ba ta kusa kasheni?.." Da sauri suhail yace
"Kiyi hakuri...she's my mom..bansan ya zanyi daita ba...ki kalli wannan " ya fada yana nuna mata inda yaji ciwo the same day da mommy ta doketa, idanuwa cike da hawaye Maryam ta kalli hannunshi
"Wannan shine ciwon Dana jiwa kaina Don in nunawa mommy am angry...pls don't judge me because of my mom..." Ya fada yana Dora kanshi kan cikin ta Sannan har lokacin yana rike da kugun ta, Maryam ji tayi kanta ya daure, she don't know exactly what she's thinking amma she can't be with suhail, not for any reason in the world,
"Pls kiyi hakuri...don't say no...Wallahi ranar da mommy ta dokeki dad ya daukeki daga family house saida na kwanta hospital saboda rashinki...lokacin né su aliyu sukazo ganina kukayi waya yake fada maki dyana hospital wajen friend dinshi that's in love bai iya fadawa yarinyar...har kika kirashi da jerk...Wallahi nine...I was in love but couldn't say it..." Ya fada yana hugging waist dinta gam, Maryam shuru tayi Tana sauraron shi, cikin kuka ya cigaba dacewa
"Har katsina Naje wajen grandma Dina da dad yace min ke yar cousin dinshi ce,..har hanashi fita nayi sai yace min kina katsina..sai sukayi plan da grandma kan kinje Jos...sai da aliyu ya bani number ki naji voice dinki na samu lafiya...same thing da kika tafi abroad sai da na kwanta hospital..da dad dinki ya aiko inje cewa nayi ban zuwa sai dad Dina ya fada min inda ya kaiki..yace min in je Ina dawowa zai kaini inda kike...Wallahi Maryam ba karya nake maki ba...I love you to the extent ko fingers dinki Dana Yanka I keep them..kullum I kiss them before going to bed...I love you so much that har recording duk hirar mu nake inaji in ban komai just to keep myself company...pls happiness don't leave me...inasonki.." Ya karasa maganar cikin matsanacin kuka yana rungume daita Sannan he's still on his knees, kusan mutane 10 suka tsaya suna kallon su, Maryam rasa abin cewa tayi Don ita har ga Allah she don't love him,
"You do all this for me kuma you were still mean to me...duk cikin love din né?.." Ta tambayeshi cikin sanyinmurya, da sauri ya daga kanshi yace
"Am sorry...kawai I can't help it...the feeling was all over me That  it makes me misbehave..ban taba Jin yanda nake Jin Kaina ba..first I thought it was hate...Ashe so né...pls be with me..." Ya fada yana sake tura kanshi cikin jikinta, kokarin kwace kanta tayi taga no way, Dan daga Kai tayi ta kalli mutane dake kallon su tace
"Pls ni ka sakeni..people are watching.."  Da sauri yace
"Ni Wallahi duk duniya su taru a kanmu babu ruwana...I want to hear you say you love me..." Yafada cikin kuka, ahankali ta daga hannu ta goge face dinta Sannan ta Dora hannunta kan shoulder dinshi, ahankali ta Kai hannunta wajen bayan kanshi ta daga wet face dinshi, hannu tasa ta goge mashi face, wani irin sanyi suhail yaji cikin ranshi, sai da ta gama goge mashi face Sannan tace
"Ka tashi..." Da sauri ya girgiza Kai yana cewa
"Aa...sai kin fadamin you will be with me...remember kinyi min alkawari...kince you love me...you said your world revolves around me..." Yafada cikin hawaye
"I didn't tell you that...kasan in na San you're the one I will never say that..."
"Why Maryam...menayi da ni bazaki fada min hakan ba?.. Am I the baddest?.. Ko da nine the baddest am a changed person...in har baki bani dama ba zan rasa rai na...Dan Allah happiness help me..."ya fada yana Kama hijab dinta,
"Am sorry...nidai basan if I can go into a relationship..." Da sauri suhail ya mike ya rufe mata baki yana cewa
"Pls don't say those words...pls Indai ba so kike in mutum Yanzu ba...kawai pls stop it.." Ya fada kanshi kasa yana girgiza Kai, Maryam dai shuru tayi duk jikinta babu kwari, dukda she's sad na wasa da zuciyar ta da yayi she really feels for him amma not after everything, ita kawai she can't bring herself to say I love you too to the real suhail, Sam bataji Tana Iyawa, ahankali ya saketa tayi sauri barin wajen, mutane sai kallon su kawai suke dukda babu yawan mutane sosai sai classy people da sukazo hutawa suka tarda drama, da sauri suhail juyo yaga ta fara kaiwa kofa,
"Maryam I love you..pls don't do this to me...am sorry am a changed person because of you..." Ya fada mata da karfi, Dan juyowa tayi da wet face dinta tace
"Ka tafi gida.." Tafada sounding a little bit friendly, tsayawa yayi ya kasa motsawa, he's knees are so weak and he's heart is broken zuwa karshe, sai yau ya gane Wulakanci dodone, a guy like him couldn't get his first love, ahankali ya taka ya zauna kan kujerar da ya fara zama ya hada Kai da table din yana kuka, Dan sake juyowa Maryam tayi ta kalleshi sai ta Kara sauri, wata ce ta Dan tare ta Tana cewa
"Excuse me...", ahankali ta danyi slowing down Tana cewa
"Yes..." Sannan Tana goge face dinta, matar wacce zatayi 30 haka ta taka zuwa inda Maryam ke tsaye ta Dan juya ta kalli suhail da har lokacin kanshi na kan table ta kalli Maryam tace
"Haba sister..ya za'a yi ace namiji kaman wancan ya durkusa har kasa yana kuka yana baki hakuri ki gaza yafe mashi nor matter what...pls kar kice am pointing my nose in other people's affairs amma ko ma meye kisan guys like that are hard to come by..then ya nuna yana sonki ..Don haka ko ma meye yayi maki kiyi hakuri kinji kou?.. Kin ganni nan am 30 amma ban taba aure ba saboda irin wannan  rayuwar..nayi loosing Wanda yasoni tsakani ga Allah..Yanzu I will pay anything to have him back amma it's too late...so pls sister kinga ke kanwar baya na ce...and in har na zauna nan without saying a word that will make me a bad person.." Ta fadawa Maryam in a calm tune, baki Maryam ta bude zatayi magana amma sai kuka yaci karfinta, ahankali matar ta Dora hannu kan shoulder dinta tace
"Dear you don't have to say anything...kawai think about what i said...kinji kou?.." Ahankali Maryam ta daga mata Kai Sannan ta juya ta Kama hanyar fita. Sai goge face take amma new tears  na fita, a haka ta Kai bakin titi, the most funny  part shine batasan sunan unguwar da gidan su suhail yake ba, sai da ta dauki waya ta Kira salima sannan ta fada mata Tana tambayan ta Ina taje da bata dawo ba har Yanzu, kasa magana ta yi ya kashe wayar.
Chapter 104 · 0% Book details