Sashe 178
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 3 min read
Suna is a Dubai driver yazo ya daukesu a airport, lokacin Maryam ta daina kuka saidai she look so cold, har suka isa gidansu da suhail ya bawa Mai aikinshi umarnin ta gyara tayi decorating Maryam bata ce da suhail komai ba, lunch matar ta hada masu a dining dake dauke da flowers, bayan suhail ya jera yan Kayan Maryam dake cikin bag a closet ya fita ya tarda ta zaune kan wata expensive cushion dake nan cikin bedroom dinsu,
"Baby lets go and shower before we eat..." Ya fadawa Maryam data kurawa yatsunta ido kaman she's seeing them for the first time, ahankali ta daga Kai ta kalleshi tare dacewa
"Ka farayi..." Ta fada cikin sanyinmurya, ahankali ya taka zuwa inda take zaune ya zauna kan hannun kujeran yace
"Why zan farayi?...why bazamuyi tare ba?.." Ya tambayeta sounding a little bit angry,
"Nidai je kayi..." Tafada mashi atakaice Sannan ta juya mashi baya, kurawa Bayanta Ido yayi Sannan ya Mike ya shiga bathroom daya sha flowers ya watsa ruwa ya hada mata ruwan wanka ya fito,
"Kije kiyi..." Ya umarceta, babu musu ta Mike ta shiga bayan kaman minti biyar ta fito daure da towel kanta kasa, ko kadan she's not like that lady that loves his touch so much, doguwar Riga Mai hannun shimi ta shiga ta saka ta fito while shi suhail ya saka three quarters da tshirt, falo suka fita yana rike da hannunta, sai binshi take kaman wata blind fellow, kujera yaja mata ta zauna, abinci yayi serving amma ko daga spoon batayi ba, shima folding hannunshi yayi yana kallon ta,
"Yanzu for the last time tell me...what's wrong with you?.." Ya tambayeta, shuru tayi hawaye na taruwa idonta,
"I said tell me..." Ya daka mata tsawa, cikin rawar jiki tace
"Am scared..." Ta fada Tana fashewa da kuka,
"Of what?.." Ya sake tambayan ta,
"Sex..." Ta amsa mashi atakaice, shuru suhail yayi yana kallo yanda take kuka
"Mommy ta fadamin I can't run away from it..,tace dole zakayi...am afraid,..." Tafada cikin matsanacin kuka, mikewa suhail yayi ya dawo kusa daita yace
"Princess I don't know what you understand about sex...but it's the best part of marriage..." Bai karasa ba Maryam ta fara girgiza Kai Tana cewa
"Am afraid....we tried in grandmothers house...it hurts...banson shi..." Tafada still crying aloud,
"But baby you know I will never hurt you...duk macen da kika gani started from somewhere...ni in ba so kike in fara bin matan banza ba you won't deny m my right...pls ki ajiye tsoro..sex is fun..." Sake girgiza Kai tayi Tana cewa
"It's not fun...we tried it...da azaba sosai..." Tafada cikin kuka, jawota yayi ta dawo kan kafarshi Sannan yace
"You know what?.." Ya tambayeta, cikin kuka ta girgiza mashi Kai
"You know we never had the chance of dating each other...so let's date...but on one condition..."
"What?.." Tafada Tana goge face dinta,
"What?.." Shima ya fada in her own tune, dariya tayi Tana kallon shi,
"You won't limit me from touching you...kinji kou?.. " ya tambayeta,
"You promise you won't screw me?.." Ta tambayeshi, dariya yayi yace
"Matsoraciya...I promise..." Ya fada mashi
"Let's see if you can resist..." Ya fada cikin heart dinshi, kiss tayi mashi a goshi tare dacewa
"I love you...thank you for proofing mommy habiba wrong..." Ta fada mashi, yar dariya yayi
"Ashe..." Ya fada cikin ranshi Sannan yace
"You're my happiness ai...so your happiness is my happiness...muci abinci..." Ya umarceta yana debo abinci daga cikin dayayi saving dinta.
Rabbi ya biyaki...I have no mouth to than you...
[2/27, 8:06 PM] +234 806 677 6651: 57💚❤💙💜💛💙
Wulakanci dodone...
💚💛❤💙💜
® zuwairat (ummumaryam)
5⃣7⃣
Don't read if you didn't pay...
Read it at your own risk, not for ladies, be warned.