Sashe 42
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 6 min read
Cikin kwana uku suhail ya amshi Karin ruwa yafi sau goma Don bai cin komai sai drip. Duk gyare2 part din amarya da ake hajiya bata gani saboda halin da suhail ke ciki, duk Wanda ya ganshi sai yaji kaman yayi amshi kuka, shi kanshi alhaji is so disturbed amma baisan ya zaiyi ba, Don ji yake kaman ya maido Maryam gidan amma hakan zai kasance son Kai Don already she's afraid of them, amma one thing daya sa a ranshi shine wacegari da aka kawo amarya zai maidaota gidan.
Shikam Salman ba karamin tausayawa suhail yake ba, dukda bai ganshi ba yasan he's in trouble don shi hajiya ke aike wajen siyan maganin suhail. Yau bayan hajiy tafita daga part din suhail, salma dake zaune bakin gate yayi saurin mikewa ya Kama hanyar part din, yana bude kofa da sallama bakinshi suhail dake kwance sanye da three quarters babu Riga jikinshi yayi saurin bude idanuwanshi, Salman ya gani tsaye, shima Salman mamakin yanda ya koma yayi, hannunshi Salman ya kalla yaga da akwai cannula, baki Salman ya bude zaiyi magana amma sai suhail ya daga mashi hannu alaman get out, still Salman bai fita ba Don ya dau niyyar fada mashi inda take amma zai bude baki yayi magana sai ji yayi suhail ya jefeshi da palm sandal dinshi tare dacewa
"Get..your.,.drity body out of...my sight...enemy of progress kawai..." Ya fada ciki karfin Hali, ahankali Salman ya juya ya bar dakin feeling so ashamed of himself.
Da yamma su sadeeq suka zo gidan' da kyar suka samu aliyu ya biyo su Don cewa yayi bai zuwa, not after duk abubuwan da suhail yayi mashi this past few days. Shan shiga part din suhail kowanne su was shocked Don basu San haka ya koma ba, idanuwa a bude yana ganin su né ya maida su ya rufe,
"Guy we're so sorry.,,bamu San is this serious ba...pls me ke damunka exactly..." Yusuf ya tambayeshi, ahankali ya daga hannu yayi mashi alaman ban sani ba, aliyu ma duk baiji dadin yanda suhail ya koma ba, shidai sadeeq yasan abinda ke damunshi Amman bai fadawa kowa ba, hannun aliyu sadeeq ya Kama suka koma waje, nidai bansan hirar da sukayi ba suka dawo ciki, hannu aliyu yasa cikin aljihunshi ya Fiddo waya, dailing number Fatima yayi ya saka loud speaker, saida ta kusa tsinkewa tayi piçking, cikin cool voice tace
"Hello besty how far.." Da sauri suhail ya bude idanuwa, yana kokarin mikewa zaune, Don he knows itace, her voice is one in a million, kamashi sadeeq yayi ya mike zaune, babu abinda yake kallon sai wayan sake hannu aliyu,
"Am fine..kwana biyu.." Aliyu ya fada mata
"Lafiya lau..." Ta amsa mashi kaman Tana Jin bacci,
"Nazo gidanku akacemin baki nan...where are you?..." Ya tambayeta Kai tsaye, Dan ajiyan zuciya ta saki Sannan tace
"Somewhere in town...I don't know the name..." Ta amsa mashi, ahankali suhail ya fada girgiza Kai, he can't just believe Tana cikin gari amma dad dinshi yake playing dinshi,
"You mean kina na cikin garin Kano?... "
"Yes..." Ta amsa mashi atakaice,
"Ok...wurin Ina,,,I really need to see you..." Aliyu ya fada mata, suhail sadda Kai kasa yayi yana biting lips dinshi ahankali,
"Bansan sunan ba...but let me ask..." Ta fada ta kalli baba rabi dake zaune Dan nesa daita tace
"Ya sunan...wajen..nan..." Ta tambayeta, duk suna Jinta, nan baba rabi ta fada mata sunan unguwar, itama fadawa aliyu tayi ok,
"Zan shigo later..Yanzu Ina hospital...wajen wani abokina...he's sick".. Aliyu ya fada yana kallon suhail, shima suhail kallon shi Kawai yake,
"Eyyerrr..hard luck..,what's wrong with him?.." Ta tambayeshi sounding so concerned, ahankali aliyu yace
"He's inlove with a gal and pride and ego bazai barshi ya fada mata abinda ke zuciyar shi ba..." Aliyu ya fada yana kallon suhail eyeballs to eyeballs, dariya Maryam tayi daga chan bangaren Tana cewa
"But he's a jerk...really..." Ta fada sounding like an American, dukkan su dariya sukayi har da suhail, da sauri Maryam tace
"I just heard many people's laughter...kana cikin mutane me?..." Ta tambayeshi sounding so afraid, ciki dariya aliyu yace
"Yes..." Da sauri Maryam tace
"Ohh my gosh...hope he didn't hear what I said..." Ta tambayeshi, still cikin dariya aliyu yace
"He just heard you call him his real name...." P, da sauri tace
"Ohhh bye..." Bata Bari ya Kara magana ba ta kashe wayar.
16💜❤💚💙💛
Wulakanci dodone...
💙💚💛💜❤
®zuwairat (ummumaryam)
1⃣6⃣
Bangaren suhail karfen goma na dare yaji hannunshi ya hanashi sukuni saboda azaba, ahankali ya shiga bathroom ya hada heater, bayan kaman minti goma ya hada hot water ya saka towel dinshi a ciki ya matse ya dora kan ciwon, ahankali ya saki Dan Kara tare da biting lips dinshi, yafi minti biyar yana gasa hannun sannan ya koma bedroom dinshi, system dinshi ya dauka ya saka wakar the one na Rick Ross yayi relaxing yana ji yana sauke ajiya zuciya, he's feeling so bored, babu abinda ke yi mashi dadi, kawai dai gashi nan, he wish yana iya komawa normal life dinshi when he cares about nobody except his mother, Amman Yanzu a girl from nowhere is ruining his perfect little life. Bai samu bacci ba sai kusan 1am. Da asuba ya mike yayi wanka ya fito sanye da pure white jallabiya adaidai lokacin shima dad ya fito daga part din hajiya, he was surprised
"Kun jone kenan..." Shine abinda ya fada cikin ranshi, tare sukaje suka dawo still bin alhaji suhail yayi ya sake maganar Maryam amma bai barshi ya karasa ba ya mike ya barshi nan zaune, zama suhail yayi yana cika kaman zai fashe saboda bakin ciki, mikewa yayi ya shiga part din mommy shi, Tana zaune kan praying mat, Tana ganinshi tayi sauri mika mashi hannu amma. Sai bai amshi hannunta ba ya samu kujera ya zauna tare da gaidata da Jin yanda ta kwana, bayan nan yace
"Yanzu mum bazaki tausaya min a nemamin auren Fatima ba?... Wallahi mommy mutuwa zanyi...am dying inside,,,ko sai kunga na mutu hankalinku zai kwanta?.." Ya karasa maganar sounding so fed up, kallon shi kawai hajiya take Tana kallon yanda yake magana ciki class da kasaita and she can be happier she's a mother to this handsome guy, mikewa tayi daga kan praying mat ta koma kusa dashi ta tallabo face dis hi tare dacewa
"Baby babu abinda zai sameka sai alkhairi..." Bata idaba ya mike yana cewa
"Stop saying that mom.. Wane irin babu abinda zai sameni sai akhairi...mommy am dying..bana samun bacci..I don't eat...kullum my heart feels wounded..and sai kice babu abinda zai sameni sai alkhairi...wallahi mutuwa zanyi mommy...pls ki fadawa dad ya fada maki Inda take..pls mommy..." Ya fada kaman zai fashe da kuka, ahankali hajiya ta mike ta dafa shoulder dinshi,
"Don't worry..zan tambayi dad Dinka inda take...so ka kwantar da hankalinka..." Hajiya ta fada mashi in calm Manner, da sauri ya juyo ya rungume ta tare da jera mata kisses a goshi yana cewa I love you mommy.
Tare sukayi breakfast inda ya danci abinci amma ba sosai ba shima saida hajiya tayi feeding dinshi. Bayan sun gama ya koma part dinshi ya kwanta feeling a little bit relieved.
Itama Maryam yau she's feeling better kan jiya din wannan sourness ya ragu sosai, taci abinci ba laifi sannan she's feeling happy Don Yanzu hankalinta kwance no nagging, ba zagi sannan babu takura kuma babu fargaba Don ganin suhail da uwarshi na mugun tada mata hankali,
"Especially him..." Ta fada cikin sanyinmurya, Kai baba rabi ta daga Ta kalleta tare dacewa
"Me kika ce?.." Ta tambayeta, ahankali ta girgiza mata Kai Tana cewa
"Ba komai..." Ta amsa mata.