← Book details Wulakanci Dodone complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 112 OF 190

Sashe 112

Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 6 min read

Wani irin kallon Maryam tayi mashi Jin ya kirata baby, kura mashi Ido tayi for a moment shima yana kallon ta eye balls to eye balls, ahankali ta sauke idanuwanta ta kalli yanda ya kama mata hannu, kawai tunani da take shine meye a cikin ranshi, ahankali ya daga hannunshi ya Kama shoulder dinta Sannan yace
"Dear pls ki Kara sha...ko kadan banason kinayi kaman you're not free with me...inason ki saki jikinki Dani...remember nine fa Salman...." Ya fada sounding calm, Dan murmushi ta saki Sannan tace
"Am ok...banason Shan zaki da yawa..." Ta amsa mashi atakaice,
"I insist..." Ya fada yana daukar cup din lemon yana kaiwa bakinta, idanuwa tayi rolling ta bude kar in bakinta ta Dan sha Sannan ta kauda Kai, kokarin mikewa tayi ya sake riketa ta zauna,
"Mu Dan zauna Muyi hira..Allah zaman ki anan makes the place lively..." Ya fada ahankali, daga Kai tayi ta Dan kalli environment din tace
"Gaskiya wannan gidan ya hadu...." Ta fada mashi a zahiri kam in ba dole ba bata iya zama gidan,
"Really?.. Ki duba me da me kike ganin ya kamata a Kara nan gaba?.." Ya tambayeta, murmushi ta saki ta sake daga Kai ta kalli wurin Sannan tace
"Kaman chan wajen yana bukatar dining table...sai nan a Dan ajiye show glass Mai kyau ..kuma inda Hali a Dan sake painting because wannan look dull.." Ta fada mashi cikin sanyinmurya,
"Wow..Aikam zan Samo dining table daga China...Sannan soon zan sa a sake painting,.." Ya fada mata idanuwanshi cikin nata,
"Kawai why not ka saka wall paper...it last longer than paint...Sannan da akwai varieties dinshi a China..." Tayi adding,
"Oh...amma kinsan Kayan gayu...you will be a good housewife..." Ya fada yana dariya, Dan dariya ta saki Sannan tace
"Hmmm so you think...", ta fada mashi, hira suka cigaba dayi amma hankalin ta na kan suhail, kawai she's thinking ya zaiji in har yasan ta fito da Salman, Sannan she's thinking in lokacin lunch yayi wa zai bashi abinci,
"Pls mu tafi...Don anty salima tace I shouldn't stay long" Ta fada Tana kokarin mikewa,
"Oh my gosh..you're are kind of stubborn ..pls relax mana..." Ya fada mata,
"Hmmm haka ma zakace....nidai am not stubborn kawai I want to be a good girl ...I don't like disobeying adults..." Ta amsa mashi, takawa yayi yazo daf daita Sannan ya rike mata hannu yace
"Baby are you sure you love the place?.." Ya tambayeta yana lumshe idanuwa,
"Yes I love it...it's a wonderful place.." Tafada Tana kallon falon da suke, hannun ta biyu ya rike yana kallonta before saying
"Thanks for coming..." Ya fada mata cikin whisper, Dan daga idanuwa tayi ta kalli manyan idanuwanshi ta saki murmushi before saying
"You're welcome..." Sakin one hand dinta yayi yana rike da daya suka Kama hanyar fita yana cewa
"Baby am sorry for the way I shouted on you...kawai rai na né ya baci especially da Ina kiranki baki daga ba... " ya fada mata calmly while walking to the door,
"Nima sorry..Wallahi lokacin my brain was busting..Baka tambayeni what happened ba sai fada..." Ta amsa mashi, Dan ajiyan zuciya ya saki yana cewa
"Sorry..but what happened...," ya tambayeta,
"Ai it's bygone..." Ta fada mashi, hannunta cikin nashi suka isa wajen mota, har zai bude mata sai yace
"Ko mu koma ciki ki yi wa mommy Dina bankwana... " ai bai karasa ba tace
"Nope...kawai lets go.." Ta fada atakaice, dariya yayi ya bude mata ta shiga Sannan ya juya shima ya shiga ya tada mota yana cewa
"Mu nemi wani restaurant muci abinci...duk yau ban ci komai ba..Ina tunani kilan yau ma bazaki fito ba yau ma,.." Ya fada mata yana tuki, shuru tayi bata amsa mashi ba. Few minutes later yayi parking gaban wani restaurant, kallon wurin tayi tace
" Nidai zan jira ka nan...am not eating Yanzu..." Ta fada mashi, bata rai yayi yace
"Haba ya zaayi in barki nan cikin mota ...muje ko zama né kiyi kina kallona..." Ya fada yana sauka daga cikin mota, bude mata yayi itama ta fito ya Kama hannunta kaman wasu couples suka should shiga ciki, nan aka tambayeshi abinda yake so yace a kawo masu waina da Naman Kai, Ana kawowa Maryam ta kusa sakin amai saboda yanda karnin Naman ke shiga kanta, kallon abincin tayi ta saki murmushi tace
"Am ok...banason wannan abinci...."
"Then let me tell them su kawo maki wani Abu..." Ya fada mata yana kiran masu wurin,
"Ohhhh pls eat ka maidani gida...pls,,," Ta fada kaman zatayi kuka, Salman bai Kara cewa komai ba ya maida hankali yaci abinci shi, sai da suka gama ya Akita shago. Hall din ta kalla Tana cewa
"Wow...gaskiya wannan wajen yayi...wane suna za'a sa am wajen?.." Ta tambayeshi Tana kallon makeken wurin, dariya yayi yace
"Am thinking insa fatsal..." Ya fada yana kallon ta, Dan bata fuska tayi tace
"What's the meaning of fatsal..., "
"Fat for Fatima..Sal for Salman... " ya amsa mata, Dan dariya tayi tace
"Wannan is business..don't include girls name...Inyi maka suggesting suna?.."  Ta tambayeshi, marairaice face yayi yace
"Ni gaskiya inason Inji har da sunanki..." Bai idaba Maryam tace
"Just bani dama Inyi maka suggesting suna....,"
"Ok am listening..." Ya fada yana kallon ta, murmushi ta saki ta lumshe idanuwa tayi shuru Tana tunani, few seconds later tace
"I think Salman international appliances..." Ta fada mashi, dariya yayi yace
"Gaskiya yayi...haka zansa a saka..."
"Yauwa now you're talking...and place ka kawo abubuwa masu kyau da elegance...yanda your product will be among the best in town..." Ta fada mashi, Salman shuru yayi yana kallon yanda take magana kaman she's use to business, sai da ta Kai aya Sannan yace
"Hmmm nice"
"Yauwa then your customers happiness should be you number one priority...ka samu big fridge da kuma drinks da zaayi serving costumer da ya Kai kaman 30 minutes yana shopping ko yana tare da ku...a bashi tare dacewa quench your thirst..." Dariya Salman yayi yace
"Gaskiya kin bani mamaki...kinsan I never thought of that...Anya  dai ba business ake Inda kika fito ba?... Wai yaushe zamu je wajen mom dinki mu gaisheta?.." Ya tambayeta yana kallon face dinta. Dan dariya tayi Tana cewa
"Ai ba nan take ba...Tana Jos.... "
"But Ina imaging ya akayi kike turancikaman ba haihuwan nan ba...nidai wani lokacin sai Inyi tunanin ko dai you're not from Nigeria.." Shuru dai kawai tayi Don Yanzu bata da wani Abu da take So kaman ta ganta gida ba, ko kadan batason suhail yasan ta bar gidan, she was thinking zuwa 2 ta koma gida amma Yanzu kusan 3, Dan takawa tayi Tana cewa
"Yanzu dai mu koma gida...lokacin sallah na wuce mu da yawa..." Ta fada mashi, agogon hannunshi ya kalla yace
"Wai Allah...the time is running fast with you...Allah ban San lokaci ya tafi haka ba...Bari in maida ki.." Yafada mata, Maryam bin bayanshi tayi Tana tunanin statement dinshi na yau, suddenly he's calling her baby da dear, kallon bayanshi tayi zuwa kasa Tana tunanin wannan guy is hot, kawai sai suhail ya fado mata, sai ta saki murmushi, Salman dan juyowa yayi yace
"What are you smiling about?.." Ya tambayeta calmly,
"Nothing..." Ta amsa mashi atakaice.
Chapter 112 · 0% Book details