Sashe 57
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 8 min read
Ita kam Maryam saida taci kuka ta ta koshi sannan ta shiga bathroom ta watsa ruwa tare saka Kayan bacci ta haye gadonta ba bacci take ba sai tunani abinda dad dinta yaji mata, abun haushin ma in ya Kira shi bai dagawa balle yayi mata magana taji dadi, bude Kofar ta sa kayi yasa ta kalli Kofar Don she was expecting salima sai taga murja, mamaki me ya kamata Don tunda ta dawo nan part din basu taba shiga ba sai yau, ahankali ta mike zaune tare dacewa
"Sai yau kika gan daman shigowa?.." Ta fada Tana harararta da swollen eyes dinta, Dan murmushi murja ta saki Tana kallon dakin,
"Hmmm yaruwa kiyi hakuri..kinsan hajiya sai da ta ja mana kunne kan kar ta sake taji mun shigo nan..."Ta fada mata Tana sake kallon dakin,
"Amma wannan dakin ya hadu...sai kace wata amarya..." Ta fada In a silly way, dariya Maryam tayi dukda she's sad,
"Kin Huta da fadan hajiya.,har kinyi kiba wallahi..." Inji murja da jikinta ke rawa Don gurin ta kawai su tashi su tafi saboda batason abinda zaisa suhail yaci uwarta Cikin wannan daren, Dan kura mata Ido murja tayi Sannan tace
"Naga kaman kinyi kuka..." Murja Ta tambayeta, murmushi kawai ta saki batace komai ba
"Ki zo muje muyi labari...wannan zaman kadaici baida kyau..." Ta fada mata, ahankali Maryam tace
"Bacci zanyi..."
"Aa ki taso..daman baba rabi tace in zo in ba kiyi bacci ba in kiraki.." Ta fada mata, Jin ance baba rabi yasa ta mike zaune Tana cewa
"Amma wallahi har nayi shirin bacci.." Ta fada Tana saka Palm slippers dake gaban gadonta, mikewa murja tayi suka fita tare, daman salima Tana part din alhaji Don haka batasan wainar da ake soyawa ba. Riga da wandon dake jikinta ta fita dasu kanta babu dankwali , murja gaba ita kuma baya har suka isa part din hajiya, Tana murja na bude kofa suhail dake zaune falo yayi saurin kallon wajen happiness dinshi ya gani ta taho cikin not sexy but wonderful nighty, kura mata Ido yayi while ita kuma batasan yana wajen ba, dakin masu aiki ta shiga taga baba rabi kwance Tana bacci, daure fuska tayi tare dacewa
"What sort of joke is this?.." T tambayi murja cikin bacin rai' dariya murja ta farayi Tana cewa
"Haka nan nace Bari in zolayeki...amma in ranki ya baci kiyi hakuri Dan Allah..."Inji murja, binto sa asabe kallon Juna sukayi, sun San setup né, San turo baki Maryam tayi ta juya ta fita abinta, Tana fitowa taga suhail ya tsaye hannunshi biyu cikin aljihunshi, da sauri tazo wucewa kaman bata ganshi ba,
"Zo nan""." Ya fada mata atakaice, kaman batason ta dawo kanta kasa, kurawa face dinta Ido yayi for a moment Sannan down to her chest, da sauri ya dauke Kai yace
"Me kike nan part din..." Ya tambayeta atakaice,
"Ba komai..." Ta amsa mashi, yanda tayi maganar yasan something is wrong with her Don muryar ta says it all.
"What's wrong with you...! Ya sake tambayan ta in a calm voice, ahankali ta daga Kai ta kalleshi Don yanda yayi magana har taso ganewa he's the person da suke waya Don muryar irin daya, irin suspicious look datayi mashi yasa ya daure fuska tare da kama hannunta,
"Ki fitar mana daga part...tunda daman ke kikace bakison zama anan..." Ya fad'a yana janta, Dan tirjewa tayi alaman ya saketa, sakin ta ya dawo ta bayan ta, kawai sai ya dauketa in a bridal style, cikin tsananin bacin rai ta fara cewa
"Drop me!... " Ta daka mashi tsawa cikin Ihu, tsayawa yayi enjoying the moment yana kallon yanda take turashi da two hands dinta Sannan face dinta kaman zatayi kuka,
"Allah ko kiyi still ko kuma in cika miki baki".." Bata gane abinda yake nufi da ciki baki ba amma sai tayi shuru amma face dinta daure, yana tsaye rike daita ya saki dariya tare dacewa
"Ashe kana da tsoro...wawuya baki na ji dadin ni suhail na hada jiki da ke ba..." Ya dada going insane from inside Don kamshi fair and white exclusive cream dinta is driving him to insanity, ahankali ya taka yaje bakin kofa ya bude still holding her, fita yayi compound ya Kama hanyar part din salima daita, yana zuwa bakin Kofan ya direta Sannan ya bude Kofar ya ingizata cikin, afusace ta juyo ta kalleshi wearing an angry bird look, nunata yayi da yatsa tare dacewa
"If I ever see your leg in my mother apartment again sai na yankesu..." Ya fada yana kallon legs dinta, Kara watsa mashi kallon haushi tayi without saying a word, murmushi ya saki tare da ware hannuwa Sannan yace
"What?... Ko zaki bugeni né?..' Ya tambayeta yana taking steps zuwa cikin dakin, da sauri taja baya, tsayawa yayi yana kallon ta imagining things, juyowa tayi ta sake Galla mashi harara, binta yayi ta shige dakinta da gudu tare da kulle Kofar, Dariya yayi yana juyawa tare dacewa
"Ai danasan amaryar bata nan da dakaina na shigo ganinki...," ya Ta fada tare da juyawa.
The following day tun da wuri Maryam ta sake trying number dad dinta amma bai shiga. Komawa tayi ta kwanta bayan tayi sallah, haushi bakin ciki da takaici Kawai takeji, yau bata je gyaran part din suhail ba Don ko ganin face dinshi batason yi luckily bai nemeta ba. Lokacin breakfast ta kai mashi, fuskar shi daddaure bai ko kallon inda take, jerawa tayi ta fice daga dakin,. Bayan tayi. Breakfast Wanda tea kawai Tasha on she's so angry that abinci bai wucewa throat dinta, sai da ta gama ta shirya Don zuwa islamiyya, Tana fita suhail na fitowa Don yanzu bashi ke Kai hajiya aiki ba driver ke kaita. Car keys dinshi ya dauka ya bude mota babu abinda yake sai kamshin perfumes kawai yake tamkar dasu yayi wanka, yana shiga itama ta bude ta shiga, ya ja motar ya bar gidan. Bai ajiyeta koina ba sai a islamiyya ta fito ta shige without saying a word, juya kan motar yayi ya nufi wurin aikin hajiyarshi kaman yanda ya keyi this days.
Karfe 10 saura pilot ya Kira alhaji Ismail ya shaida mashi yana jiran a kawo ta, without wasting of time ya dauki mota ya Kama hanyar islamiyyar, yana zuwa ya shiga ciki ya fadawa shugabar makarantar Fatima zatayi tafiya, without wasting of time aka kirata, she was surprised dataga alhaji zaune, gaban né ya fadi Don Tana tunanin it's a bad news, murmushi alhaji ya sakar mata tare da mika mata hannu, itama mika mashi hannu tayi ya mike suka bar wajen' da kanshi ya bude mata mota ta shiga sannan ya kaita airport, daga nesa ta hangi jet din dad dinta Don maryama né rubuce a jikin jet din baro2, Ihu ta farayi Tana murna, alhaji na parking ta fito da gudu Tana kokarin cire very long hijab dake jikinta,
"Pls daughter Don remove it...go home with it..." Alhaji Ismail ya roketa, batayi mashi gardama ba ta barshi tare dacewa
"Ok..." Islamiyya bag dinta ya miko mata tare dacewa
"Always recite your Quran..." Amsa tayi Tana tsalle Wanda ya maida hankalin wasu mutane kanta, da gudu ta koma tayi hugging alhaji Ismail tare dacewa
"I love you..." Ta fada sounding so excited, wurin jet t nufa pilot ya sakar mata kofa ta hau, sai lokacin ta Fiddo wayarta taga love message daga stranger dinta, da sauri tayi dailing number tare dacewa
"I love you!!!!..." Da karfi.
Love you Lodi Lodi,
[12/15, 1:25 PM] +234 706 075 5420: 21💚💛❤️💜💙
Wulakanci dodone....
❤️💜💙💚💛
® zuwairat(ummumaryam)
2️⃣1️⃣
If you didn't pay don't read, strictly for sale, if you read you're on your own because you know.🤷🏾♀🤷🏾♀🤷🏾♀🤷🏾♀🤷🏾♀🤷🏾♀🤷🏾♀
Suhail dake kwance kan resting chair a office din mom dinshi yayi saurin mikewa zaune wearing a colorful smile Sannan yace
"Banji ba..." Ya fada sounding happy Don tunda suke waya bai taba Jin kalmar love a bakinta ba sai yau,
"I love you one zillion times...." Ta fada Tana Ihu, dariya yayi ya koma yayi relaxing tare dacewa
"Jiya you refuse to pick my calls yau kuma you're shouting out your love...tell me meye sirrin...."
"Nothing..kawai I want to tell you how much I love you né...I have been willing to say it for a while amma I couldn't but today sai naga if I didn't say ban San when zan sake fada maka ba...I love you so much..." Ta fada, jet sama yayi taji voice dinshi na cracking, sauke wayar tayi ta kashe gaba daya tare ajiyewa. Relaxing tayi with her eyes closed, she can still believe yau she's going back home, Ihu ta sake saki Tana daka hannunta kaman ba cikin jirgi take ba.
Suhail trying number ya sake yi yaji kashe, komawa yayi tare da relaxing, hajiya kallon shi tayi tare da girgiza Kai. Yana nan har wajen few minutes to 12, mikewa yayi yana cewa
"Mommy Bari in je in kaita gida..." Ya fadamata, kallon shi hajiya tayi without saying a word Don Yanzu tamkar ba Her suhail da suke abubuwan su tare ba, Yanzu they don't spend time together, the don't chat sannan Yanzu try don't go out together all because If a girl,
"Yanzu eyeballs in Allah ya kaddara ka auri yarinyar nan da wuya in saka idona kou?.." Ta fada cikin sanyinmurya, Dan murmushi yayi tare da dawowa kusa da inda take zaune Sannan yace
"Haba momcy...kinsan duk inda nake kina cikin zuciya ta..." Bai idaba tace
"I doubt that...ko Yanzu ya aka kare balle if you marry her...gaskiya am jealous...inaji ina gani za'a rabani da dana da ban hada da kowa ko komai ba...." Dariya yayi tare da dukawa yayi mata kiss a goshi before saying
"Babu wannan zancen...let me go...I will see you at home..." Ya dada sannan ya bar falon, hajiya ta bi bayanshi da kallo Tana wishing she can bring back time da bazata shaku dashi sosai ba balle taji she's missing him tunda in dai da rai dole yayi aure. Ajiyan zuciya ta saki Sannan ta cigaba da duba files dake gabanta.