← Book details Wulakanci Dodone complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 151 OF 190

Sashe 151

Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 7 min read

® zuwairat (ummumaryam)

4️⃣8️⃣

Don't read if you didn't pay, strictly for those that paid.

Shuru tayi Tana sauraron yanda aliyu ke dariya,
"Did you hit your head?.." Ya sake tambayan Tana dariya, ahankali ta  girgiza mashi Kai Sannan tace
"You won't understand..." Ta fada mashi cikin Sanyinmurya, sai da ya gama dariya Sannan yace
" there's nothing to understand...." Ya fada mata atakaice, idanuwa ta lumshe na taruwa ta bude tace
"My dad is getting me married to a total stranger if I don't get one myself,..banason auren Wanda ban sani ba..." Ta fada kaman zatayi kuka
"Suhail fa?." Ya tambayeta, shuru tayi for a moment Sannan tace
"Hajiyarshi don't want us together...she hates me..." Ta fada mashi crying,
"To sai kika ga nine mara hankalin da zan aureki at the expense of my friends happiness?... Gaskiya am disappointed in you..." Fada mata sounding frank,
"Ba haka bane...I have no choice...nasan ba girma na bane asking a man to marry me amma Wallahi I don't want to marry a total stranger..." Ta fada Tana kuka,
"Gaskiya nidai in dai kin San ba zaki auri suhail ba ..then it's better ki auri total stranger din because ko ni ma ba sanina kikayi ba...if you know me then you will understand I don't stab my bestie I'm the back...so pls am sorry I promise zanyi maki komai..I can't do this..." Ya fada mata atakaice yana kokarin juyawa Don ya shiga motar shi, da sauri tace
"Pls ka taimaka min.,,it's not stabbing a friend in the back....suhail ya hakura just the way Nima na bawa Kaina hakuri...so pls jut help me..,,banso auren..." Bata karasa ba yace
"Pls it's better ki bar zubar  da tears dinki a banza because tha won't change my mind....ba zai taba yuwa in auri yarinyar da nasan abokina na mutuwar so ba....kawai kije kiyi hakuri ki auri Wanda dad dinki ya zaba maki..." Ya fada mata, kneeling tayi Tana kuka Tana cewa
"Ko bazaka dade Dani ba just marry me for a week sai ka rabu dani..." Tafada Tana durkushe gabanshi, goshi aliyu ya dafa yana kallon ikon Allah, he's just wondering if she's in her right sense, she seem so serious,
"Dan Allah Fatima ki tashi tsaye...kawai ki nemi wani...ni bazan iya bane..." Ya fada mata
"Ban San kowa ba..."
"What about your nupe guy...Salman yake ko wa?.. Tell him...nasan he will grab the offer without hesitation...amma ni gaskiya I can't bayan halin da nasan suhail yaje ciki saboda ke...ki kwantar da hankalinki"..am sure your dad will get you someone better..." Maryam daure face tayi Jin ya ambaci Salman,
"Ni banso auren Wanda ban sani ba..."
"Ai Nima ba sanina kikayi ba...you don't know me gaskiya..." Aliyu ya fada mata yana kallon yanda take kuka
"Pls stand up ..kar wani ya fito a ganki haka..." Aliyu ya sake fada mata,
"Then accept my offer...after all kace kanasona you left me because of suhail..." Da sauri aliyu yace
"Aaaaa pls don't use that against me...wannan ba was a slip of tongue...nidai bance haka ba..." Cikin kuka ta daga Kai ta kalleshi tace
"Kace mana..." Ta fada mashi.
"Wai ke haihuwan inace?... All what is happening here is wrong..,bai kamata ace kin bude bakinki kin yiwa namiji proposal ba...kawai ki tashi ki shiga cikin gida...zamuyi magana da suhail...we will fine something...amma pls you're too unique to be crying for a man...kinji kou?..." Ya fada mata yana daga ta daga inda take kneeling kasa,
"Nidai kawai don't tell suhail anything..." Tafada cikin kuka, dariya aliyu yayi yana cewa
"Gaskiya you're very funny...you mean I should keep this away from him?.. Haba ba haka muke friendship din mu ba...we're truthful to each other..." Ya fada mata, Maryam shuru tayi Tana kuka, aliyu ji yayi Sam baya Jim dadin wannan kukan da take,
"Pls ki bar kuka haka nan kinji...just give me some time..." Ya fada mata calmly.
"Ai ni I don't have much time....my deadline is in five days time...in ban kawo ba shi zai zaba min..." Ta fada mashi still crying,
"Tou naji..amma ki bar kuka tou...zanje Inyi tunani...I will get back to you..." Ya fada mata, bayan hannu tasa ta goge face dinta Sannan tace
"Tou nagode..." Ta fada sannan ta juya, aliyu tsayawa yayi hannunshi cikin aljihunshi, har ta shige bai bar wajen ba, he's just thinking what's wrong with Fatima, she dai har gobe bai yarda wannan yarinyar tashin arewa ce ba, komai nata is so different, her talks and actions is so weird, bayan kaman minti biyar ya shiga mota ya tada ya bar gidan yana tunani kala kala, one thing he knows for sure shine ba zai taba aure babe da abokinshi ke mutuwar so ba, he will never do that.

Maryam na shiga ciki ta wuce dakinta without looking at salima da Inna dake falo ahankali Salima ta mike ta bi bayanta Tana tambayanta how it went, shuru tayi ta cigaba da kuka without responding to her,
"Bazaki fadamin ba kenan kou...." Salima ta tambayeta, cikin kuka tace
"Anty yaki amincewa...anty da wuya ya amince...yace ba sai yi ba saboda suhail..." Ta fada cikin kuka,
"Yana da hankali ai..." Salima ta fada cikin sanyinmurya, kuka Maryam ta cigaba dayi without looking at her side kawai tunani take ita dake zaune kaman princess a. Palace dinta itace rayuwa ta juyawa baya haka?.. Ita da take cikin kwanciya hankali da farinciki itace Yanzu kuka ya zama most hobby dinta?.. Ita da take da komai at her side itace take begging kaman ba itaba, her life is so upside down, she will pay everything to be like before, lokacin da bata San wani suhail ba, lokacin da bata zo Nigeria ba, lokacin that she worries about nothing accept for her beauty and father, itace yau ta koma kaman ba itaba
"I hate my life..." Ta fada cikin matsanacin kuka, rarrashinta Salima ta dingayi amma. Kaman Tana tunzurata, salima tasan halinta, tasan when she wants to cry nobody can stop her, kawai mikewa tayi Tana cewa
"Bari in koma wajen baby...kar ta tashi na zauna na biyewa antynta Mai kukan banza..." Salima ta fada Tana barin dakin, , sai da ta ci kukanta ta koshi Sannan ta kwanta feeling so weak and tired, kawai she's thinking meye aibunta da life dinta is crumbling just before her eyes, kaman tayi committing sucide take ji, gani take dad dinta ya fi ko wa tsananta for doing this to her, Yanzu she's feeling he don't even care about her, wannan love and affection da yake nuna mata duk Yanzu gani take kaman babu shi anymore, he's just abandoned her and don't care how she feels, Tana Jin labarin auran dole amma she never know it could happen to a princess like her, she's meant to have a happy ever after like and not this sadness that has dominate her previous sweet and happy life, Tana kwance Tana hawaye,
"Na gaji..." Ta fada Tana kuka,
"What are my offense..." Ta sake fadawa kanta still crying
"Why is a good person like me suffering...Allah you're watching..." Tafada cikin matsanacin kuka, bayan kaman minti talatin ta lullube kanta from head to toe feeling so sick.

Aliyu na zuwa gida ya shiga wanka yana tunanin abinda Fatima Ta fada mashi, sai da ya gama wanka ya fito zuwa part din parent dinshi yaci Abinci yaje masjid yayi sallah magrub Sannan ya dawo gida ya zauna ya rafka tagumi, kawai he's so restless, number suhail yayi dailing sai kuma ya kashe.
,"no...suhail will never believe it's not my fault.,,.zai gani kaman it's what I want all along..." Ya fada yana ajiye wayar, ajiyan zuciya ya saki ya furta da iska one step at a time,
"What sort problem wannan yarinyar take son sakani?.. Just few hours ago am a guy with nothing to think about amma now ta saka hear Dina cikin damuwa..."ya fadawa kanshi looking so restless,
"Let me tell..." Ya fadawa kanshi da sauri ya sake cewa
"No.." Mikewa yayi yana cewa
"I tel, him...I tell him not..I tell him..I tell him not..." Shi kadai yake fada yana tafiya daga baya yace
"I tell him..." Ya fada sannan ya dauki wayarshi, number suhail ya sake dailing hands free ya saka wayar ya ajiyeta gabanshi yana kallon ta Sannan gabanshi na mugun faduwa.
Chapter 151 · 0% Book details