← Book details Wulakanci Dodone complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 91 OF 190

Sashe 91

Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 7 min read

® zuwairat (ummumaryam)

3️⃣0️⃣

Don't read if you didn't pay.

Kokarin zare bakinta tayi amma she's not strong for that, duk jikinta ya mutu saboda bakinshi cikin nata, he's such a good kisser, hannunshi na yawo a duk ilahirn jikinta, ahankali ya fara daga rigar bacin jikinta, da sauri ta rike mashi hannu Tana girgiza Kai, zare hannunshi yayi daga rikonta ya daga rigar ya fara Shafa bayanta zuwa kan pant, Maryam sai hawaye kawai take, da kyar ta zare bakinta cikin nashi tace
"Pls aa..." Ta fada cikin kuka, shoulder dinta yayiwa kiss yana cewa
"Nasan you hate me...but this will make you remember me..." Ya fada cikin nishi,
"Ka Bari pls..." Ta fada cikin matsanacin kuka Sannan tsoro Kara kamata yake saboda babu alaman wasa cikin abinda yakeyi, tunawa tayi da yanda friends dinta ke maganar first night da kuma irin azabar dake tattare dashi, Sannan yau is her birthday she can just start walking abnormal cikin mutane Don ta tuna lokacin da Maria friend dinta tayi first sex da saurayîn ta sai da tayi kwana biyu bata zo school ba, suna zuwa gidansu she's still walking like a baby, Dan Kara turashi tayi dataji yana kokarin cire mata rigar jikinta na rawa tace
"Pls kar kayi min haka...I promise I will be a good person...pls..." Ta fada Tana turashi da karfi, ahankali ya daga weak eyes dinshi yace
"Why?...remember it's a gift...I will try to make it fun..." Ya fada yana maida kanshi kan wuyarta, da sauri tace
"Dan Allah kayi hakuri...ban taba yi ba..." Ta fada cikin matsanacin kuka, Dan saurarawa yayi Sannan ya ce
"Da wasa kike kou..." Da sauri tace
"Wallahi da gaske nake...pls don't do this to me..." Ta fada crying very loud, still yana rike daita, har ga Allah he don't have intentions of sleeping with her sai dai Yanzu he's mood is so high, Kara hugging dinta yayi Sannan yace
"Tou Bari in duba in gani...in baki taba zan barki.." Ya fada sounding naughty, da sauri ta girgiza Kai Tana cewa
"No pls...nidai ka barni in tafi...pls,.." Tafada cikin hawaye, ahankali ya koma bakin gado rike da hannunta, zama yayi ya jawota tayi tsaye gabanshi, kallon ta yayi from head to toe Sannan ya Dan saki ajiyan zuciya tare da dafa goshinshi for a moment saboda yanda yake ji Sannan yace
"Baby am sorry...I don't mean anything that just happened...it's a mistake..." Ya fada mata sounding frank,
"Munafuki..zakaci ubanka né Dan iska..." Maryam ta fada cikin ranta,
"Kiyi hakuri..I don't know zai Kai such extents...I just want to punish you for what you did to me..amma kiyi hakuri..kinji?.." Da sauri ta daga mashi Kai and are dacewa
"Ya wuce..." Kura mata Ido yayi sanna yace
"I don't believe you..kawai you want to get away from me..." Sake girgiza mashi Kai tayi alaman aa, kallon ta kawai yayi still feeling like he should continue until he's satisfied, ki shiga bathroom ki fito, ya umarce ta, Dan kallon shi tayi alaman me zatayi a bathroom, tsaye tayi hannunta cikin nashi,
"Baby just go and wash your face..."
"Uwarka ce baby..shege Dan akuya..." Ta fada cikin ranta sannan ta zare hannunta ta nufi bathroom, face dinta ta wanke tare da easing kanta, she was suprised by how wet hq is, wankewa tayi da kyau sannan ta dauki towel dinshi ta goge face dinta tare da gyara kanta, kallonta kanta tayi cikin katuwar madubin dake nan ciki bathroom, face dinta babu walwala ko kadan, Tana tunanin abinda zatayi mashi ta huce, ahankali ta fito face dinta kaman ba ita bace tsaye gaban mirror wearing a horrible look ba, yana ganin ta shima ya mike har lokacin the election was still there, Kara kallon shi tayi gabanta na faduwa cikin ranta Tana tunani matar da zai aura Don ko kadan Eric bai Kai shi ba, inda ya wulla keys yaje ya dauko, itama daukan êxpensive rigar baccinta ta saka Tana jiran ta sauki step taji a falo, then tasan ta samu freedom, yana bude Kofar tayi saurin maida rigar sama sannan ta taka ahankali ta wuce, sai da ta zo daf da Kofar fita sannan ta juyo ta watsa mashi wani irin kallon haushi sa takaici ta zubda Saliva Sannan tace
"Kai mugun Dan akuya né...yau sai nayi hour biyu cikin shower Ina wanke dirty, smelly, stinky odour body smell daga jikina...kuma Wallahi Dan akuyancin ka will surely consume you...shege Mai bin mata..." Ta fada hannunta kan nuckle din Kofar falo, suhail dake tsaye rungume da falo ya saki murmushi tare dacewa
"Naji ba komai...kuma kika Kara shigowa sai nayi maki firing ass dinki..." Ya fada tare da kashe mata Ido daya, saliva ta sake tsartarwa Sannan tace
"Kunji jakki Mai warin jiki...pigs like you should stick to pigs...I hate you..." Dariya suhail ya sake saki Sannan yace
"And you love the way this pig touch you full boobs'...har nishi kike saboda dadi..." Yafada cikin dariya, Maryam haushi taji,
"Zo in Kara latsawa...am sure you love it..nasan baki ji dadi ba da na fasa sex dake..." Ya fada mata laughing very loud, Kafa Maryam ta buga kasa Sannan tace
"Ai da ka samu nasara Kai na sai na kashe Kaina...my important self that am saving for important person ..." Dariyar suhail né ya katse ta
"Ai nine important person din...I will surely have it in full...yau ma Don banyi niyya bane...but mark this down..ko ban aureki ba sai na kwanta dake...I will have your body to myself...this is not a treat but a promise..balle ma nasan kinasona inason ki..." Karasa maganar cikin whisper, wata irin dariya Maryam tayi Sannan ta kalleshi from head to toe tare dacewa
"This guy is so full of himself...you think kana da qualities din dating Dina talkless of aurena?... Hehehe ka jira yau kaga hotties..I mean real guys..me zanyi da Dan akuya Wanda baisan darajan mutane ba?.. Wanda Dan chicken change dinsu ke sa yake Wulakanci yanda yakeso and he's selfish mom..." Bata idaba suhail ya Chanza fuska, nunata yayi da yatsa Sannan yace
"Pls..ki fada min what ever you want..but not my mom.." Ya fada sounding very harsh, dariya tayi har da clapping Sannan yace
"Look ta him..wai he's angry saboda I said he's selfish mother is selfish...well ka jira ranar da zan kulleta for abusing me which I will...I will handle her more than I handle you...sai ta durkusa kan knees dinta ta bani hakuri..." Suhail hade fuska yayi kaman bai taba daita ba,
"Uwarka bata Baka tarbiya ba...inda ta Baka bazaka dinga zagin wacce ta girmeta ba..and mark my words,.,,I will handle you both...,", Dan cije lebe suhail yayi ya lumshe idanuwa Sannan ya budesu tare dacewa
"Ke kuma da kike da tarbiya I have seen how you are...nidai get out before I loose it,,,Don Wallahi in na kamaki Yanzu sai ranki ya bace..." Ya dada cikin tsananin bacin rai, dariya tayi Sannan tace
"Ai ba gidan ubanka bane...gidan ubana né..."
"Yes ba gidan ubana bane..amma just pray bazaki koma Nigeria ba..Don if you did...you will regret it..." Ya fada atakaice sanna yayi banging Kofar bedroom dinshi. Da sauri gabanta yayi mugun faduwa, Don tasan confirm she's going back to Nigeria, saliva ta hadiye sannan ta fita waje Tana gyara rigar jikinta.
Alhaji Mahmoud né zaune bakin gadonshi, tunda securities masu kula da surveillance cameras suka kirashi cewa Maryam ta shiga part din suhail  kaman yanda ake fada mashi duk sanda ta shiga chan ko kuma shi ya shiga part dinta, sai dai abinda yasa yau ya kasa samun sukuni shine dadewa da tayi Don da in tashiga bata kaiwa minti biyar ake sanar dashi ta fito amma yau sama da minti talatin bata fito ba sanna ya Kira security din ya tambayeshi wane irin Kaya né jikinta an fada mashi Kayan bacci me, tunani kawai yake, ahankali ya mike yana cewa
"An gudu ba'a tsira ba...na dauki diya na kaita Nigeria saboda bad frida kuma bad boy...gashi Yanzu na kaita har inda wani bad boy din yake..,what sort of thing is this?.." Ya tambayi kanshi sounding so restless, bakin window ya koma yayi tsaye ya rike waist yana kallon part da suhail yake,
"Indai suna sex Nima bazan rasa nawa kason zunubin ba..." Ya fada yana sauke ajiyan zuciya. Ahankali ya dinga takawa yana kallon part din suhail kawai yana wondering what is going on nan ciki Yanzu, kaman yasa a shiga nan ciki amma that will be of no use, yana nan tsaye yaga Maryam ta fito kanta kasa then sai gyara rigar baccinta take, bakinshi ya Kama yana kallon from distance, sai da ta shige Sannan ya koma ya zauna, Dan ajiyan zuciya ya saki yana cewa
"Soothing have to be done..." Ya fadawa kanshi with full confidence.
Chapter 91 · 0% Book details