Sashe 105
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 8 min read
Tun anan suhail yaji bai iya tafiya, ya fi hour nan zaune da kanshi kan table, idanuwanshi har daina Fiddo hawaye sukayi saboda gajiya, ahankali ya daga Kai ya ga bai gani sosai ya maida kan table din, wayar shi ya dau Kara yayi piçking ba tare da ya duba Mai Kira ba, muryar sadeeq yaji yana cewa
"How far?.. Ko har yanzu Baku hadu ba?.." Inji sadeeq , cikin hoarse voice suhail yace
"She rejected me..." Ya amsa mashi,
"Kai...that's bad...Yanzu kana Ina?.."
"Bristol..." Ya amsa mashi voice dinshi na cracking,
"Ok..wait for me...gani nan zuwa..." Sadeeq ya shaida mashi, suhail bai Kara cewa komai ba ya wurgar da Wayar nan kan table, sai sauke ajiyan zuciya yake,
"I won't give up...no way...Wallahi sai dai a mutu tare amma I won't give up...I will make you mine ko da aure ko ba aure...nidai I have tried..." Ya fada cikin ranshi
"I will never give up on my first love..." Ya fada yana tunawa da zancen Salman na sai ya auri Maryam, dukan table din yayi da karfi yana cewa
"Wallahi sai dai ka aureta second hand...amma she's mine..." Ya fada this time ba cikin ranshi ba.
Itama Maryam cikin kuka ta isa gida, Tana shiga ta wuce dakinta sai rusa kuka kawai take, she can't believe suhail take yiwa I love you over and over again, sai Yanzu ya tuna da yanda ya Kira happiness har sau biyu a abroad, zama tayi bakin gadon ta Tana kuka Wanda basanna miye ba sai kuma tayi saurin cewa
"He played me..." Ta fada cikin kuka, salima né ta shigo fuskar ta dauke da alaman tambaya,
"Inna lillahi waina ilaihi raju'un...meke damunki?" Ta tambayeta cikin tashin hankali ganin yanda take kuka da majina, Maryam shuru tayi ta cigaba da kuka, da kyar salima ta samu ya fada mata abinda ya faru, baki salima ta bude Tana kallon Maryam,
"Bayan wannan yayi maki wani Abu né!.." Salima ta tambayeta, ahankali Maryam ta girgiza Kai,
"Ai to banga abin kuka ba...Don ko kadan baki da kuka shine da yake sonki ke da kuka...shine da bakin ciki yanasonki ke baki sonshi...ni Wallahi har na tausayawa suhail..Kai abun Sam babu dadi...kuma Wallahi suhail so yake maki Wanda da wuya ki samu Mai sonki kaman shi Don son ki duk rubuce yake a idanuwansh...ni aduar da nake Allah yasa kar ya sha wahala kaman yanda yasha kwanakin baya...Don tamkar zai mutu lokacin..." Ta karasa maganar cikin sanyinmurya, Maryam kwantawa tayi without saying a word.
"Ki tashi kiyi sallah In kawo maki abinci..." Inji salima,
"Banci..." Maryam ta amsa mata,
"me kika ci da zakice baki ci?... Kodai kema kinaso kike kaiwa kasuwa?... " ahankali Maryam ta mike zaune tace
"anty yayi wasa da zuciya ta..." Dan baki salima ta tabe cike da Jin haushin statement din tace
"Wai meye wasa da zuciyar ki...ya fada maki yanasonki a waya Sannan a zahiri ma ya fada maki...ni banga wani Abun wasa da zuciya ba..."
"Ai anty bansan shine ba kou...,"
"In shine ai ba laifi bane...nidai tashi kiyi sallah kici abinci..." Salima ta fada sannan ta bar dakin, Maryam komawa tayi ta kwanta still shedding tears, rungume pillow tayi Tana tunanin yau shikenan babu sweet and romantic calls daga mr I love you, she don't even want to think cewa da suhail né sukayi all the soyayya.
Sai wajen to 3 sadeeq ya iso wajen, daga nesa ya hangi wani zaune ya hada Kai da table, bai tsaya wasting time ba ya nufeshi, yana zuwa ya dafa bayanshi yana cewa
"Tashi mu tafi gida..." Ya fada mashi ahankali yana daga hannunshi, ji yayi hannun da sanyi
"Guy your hand is cold..." Inji sadeeq,
"So is my heart..." Suhail ya fada cikin Sanyinmurya, mikewa yayi hannunshi cikin na sadeeq suka fita zuwa inda motar sadeeq yake, buda mashi yayi ya shiga tare da relaxing Sannan sadeeq ya shiga ya ja motar suka bar wajen,
"Ka Kai ni hospital..." Inji suhail, Kai sadeeq ya girgiza yana cewa
"Nope... Ba wani hospital da zaka ...you should be strong mana..."
"I don't want to pretend am strong because nasan am not strong...kawai take me to hospital...my heart hurts like hell..." Ya fada voice dinshi na rawa,
" you're too Fragile to be a man...kawai ka basar..." Dan dariya suhail yayi amma tears na fita daga idanuwanshi yace
"Haka zaka ce...it's because you're not in my shoes..shi yasa kake fadan hakan...Wallahi i wish zan mutu...my heart is boiling..." Ya karasa maganar cikin hawaye, kallon shi sadeeq yayi ya Dan saki tsoki Sannan yace
"Komai kuka...Kai Allah ya sauwake...ko mace albarka.." Sadeeq ya fada cike da haushi, idanuwa suhail ya lumshe hawaye na rolling daga idanuwanshi,
"Am so tired né...sai nayi hawaye nake samun sauki..." Inji suhail, shuru sadeeq yayi for almost two minutes Sannan yace
"Do you remember Aisha?.." Sadeeq ya tambayeshi
"Wace Aisha?.." Suhail ya amsa mashi,
"Wannan Aisha da ta kusa hauka kanka ...wacce kayi wa aski?.." Sadeeq ya fada mashi, shuru suhail yayi bai ce komai ba
The remember fadila?.. Itama har kaskantar da kanta tayi ta fada maka how much she loved you..." Sadeeq ya fada yana tuki, still shuru suhail yayi bai ce komai ba,
"You remember cousins Dinka da yanda suke hauka kanka amma not for once ka taba fada masu magana Mai dadi,...babu abinda kake yi masu sai cin fuska da kuma rashin mutunci..not for once ka bawa mutum daya chance..you don't care how they feel..." Sadeeq ya karasa maganar cikin bacin rai,
"Ai banason su..." Suhail ya fada still crying
"Eh haka né daman...then itama Fatima batason ka...live with it kaman yanda suma sukayi hakuri da Kai...Kaima kayi hakuri dasu...final..."
"Haba sadeeq...bazan iya ba...Wallahi I will rather die da in zauna wani ya mallaketa..I rather defy her..." Da sauri sadeeq yace
"Haba ...suhail you won't do that...kadai ka zubawa zuciyar ka ruwan sanyi...it will be over if you don't make it hard on yourself..." Sadeeq ya fada calmly
"Kawai you won't understand...if I didn't do anything kafin in bar kasar nan nasan I will loose her for good..."
"Kai Wallahi I think brain Dinka ya fara samun problem...kana ganin sleeping with her or raping her will make her yours?.. Gaskiya ka sake tunani..." Inji sadeeq, shuru suhail yayi yana sauke ajiyan zuciya
"Kawai give her some time...am sure she will come around.." Ahankali suhail ya girgiza Kai
"I doubt that...remember I have 10 days a nan kasar in har na tafi Wallahi Salman will take her away...nidai kawai I won't let that happen..." Inji suhail
"Nidai kar kaja mana abun kunya...Sannan ka sani hart father will not take that likely..."
"I don't care...Wallahi I don't care.." Suhail ya fada idanuwanshi lumshe,
"Nidai still zan Baka shawara...kawai ka kwantar da hankalin ka...Salman will not take her away..remember she's not just any girl...so don't do anything...kuma Wallahi kana iya zuwa Dubai Allah ya hadaka da wacce ta linka ta...remember you're hot..." Harara suhail ya balla mashi da tearful eyes dinshi yace
"ai kaine hot din...", dariya sadeeq yayi yana cewa
"Ga ranar Wulakanci...Kai nobody is beautiful...nobody is hot...all girls are ugly..." Sadeeq ya fada cikin murya irin na suhail Sannan ya karasa da cewa
"Now who is crying...you" Sadeeq Yafada yana nunashi,
"Pls don't make this more hard than it is....pls..." Suhail ya rokeshi, baki sadeeq ya tabe bai Kara cewa komai ba har suka isa gate dinsu suhail , suhail daya kwantar da seat ya bude idanuwa yana cewa
"Hospital nace ka Kai nifa...haba sadeeq.." Suhail ya fada gwani ban Tausayi,
"Dalla ka fita..." Sadeeq ya fada mashi kaman bai damu ba, daure face suhail yayi ya fita daga cikin motar, hannu sadeeq ya mika mashi ya amshi cars keys dinshi Sannan ya juya yana cewa
"Zuwa da yamma zan dauko mota ko kuma tomorrow insha Allah .." Wulla mashi key suhail yayi ya juya ya shiga ciki kasancewan daga waje sadeeq ya tsaya, yana dafa bango ya shiga part dinshi, kwanciya yayi yana ji kaman da akwai abinda zaiyi ya samu sauki,
"Hmmm" Kawai yake cewa, juye2 ya dingayi ya rasa abinda keyi mashi dadi, mikewa yayi ya shiga ciki ya fito da alwallah ya kokarta yaje masjid yayi sallah ya dawo ya koma part dinshi ya koma ya kwanta amma ba Don bacci ba, bai minti biyu sai ya sauke ajiyan zuciya.
Both side haka suka yinI cikin damuwa. Hajiya Jin suhail shuru har lokacin sallah ishai yasa ta Kira number dinshi, shuru taji baiyi piçking ba ta mike ta shiga part dinshi, nan ta tardashi ya lullube da blanket sai rawar sanyi kawai yake, tambayan shi kawai take abinda ke damunshi amma bai iya magana, cikin tashin hankali ta taba goshinshi taji da zafi sosai, salati ta dingayi ta Kira alhaji a waya, lokacin alhaji na tare da salima, nan take fada mashi suhail baida lafiya, cikin tashin hankali alhaji ya dauko car keys ya fito ita kuma salima ta koma part dinta, dakin Maryam ta shiga ta tarda ta kwance amma ba bacci take, zama tayi bakin gadon, Sannan tace
"Albishirinki..." Ta fada kaman she's excited, ahankali Maryam ta mike zaune tace
"Anty meye.."
"Aa ba meye akecewa ba..cewa zakiyi goro.." Ta fada face dinta dauke sa murmushi, ahankali Maryam tace
"Goro..." Da sauri salima tace
"ga makiyinki chan bai da lafiya...ranshi hannun Allah..." Ta fada Tana kallon idanuwan Maryam,
"waye?.." Ta tambayeta,
"Haba Fatima...in Banda abinki makiya nawa gareki gidan nan...suhail nake nufi tou..." Ahankali ta Dan kauda Kai gefe tace
"Ayya..." Sannan ta koma tayi kwanciyar ta.
Ana zuwa hospital aka bashi gado, har lokacin babu Wanda yasan exactly what is wrong with him, drip Doctor ya sa mashi bayan yayi dube2'