Sashe 147
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 8 min read
Suhail na fita ya shiga part din hajiya, yana shiga falo yaga bata nan, upstairs ya shiga ya ganta da humaira zaune sai labari suke suna dariya, kallo daya ya o l tasha jinin jikinta, da sauri ta mike ta ajiye tea cup dake hannunta ta bar dakin, yana shiga hajiya ta dinga watsa mashi wani irin kallon tsana da haushi "Sakaran banza sakaran wofi..." Hajiya ta fada tare da Jan tsoki' bai ce komai ba yayi kneeling gabanta tare da folding hannunshi biyu tare Sannan yaceoo "mommy Ina rokanki ki bawa Fatima hakuri kan abubuwan da kikayi mata...Wallahi mommy she said shi will leave..." Bai karasa ba hajiya taja wani irin tsoki yace "Ta rabbi yasa wannan banza kazamar karuwar ta rabu da Kai...kilan ka dawo hayyacinka...banza Wanda bai San abinda ya kamaceshi ba..." Ta fada Toooana watsa mashi kallon kazami, ahankali ya girgiza Kai tare dacewa "Mommy kawai ki kasheni ki huta...ki kasheni kawai tunda I know it will omake you happy...nasan ko baki kasheni ba in har Fatima ta rabu Dani mutuwa oo..." Ya fada yana hawaye, baki hajiya ta tabe Sannan tace "And so?.. In ka mutu makabarta cika yayi?. Ko kanka farau mutuwa...Kai nifa I don't care about you anymore...not after what I saw with my own eyes...dalla ka tashi ka bani waje..." Ta daka mashi tsawa, sadda Kai kasa hawaye na rolling, o "Mommy meye laifina?... Why do you pretend to love me but wants me dead.." Ya fada voice dinshi na rawa, tsoki hajiya ta sake ja tace "Wallahi ai duk ranar da wannan yar iskar yarinyar ta rabu dakai har sadaka sai nayi...I know if you stop sleeping with her you will come back to your senses..." Ahankali suhail ya girgiza Kai Sannan yace "Wallahi mommy ban taba sex daita ba...nothing like down ever happened...pls believe me..it's me your suhail...I don't lie..." Ya fada mata, wata irin bazawarar dariya hajiya ta saki Sannan tace "Wai ni zaka rainawa wayau....in gan ka zip down ka nemi Raina min wayau bayan nan gabana kayi min karya...ai dole in yarda dakai tunda am senseless, .." Hajiya ta karasa maganar sounding so carefree, idanuwa suhail ya lumshe yana Jin abinda mom dinshi ke cewa, "Wallahi mom I just attempt raping her...it was all my fault..bata da laifi ko kadan...kuma Wallahi bamu taba ba...nidai mum pls just show you love her...ko da sau daya né...am sure she will accept me..." Hajiya mikewa tayi Tana cewa "I don't have time for your stupidity..." Ta fada Tana bar mashi dakin, mikewa shima yayi ya tsaya gaban mirror yana kallon kanshi, "Inna lillahi wa'ina ilahirn rajiun!!.." Ya fada da karfi, "Inna lillahi wa'ina ilaihi rajiun..." Ya dinga maimaitawa, "Ya rabbi why me..ya rabbi what are my offense...why is my own joy limited?.....why is my own case different?.. Why is my own love story different?..ya rabbi why me..me nayi ya Allah na..." Ya fada wasu zafafan tears na fita daga idanuwanshi, komawa yayi bakin gadin ta ya zauna yana sauke ajiyan zuciya, bayan kaman minti ashirin in a tashi ta mike ya koma part dinshi, alwallah yayi ya fito yayi sallah Sannan ya dauki wayarshi yayi dailing number Maryam yaji kashe. Ajiyewa yayi ya fito compound yana pacing kaman wani soldier, alhaji né ya fito daga part dinshi, bai ga suhail ba ya kaman hanyar part dinshi, ahankali suhail ya bi bayan alhaji, yana shiga ciki suhail na shigowa, alhaji juyawa yayi yana cewa "Ashe ka fita..." Alhaji ya fada yana zama kan kujera, suhail shuru yayi ya zauna kasan carpet, zama alhaji ya gyara Sannan yace "Wai suhail me ya faru dazun?.." Alhaji ya tambayeshi, ajiyan zuciya ya saki Sannan yace "Kawai mom ta tarda ni,,," "Not that...about why Kai da Maryam kuke kuka?.. Me ya faru?." Ya sake tambayan shi, idanuwa suhail lumshe Sannan yace "Dad tace bazata iya aurena ba tunda mommy bata Kaunar ta..." Ya amsa mashi kanshi kasa, shuru alhaji yayi yana kallon suhail da ko daga Kai bai yi, "Hmmm amma wannan shine dalili dayasa kake kuka kaman wani Mara wayau?.." Alhaji ya tambayeshi, idanuwa suhail ya lumshe Sannan yace ,"dad in da ban zubda hawaye da tuni na mutu...am going through hell because of her...da tace bata sona..Yanzu kuma tace Tana sona but can't be with me...ni Wallahi dad am tired...my heart is tired...naje wajen mom na fada mata ta taimaka ta nunawa Maryam so ko na rana daya né amma she said gwanda na mutu.,.daddy na gaji Wallahi..." Ya fada sounding so tired, shuru alhaji yayi yana kallon shi, after like 10 seconds yace "When Ina fada maka kayi halin kirki Baka ji...duk shiyasa kake Shan wahala haka...duk mutumin kwarai Abu Samun jarabawa Mai tsanani...I always ask you to be a good boy amma instead you prefer to be mommys pet...now look at what that has got you..." Alhaji Yafada calmly, "Daddy masu kisan Kai fa?.. Ni laifina bai Kai wannan hukuncin da nake samu ba...kawai Allah na son hukunta ni né for no reason..." "Dalla rufawa mutane baki...you think if someone shed tears once just because of the pain you cause them Allah won't make you shed tear a million times?... Allah fa ba azzalumin bawansa bane...Kai kilan ka mance amma duk Wanda ka zalunta bazasu mance ba..." "Ai Dady na nemi yafiyar su..." Ya fada yana turo baki, "Look at you...you think it works that way?.. Ai Yanzu halin uwarka dake burgeka shine ya kasance abinda ke wahalal da Kai...that's Allah for you...gobe ma ka Wulakanta wasu..." Alhaji ya fada cikin fada, ajiyan zuciya suhail ya saki yana sauraron words din dad dinshi dake mashi zafi tamkar hot water, "Dad ni dai kuyi hakuri...Wallahi dad in Maryam ta auri wani mutuwa zanyi...Yanzu saurin 6 months dad dinta yayi mata aure...pls ka tayani bata hakuri ta amince in aureta..." Inji suhail, "Aa babu abinda zan fada mata...ai you both are birds of the same feather...kawai Ina tausaya mata ranar da zata gane wannan yarinyar yar gidan alhaji Mahmoud ce,..am sure shock zai iya kasheta..." Idanuwa suhail ya daga ya kalli alhaji Sannan yace "Dad zan fada mata ko ita wacece"..da sauri alhaji yace "Tirrrr..Wallahi na kuskura naji ka fada mata kasan babu ni babu Kai...am telling you...kuma Wallahi kaci amana saboda San zuciyar ka kai da Allah..." Inji alhaji, "Tou dad bazanfada mata ba..but I beg you ka yi mata magana...pls daddy..." Ya fada kaman zaiyi mashi kuka, mikewa alhaji yayi bai Kara cewa komai ba. Yana fita suhail ya shiga bedroom dinshi ya zauna ya rasA abinda zaiyi ya ji dadi, kawai sai ya dauko alquran ya zauna ya fara karatu, the more yanayi the more yana samun sanyi cikin system dinshi, har 2 na dare suhail na karatu luckily he slept like a baby. The following day alhaji ya shiga part din hajiya, kaca kaca sukayi saboda maganar suhail, alhaji sai nanata mata yake she will regret all her acts ita kuma ta nace kan babu wani Abu da zai faru sai alkhairi. Fita yayi looking so furious. Maryam da zazzabi ta tashi Tasha drugs dinta Sannan ta fito falo, kitchen ta wuce ta tarda salima Tana ta aîkin breakfast, salima kallon ta tayi taga duk ta rame mata "Ki koma falo...na kusa gamawa..." Salima ta fada mata, "Aa anty..Bari in taimaka maki..." Ta fada Tana daukan plates daga kan rank, "Anty gani bazan iya cin komai yau ba...duk ,k ikon, kika jikinki mkikm iik I kmkii, kick miki mkikm, iik ki,Kiki, Kiki Kiki miki kam ik babu dadi..." Ta fada mata cikn sanyinmurya, shuru salima tayi Tana kallon ta "Kokarin zakiyi ai...ki kokarta kici ko kadan né..." Ta fada mata, fita tayi da plates a hannunta ta Kai kan dining ta ajiyesu ta shiga ta dauko flasks ta ajiye Tana jiran Salima ta gama soya Kwai. Suhail bai tashi daga bacci ba sai Karfe goma Don tunda ya dawo daga sallah ya koma ya kwanta, mikewa yayi ya shiga wanka ya fito Sannan ya shirya cikin red India material da dinkin ya amshi jikinshi sosai, dukda face dinshi ya dan fad,a bai Hana face dinshi looking so breathtaking ba, yana fita ya shiga part din mom, falo ya tardata zaune tare da humaira, durkusawa yayi ya gaisheta amma. Ko,daga Kai batayi ba balle Ta amsa mashi, sake gaisheta yayi ta juyo afusace tace "Dalla ka bawa mutane waje,.." Ta daka mashi tsawa, ahankali ya mike ya bar falo, part din salima ya shiga lokacin Maryam na ajiye pepper soup, dukda bata juyawa ta kalleshi ba tasan yana wajen saboda he's presence is something else, bayan ta ya tsaya har saida ta gama ta juyo, gaida shi tayi wearing a friendly smile, tsayawa yayi yana kallon yanda face dinta ya rame in an instant, "Baby how was your night..." Ya tambayeta, "Fine" Ta amsa mashi, "Ji na kiraki da dare your phone was off..." Ya tambayeta "Eh ni na kashe...Salman na damuna da calls..." Ta fada mashi kanta kasa not looking at him, shuru yayi for a moment Sannan yace "Will you give him chance again?..." Ya tambayeta, ahankali ta girgiza mashi Kai alaman aa "really?." "Yes...am done with him..." Ta amsa mashi, "Yanzu hankalina zai kwanta...Yanzu I know you're mine alone..." Ya fada mata, ajiyan zuciya kawai ta saki Sannan tace "Bari in dauko cups,.." Ta fada mashi sannan in a juya ta barshi nan tsaye, takawa yayi ya koma kan dining ya zauna , bayan kaman minti uku Salima ta fito suka gaisa Sannan itama ta fito. In silence sukayi break Don babu Mai cewa komai, suhail bai ci ba so is Maryam, kowannensu da tunanin da yake, bayan kaman minti goma ta mike tare dacewa "Anty zan shiga ciki in kwanta..." Ta fada cikin sanyinmurya, salima zata bude baki tayi magana suhail yayi saurin cewa "Dear you should try and eat ko kadan né...." Ya fada mata calmly, "Bani da appetite né..." Ta amsa mashi, shima mikewa yayi yana cewa "Then we should go out...let's be together for a while..." Ya fada mata, Kai ta girgiza tare dacewa "Nidai kwanciya zanyi...bana Jin dadin jikjna..." Ta fada mashi, "No pls I insist...muje yawo ..daman baki San gidan sisters Dina ba...sai in kaiki..." Ya fada mata, ajiyan zuciya ta