← Book details Wulakanci Dodone complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 189 OF 190

Sashe 189

Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 4 min read

ba suna wannan abun fa...pls don't make mean feel bad about myself pls...pls kiyi hakuri...try nasan zaki iya..." Yafada mata cikn sanyinmurya, ahankali ta sake dukawata Dan saki fitsari dan kadan ta Kara mikewa da sauri Tana kuka, rungumeta suhail yayi yana cewa "Sorry....kiyi ahaka..." Yafada yana rarrashinta yana Shafa bayanta "Zafi..." Cikin dishasshen voice, "Pls try it again..." Yafada mata voice dinshi na rawa Don Sam baji dadin yanda take kuka ba, the fact is that dole tayi kuka because he feels it when he was tearing her, the firmness is above expectations amma he still forces his way, jiki na rawa ta matse legs dinta Sannan ta fara fitsarin nan tsaye rungume da jikin suhail, ahankali suhail ya duba kasa yaga har da jini, ba karamin tashin hankali ya shiga ba, da sauri ya mika hannunshi bude tap kar taga jinin "Am sorry..." Yafada voice dinshi na rawa,Sannan yana kallon jinin dake bin ruwa, sai da ta gama ya zame jikinshi daga nata ya hada mata ruwan wanka, wanka tayi amma taki ta wanke wajen wajen "Pls mana...wash it pls..." Suhail dake tsaye gabanta ya fada mata, da sauri ta girgiza mashi Kai Tana cewa "I can't..." ,"baby in baki wanke wajen ba ya zaayi kiyi wankan tsarki?.. Pls just try ko sau daya né..." Ya rarrasheta, da sauri ta sake girgiza Kai, "Na shiga uku..." Suhail ya fada under his breath, ba komai yake tunani ba sai yanda zata kasance gobe da safe, sai kuma yayi tunanin kilan before then ta warware, "Let me do it for you..." Yafada mata calmly, still girgiza Kai tayi alaman tsoro na kwance kan face dinta, da kyar ya shawo kanta ya wanke mata, shi kanshi yasan baiyi mata adalci ba Don wurin si so swollen, haka dai ya fito da ita ya ya dirata kan gado ya rufeta da blanket, bathroom ya shiga shima yayi wanka ya fito, Allah kadai yasan yanda yakeji, kan gadon ya hau ya zauna tare da jingina da Jan gadon ya jawota ya Dora kanta kan chest dinshi tare da rufeta da blanket, babu abinda take sai nishi, kanta suhail ya dinga shafawa yana tunanin bai kyauta ba at all, sai Yanzu yake Jin yanda ta dinga bashi hakuri amma bai saurara mataba, kiss yayiwa kanta yana kara hugging dinta kaman zai maidata ciki ,"Allah yayi maki albarka..." Yafada idanuwanshi lumshe , tunda yake bai taba kwana zaune ba sai yau, idanuwanshi biyu yana kallon duk motsin da Maryam tayi, Karin gari ya waye jikinta ya dau zafi sosai Sannan bata minti biyar bata frigita ba, rasa inda zai saka kanshi yayi saboda yanda jikinta ke radadi, ahankali ya zame jikinshi daga nata yayi sallah, Sannan ya dawo ya zauna bakin gadon yana tadata, "Pls tashi kiyi sallah .." Yafada mata, ahankali ta bude idanuwanta da sukayi mata nauyi ta saukesu kanshi, kura mashi Ido tayi for a moment Sannan ta juya kanta, bayanta ya Shafa yana cewa "Pls try and pray kinji happiness.." Ya sake fada mata, Maryam maida hannunta tayi cikin blanket Tana feeling gabanta dayayi mugun kumburi saboda rashin amfani da ruwan zafi, kukanta farayi Tana cewa "Allah yaisa..." Tafada mashi cikin muryar ta da bai fita sosai, "Pls don't Cry anymore...pls..." Yafada mata, banza tayi dashi ta cigaba da kukan "Pls pray...kar lokacin ya kure..." Ya fada mata yana Shafa bayanta, kokarin mikewa tayi taji ko legs dinta bata iya dagawa, sabon kuka ta fara tanacewa "Tafiyata zanyi...Wallahi ban zama da Kai...duk ka lalatamin jiki...all my body is paining me....Allah sai ya saka min..." Ta fada crying loud, "Naji kiyi hakuri...sorry...sugar né yayi yawa na fita hayyacina..." Juyawa tayi wa Galla mashi harara, dariya yayi yana cewa "Baby you won't understand how am feeling..Ashe haka kike na tsaya zaluntar Kaina?..baby ko zuma albarka..ni Wallahi it's because you're hurt da babu abinda zai hanani karawa..." Yafada mata cikin zolaya, harara ta Kara balla mashi tacigaba da kuka abinta. Da kyar ya shawo kanta tayi sallah Wanda daga zaune tayi ya maida ta kan gado. Har Karfe 8 tana kwance, suhail ya rasa ya zaiyi, gani yake yau is among the happiest moment a rayuwar shi Sannan yau zai zama among the shameful moment of his life, Don baisan irin kallon da zaiyiwa mommy da Salima in sun gane abinda ya faru ba, juyawa yayi ya kalli Maryam dake kudundune cikin blanket ya sake taba kanta yaji zafin kaman it's increasing, mikewa yayi ya fita sanye da jallabiya zuwa part din mommy.
Chapter 189 · 0% Book details